Allah yajikansa da rahma Aminu Ala Allah yakara basira
@shafiubafarawa39864 ай бұрын
Ameen ya rabbi. Allah jikan Baba sarkin Gobir bijahi nabiyullah sallallahu alaihi wasalam walee jami'il mautal muslimeen. Ameen ya Hayyu ya Qayyum!!!
@FatimaAliyuabubakar-f3r4 ай бұрын
Allah ya jiqan sa sa darahama
@aishamuazu72514 ай бұрын
Ameen ya rabbi
@MdMd-gi9unАй бұрын
0@@FatimaAliyuabubakar-f3r
@abbaskhalid42364 ай бұрын
Allah sarki Alan waka wlh inasanka dan Allah dan soyayyar manzan Allah, Allah jikansa yasa aljanna mkm,
@nuralawalnura98164 ай бұрын
Ameen sunma ameen 🤲 Alhaji Aminu sannu da kokari
@FatimaFati-y8w4 ай бұрын
Allah ya jinkansa da rahama Baba , Allah yasa shahadace, Ameen ya rabbi 🙏🙏🙏😭😭😭😭😭😭
@sulaimanadamu-kq1eu4 ай бұрын
Ameen megidana sarkin diyan gobirr
@AAliyu-uf8cx4 ай бұрын
Allah yakai haske kabarin mai martaba sarkin gobir 😭😭😭
@MUHAMMADAHMAD-l9t4r14 күн бұрын
Allah yajikanshi,mukuma Allah ya Saka mana.daga Dan bagobirin zazzau
@Ahmad-sardauna4 ай бұрын
Allah ya gafartawa uban kasa, Mai Martaba Sarkin Gobir, Allah yatona asirin wadanda suka kasheshi, alfarmar annabi Muhammad S.A.W.
@CreativeOthmanVlogs-js3nw13 күн бұрын
Amin Ya Allahu, Allah Ya Isam Mishi Ya Karbi Shahadarshi.
@a.agwadabe99984 ай бұрын
Allah ya jikan shi yayi masa Rahma yasa Aljannah tazamo makoma a gare shi 😢
@ShituIsmaila4 ай бұрын
Allah ya jikan she Da Rahama Da Sauran magabatanmu bakidaya
@sanihashim54224 ай бұрын
Masha Allah, Allah yasa ma rayuwa albarka gaskiya muna godiya, da fada Karwa
@hassanmusa11904 ай бұрын
Ameen Ya allah….Allah ka toxartasu kasa suka sakayya tun anan duniya, 😭😭😭wan nan wulakanci da me yayi kama😭😭😭😭
@نوحايوب-خ2خ4 ай бұрын
Allah ya jikan sarkin gobir da rahma 😭😭😭 🙏
@IllaissaMoussa5454z4 ай бұрын
Ameen Souma Ameen Allah ya sakama la da alkhairi Ala Waka Kuma yasa mu cika da imani
@musasalekara4 ай бұрын
Allah yajiqansa yasa aljannace makoma Mukuma Allah yakaremu daga sharrinsu
@abdouyacouboumousbahou13444 ай бұрын
Allah sarki Aminu Ala waka masoyi ga Allah da ma aiki SAw Allah ya amsa taaziya
@AlassaneMahamadouMassalatchi4 ай бұрын
Allahou Akbar Allah yané jikan sarkin mu🤲 Aminu Ala ka kai da
@danattagusau88043 ай бұрын
Allah SWT ya Gafarta ma Sarkin Gobir Alh.Isah Muhammad Bawa.Allah ya jikansa da rahamarsa don alfarmar Annabi Muhammad (S.A.W).
@AsmauShuaibu-v7k4 ай бұрын
Allah yajikan sa yai masa Rahma ameen
@UmarAliyuusman-b5n4 ай бұрын
😭😭😭😭😭 Allah ya jknsa da rahama. Ya gafarta masa. Yajibanchi lamuran iyalansa.
@usmanmuhammad44243 ай бұрын
Allah ya jikansa cikakken basarak e, da wulakanci gara shahada. Insha Allah kana jannatil fiddausi insha Allah. ❤❤❤❤❤
@SufianainrahimSufianaibrahim4 ай бұрын
Allah ya jikan sarkin gobir da rahma
@NURAABDULMUMINI-k2j14 күн бұрын
Allah ubangiji yamasa rahama Aminu ala uban giji yabiyaka
@RabiouMaazou-pg5br4 ай бұрын
😢😢😢Allah ya jikan Muslim ya sa sunhuta ya gafarta musu ya rabbi 😢😢😢😢
@RUFAIABUBAKAR-gs1td3 ай бұрын
😢
@AbdullahiSani-q6f13 күн бұрын
Allah yamasa rahama yakawo mana karshen wannan zalinci
@NassJafar3 ай бұрын
😢Allah ya kai rahama a qabarin shi. Albarkacin annabi mahamadu.. ❤😭🙏
@TaskarAlanWaka3 ай бұрын
Amin ya Allah
@BachirBacho-ly3sj2 ай бұрын
S A W 📿
@IssoufouInoussa-x3q4 ай бұрын
Allah yajikan sarkin gobir allah shi da masoyinmu annabinmu saw
@HassanaShuaibu-z1d3 ай бұрын
Alan waka jazaakallahu khaeran gaskiya waka dameni ba Amma wakar da kayi naji dadi sosae ka km matuqar burgeni ka fita daban cikin mawaka hakan y nuna mana Kai ba kudi bane gabanka akan waka
@hmaidoki4 ай бұрын
Wannna wakar har hawaye ta sani,😢 allah ya gafartawa bawa bawan Allah 😭😭
@AbdouIbrahim-4 ай бұрын
ba kai kadai ba
@onggarkuwa82404 ай бұрын
Allahu akabar, Allah ya jikan shi da gafara
@muhammadsuraj-jt3no4 ай бұрын
Allah ubangiji ya jikan sarkin gobor Allah ya jaddada rahama agareshi😭😭😭😭😭😭😭
@aminusale1188Күн бұрын
Kay Nigeria, mutum me mutunci ku daukeshi ku wulakantashi sannan ku kasheshi, Kay Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, Allah yasakama Sarkin Gobir
@MalamBundiASuwun-zr3qd4 ай бұрын
Innalillahi wa'inna alaihi raji'un,. Allah yaji kansa ya gafarta masa yasa kwanciya tazama hutu gareshi amin. Allah su yan isskan Allah ya tona musu asiri na cikin gida da jeji amin yahayyu ya qayyun.😭😭😭
@JibrinAbdul-ou8hj4 ай бұрын
Allah ya jikanshi da rahama Amin 😭
@BashirIbrahim-n7d4 ай бұрын
Sallallahu alaihiy wasallama gaskiya ne mallam ameen summa ameen alfarman annabi muhammadu sallallahu alaihiy wasallama alhamdulilla Masha Allah fatan nasara mallam alfarman annabi muhammadu sallallahu alaihiy wasallama alhamdulilla Masha Allah fatan alheri mallam 🙏🙏🙏
@mahamadoukarkara71324 ай бұрын
Allah yayi jinkai da rahama🤲🤲🤲😭😭😭
@habibuohabou16844 ай бұрын
Allah jikan sarkin gobir muda mukayi saura Allah bamu guzurin tardassu na Alkairi .
@imranaawaisu37994 ай бұрын
Allah ya jikan shi da Rahama Allah ya ba iyalin shi hakurin rashin shi
@BACHIRIBRAHIMFADARBEGE4 ай бұрын
😭😭😭😭😭ammen ammen dan darjar annabi mouhamudou saw😭😭😭
@HamzaHakilou-bq6gs3 ай бұрын
😮
@abubakarussaini57303 ай бұрын
aslm
@abubakarussaini57303 ай бұрын
@@HamzaHakilou-bq6gs aslm
@shuaibaushuaibau3514 ай бұрын
Ameen ya Allah yasa aljanna ce makomar shi 😭😭😭😭
@HanafiImam-zo4gt4 ай бұрын
Innalillahi wa inna ilaihi rajiuuun Innalillahi ma akhaza wa lahu ma aada wa kulli shai'in indahu bi miqdaar qaddarallahu wa masha Allah. Allahummagfeer lahuu warhamhu.
@MusagarbaSaad-ir3yp4 ай бұрын
Ameen ya rabbi 😢Allah ya jikanshi da rahama
@aminuibrahim85744 ай бұрын
allah ubangiji yajikan sarkin gobir kaima aminu ala sarkin diyan gobir allah ubangiji yakarawa rayuwa albarka
@aliyumuhammad470811 күн бұрын
Allah ya jiqan muhammad bawa Sarkin Gobir😭😭😭
@TukurShehu-l3h4 ай бұрын
Alan waka Allah ya sakama da alkhairi, Allah ya jikan sarkin gobir da rahama ameen.
@SaniyaroMurtala4 ай бұрын
Aminu ala allah ya sakamaka da alkhairi shikuma sarki gobir allah yayimishi rahhama yasa yahuta dan annabi muhammadu s,a,w
@mubarakyaumashi51164 ай бұрын
Allaah SWT ya jikan sa da Rahma ya gafarta masa yasa Aljannah ce makomar sa. Ubangiji ta'ala ya albarkaci zuri'ar da ya bari Alfarmar Nabiyyi Sallallahu Alaihi Wa Aalihi Wa Sallam.
@abdoulmoumounidaouda4 ай бұрын
ALLAH Akbar 😔, Allah ya gafarta mishi 🥰🤲🕋, Allah Sarki rayuwa 😭🥺🙆 Nijeriya 😭😭😭😭🇳🇬 Allah ya ba mu haquri 😔 Fatan alheri mafi kyau, Daga Kasar côté d'ivoire 🇮🇪👈🙏🤲🕋 Annabi Muhammad S A W 🥰🤲🕋✅🙏
@EeEe-jk2je4 ай бұрын
Allah yajiqan shi da rahma Ameen summa Ameen 🤲🤲
@MtkMtk-s7t4 ай бұрын
Amin ya haiyu ya qayum.ya Allah yassa mudace Amin ya Allah
@El-MusbahuAdam3 ай бұрын
Allah ya jaddada Rahmah gareshi,da duk al ummar musilmai Amiiiiin ya Rab.
@abdullahiauwal44273 ай бұрын
Allah ya yi Rahma ga sarkin Gober 😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲
@SurajubirchiAbdullahi4 ай бұрын
Allah ya jikansha ya amsha shahadarsa🤲🤲
@AminaIsah-t4l4 ай бұрын
Ala Allah yabada lada yajikan sarki gobirawa
@salsaddaura3734 ай бұрын
Ina yi wa alummar musulmi gaisuwa ta Sarkin Gobir. Allah ya jikansa da Rahama. Amin
@TaskarAlanWaka4 ай бұрын
Allahumma Amin ya Rabbi muna jaddada godiya
@realmancy2944 ай бұрын
ameen Summa Ameen 🙏
@HassanHousssai4 ай бұрын
Ni wallahi wakar ya kamin tausayi 😭😭😭😭
@ShuaibuJunaidu-lc2fx4 ай бұрын
Allah ya gafarta masa wannan bawa naka ne alanwaka Allah yakara daukaka da basira
@UmarMuhammad-qn7mm4 ай бұрын
Allah ya jikan sarkin Gobir da Rahama Allah ya karbi Shahadar,sa😭
@TafidaMuhammad-c3g4 ай бұрын
Allah yajikansa Allah yakarbi shahadansa amen yarabbil alamina
@SuleimanIsa-b4p4 ай бұрын
ALLAH jikan uban Al'umma baba sarkin gobir
@aminayamari82494 ай бұрын
Aameen Yaa Allaah
@aminayamari82494 ай бұрын
😂
@AuwalAbdullahikurmi-f7bАй бұрын
Allah yajikanshi da rahama Dan nabiyu t
@SanusiMansur4 ай бұрын
Allah ya jikanshi Allah ya gafarta mishi Ina Mika ta'aziyya ta ga jama'ar gobir da dukkan musulmi Baki daya, Allah ya tona asirin wadanda suke da sa hannu acikin wannan ta'addanci Alfarmar Annabi Muhammad(S A W)
@YahayaMamandaddy4 ай бұрын
Allahu Akbar Allah ya jikan Shi da rahama Allah yaba dubu masoyanshi hankuri rashi Allah yasakamaka indai a Duniya Ba'a kwatoma hakinka ba lahira Bata kowa face Sai ta salihan bayi barsu hukuncin Allah yafi nakowa
@MustaphaAhmad-dd7sz4 ай бұрын
😭Allah ubangiji ya jikansa da rahama, Kuma Allah yasa aljanna ce makomarsa
@Husainynkr4 ай бұрын
😢😢😢😢😢😢😢😢allah ya jikan sarkin gobir
@YakubaSuleyman-ix4wh4 ай бұрын
Allah ya jikan sa da rahama😢😢😢
@AminaAdamu-c3d2 ай бұрын
Allah yasaka mana Allah ya isa Allah ya kansa da rahma
@AdmiringHorse-rk3hl4 ай бұрын
Allah yagafar tamas yasa baking wahalar kenan Allah ya kawo karshen azalumai
@YUSUFAMINUGARBA-eu6kb4 ай бұрын
Allah yajikan sarkin Gobir malam Aminu Alan waka Allah yakarawa Rayuwa Albarka da basira
@AhmaduIsmail-bl4ty4 ай бұрын
Allah yayi masa rahama, muna kuma rokon allah yatona asirin wa'innan mutanin da suke aikata ta'addanci a arewacin najeriya
@SaadouDanbako4 ай бұрын
Allah amin😂😂
@nasiruabdullahi33544 ай бұрын
Allah yajikansa da rahama Ameen summa ameen
@AyatuMuhammed4 ай бұрын
Allah Akbar Allah yajikanshi da Rahama 😢😢❤
@AbaharuAbubakar4 ай бұрын
Allah Sakamaka Da Alkairi Ala Allah kajikan Sarki Gobir Yasa Aljanna ce makoma 😭😭
@Andulrahman-u5t4 ай бұрын
Allah sarki dan'uwa Alan waka Allah ya jinkansa sarkin gobir don Anabi (S A W) akwai tausayi wallahi
@Moussayoussoufa-u3f4 ай бұрын
Allah ya jikan sa da rahama amin
@JoyEnotoe-pg2up4 ай бұрын
Allah gafartamasa da alljanna❤❤
@Sanisk-dw4xj4 ай бұрын
Allah ya jikansa da rahama 😭😭😭😭😭😭
@mashkurabdullahi85253 ай бұрын
Ya Allah kajikan sarkin Gobir Allah yakyautata tamu idan tazo. Daga mashkur Abdullahi Ciroman Gobir
@AminuIsmail-c8l4 ай бұрын
Ameen amen. Allah yajiqan . Allah yasa yayi, shahada.
@zainabnasir66713 ай бұрын
Allah ya gafarta masa dukkan Kura Kuransa,Amin.
@abdouadamouamadou29194 ай бұрын
Allah ya jikan sarki, Allah ya sa Aljarna ne makoman sa 😭😭
@IbrahimAbdulrahman-uh6sc4 ай бұрын
❤ala Waka aminu godiya muke magana gaskiya ne wlh
@MohammedYunusa-i5r4 ай бұрын
Allah ya jaddada rahama a gare shi 😢😢😢😢😢
@maryamridwan18674 ай бұрын
Allah ya jaddada rahama a kabarin sa alla yasaka maka alkainsa ya jiqan mahaifanka Ameeen bansanshi ba ammana girgiza Allah ya ba iyyalensa hakuri rashi sa
@UmarLawan-xd6je4 ай бұрын
Masha allah sarkin diyan gobir❤
@masakapoultryfarm29184 ай бұрын
Amin , ya hayyu ya kayyumu Allah ya jikanmu gabadaya
@HassanMahaman-p6y3 ай бұрын
Allah ka jikan sa da gafara Amin
@JacquelineDua-bd3hd4 ай бұрын
Allah ya jikansa sarkin gobir allah ya sa aljanna thé makomarsa rahamar allah ta lulube kabarin margayi sarkin gobir da jafar mamudu adam Amin 😭😭😭😭🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@yusutyousouf95894 ай бұрын
😭😭😭😭😭🙏🙏🤲🏻☝☝
@DjanabouDjanas4 ай бұрын
La terre de nos ancêtres lui soit légère amiiiin. 11:19
@Kabirusuarez84 ай бұрын
Allah yasa yahuta ameeeen😢😢😢😢😢😢
@sirajohhamisubello78884 ай бұрын
Allah yajikan shi da rahama ameeen
@IsahMohammed-e4s3 ай бұрын
Allah ya jiqan Sarkin Gobir da rahama 🙏
@adozakariyau24914 ай бұрын
allah yajikan sarki allah yakawo mana karshen fulani yan ta,adda
@SadiyaGombe3 ай бұрын
Allah yajikanshi da rahama
@HassanMahaman-p6y3 ай бұрын
Allah ka jikan sa da gafara Amin 11:28
@masaudIlliyasu4 ай бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum 🤲😭😭😭😭
@kamalubello11944 ай бұрын
Allah yaji kan sarkin😢
@AdamouYahaya-c2w4 ай бұрын
Allah yajikan sarkin gobir da rahma
@KabirIbrahim-i7d4 ай бұрын
Allah ya jikan sarki gobir da rahama da sauran al'ummar Musulmi da rahama ameen ya rabbi 😭😭🤲🤲🇳🇪🇳🇪
@MashawiluMashawilu4 ай бұрын
ماشاء الله تبارك الرحمن اللهم اغفر له وارحمه يارب العالمين