TASRIFI NE BABBA ...

  Рет қаралды 6,595

Annahjul-Hameed TV

Annahjul-Hameed TV

Күн бұрын

Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Пікірлер: 55
@ibraheem231
@ibraheem231 11 ай бұрын
Ya Shehu muna Baran bayani Akan sunan Allah ya dhul jalali wal ikram
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 11 ай бұрын
whatsapp.com/channel/0029VaHiTD7IN9iuag8H2t0u WhatsApp Channel
@YahayaLauwwali
@YahayaLauwwali 11 ай бұрын
Assalamu alaikum jama'a
@LawanIbraheemwanzan
@LawanIbraheemwanzan 11 ай бұрын
Aslm
@LawanIbraheemwanzan
@LawanIbraheemwanzan 11 ай бұрын
Allah yakara daukaka Allah yasa agama lfy
@IssaAbdoulayIssaAbdoulay
@IssaAbdoulayIssaAbdoulay 11 ай бұрын
Macha Allah
@IssaAbdoulayIssaAbdoulay
@IssaAbdoulayIssaAbdoulay 11 ай бұрын
Jaza kalahu hairan
@firdausialiyusani8574
@firdausialiyusani8574 11 ай бұрын
Jazzakhallahu khairan malam Gaskiya ya ladifu duniya ne tabbas yan gidanmu mun gani Muna raba adadin 16641 tsawon kwana bakwai sai ayi sadaka Sai dai muce Alhamdulillahi wlh wlh duk ranar da muka gama wani cikin gidan sai yaga abin mamaki babba Masha Allah,Masha Allah,Masha Allah Alhamdulillahi Jazzakhallahu khairan malam
@sadiyayakubu8337
@sadiyayakubu8337 11 ай бұрын
Nifa sai godiya Allah kwarai da gaske wlh duk abubuwan nan na gwada Bana karasawa nake samun biyan bukata wlh , ❤ Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah
@MaimunaYusuf-ws7sy
@MaimunaYusuf-ws7sy 11 ай бұрын
Masha allah
@usmanmuhammadahmad-q6k
@usmanmuhammadahmad-q6k 11 ай бұрын
Dan Darajar Annabin rahama kisani a Addu'ah wlh nidai innayi sae de godiyar Allah 😢 Inada burikan a gabana 🙏
@Hananyushau
@Hananyushau 11 ай бұрын
​@@usmanmuhammadahmad-q6k Ki yawaita Istigfari da salatin ANNABI Alfarmar ANNABIN RAHAMA ﷺ Za 'a dace.
@usmanmuhammadahmad-q6k
@usmanmuhammadahmad-q6k 11 ай бұрын
@@Hananyushau na gode insha Allah zanci gaba da yi
@MuhammadMusa-v8f
@MuhammadMusa-v8f 15 күн бұрын
sayyadi wallahil azim sirrin ya allahu ya basidu da wallahi yaqbidhu wayabsud din nan da kabayar kamar yankan wuqa yake jazalallahu bikhair
@isahisah122
@isahisah122 11 ай бұрын
Masha Allah, Allah ya saka da alhakair mallam munagodiya ya jikan mahaifa ya Kara daukaka kusanci ga Annabi Muhammadu S A W, 1000000
@Issiakaissiaka-wj7no
@Issiakaissiaka-wj7no 11 ай бұрын
Jazzkal kaira malan Allah saka da alheri
@umarhalliruadam3326
@umarhalliruadam3326 11 ай бұрын
Allah yasaka da al'khairi muna godiya Sosai Imam
@DayyabuAdamuSale
@DayyabuAdamuSale 11 ай бұрын
Allah yakula da lamarinka malam❤❤❤
@MaijimaaHalidouAbdoulAziz
@MaijimaaHalidouAbdoulAziz 11 ай бұрын
Masha Allahu maulana ALLAH ya ƙara kusanci
@MaimunaYusuf-ws7sy
@MaimunaYusuf-ws7sy 11 ай бұрын
Masha allah
@MaigaArmiyahou-l9r
@MaigaArmiyahou-l9r 11 ай бұрын
Masha Allah.
@sanusiabubakar4595
@sanusiabubakar4595 11 ай бұрын
Jazakumu llahu bi kuli hairin
@MamanMaman-jz6co
@MamanMaman-jz6co 11 ай бұрын
جزاكم الله خيرا
@muhammadfantami3184
@muhammadfantami3184 11 ай бұрын
Allah ya saka da alhairi
@jabeermuhd7191
@jabeermuhd7191 11 ай бұрын
Jazakallahu bihairan
@AbbanDija-hq9yv
@AbbanDija-hq9yv 11 ай бұрын
Allah ya saka
@salamatuabdulhamid-sk8bu
@salamatuabdulhamid-sk8bu 11 ай бұрын
Aslm ya sayyadi kowani adua kabayar inakokari gurin yi amma haryan banfida raiba gani yadda jamaa suke ganin ijabar nima allah yasa nagani alfarman annabi muhd saw
@isiyagarba7983
@isiyagarba7983 11 ай бұрын
Alhamdulillah Gaskiya Malam ina godiya domin naga abin mamaki na samu sarauta ba tare da nema ba a lokacin da make wuridin Lailahailla anta...tun kafin in gama shi
@تبلاتطت
@تبلاتطت 11 ай бұрын
ماشاءالله
@BadamassiManman-nv7px
@BadamassiManman-nv7px 11 ай бұрын
Masha allah allah yakarama malan lafiya
@A.A.TARABA
@A.A.TARABA 11 ай бұрын
Alhamdulillah
@IbrahimUmmar-zf7wr
@IbrahimUmmar-zf7wr 11 ай бұрын
Allah yakara kusanci maulana
@idriszakariyya719
@idriszakariyya719 11 ай бұрын
جزاكم الله خيرا و احسن الجزء
@Hananyushau
@Hananyushau 11 ай бұрын
MASHA ALLAH
@sagirwapakatsina644
@sagirwapakatsina644 11 ай бұрын
Allah Ya Kula D Zuri'a ILa Yaumul Qiyamati SHEHU 🙏🙏🙏
@FatimaHamzaIsah
@FatimaHamzaIsah 11 ай бұрын
Jazakumullahu khaira
@magajimyayaji
@magajimyayaji 11 ай бұрын
Masha ALLAH
@ibrahimabuya
@ibrahimabuya 11 ай бұрын
ماشاء الله عليك يا طيب ❤
@sadiyayakubu8337
@sadiyayakubu8337 11 ай бұрын
Muna godiya
@AboubacarSalifou-hk2kw
@AboubacarSalifou-hk2kw 11 ай бұрын
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan alh yasaka da alheri muna barar adou'a
@muhammadadammuhammad2696
@muhammadadammuhammad2696 11 ай бұрын
Allah ya biya
@AbubakarAbdulmalik-o4u
@AbubakarAbdulmalik-o4u 11 ай бұрын
Sallalahu alaihi wasallam ❤❤❤❤❤
@AlhadjiCherif-e8c
@AlhadjiCherif-e8c 11 ай бұрын
Mlm banga abunda zan dannan ba anuna min Dan allah
@abdulrahmanBello-in2et
@abdulrahmanBello-in2et 11 ай бұрын
Dan allah malan ina neman fassarar mafarkin bismillah
@dausayinarasulullahi972
@dausayinarasulullahi972 11 ай бұрын
Dubun gaisuwa dafatan alkairi zuwa ga masoya Annabi Muhammad Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam ❤❤❤
@jabeermuhd7191
@jabeermuhd7191 11 ай бұрын
Assalamu alaikum ya sayyidi dakwai ire irenmu da bazasu iyakarantawa da rubutun larabciba dazaiyiwu adunga hadawa da rubutun hausa amma da larabcin hausar nagode ❤
@maltasanmagaji4690
@maltasanmagaji4690 11 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤
@fatimamuhdabbakar9329
@fatimamuhdabbakar9329 11 ай бұрын
Allah yayi sakayya da mafificin alkairi sayyadi Muna jira yadda ake hadin sabolo
@salamatuabdulhamid-sk8bu
@salamatuabdulhamid-sk8bu 11 ай бұрын
Aslm ya sayyadi injin dadin yada kake sakomana wannan aduoi allah saka da gidan aljana
@hamissoukaourarachid7589
@hamissoukaourarachid7589 11 ай бұрын
Salamu aleikum Malan ina yin aikin ya ganiyu agisni bihaki Bismillah rahamani Rahim da shi da Bismillah rahamani Rahim ya hayu ya halimu yoma la yan fan'u malu.... Ama nayi mafarki ina aswaki ko mene ne fasarar mafarki
@gremahkelzou2201
@gremahkelzou2201 11 ай бұрын
Aslm malam ni matsalan cutan macewar barin jiki ne yake damun kakata inaso a taimaka min
@AbubakarMariam-p7u
@AbubakarMariam-p7u 11 ай бұрын
Masha Allah
@AyoubaNamirou-ss8jl
@AyoubaNamirou-ss8jl 11 ай бұрын
Masha Allah
@GideonJonahALIYU
@GideonJonahALIYU 6 ай бұрын
Mash Allah
YA MALIKU (90000) KARFE 12:30 NA RANA...
5:33
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 11 М.
To Brawl AND BEYOND!
00:51
Brawl Stars
Рет қаралды 17 МЛН
Quando eu quero Sushi (sem desperdiçar) 🍣
00:26
Los Wagners
Рет қаралды 15 МЛН
Une nouvelle voiture pour Noël 🥹
00:28
Nicocapone
Рет қаралды 9 МЛН
Леон киллер и Оля Полякова 😹
00:42
Канал Смеха
Рет қаралды 4,7 МЛН
SIRRIN 70... JALABI NE
3:32
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 7 М.
YADDA ZAKA YI MAGANIN MAƘIYIN DA YA TAKURA MAKA
7:16
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 22 М.
Dan Girman Allah a Raba Nigeria | Malam ya tona asirin sharrin Inyamurai akan ƴan Arewa
11:09
Hadiza Aliyu Gabon | Madubin Usman Kabara  #23
16:02
Usman Kabara
Рет қаралды 270 М.
.. INNA ANZALNAHU (380) ZAMA 1
4:24
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 27 М.
NA SAMU MILIYAN 19 WALLAHI A 2023 SABODA JALABI DA NA RIKE…
3:40
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 3,1 М.
SIRRIN LAHAULA MILIYAN 1 DON BABBAR BUƘATA
11:34
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 51 М.
MALAM YA BAYAR DA ƘISSAR SURAQA BIN MALIK
16:28
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 1,1 М.
YA LAƊIFU ( 116487 )
4:34
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 11 М.
To Brawl AND BEYOND!
00:51
Brawl Stars
Рет қаралды 17 МЛН