Idan Kun yarda muna cikin lokacin da zaka kafirta da kalma Daya kuyi min like
@dankanawatv7347Күн бұрын
Duk wanda ya gane nafisa batada ilimin addini yamin like 😅
@AliyuAbdullahi-l3hСағат бұрын
Allahu shiryeki nafisa abdullahi
@ismailchikaire572720 сағат бұрын
Gaskiya yau ne na kara tabbatar da Nafisa Abdullahi first class Jahila ce. Kai Allah ka tsare mana mutuncin mu dana Iyalen mu
@awaisu_usman_rogo338916 сағат бұрын
Ameen
@suwaibatualhassan838515 сағат бұрын
Aamiin
@abubakaryunusa2625 сағат бұрын
Allah yarinyar bata waye ba. Bar ma batun addini, ko a duniyance doluwa ce
@saifullahiabubaker1754Күн бұрын
Kin hadu da wanda baisan addini bane Amman da kin samu amsa dai dai dake wacce ta fito daga bakin Annabi Muhammad S.A.W
@MaryamLawanAbubakarКүн бұрын
Wlh kuwa
@abbaabubakar2806Күн бұрын
Exactly @@MaryamLawanAbubakar
@rabizakari5125Күн бұрын
Hakane
@itz-rumahКүн бұрын
Abinda nake fahimta kawai dai yana sassauta matane bcos she is at home and she is an introducer
@aminaalimuhammad1530Күн бұрын
Gaskiya ne Dan duk Kan ninsu suna magana ne akan chanchanta da yakamata ne babu Aya koh hadisi
@mmtafeedaКүн бұрын
Nasiru Ali Koki you're so intelligent. Allah yamaka albarka
@mkrhausa9118Күн бұрын
Banza Ahakanwai kai kaico
@usmanhalima497710 сағат бұрын
Ameeeeeen 🤲
@هدىمحمد-غ7د9ط4 сағат бұрын
Amin gsk
@teemsa032 күн бұрын
Ur guest is Soo intelligent and diplomatic.. Nasiru is blunt and says it as it is.. Nafis, however u look at it.. what is wrong is wrong.. what is right is right.. Religion comes first before anything.. and we don't go with what we like or feel like ... We go by the scripture and that's why islami is a complete way of life . Good podcast.. pls invite more intelligent people like them ..
@zayyanuhussaini74612 күн бұрын
You’ve nailed it. He backed all his arguments with facts which is hard to ignore. And on the contrary she doesn’t get it right and she couldn’t convince them with fact.
@calypse01Күн бұрын
Fact 💯
@HuzaifaSani-dc9bdКүн бұрын
The guy knows it all.
@AsmauAbbas-m7xКүн бұрын
Nafisa your wrong y because namiji zaidauki mace abokiyarsa mace kuma zatadauki namiji shigabanta haka Allah yace🤝
@mohammadsambomohammad297Күн бұрын
Nice one my friend
@Rukky_alimКүн бұрын
Duk Wanda ya gane nafisa Bata taba shiga islamiyya ba yayimin liking 😂😂
@ZainabMuhammadIsah-pp2zj2 күн бұрын
Alhamdulillah da ni'imar aure,ita fa mace duk abunda tayi a gidan aurenta lada ne shiyasa musullunci yacce ilmantar da mace kamar ilmantar al'ummane.kula da gida da tarbiyar yara Allah da ya hallice ta yasa zata'iya.Allah baya daurawa rayuwa abu sai Wanda zata'iya.biyayar ga miji kuma addinine.biyaya ga addani kuma dole ga musulmi,a musullunci babu ganin dama.a matsayinka na bawan Allah dole ne kabi dokarsa sau da kafa ko kansa hikimar yin ko barin.Allah al hakim ne baya abu sai da hakima.duk wayannan abubuwan da kuke tautaunawa babu dokar mutum a ciki aure ibadane da ake neman aljanna da shi aljannah sai anyi aiki.ko anan duniya duk abu mai mahimmaci sai an wahala ake samunsa. Maye aciki dan ta kula da gida? shikuma da yake fita ya nemomaku fa?wani ya yini cikin rana don kawai ya rufama iyalansa asiri.sannan ya dawo kuma gida na jira sa? musullunci fa addanin tsare ne mudai bayin Allah ne ya kuma tsara muna komai don shi ya haliccemu ya fimu sanin kanmu.BA 'ACE MA ALLAH DON ME YAYi KUMA BA'A CIN GYARANSA.
@khadijausmanmaska1016Күн бұрын
Hmmm wannan fa bazata taba iya ganewa ba Wlh tayi nisa Allah ya bamu ikon tarbiyyantar da yaran mu
@issaabubakarmuhammed60732 күн бұрын
Did you understand what Nafisa had being lost? The Answer is lack of Islamic Knowledge👌
@autan_hajiya_entertainmentКүн бұрын
Yes
@ZakariaAuduКүн бұрын
😂😂😂
@Fahdzakitv319 сағат бұрын
This is just it 👌
@ahmedalhajimustaphaКүн бұрын
Nafisa Abdullahi manzan Allah SAW yace sanya hijjab dole ce
@muslimsunusiabdullahi452 күн бұрын
Aslm .with do respect care must be taking while answering the questions,Nafisa we are all Muslim and we all know that one word might easily strike us out of the Islam so this need to be critically addressed on the up coming episodes Wallahu ta’ala aalam.Allah yasa mudace 🙏🏾
@SodikAbubakr4 сағат бұрын
Humm Allah yasamudace alabaraka kin annabi Muhammadu SAW Allah yacauta gasakiya duniya tazokarase soboda abun yanaimini zafisosai
@umarabbakar26992 күн бұрын
Nafisa sorry it’s seems like you are supporting feminism or what i don’t understand ? Be mindful of your words fah program din keh is very okay amma don’t lose guard
@beinmuhdКүн бұрын
oga ai daman feminist ce kai yau ka sani kenan😅
@sadiyashuaib4952Күн бұрын
Ba kyau shedar zurrr@@beinmuhd
@AbdulAbdullahi-d8uКүн бұрын
Allah yasa muchika da imani 🙏
@beinmuhdКүн бұрын
@@AbdulAbdullahi-d8u Amin Amin
@joynanven2001Күн бұрын
OGA abeg make we hear word
@FaizatuAbubakar-x8z8 сағат бұрын
Gaskiya Nafisa akoma Islamiyya, wallahi shiyasa Hadiza gabon tana burgeni, saboda ta iya magana kuma tasan abinda takeyi
@saifullahisabo3563Күн бұрын
The moment you lack islamic background you lost everything.. nafeesat you're completely lost here may Allah guide you to the right path..
@ashmultimediatv2 күн бұрын
Hahahaha Nasiru gidan magana... 😂😂😂 yace "Yawwa Ragargajeta" 😂😂😂 Magana ta gaskiya a wannan episode din dai Nasiru ya fi ku duka bada points masu ma'ana da kama hankalin duk wani wanda ya san kansa a addinan ce da al'ada tamu ta Hausa/Fulani... 😊 Fatan dai Allah ya kara mana shiriya baki daya. Well done Feenah. Keep bringing this kind topics pls... Have enjoyed this already. 😊❤
@AishaMahmudibrahim-c2vКүн бұрын
Aunty male kina nan abunki
@AishatuGimba-s8iКүн бұрын
Allah yasa sanadin wanan shirin ki gyara abubuwan da kike ba daidai ba Wlhy sister thank Allah cos kinada masu sonki Kuma masu fada miki gaskiya may Allah see us true...ameen
@abba_belloКүн бұрын
I usually don’t comment, but after hearing this, I feel compelled to speak. @Nafisa, I initially thought you were wise, but I must admit I was mistaken. I’m deeply disappointed. The direction you’re heading is not the right one, and I sincerely advise you to reconsider and change before it’s too late. On the other hand, @Koki, I’m very proud of you. May Allah continue to guide you on the right path.Ameen
@BASHIRBABANGIDA-z3dКүн бұрын
Indeed knowledge is power. Confidentiality is always exilient... Nafisa accept and change for the better. All your facts are baseless. Think before your talk😂😂😂 truth is indeed bitter. I love this episode❤
@KhayriyyaBasheer2 күн бұрын
Nasiru Ali ƙoƙi ga taka ta manya👍🏻 Brutally Honest kenan😂😂😂 Naji ɗaɗin Podcast ɗinnan
@NAZIFI-YAKUBU-DIRANIКүн бұрын
Dan Allah ku zane yarinyar nan sabo da bata son gaskiya wallahi.
@umaryaroson14 сағат бұрын
Gaskiah 😂😂😂
@ms_ladan3130Күн бұрын
😂this Nasiru Ali koki is mean ,😂OMG! Like that part of 🫡❤, straightforwardness
@muhammadbashirabubakar6087Күн бұрын
Nafisat you are an actress, and you guys said you are giving moral behavior and lessons to the society, and be mindful that women have 70% of responsibility to give moral and good behavior of her family. Nafisat don’t forget that you are northerner and muslim girl and Islam has ethics and integrity that you have to protect. Likewise protecting your tradition must be your priority. Don’t let feminism let you forget where are you from and the purpose of being in the world. I rise my case
@UsmanSamiAdamКүн бұрын
Disgusting
@umaryaroson14 сағат бұрын
The other guy apart from Nasir Ali koki, is confident enough too. I love you guys for your confidence 💪🏽👌🏽✅💯 ita kuma wannan yarinyar daa na dauka tana da hankali, seda naga videon nan sannan nasan bata dashi.
@ShamsuAbdullahi-d7jКүн бұрын
Gaskiya da sauranki allah ya shiryad damu
@alkasimabdurrahman55783 сағат бұрын
Wallahi ji nake dama dani ake firar nan i have alots to say, suma suna magane ne kamar suna tsoranta kwarama wannan yana dan yage mata, tabbas da dani cikin firar nan saina daureta da hujjoji a ilimance da rayuwance tunda naga ita actually batasan rayuwa ba koh kadan
@hamzagoringo8828Күн бұрын
Omo I love this conversation, and for the 2 of your quest Your perspective is valid and I also believed with Nafisat too, and it’s true that mothers often have a significant influence on a child’s upbringing because of the time they typically spend nurturing and caring for the child at home. However, both parents play essential and complementary roles in a child’s education, nurturing, upbringing, and training, Mothers: Traditionally, they often provide emotional support, love, and day-to-day guidance. Their presence during formative years helps shape the child’s values, empathy, and discipline. Fathers: While often focused on providing shelter and protection, fathers also contribute to a child’s development by teaching responsibility, offering guidance, and modeling behavior like hard work and perseverance. The 70% responsibility you mentioned may lean toward the mother due to her closeness with the children, but it’s important to note that children benefit most when both parents work together, sharing roles and responsibilities, regardless of how they divide their time. A father’s active involvement in a child’s life is just as impactful as the mother’s nurturing presence. Ultimately, the balance depends on the family dynamics, culture, and circumstances. Thank you for this episode ❤😂
@MsMina-z8s5 сағат бұрын
Masha Allah wowed
@AishaAbubakarbakariКүн бұрын
Gskya mata a dage da a nemi ilimin addini gskya I'm highly disappointed 😢😢 Allahu kamu ikon bin sunar maaiki Muhammad s.a.w
@Harunamuhammad-py3vf18 сағат бұрын
Ameen
@yakakaalhajiumar1683Күн бұрын
Wallahi duk Wanda yakeso Monzo Allah SAW❤❤ yasitneé Mata yar iska mara addini kiji soron Allah wallahi daga yau wallahi na daina sonki dama kuma bakya burgeni zaki gamu da Allah hmmmm
@SalimUmarAbatchaКүн бұрын
Karki shiga tsakanin Allah da bawansa kawai ki tayata da addu’a Allah ya shiryata kawai
@AminummusaAminummusa-e1q14 сағат бұрын
Wllh da Ina Dan yinki Amma wllh yanzu bakiminba saikace ba musulmaba Allah yasamuda e
@IbrahimNabeelahКүн бұрын
Nafisa Wallahi bata ilimin addini Ina ratsuwa da Allah, nafisa tayi nisa cikin rayuwar duniyar nan ,Wallahi bata da fahinta ko daya, kouma Allah ya Isa nafisa
@SalimUmarAbatchaКүн бұрын
Wlhy gaskiyan ka brother idan haka wayewar duniya takeh toh Allah yabarmu a yanda muke dangaskiya babu ilimin addini a lamarin ta gabadaya
@IbrahimNabeelah15 сағат бұрын
@@SalimUmarAbatcha Wai ahakan tawaye nefa Kaga Rayuwar yanzu ko dan uwa
@abubakarmohammed-c3lКүн бұрын
Nasiru ali koki bai taba impressed dina kamar yau wallahi, sbd yasan me yakeyi, ba kamar wannan yarinyar ba
@saynotoracism86132 сағат бұрын
This lady is beautiful and even much more in her dressing in this show.... One thing I respect her is she never try bleaching her skin Nafisa you can do more as a Sister in Islam.
@Stevoh4U2 күн бұрын
Kai !!! This man is brutally attacking,backing his argument with facts but yall guys be beating about the bush couldn't defend yourself, that got me thinking why would you bring this up in the first place? It's suicidal.
@IsmailMustapha-w7n2 күн бұрын
Lol. Omo this guys are afraid to call a spade a spade😂. Mek una tell her off nau. Wallahi tsoron gaya mata suké. I wish I could be invited to this show. Kai kaji. Matan mu da sun dan ji turanci shikenan sé suga musuluncin da al'adar Hausar ma duk kauyanci neh. And the funny thing is, mutanen ma da suké kokarin kwaikwaya wallahi kullum they are endeavoring to maintain their cultures. But not us. Allah shi kyauta.
@SadiqAbubakrКүн бұрын
This nafisa no dey hia word 😂 But i like her 😂! Allah ya iya mana
@learninglololangКүн бұрын
On being a role model: Imam Muslim, may Allah have mercy on him, reported that the Prophet said: "Whoever, initiates (revives) a good deed in Islam he gets its reward, and the reward granted to anyone who does it after him without reducing the reward of the doer himself. And anyone who establishes a bad deed in Islam he bears its burden and the burden of anyone who does it after him, without reducing anything from the doer's sin." You are a public figure and there’s a responsibility that comes with that, amma Allah yasa mu dace-He is gafoorurRaheem
@Sharplyjnr2 күн бұрын
What a time. Weldone to y’all the speakers and to my fav, I wish you the best Nafeesat
@Saadatu-fn7qjКүн бұрын
We have to learn different between culture and islam
@SalimUmarAbatchaКүн бұрын
Whatever you do,where ever you lived,no matter what ego you have you need to know you’re in this world to worship Allah and obey his commands
@TrueCrimeTelecastКүн бұрын
Nafisa is blessed. I wish I were in the room, wallahi akwai maganganu da zan tambaye mai blue shirt đinnan da zai san cewa bai ma san komai ba. More blessings.
@SurayyaAminu-c4w20 сағат бұрын
As far as he is a Muslim and bahaushe bazai taba rasa abun fadi ba
@abdulazizalhassan17252 күн бұрын
Wow 😲 Gsky today discussion yayi matukar burgeni because you guys are all talented
@hussainisulyman3065Күн бұрын
Nasiru Ali koki you really nailed it 🎉❤
@umaryaroson14 сағат бұрын
Sure 💯💯✅
@dcfghywddgyh112110 сағат бұрын
Toh masha allah 😊😊❤❤❤❤❤
@MrsjmoonhomeКүн бұрын
Wlh na San wani Alk'ali da ke raba girki da matarsa idan yayi na kwana biyu itma tayi na kwana biyu, Yana kotu lokacin girkin rana yayi zai tafi ya yi ya dawo Dan har ma'aita suna gane ranar girkinsa😂 abin Zar sha'awa.
@usmanhamza276Күн бұрын
Eh ya kyauta kuma lokacin yin hakan ne dashi, Kuma ki bincika itama matar jindadin zamane da biyayya da take masa yasa ya kemata hakan, bawai dan tanajin responsibilities din kulada yara da guda 50/50 bane.
@aminuusman9468Күн бұрын
Hhhhhhh abin dariya, wato yanemo abinchi sannan ya raba girki da,ita to wannan awane addini yagano haka.
@jabirjingi13792 күн бұрын
Ohh myyy this is pure entertainment Wai robot 😂😂😂😂😂❤
@MohamedHocineMohamedHosseinКүн бұрын
Wow Masha Allah merci beaucoup 👍👍👍👍👍
@amiraaminu56122 күн бұрын
I think nafisa what you really need is Islamic knowledge no offence
@Babangida-Bello2 күн бұрын
Wlh kuwa
@rhodaishaya9228Күн бұрын
U no nothing rest
@Muhammadyahaya-e4x3 сағат бұрын
possibility
@usmanhalima497710 сағат бұрын
Social spot went wrong 😂😂😂😂😂the Host never accept to correct her mistakes, is really unfortunate. Kudos to the guest for enlightening the host😂😂😂
@hassanibrahim27682 күн бұрын
I wish you All the best my favorite actress may Almighty god protect and guide you Nafeesat Abdullahi
@SalimUmarAbatchaКүн бұрын
Tell her the truth she’s our Muslim sister,Nafisa has mistaken Allah’s command
@mardiyaHaruna-pg2kg2 күн бұрын
Masha Allah nafisat Adam Azango kiyi kyau sosai❤
@SaniMohammed-fy5sg3 сағат бұрын
Allah Sarki... Itama Nafisa anzo gargara Allah Ubangiji ka datar da mu da zuriyar mu
@khalidumar67432 күн бұрын
My one and only Wallahi inasoki Nafisa unconditional love,no word can express my feelings to you, by the way may the almighty Allah continue blessing your life.
@yusufabuelmustafa3 сағат бұрын
😂😂 gaskiya (nafisa)kin ban kunya
@hussainiusman74104 сағат бұрын
Gaskiya saiwatara anan anfi gaskiya ❤
@sodangisulaiman2 күн бұрын
I will love to be a part of your podcast Nafisat. Should in case you come across my comment.
@nurfatt22414 сағат бұрын
Gsky bata ilimin addini kawae tsarin rayuwar turawa take koyi dashi tabbas idan har aka jawo mata hadisi ko aya tana iyayin wani kwabar dan tilin jahilci ce ne a kwakwalwarta kuma wlh duk wanda y aureta bazae tabajin dadin zama d ita b sbd bazatayi mishi biyayya kamar yadda addini y wajabta mata b sbd bata fahimci addinin b shiyasa kuskure ne auren mara addini allah ya datar damu
@Abdoulingawa98Күн бұрын
Gaskiya yarinyar nan bakida hankali. Allah ya shirya mana ke. Tarbiyyar Musulunci ba wasa bace ya kamata ki koma Islamiyya. Har akwai ganin dama akan abinda Allah ya shari'anta.
@Sasha-to4ugКүн бұрын
Ohon mata,inta ga dama let her go out naked,at her age tasan left/right ai.they think because they have fame sesu kaucewa addini...hmm😢
@oumarouissoufou834626 минут бұрын
Gaskiya zangaya miki awannan zaman da kukayi babu magana guda da kikayi ta ilimi da de kina birge mutane amma de mutane sun miki alh wadai hakane zama à ko ba haka bane ache à film kike da ilimi amma azahiri bakida ilimin addini ki koma ki nemi ilimi addini yanzuma biki makaraba
@Prince17AbadyКүн бұрын
Ilyas is perfect 👌👌👌👌
@BintaBintu4 сағат бұрын
Wannan na nasiru alikuke ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤✅✅✅✅🥰🥰🥰🥰✅✅✅
@Adamusman-xl6fi2 күн бұрын
Good speak nasiru Ali koki,🎉well done
@ibrahimMusa-p9p16 сағат бұрын
My favorite actresses always stay blessed
@AsmyyyyyКүн бұрын
Coming from IG 1:11 And Girl I already know my blood is going to boilllll
@KhayriyyaBasheerКүн бұрын
@@Asmyyyyy Ikr 😮💨 Wayaga Radical Feminist 🤡😂
@safiyamuhammadlawalКүн бұрын
I swear
@bashirabubakar4045Күн бұрын
Gaskiya problem din damuke samu a society dinnmu kenan (na hausawa) yanda majority din maza suke auren macen who has her own life style and trying to force her to abandon it because he's a "husband". Most men are hiding behind religion and culture to express their patriarchal. People need to know that we are in a modern world. Everyone need freedom, especially freedom of choice.
@muhammadsaniabubakar5421Күн бұрын
A da ina sporting din nafisa amma sanadiyar kallon wannan program din nagano tana bukatar takoma makarantar addinin muslim
@autan_hajiya_entertainmentКүн бұрын
Yes
@AbdulYakubu-ss7od2 күн бұрын
MASHA ALLAH my Anty my one And only 💪🤛 may Almighty Allah guide you and protect you
@BilaliAbubakar2 күн бұрын
First of all, this is a very educative discussion all round. However, I think there should be a continuous effort between partners towards reaching a compromise building a desired home, identifying each other's responsibilities by not shying away from them and understanding the fact that there is nothing like justice but only sacrifices from both parties in exercizing our rights as expected. Culture, traditions and most importantly religion are not concept we can completely deny cos it outlives us at the end of the day. ✌️
@ab__bushman16 сағат бұрын
Wllh composure and calmness as a woman are one of the best qualities you could possess as woman. Rawar kai bazai taɓa kawowa mace miji na gari ba. So know your limits and boundaries.
@sadiyashuaib49522 күн бұрын
Wait ❤
@ibrahimauwal-gy9ly2 күн бұрын
Nafisa wish you best ❤❤❤
@MustaphaAlhajibaffaКүн бұрын
You have to choose a specific language either you speak in English or hausa
@MARWAGUIDEКүн бұрын
its amazing, keep it up sis.
@HananGarbaКүн бұрын
gaskiya nafisa mutanan nan suna sanki abin da suka gaya gaskiya ne ana kwai kwayan shigar ki ya kamata kidin ga shiga mai kyau ❤❤❤
@usmanmuhammad1358Күн бұрын
As I knew human being perfection,ur out of that
@bilkisumahmud90197 сағат бұрын
@Nafeesat Abdullahi sun fiki gaskiya 100%
@muhammadauwal9781Күн бұрын
@ Nafisa, I liked your stand for being who you are. Don't try to please or impress anybody. After all, it is your life. Keep it going pls. 🎉
@SalimUmarAbatchaКүн бұрын
Guide her to the right track and stop hyping her on what is not right for islam.Nafisa needs our advice because she’s still a Muslim sister to us
@muhammadauwal97815 сағат бұрын
@@SalimUmarAbatcha I don't want to be judgemental on people's personal life. As she said, she is not perfect but everyone including her interviewers have agreed that she does many good things. While the audience overlooked her good things and focused on her inefficiency as human beings.
@Babs_116 сағат бұрын
Walahi as a Muslim lady with this opportunity you have to impact the young generation,and this is what you have to leave for the world Walahi change before those mentality before is too late for you, I don't know if you're talking from pain or anything that is putting you in such situations, if you have an opportunity as a Muslim to use your platform to educate the young generation imagine what you are sending to the world. Don't forget where you are from... imagine if you have that character in the film series Labarina,I think you should protray that character,it brings the best in you . If for nothing keep those characters in those series that alone would make a wonderful person though we all are not perfects.
@jifulbe-gu9po4 сағат бұрын
Gaskiya nafisa tana da karancin sanin addini, an ce mata bude gashi ba abune mai kyau ba tace sai tayi.😢😢 amma bari mu gani nan da shekaru ashirin idan tayi tsirara ma wa zai kalla? bare bude kai.
@Cffu-z7n2 күн бұрын
Masha allah ❤❤❤❤🎉🎉🎉
@aminuusman9468Күн бұрын
Don Allah nafisa kisamu manager wanda zai rinka atleast duba comment don karbar shawara da kuma bada amsa inta dache.
@SanusiSalisu2 күн бұрын
sound quality greatly improved. keep it up Hyena Head.😂
@RachidaAgaliКүн бұрын
Wallahi tayi nisa bata jin kira allah ya shiryemu baki daya ameen
@SumayyaFarouk4 сағат бұрын
Gaskiya kan Nafisa ba ilimin addini
@YahayaAdamYahaya-d4g5 сағат бұрын
Uwace tafi kusa da tarbiyyan Yara more than 80%, Amman ita kanta da yayanta tarbiyyan su naga mijinta 100%
@AhmadabubakarFadama5 сағат бұрын
Allah YASHIRYAKI kikomaislamiya Abayakinsoki iyayekince basaiyakuladayayansu yakamatakije kisan Addinninki.
@aishaahmedsaleh6418 сағат бұрын
You are right.... But They did get your point
@AminaMuhammadAbeed-vc6lk4 сағат бұрын
I don’t no how to start helping u arguing this topic buh please just invite me next time 😂😂
@smalltjboy98572 күн бұрын
Hajiya komi naki ya banbanta da nasu zanso kiyi invite Dina program naki Dan Allah 👏📌
@MusaabdullahiWest-ui3gt19 сағат бұрын
Wawo I listened to this conversation but Nafisat tabani mamaki sosai gabadaya rayuwarta Babu addini aciki. Wa iyazu billahi annabi SAW yakoyarda musulmi komai na rayuwarsa hatta yadda zakashiga bandaki annunama hakama rayuwarka komai akwai musulunci aciki. I think ur in contract to support feminism. Allah yashirdamu da al,ummar musulmai gabadaya
@jabirdansmall4830Күн бұрын
Abdullāh ibn Mas‘ūd (may Allah be pleased with him) reported that the Prophet (may Allah's peace and blessings be upon him) said: "Anyone has an atom's weight of arrogance in his heart will not enter Paradise." A man said:" What if one likes his clothes and shoes to look good?" He said: "Verily, Allah is beautiful, and He loves beauty. Arrogance is to reject the truth and look down on people." You said, and I quoted, "The more ana cemun kar nayi zan cigaba dayi," it's a clear sign of arrogance. If you like reject it too and walk naked !
@balabashir151313 сағат бұрын
I felt so embarrassed walh! She exposed her self to the extent that, we now understood that she is not intelligent at all walh. Won't understand simple explanation n also can't express or elaborate what she is trying to depend, feminism. Ba ba ɗin sunyi yawa, kan Jaki kenan, duk yadda kayi dashi sai yaci kara.
@MuazNazir4 сағат бұрын
Nah guilty conscience de catch am😂
@mustaphaabubakar35495 сағат бұрын
Allah ya shiryeki,Amma Kika mutu da wannan tunanin akwai matsala
@theresagabriel122713 сағат бұрын
Unapologetically Her ❤
@MssNainaaКүн бұрын
Hmmmmmmmmm🤧🤧 I can’t bring myself to say what’s in my mind!
@smalltjboy98572 күн бұрын
Kuma Dan Allah inason naji masu tarbar Shirin naki akwai wani Abu nasu nadaban da duk time by time Zaki dinga shirya masu shi Koda kuwa na award ne