Kai najinjinamaka kuma ina roƙon Allah yakareka daga sharrin masharranta yatsareka cikin ayyukanka narayaƙasa tareda wayarwa da al'umma kai aɓangarori da dama sannan Allah yayawaita mana irinku acikin al'ummanmu gomin sanin ƴencinmu tayawaita yanda za'a iya ƙalubalantar waɗanda muke kallon sunfimu ƙalubalancesu Allah yayijagora a dukkun lamuranka
@hajiaaunty4238 Жыл бұрын
People need to hear and share this
@ahmadmuhammad9124 Жыл бұрын
Duk Wanda yatai maka masa wajen samun beli allah kasa alhasan ado doguwa yazamo ajalinsa kuma wallahi zanyi azimi inyi addu'a acikin dare da sujjada na
@nafiuadamkhamis6100 Жыл бұрын
Mal wanna yana nufin ya sha ke Nan?
@abusarag3149 Жыл бұрын
👍👍👍
@finiteconsult6181 Жыл бұрын
Doguwa Allah ya isa
@sanimuhammad878 Жыл бұрын
Kawai saboda ba dan NNPP bane shiyasa kuketa sharshi
@zwitterion8080 Жыл бұрын
Saboda ba naka aka kashe ba ko??
@ahmadmuhammad9124 Жыл бұрын
Kana bukatar komawa mataranta akasin haka kuma asibitin mahaukata
@muhammadibrahimsalga3339 Жыл бұрын
Kisan kai fah ake zargin sa dashi ai koh dan wace jamiyya ce ya kamata ayi magana
@jonnytitanic8727 Жыл бұрын
Gaskiya in har gaskiya ne su kawo bidiyon da yake harbin dan gaskiya mun lalace da xhedar zur in har masu cewar yayi sun iya kallo ina evidence tunda yanzu mafi yawancinmu muna amfani da wayoyi masu daukan bidiyo dan mutum bai da hakuri bai kamata kuma mu zama marasa tunani ba girgizar kasa ma an dauki bidiyon faruwa abun ana gudu ana dauka dan a nuna sheda to amman saboda ra,ayin wasu da ban sai kuma tunaninmu ya gushe sun iya kallon sa yana aikatawa basu iya yi masa kawanya sun kama shi ba basu iya bidiyo ba kuma hujjarsu tayi tasiri gaskiya suma abin a kama sune
@ahmadmuhammad9124 Жыл бұрын
Duk Wanda yakuna baya tsoron kauri mai hankali zai fahimci cewa wannan abinda ya aykata da hannunsa kuma I don al'umma yanuna cewa ba'a San adadin mutanenda yasaka aka hallakaba abisa umarnin sa
@jibrinalkhaseem5278 Жыл бұрын
Tomeyasa takarba Nigeria babu doka
@Al_IRFAN2 Жыл бұрын
confusion every where
@aliyuadam9849 Жыл бұрын
wannan mutumin kasantuwarsa jagoran al'umma da zama cikin su domin akwai barazana ga rayukan al'umma.
@ahmadmuhammad9124 Жыл бұрын
Dan bashi da bannanci da dabbobin daji basu hadari kuma rashin hukuntashi zaisa asamu ire-irensa dayawa acikin al'umma
@mouktarabdal8403 Жыл бұрын
Zaman shi ashikin mutane gsky hastarine gsky sabida kome Yana iyya faruwa
@haidarsalissou7764 Жыл бұрын
Ai idan gandouge baisa aka sako ado ba ,to chima ganduge zaakamachi saboda tare suke aika aika,