Maa Shaa Allah! Ubangiji Allah ya Kara girma da daukaka, Allah ya jikan màhaifa.
@rakiyaisah74722 жыл бұрын
Sarki zaki ✊✊✊ Allah ya kara girma da daukaka
@ibrahimmahaman8334 Жыл бұрын
Yayi daidai doctor shehu sarkin mayu allah yabada lada
@albashiryusuf-no6sb Жыл бұрын
🤲🤲🤲.Allah ya.kareka
@fatimagoni6362 жыл бұрын
Allah ya bada lada duniya da lahira sarki Allah ya taimakeka
@drshehusarkinmayu2 жыл бұрын
Ameen
@nuramaizamani39672 жыл бұрын
Wlh sarki danbaiwanekai Allah yakara basira
@JoshuaOlaleye-v3f10 ай бұрын
Masha Allahu Allahbshegema gahba ,yah tsaremu
@hussainaahmadusman58002 жыл бұрын
Allah y karawa sarki lpy Allah y kara sutura
@ambairkaa3lilo4932 жыл бұрын
Allah yakara sarkin beiwa
@abdoulhakimou26182 жыл бұрын
Amin 🤲🤲🤲
@abdoulhakimou26182 жыл бұрын
Masha Allah 👍👍🤲
@firdausidahiruabubakar81662 жыл бұрын
Masha Allah Zaki Muna godia Allah y Kara tsarewa da daukaka.naji dadi sosai yadda aka amsheni a Akurba nagode sosai👏
@fatimagoni6362 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@umarhashim49122 жыл бұрын
Nice one Allah yakara daukaka
@hafsatiliyasu48722 жыл бұрын
Allah yasa ka gama lafiya Dr. Ina bukatar aure, amma babu ma nemi agareni.inason zuwa in ganka amma INA tsoron kar bani da kudin da make bukata. Nawa ya kamata inzo dashi. Alhamdulillah nayi mafaekin naga Dr a mafarki
@fatimayusuf2058 Жыл бұрын
Masha Allah
@fatimadahiruabubakar31072 жыл бұрын
Sarkin mayun nageria allah kara daukaka allah kara basira ameen thumma ameen
@drshehusarkinmayu2 жыл бұрын
Ameen
@fatimaamin91542 жыл бұрын
Allah yakara lafiya da daukaka muna godiya sarkin sarakuna, Zaki
@drshehusarkinmayu2 жыл бұрын
Mun gode
@salamatumusa-r9v Жыл бұрын
Allah ya karawa Sarki lafiya da Nisan kwana
@albashiryusuf-no6sb Жыл бұрын
❤komuma.sh.dane.walahi.
@abdulkadirmustaphaladan43902 жыл бұрын
Hmmm abin gwanin SHA'AWA. To Allah ya kara daukaka da basira. Muna tare da wanda Allah ya Amince da shi.