Toh Allah ya zabi abinda yafi alkairi ameen summa ameen Allah yasa mudace duniya da lahira
@hauwauyahayaabdullahi49754 жыл бұрын
don Allah wakar nan waye artist din kuwa ya sunan wakar
@mourtalahmohamed18553 жыл бұрын
Muna kallo daga camerun 😭🖋️ Gomna Kano ya kawo fitina na raba mutaney a Kano, dama a Nigéria wannan babban Massifa ney, sarki sunusi lamido ya nuna hakuri da adalchi Allah ya biya , gomna Kano Allah ya bayana ikinka da makirshi ka, gomna ka kawo babban fitina a Kano ,
@lauratibrahim37594 жыл бұрын
Allah ya daidai ta tsakanin su
@shareefsarakisurajgarba34475 жыл бұрын
Allah ya hada kan su kowa ya gane kuskuran sa a ZAUNA lfy.. Allah ya Kawo Mana chi gaba a jahar mu
@fatimabmagaji20975 жыл бұрын
Allah samudace mudaishugaba nagarimuke fata Allah yaxabama
@abdullahibalatsanni92885 жыл бұрын
Allahu Akhabar, to ina fatan yar Sarki baki manta ba cewar mulki duka na Allah ne , shi ke bayarwa ga dukkan Wanda yaso.
@alhumarbaba42605 жыл бұрын
Allah ya kyauta kuma ya ygara, kunyi amfani da ilmi da fahinta,kun nunawa duniya kun futo daga babban gida, amma kuyi hakuri, komai lokacine.
@harunagarba5364 жыл бұрын
Allah yakiyaye gaba
@areeshat96865 жыл бұрын
Hauwa halilu xancenki dae2ne kuma uba baefi uba ba addu'ar mugareka ganduje da maqarrabaka gabadae2 Allah yayi jagora🙏
@wrrdawe34775 жыл бұрын
Salamu alaikum ya Allah ya daidai tasu
@gabilayouki54038 ай бұрын
Doniya bah allah sarki
@zainababdullahiidris24075 жыл бұрын
Adam kayi min daidai Allah ya shiga tsakaninsu
@gabilayouki54032 жыл бұрын
Haba day zainab
@sahurahamisu94055 жыл бұрын
Dan Allah ya sunan wannan wakar
@kundinshahara59895 жыл бұрын
Sahura Hamisu sunan wakar shine 'Ummi na' kuma zaki iya samun wakar akan wannan link din kzbin.info/www/bejne/qKO6Y4WFg9Jgq5o
@sabitotoroabdou78984 жыл бұрын
Gaskiya ina jin dadi sauraran tachar ko
@kundinshahara59894 жыл бұрын
Mun gode sosai
@ismaellsanehassan47275 жыл бұрын
karki damu shahida Kawai Allah, kuma Allah yasan halin da mu kanawa muke ciki fatan alkhairi kanawa
@MarubucinLittafai5 жыл бұрын
Ba damuwa Allah ya kawo Abba kabir, da sannu zai sauke duk ragowar sarakunan ya tabbatarwa da mai kaya kayansa
@shuaibuadamu66485 жыл бұрын
Insha allahu kano tafi karfinku yan PDP
@gabilayouki54038 ай бұрын
Masani bah
@yarokhanahmad98154 жыл бұрын
Ameen allh yasa mudace
@faisalabbani17355 жыл бұрын
Hmmmm gaskiya xagin shugaba ba shine mafita bah kowa fa Dan Adam ne ba Wanda baya kuskure arayuwa duk wannan cacar bakin ba shine mafita addu,a itane ku fa ba Yara bane Dan Allah ku daina yiwa shugaba munmunan fatan Dan Allah
@ayubamemuna19605 жыл бұрын
Allah yakawo karshen wannan tashin hankalin ameen
@hafsaaminuabubakar91254 жыл бұрын
Tun daga hotunan su zaka gane banbancin tarbiyyar su. Allah ya kiyaye mana zuri'a daga tabewa
@jibrinsafiyanu63435 жыл бұрын
Dan Allah mai sona wana waka inna son
@kundinshahara59895 жыл бұрын
Jibrin Safiyanu, sunan wakar shine 'Ummi na' wanda sukai wakar sune Verdo da Alameen Triple wanda yayi wakar Kano to California. Kuma ga link din wakar nan, mun gode. kzbin.info/www/bejne/qKO6Y4WFg9Jgq5o
@alihajjaliyu12945 жыл бұрын
Ya Allah duk wanda bazai yada Alkairi ba Allah katozar tashi
@sadirarah52475 жыл бұрын
Karkamanta ,alherinka to awajen wani akasin hakane ka saina saurin hushi
@ibrahimbelloahmad3164 жыл бұрын
Dan Allah shahida karda kibata lokacinki ga wadannan bamaguzawan marassa asalin tsinannu
@murjanadaurabejej91374 жыл бұрын
Allah yabayyana gaskiya
@najibLawal-gd4tv7 ай бұрын
Allah yadaidaita
@maryamadobichi98425 жыл бұрын
Gaskia ba dae-dae bane cin zarafin mahaifin wani
@magajibritish12495 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@umarmurtala46385 жыл бұрын
Gaskia Fatima Ganduje kinyi dai dai kuma kin nuna masu kinfi ilimi da sanin ya kamata tun baki zagi iyayensu ba,. dama irin babanki Kano ta rasa mai adalci,da gaskia , gandujiyya hallacci
@maryamisah80465 жыл бұрын
wlh kayimin dai dai yar sarki jikan sarki ki birgeni gwara kiyi wa wadanna banxayen marasa asali
@rabilawal67145 жыл бұрын
Subhanallah Allah ya kara kawo mana zaman lafiya a tsakaninmu gaskiya abinda yaron Sarki ya fada hakanne bai kamata yara su shiga fadan manya bah Allah yasa mudace
@shuaibuadamu66485 жыл бұрын
Gskyne rabi'atu kema nayaba miki
@jigarjigar97925 жыл бұрын
Mutane basa adalci akan magana saboda soyayya kutuna wannafa ubanta tazaga kuji tsoron allah dan yayi hani ga hakan kar soyayya ta rudeku kumanta da magana allah dan zabin allah shiyafi
@badiadauda30945 жыл бұрын
gaskiya kam yaza,ayi wata tazaganma uba tacimai zarafi kuma ace bazatayi maganaba
@mariamabubakr10435 жыл бұрын
Allah yasa mudashe
@tessydavid14765 жыл бұрын
Dan Allah mai sunan wanda yayi wannan waka
@kundinshahara59895 жыл бұрын
Sunan shi Alameen Triple wanda yake wakar Larabci da Turanci da Hausa, sannan shine yayi wakar Kano to California. Ga link 'din wannan wakar kzbin.info/www/bejne/qKO6Y4WFg9Jgq5o mun gode
@tessydavid14765 жыл бұрын
@@kundinshahara5989 nagode sosai
@jabeerlawalabdullahi31235 жыл бұрын
Allah y miki albarka yar sarki
@gabilayouki5403 Жыл бұрын
Soubahanallah
@nafiumuhammad94395 жыл бұрын
Allah ya shiryeko
@iloveyouAllah.5 жыл бұрын
ibirahimbakari
@AlhAbdul-eh7bk5 жыл бұрын
Kaji namiji - mai hankali. Allah Ya albarkace ka Yarima Adam.
@fatimabmagaji20975 жыл бұрын
Amin
@ahmadzailaihatkabirzeze5195 жыл бұрын
Allah yakiyaye mundogara ga Allah
@mohammedsulaiman89074 жыл бұрын
Gaskiyantha dar uwartha tha gamah kome mana meza thache
@balarabanintshe99545 жыл бұрын
Macha Allah na miji kenan😘
@hajhussaiarangon69824 жыл бұрын
Da gani ba tambaya mutunci madara
@Fatima-xj1pf5 жыл бұрын
Alah de ya kyauta ya sasanta stakani su
@abdullahiyakubu2574 жыл бұрын
Gaskiya mubamuji DA diba abinda ganduje yema sarki sunusiba
@bashredeyez77105 жыл бұрын
Gaskiya masu Gorin gari baku da Adalci wallahi idan Kai wani ya zagi ubanka zaka yarda Ne wallahi yarinyar ganduje tayi daidai
@yakubuhalliru61725 жыл бұрын
ai ita yargidan jahilai ce eta kuma yargidan ilimi ce yar sarki jikar sarki kuma sarautar kano allah ya taimaki babbban sarki.
@mourtalahmohamed18553 жыл бұрын
Dan fodio usman Allah ya baka Aljanna , yer gomna Kano ki san babu sarauta bayan wannan ga babanki , yayi duk abinda yake so yenzu amma gaskiya Allah zata zo
@umarabba36345 жыл бұрын
Yar gwamna tafisu hujja
@AbdullahiLawan5 жыл бұрын
Hmm. Allah Ya rufa asiri.
@hassanabdulkarim13654 жыл бұрын
Bama sai an ban-bancema ba daga shigama zaka gane
@faridafarida36585 жыл бұрын
uhmm Allah yasa mudace amma baikyautaba raba kano ba
@idrisshabdullah77655 жыл бұрын
allah ya sauwake
@fatimabmagaji20975 жыл бұрын
Adam kaimin daidai wlhii
@이현우-m6c5y5 жыл бұрын
Gaskiya duniya ta lalace wannan rashin tarbiya har ina,yara su dunga saka kansu a shaanin mulki,Allah ya kyauta
@umaraliyu52475 жыл бұрын
Shiya sa darajar iyayensu take kasa kullum
@hauwahalilu56445 жыл бұрын
Shima sunusi yadena sa kanshi a siyasa
@hamzamuhdyamusa89675 жыл бұрын
Ma,ace an raba kano
@salisugwamnati5665 жыл бұрын
Ganduje ikon Allah ya taimaki Mai gaskiya Akan wannan al'amari bazamu Zagi sarki ba don munason Ganduje
@sadirarah52475 жыл бұрын
Bawani tsoro kawai kafadi GASKIYA mal ganduje baiyi laifiba
@gytbv54123 жыл бұрын
to Allah sauwake
@KeepingUpWithSwtMorda5 жыл бұрын
Hmmm nice song hw kan i get it
@kundinshahara59895 жыл бұрын
Indo Yargata, this is the link of the song kzbin.info/www/bejne/qKO6Y4WFg9Jgq5o Thank you
@gulumbahauwajibrin46845 жыл бұрын
Kinyi daidai yar gomna irin hujjar ki ake so
@abubakarjafaru77805 жыл бұрын
gaskia kam abin yayi muni
@salmasalemagaji24465 жыл бұрын
Itafa ba dutse bace dole idan aka zagi ubanta dole tayi mgn idan bazaka fadi alkhairi ba kayi shiru mtssssss
@sadirarah52475 жыл бұрын
Muna tare
@abshahassaan45535 жыл бұрын
ah toh. Duk dan halak ba zai so a ci zarafin mahaifansa ba ko da kuwa Fir'auna ne shi.
@yesminshehuyusuf27134 жыл бұрын
Wan nan gaskia ne
@yusifabdallah9285 жыл бұрын
Kunacen kuna shirme wllh wannan sautin dakukasaka yanatashi yafiyemin duk wannan bazzar mgnar taku nidan allah ataimaka min dawannan wakar shine damuwana can sushawo kanmastalar su😄😄😄😄
Allah ya taimakeki Gimbiya Shahida maganarki dutse
@alkassoummariam87805 жыл бұрын
Bai dace yaya su shiga cikin maganar da uwayen su zasuyi ,domin mulki ko sarauta Allah ne ya basu kenan akwai shugabanin kasa su,komi da sa hanun su. Babu Da ko Diyar da zataji ana zagin mahaifin ta koda lalatacce ne tayi shiru
@fatimabmagaji20975 жыл бұрын
Sosaima sbd Badasu akeba
@SirCaptain095 жыл бұрын
Ku dai ake jiiiiiiiii... Kallo ke namu🤔
@mikailabdullahiadamudongs48994 жыл бұрын
Allah taimaka
@wasilaidiris49115 жыл бұрын
Kowa ya ga girman tsohon wani za aga girman baban shi
@zhaya_gallery5 жыл бұрын
gaskia 'ya 'yan sarki baku kyauta ba. ni Fatima mai beza ta birgeni da martani.
Wannan shi yayi magana mai amfani amma yawan zage da tsinuwa ba Abinda zai haifar banda baciin rai
@shuaibuadamu66485 жыл бұрын
Gskyne amira nayarda dake
@saniamadou89185 жыл бұрын
Allah kabamu zan lafiya
@rufaibashiru75065 жыл бұрын
Tabbas shahida baki saka ilimi acikin maganarki kuma kisani wannan Abu baiyi daidaiba kuma hkn bayana nufin abun jindadi a abunda yafaru ba kaikuma Adam jinjina akan aiki da basira
@مرجانهلا4 жыл бұрын
Daga dressing mamunga banbanci
@egj49385 жыл бұрын
Wama zai hada ai yar sarki tafi mutunci saboda sarki yabawa yarsa tarbiya kuma kowa yasan yayan sarki baaga suna shigar banxaba kuma Wlh muna tare da mai martaba sarkin kano
@egj49385 жыл бұрын
Allah yatsinewa mulkin ganduje kuma duk dan halak shine yake kishin iyayensa kuma haihuwa tayiwa mai martaba rana
@salaibrahimsalaibrahim6135 жыл бұрын
Nigeria nest levels
@AminaAmina-hd1zy5 жыл бұрын
🤔🤔karshen duniya Allah yasa mudace Ameen
@tahiremoussa77895 жыл бұрын
Aslm dan allah ina son lambarki
@shuaibuadamu66485 жыл бұрын
Ngd amina kinada hankali wlh,,,nayaba
@ibrahimsaidu58675 жыл бұрын
Ai ko shigarsu kasan akwai banbanci kamala da tarbiyya
@Zamnaj4 жыл бұрын
Sudai susuka sani mudai banayi Mana daidaiba da za araba Mana gari ,don raba Kan Al ummar jihar kano
@princessesiyamap.r.s49435 жыл бұрын
Ni wakar da ka sanya Ita ta birge ni
@kundinshahara59894 жыл бұрын
To shikenan Princess Siyama zamu turo miki link 'din wakar yanzu in Sha Allah
Abinda isa batai magana ba sabida baban nata shima ya gada amman fa kar kumanta wannan mastalar cikin gidace wannan ,,kubincika sosai ado bayaro da iyayen sunusi en uwane na jini ,misali yanxu da sarauta ta dawo gidan sanusi ,,bayan shekara dari 2 ko dari 300 zata iya komawa kan yaran ado ko jikokinsa ,kuma sai kuce basu gada ba ?srauta zaka iya gada ta wajan kakan ka,,shima ado ai ba mahaifinsa bane ya bashi sarautar ba ,dan uwansa ne yai sannan ya karba ahanun sa,,tarihi ya nuna mana sardauna shi ya stige kakan sanusi wanda ya haifi baban sarki na yanxu ,dabadan haka ba da wata killa Ado bayaro baisamu damar yin sarauta ba
@musaismail86185 жыл бұрын
Hmm to Amma gata tana kada martaba sarautar kano gsky abinkonyane wllh
@musaismail86185 жыл бұрын
Toke binta balefinaneba lefin diyar sarkice itatayi abin magana
@nasidiado85475 жыл бұрын
MUSA ISMAIL Kai mecrwa kanawa hauka yayimaku yawa natabbata kai tsarine. Batun ganduje da Sarkin Kano talakawa saiku zuba ido. Sarauta tafi Siyasa karfi saboda yan siyasar arewa basuda alkibla Hugh
@haowajibringama89275 жыл бұрын
Ameen
@ummusulaimsaid39615 жыл бұрын
Hhhhhh Anayi.munajin dadi😂😂
@abdulrashidmaharazu9365 жыл бұрын
Allah yatsinema ubanki gaduje Albarka saboda ya walakanta aladar Hausa jajili Dan hassada badai mulki ba zaka ga karshenka
@hamisuduguri74145 жыл бұрын
Gaskiya kai jahili ne
@abubakarshehuabubakar10825 жыл бұрын
don Allah ya sunnan mawakin nan da ya wake mahaifiyar sa?
@kundinshahara59895 жыл бұрын
Abubakar Shehu wanda yayi wakar shine Alameen Triple, wanda yayi wakar Kano to California, kuma sunan wakar shine 'Ummi na'. Ga link din wakar nan, mun gode kzbin.info/www/bejne/qKO6Y4WFg9Jgq5o
@umaribrahim44964 жыл бұрын
kinyidaidai yarsarki
@mahammadmuslim74454 жыл бұрын
Aslm, shahida kin fadi gsky wlh ganduji shini annubar kano wlh allah yabarshi d kansa, allah kaqara shega cikin lamarin sarki sunusi ll sbd annabi s,a,w amin
@sadirarah52475 күн бұрын
Thanks
@hauwahalilu56445 жыл бұрын
Amma da kwankoso yahana yayan Ado sarautan yabawa Babanki meyasa bakiyi magana ba?
@adamabdulsalammansur22405 жыл бұрын
exactlyyyyyyyyyyyyy....i like ure thinking
@nuruddeens.i86245 жыл бұрын
Dan mutunci bazaibar yayansa da shigar banzaba yayan mutunci yayan tarbiya zakagansu akammale babu shigar banza
@nuruddeens.i86245 жыл бұрын
Ya Allah kashiryemu muda shuwagabannimu ameen
@S.pcollection5 жыл бұрын
aʟʟaɦ yasauwake
@mdkkddjjdj92175 жыл бұрын
To Allah yasawake ameen Suma ameen
@saddibubarastafaya13175 жыл бұрын
Hhhhhhhhhhhhhhhhh Allah yashir yekou megain gaskiya shine dan iska
@ayshavlogs85035 жыл бұрын
Hmm sai ahankali
@aminausmandada29095 жыл бұрын
I komai lalaci shima gomna ganduje matsayin uba xaki daukeshi dukda bai haifekiba ya haifi wanda ya kaiki harma wanda ya fiki, sarauniya ki kasance mai sanin daranjan uban kowa ba naki kadai ba kodayake wandayaraina na wani abinciki.............. wannan ba magananki bane. don ita dayake tasan girman mahaifi bata xagi mahaifinkiba kuma kisani bawani daliline yasa hakanba sabida tasan girman iyayenta dana wasu, bansantaba kema haka xalika bansankiba amman kisani Uba ubane kuma matsayin kowane mutum dayane agurin Allah banda mai tsoronsa da masani, hattaradai sarauniya uba na kowane kamar yadda suma iyayen kefadin da nakowane, wannan gomna kika fadawa haka idanko wani talaka wanda sana arsa noma ce fah xaki taka kiwuce kenan? Allah ya shiryemu mu 'ya'yan xamani ammeen.
@zainabgoniali72264 жыл бұрын
Gsky uba yafikarfin wasa
@uzairuyahaya52325 жыл бұрын
Adam kayi gaskiya Allah yakara daukaka haka akesan jagora maitunani