Taron Fadar Zazzau Game Da Sallar Juma'a: Albani

  Рет қаралды 85,581

Salihu Lukman

Salihu Lukman

Күн бұрын

Пікірлер: 75
@KabeeruShuaibu-vq8ph
@KabeeruShuaibu-vq8ph Жыл бұрын
Allah kajikan malam ka kara haskaka kabarin shi🤲🤲🤲 gaskiya munyi rashi babba😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
@khalifamusa1481
@khalifamusa1481 4 жыл бұрын
Alhamdulillah Mlm albani ya Gama lafiya, kuma yyi shahada. Allah ka isar wa mlm akan dukan malaman gargajiya da sarakunan gargajiya da suka chuche shi
@KabeeruShuaibu-vq8ph
@KabeeruShuaibu-vq8ph Жыл бұрын
Ameen ya Allah
@nr.buhariismail9649
@nr.buhariismail9649 6 жыл бұрын
May Albani and Jafar's gentle soul rest in perfect peace.
@ahmadabdulkarim8525
@ahmadabdulkarim8525 11 ай бұрын
Amin ya hayyu ya Qayyum
@ahamadumar6565
@ahamadumar6565 3 жыл бұрын
Kai gaskiya malam yasha wahala awajan sarakuna da malaman gargajiya, Allah yasaka masa da gidan aljanna.
@auwalusman9962
@auwalusman9962 3 жыл бұрын
Ameen
@ramadanahamadibrahim3050
@ramadanahamadibrahim3050 Жыл бұрын
Amin summa amin
@ismailabubakar2817
@ismailabubakar2817 5 жыл бұрын
Allahu akuba Allah ya jikan malan da rahama amin ya rabbi mukuma Allah ya mucika da imani amin ya rabbi 🤲 🤲
@AbdullahiMannir-ls3qh
@AbdullahiMannir-ls3qh 6 ай бұрын
Allah y jikan bb Albany zaria darahama
@drsalihulukman
@drsalihulukman 11 жыл бұрын
Thank you for expressing your concern. However, given the limited number of words allocated for the Description Field, words limitation may not allow me to translate the descriptions into English language. Nevertheless, I will try my best for future uploads.
@ibrahimabdullah1431
@ibrahimabdullah1431 4 жыл бұрын
May Allah grant sheikh Mohammed Awal Adam Albany zaria in jannatul firdaus
@ahmadabdulkarim8525
@ahmadabdulkarim8525 11 ай бұрын
Amin ya hayyu ya Qayyum
@mohamadousounoussiassalafi1055
@mohamadousounoussiassalafi1055 4 жыл бұрын
Allah ya yarda da Malam Albani Allah ya kyautata kwanciyar malam...
@abubakarusmansallau4372
@abubakarusmansallau4372 8 жыл бұрын
wai sai yaushe gwamnatin nigeria zata binciko wadanda suka suka kashe mana manyan maluman mu na sunnah sheikh jafar mahamud adam kano da sheikh Auwal albani zaria ya Allah duk wanda yake da hanu a kisan wadan nan maluma ya Allah ka tona masa asiri ka hanashi bacci Allah ka hanashi fitsari ya Allah ka hanashu nunfashi ya Allah idan mai mulkine ka sauke ya Allah idan basarake ne ya Allah ka tarwatsa shi dashi da duk wanda yasan ta yadda abun ya faru yayi shiru ya Allah muna tawasulli da sunayen ka tsarkaka ka amsa adduar mu.
@mujahidhaliru810
@mujahidhaliru810 11 жыл бұрын
Allah ya jikan mallam, ya saka masa da Aljannah firdause.
@hauwazannuwa3166
@hauwazannuwa3166 8 жыл бұрын
this is good think you
@umarbunu6472
@umarbunu6472 6 жыл бұрын
Mujahid haliru Ameeen
@kadidjatouassanehamani4943
@kadidjatouassanehamani4943 5 жыл бұрын
@@umarbunu6472 w c v moi mg3
@carorj9080
@carorj9080 6 жыл бұрын
Allahu Akbar..... , Sheikh,Dr. Eng. Abu Abdulrahman Muhammad Auwal Adam Albani Zaria Al'aalimussalafii, Al'allamatul muhaddath, Dan Boko,me degree da digir digir kuma gogaggen tailor...... Such is life,kayi kuma duniya ta sheda Allah ya jikanka ya sa ka huta ya haskaka kabarinka mu kuma ya kyautata tamu idan tazo
@basirahausatv4786
@basirahausatv4786 4 жыл бұрын
Masha allah amma wanan mukabila ba'ayiwa malan adalci ba allah ya rahamsheka da rahama shek mohamad awal albani zaria 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 muyi baban rashi
@SalisuLawanGaro
@SalisuLawanGaro 3 ай бұрын
Allah yaji Kan Malam 😭😭😭😭
@nazeerubershersulaiman5269
@nazeerubershersulaiman5269 5 жыл бұрын
Allah UBANGIJI ya jikan sheikh albani yakuma karbi shahadar malam
@muhammadbashiralikawu7882
@muhammadbashiralikawu7882 7 жыл бұрын
ALLAH yagafartamaka yahaskaka kabarinka darahama yasa ajannatul firdausice makomarka ALLAHUMMA AMIN
@sanirabiumatale4327
@sanirabiumatale4327 5 жыл бұрын
Allah yagafarta ma sheikh Albany da sauran musulmai
@ibnamin9388
@ibnamin9388 11 жыл бұрын
Wa qul jaa'al haqqaqa dhahabal baadil. innal baadila kaana zahuuqa. Da izinin Allah sai munyi nasara a kansu!
@karimgarbati2587
@karimgarbati2587 10 жыл бұрын
ya in huwa nasara a kan sou wa ? allah ya sa mou gane kouma allah ya jikan musilmi yassalam daga new york
@assalafyibnabdullah9173
@assalafyibnabdullah9173 6 жыл бұрын
May Jannatul Firdaus be His Final abode Sheikh Albani 😢Ameen Thummah Ameen.
@aledjoumoubarak1500
@aledjoumoubarak1500 Жыл бұрын
Albani Zaria ❤️❤️❤️❤️❤️❤️😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
@mahmudabdulsalam213
@mahmudabdulsalam213 11 жыл бұрын
Ina kira ga Sarkin Zazzau yaji tsoron Allah, ya tuna zai mutu, kuma Allah zai tambaye shi akan yadda ya jagoranci al'ummar Zazzau, da kuma yadda a matsayin shi na shugaba a arewacin Nigeriya yayi kokari wajen kare martabar musulmi da musulunci a Nigeriya. Yanzu ace duk cin kashin kajin da ake yiwa musulmi da musulunci, Mai martaba bai taba ganin ya dace yayi magana a kan su ba, duk da yawan mutanen da ake kashewa, a kora daga gidajensu sai akan sallar Juma'a ko kan polio.
@AbdulahiAdamou-ud3cl
@AbdulahiAdamou-ud3cl 7 ай бұрын
Allah ya tsare mu da son zuciya
@ibrahimadam7124
@ibrahimadam7124 11 жыл бұрын
english description pls. Some of us don't read hausa but we understand as we aren't from Nigeria but its neighbbour Ghana and we love malam and his works for the sake of Allah. Jazaakallahu khairan Saalih Lukman
@mamannassiyacouboumarafaad8005
@mamannassiyacouboumarafaad8005 4 жыл бұрын
Masha'Allah Allah gafartawa malam
@drsalihulukman
@drsalihulukman 11 жыл бұрын
Without prejudice to your freedom of expression, I consider your libelous description about Shaikh Albani to be far from the truth. My support for him is not borne out of sheer partisanship, but out of my understanding and conviction of his undying desire to change the Muslim community for the better. My conclusion about him stemmed from attending his classes for almost two decades.
@ramadanahamadibrahim3050
@ramadanahamadibrahim3050 Жыл бұрын
Muda bamajin turanchi yazamu gane abinda ka rubuta a comment dinka 😂?
@ukashayilyas3519
@ukashayilyas3519 5 жыл бұрын
Allah Yagikan Malan albani
@ibrahimabdullah1431
@ibrahimabdullah1431 4 жыл бұрын
Thank you very much sheikh Albany
@abdullahisalman4020
@abdullahisalman4020 11 жыл бұрын
Thank you Mr. Lukman for sharing this video. I remember attending your tutorials when I was in ABU, thanx for that too. With regards to Albani, I used to go to his lessons when I was in Zaria. Over the years, I think he has become egocentric, narcissist and in search of fame which I believe is clouding his reasoning. As he said in one of his videos, these are qualities that pushed Muhammad Yusuf to do what he did.. I fear that Albani himself is following the same trend. May Allah guide us Ameen.
@ukashazubairu306
@ukashazubairu306 7 жыл бұрын
Malam Luqman ubangiji Allah yasakama da alheri
@muhd_m.d.b
@muhd_m.d.b 6 жыл бұрын
Allah ya isarmu masarautar zazzau
@ahmadhassanisah3984
@ahmadhassanisah3984 10 жыл бұрын
Allah ya gafarta mai da dukkan musulmi
@ahmadaminusarki3655
@ahmadaminusarki3655 10 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@abdoulbubcar6535
@abdoulbubcar6535 4 жыл бұрын
Albani ya fi karfiku Allah ya ja kanchi
@AbubakarUmarMusa
@AbubakarUmarMusa 5 жыл бұрын
Allah ya jikan Mallam
@SalisuLawanGaro
@SalisuLawanGaro 3 ай бұрын
Irin wadannan muka rasa a Nigeria muke cin ubanmu yanxu
@abubakarsgambo3556
@abubakarsgambo3556 3 жыл бұрын
Thanks you salihu lukman
@Mrzaki2015
@Mrzaki2015 10 жыл бұрын
Actually, I see this as a very simple debate, for both parties have points that are not arguably far apart. It is a little unfavourable to stop Sheikh Albani and his students from performing their prayer in the school premises. However, since Sheikh Albani does not oppose the fact that Friday prayer can be performed after "Zawali" (i.e. at 1, 2 or 3pm), then they should have been allowed to pray after "zawali" which is the time that everyone have no objection to. At least that would bring about unity among the Muslims. Allah knows best.
@faroukmuhammed7437
@faroukmuhammed7437 7 жыл бұрын
Allah ya jikan malam
@aminuyusuf9156
@aminuyusuf9156 5 жыл бұрын
gaskiya ba ai ma albani adalci ba.saboda ya bada dalilin sa na yara qanana ne,sannan kuma ga terrorism a gari yayi yawa a lokacin da kuma kidnaping.allah yasa mu iya yima kanmu adalci.ameen.
@baraushuaibu8322
@baraushuaibu8322 4 жыл бұрын
A gaskiya son shugabanci matsala ne su kuma sarakunan gargajiya galibinsu basa goyon bayan gaskiya.amma gaskiya ta bayyana qarya kuma ta kunyata
@abdulrahmanmodibbo7502
@abdulrahmanmodibbo7502 11 жыл бұрын
Thank you Salihu, can you please be sharing more of SHAIKH ALBANI'S wa'azees on youtube, bissalam.
@drsalihulukman
@drsalihulukman 8 жыл бұрын
Check my channel for the latest uploads.
@سلامنسلامن-ش7م
@سلامنسلامن-ش7م Жыл бұрын
❤❤❤
@khabeerabdullahi9539
@khabeerabdullahi9539 5 жыл бұрын
Allah yajiqan mallam
@DaDiyaTa
@DaDiyaTa 9 жыл бұрын
Both Sheikh Albani and Sheikh Jafar were caught in a political crossfire. Only a fool will believe they were killed by BokoHaram. May Allah admit them into Paradise
@sulemanshaleh3256
@sulemanshaleh3256 6 жыл бұрын
Amen
@imamisahmusa8525
@imamisahmusa8525 11 жыл бұрын
Aslm alykm. Dr. Salihu Lukman, thank you so much for this uploads. Pls can you help us upload many of such of Albanis` series both new and olden lectures. am presently at India and lost my complete Sheikh Albanis` folder containing more than 500 lectures, tafsir etc. Jazakallahu khair. Thank you.
@iddrisualhassan8330
@iddrisualhassan8330 11 жыл бұрын
Assalamu alaikum sheikh, may Allah reward you for sharing sheikh albani's lectures. How do i download some of the lectures
@Zahra-nm8pd
@Zahra-nm8pd 8 жыл бұрын
Allah yajikan malam da rahma
@drsalihulukman
@drsalihulukman 8 жыл бұрын
Use the following method: www.nairaland.com/1934159/how-download-youtube-videos-using
@Sidi_Educational_Consult
@Sidi_Educational_Consult 4 жыл бұрын
Idan aka kira mutum domin ya kare kansa ya kamata ayi adalci wajen sauraron sa, bashi damar amsa tambayoyin da akayi masa da kuma bashi damar yin magana idan wani yayi sharhi akan fahimtar sa! Ban gamsu da hujjojin Albany ba haka zalika ban gamsu da cewar anyi fair hearing ba! Kamata yayi ya riƙa amsa koya rika sharhi akan maganganun malaman nan ɗaya bayan ɗaya bawai a bawa mutum sama da 4 ba kafin a sake bashi ba! Ya zaku zaunar da mutum ku zagaye shi kuma a barku kunata faɗin abunda kuke so amman shi da yace zaiyi magana sai ace masa a'a? Akwai wata fahimta ta sarki akan wai dan taƙamar kowa nakan wani tsari toh lallai haka ya kamata a kasance! Albany ba sabon abu ya ƙirƙira ba gani yayi a rubuce to hanya mafi kyau shine a nusashsa akan cewar wannan abu ba haka yake ba ga yadda yake! Ina kuma kira ga irin su Albany kafin ka ɗauko aiki kamata yayi ka san ciki da ban aikin! Wannan ya nuna limits ɗin zurfin karatun sa duk da dai sarki ya daƙile musan gaskiyar lamari!
@medhsm5727
@medhsm5727 4 жыл бұрын
Hukuncin sarki ya yi.
@idrissayoussouf7018
@idrissayoussouf7018 4 жыл бұрын
Mai kaskiya baya tafa hodouwa allah gafarta michi
@iddrisualhassan8330
@iddrisualhassan8330 11 жыл бұрын
Sheikh lukman help download some of Albani's lectures
@Abubakar-xb6qz
@Abubakar-xb6qz 9 жыл бұрын
Wutaaaa Albani 😂😂😂
@hauwazannuwa3166
@hauwazannuwa3166 8 жыл бұрын
ya ake wankan sarki ta Muslims
@Abubakar-xb6qz
@Abubakar-xb6qz 8 жыл бұрын
Hauwa Zannuwa ban gane ba
@drsalihulukman
@drsalihulukman 8 жыл бұрын
Listen to this clip: kzbin.info/www/bejne/g3i9i4SPrKZoeNE
@muhammadkabirhilal3533
@muhammadkabirhilal3533 6 жыл бұрын
Abubakar Galadima idan kaine ka halicci wutar sai kasaka shi a cikin taaa aiii, malalaci kawai
@alhassanuthman8232
@alhassanuthman8232 4 жыл бұрын
Abubakar , it's very unfortunate you said such a word, I think to every reasonable being is to listen and take the best out but I sense you ignorantly wrote what is long in your heart that has nothing to do with this debate. This really shows incompetence and immaturity. I suggest you always make comments pertaining what's up and with all due respect even if you stand against what they say.
@mustybamaiyi2307
@mustybamaiyi2307 4 жыл бұрын
da munafiki gunda...Allah ya jikan malam
@iddrisualhassan8330
@iddrisualhassan8330 11 жыл бұрын
Nn
@iddrisualhassan8330
@iddrisualhassan8330 11 жыл бұрын
Sheikh lukman help download some of Albani's lectures
@iddrisualhassan8330
@iddrisualhassan8330 11 жыл бұрын
Assalamu alaikum sheikh, may Allah reward you for sharing sheikh albani's lectures. How do i download some of the lectures
Farin Sako 1/5: Shaikh Albani Zaria
1:00:27
Salihu Lukman
Рет қаралды 157 М.
W.H.O. Taji tsoro 1/2: Albani
1:30:49
Salihu Lukman
Рет қаралды 48 М.
The evil clown plays a prank on the angel
00:39
超人夫妇
Рет қаралды 53 МЛН
Don’t Choose The Wrong Box 😱
00:41
Topper Guild
Рет қаралды 62 МЛН
sheikh imam dr Idrees abdulazziz Dutsen tanshi Bauchi
9:32
AL.IYU1633 tv
Рет қаралды 551
Sheikh Awwal Albany Zaria (Habaa Shehi....)
1:27:33
sunnah sak
Рет қаралды 144 М.
dan saudiya ya zo Nigeria karatu (zaria ) @Sheikh albani zaria
3:32
Sheick Albani Zaria 1 wa yakashe Sheick Jaffar Mohmud
1:31:04
Mohd Awal
Рет қаралды 223 М.
Hirar Tarho (Hannu Da Yawa) 1/2: Shaikh Albani Zaria
1:58:39
Salihu Lukman
Рет қаралды 30 М.
3 MUQABALA DA SARKIN ZAZZAU
20:41
Wa'azi da Hausa
Рет қаралды 516 М.
karatun karshe na cheick Albani zaria 3
1:08:51
Ibn Abdallah
Рет қаралды 325 М.
Ziyarar Shaikh M.S.Y. Jingir ga Daarul-Hadeeth Zaria 1/2: Albani
1:30:28
The evil clown plays a prank on the angel
00:39
超人夫妇
Рет қаралды 53 МЛН