Tofah-amfara binciken sojan dayace daza,a basu umarni cikin sati zasu gama da yanbindiga

  Рет қаралды 109,780

RIGASA TV NEWS

RIGASA TV NEWS

Күн бұрын

Пікірлер: 42
@maryamabdullahi8196
@maryamabdullahi8196 2 ай бұрын
😢😢😢allah sarki wlh harna tausayamasa Allah yasa kada su cutar dashi saboda kasata baason gaskiya
@khaleedisyaku5825
@khaleedisyaku5825 2 ай бұрын
Wannan shene soja Mai zuceya❤❤❤❤❤❤ sani namiji
@BobBob-n6o
@BobBob-n6o Ай бұрын
😂😂😂
@khaleedisyaku5825
@khaleedisyaku5825 2 ай бұрын
Wannan hakane wallahi Allah Sannu Allah zaikareka kajikwo
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 2 ай бұрын
Wlh bantaba Ganin azzalumai ba a duniya irin shugabannin Nigeria ko atarihin kafurai da akai abaya innine wannan sojan wlh sena harbe gwamnonin arewa Dayawa
@SaniOc-nf4nb
@SaniOc-nf4nb 2 ай бұрын
Wannan soja dakaifashibaki Akan matsalarrashin tsaro Anigeria Allah yasakama Da mafificin Alkairi Allah kuma ya kareka gabanka da bayanka adukindakake afadin Nigeria
@FranckTano-vc9vt
@FranckTano-vc9vt 2 ай бұрын
Gaskiyane allah yakara bayanata amen❤❤❤❤❤
@CalmFlower-qt4yq
@CalmFlower-qt4yq 2 ай бұрын
Wallahi gaskiyanai fatammu allah yashiryarda shuwagabannimmu
@SaleehuDanzaki
@SaleehuDanzaki 2 ай бұрын
Haqiqa wannan sojan yafadi gaskiya
@muazuumar1271
@muazuumar1271 2 ай бұрын
Yanzu wanan sojan shi za asagaba ko😊
@abbakarelyakoov
@abbakarelyakoov 2 ай бұрын
Wllh Hakane Allah yajikan Abu ali
@AminuSani-i2v
@AminuSani-i2v 2 ай бұрын
Allah ya sauwaka
@SaifullahiMusa-nr5xv
@SaifullahiMusa-nr5xv 2 ай бұрын
Wlh gaskiya ya Fadi wlh gwamnatin tinibu Allah y isarmuna da Kai da mutanan ka
@abdulmajidabdullahi5974
@abdulmajidabdullahi5974 2 ай бұрын
Gaskiya ne GUCCI
@NaziruUsman-p9l
@NaziruUsman-p9l 2 ай бұрын
😅 Allah natuba dukkusan azzaluman duniya a Nigeria sukatare Allah kayi mana maninsu albarkar Annabi S a w
@DangataAbdulrahman
@DangataAbdulrahman 2 ай бұрын
Manyan Nigeria basuda adalci kwatakwata wallahi
@khaleedisyaku5825
@khaleedisyaku5825 2 ай бұрын
Tooo
@habouousmane2483
@habouousmane2483 2 ай бұрын
Allah Ya saka maka da alhairi
@AminuIbrahimmainasara
@AminuIbrahimmainasara Ай бұрын
Slm
@UsmanAbdullahi-j1c
@UsmanAbdullahi-j1c Ай бұрын
Hmmm
@muazuumar1271
@muazuumar1271 2 ай бұрын
Wanan gasaikiyane MLM Allah ya kawomuna sauki
@usainirzaki6021
@usainirzaki6021 2 ай бұрын
Dan kutumar uban ku manyan sojojin Nigeria na kalubalanceku, karya akayi muku? Bakwa cin gajiyar rashin zaman lafiya a Nigeria? Shegu yan daudu, maciya amanar kasa maciya amanar al-umma, Allah ya tsine muku daku da iyalinku da masu goya muku baya, (amin.)
@shitulawal-ki6qv
@shitulawal-ki6qv 2 ай бұрын
Allah katai makamana wurin dakile wannan zalunci
@NuraddeenLawal-ix2ll
@NuraddeenLawal-ix2ll 2 ай бұрын
Ameen
@NuraddeenLawal-ix2ll
@NuraddeenLawal-ix2ll 2 ай бұрын
Thanks
@Saniabdullahi-fs8ek
@Saniabdullahi-fs8ek 2 ай бұрын
To wallahi wannan abin indai gomnati taraiya zata zura ido haka da akeyi to sai tawoce ga malamammu da manya manyan yan bokummu mukuma talakkawa mun zama bayi allah yasau waka amin
@khaleedisyaku5825
@khaleedisyaku5825 2 ай бұрын
Kaidai nace sai anji
@KabiruIsahmani
@KabiruIsahmani 2 ай бұрын
Information Turji ansansa kananan SOJA ba a basu damaba inda soja 10 zasu magance sai akai uku Allah kwata
@KABIRUMUSAAHMAD
@KABIRUMUSAAHMAD 2 ай бұрын
Shi yana office yana shan eci gaskiyane sojojin karsiyi aikin yabarin yaran sumutu sannu ahankali shima zatashafeshi muje zuwa
@abdurrahmanumarwali
@abdurrahmanumarwali 2 ай бұрын
Lallai Mai magana ta biyu kayi gskiya Kuma ka fahimci aojan Nan abnda yake nufi mhm sarakuna ko WAWAYE musamman namu na KANO
@SpennussundayAyuba-l8y
@SpennussundayAyuba-l8y 2 ай бұрын
Abun takaichi ga jama ai tsoron Nigeria
@saniwaziri8980
@saniwaziri8980 2 ай бұрын
Bello Turji ya ba da free information. 2. Soja ya bayyana dalilin da suka hana Kai farmaqi. 3. Ko ayi aiki da bayanan su, ko kuma mucigaba da shan wahala a hannun Ya'n taadda.
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS 2 ай бұрын
Wan nan haka yake
@khaleedisyaku5825
@khaleedisyaku5825 2 ай бұрын
Wannan sai anji kansu za agane
@MustaphaMohammed-pl5lt
@MustaphaMohammed-pl5lt Ай бұрын
Nagode maka
@KABIRUMUSAAHMAD
@KABIRUMUSAAHMAD 2 ай бұрын
Gaskiyane haka yake tirji shine oga 😂😂😂😂😂😂😂 barwannan maganar bazaku iyaba
@babangayougayou1094
@babangayougayou1094 2 ай бұрын
Miye laifin sa daga faɗar gaskiya
@abdurazakmusa
@abdurazakmusa 2 ай бұрын
Kadai Allah ya kyauta
@AbubakarAliyu-op4mv
@AbubakarAliyu-op4mv 2 ай бұрын
Hakanifa
@Hjea-z6k
@Hjea-z6k 2 ай бұрын
Hhhhhhhh
@abdurrahmanumarwali
@abdurrahmanumarwali 2 ай бұрын
Kai malam bakasan GIDAN soja ba kayi hakuri ko CADET ce kaje kayi kafin kayi wannan maganar aishima abnda y fada kenan kana wani cewa sudai mataki TA YAYA zasu dau matakin
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 2 ай бұрын
Wlh bantaba Ganin azzalumai ba a duniya irin shugabannin Nigeria ko atarihin kafurai da akai abaya innine wannan sojan wlh sena harbe gwamnonin arewa Dayawa
FOREVER BUNNY
00:14
Natan por Aí
Рет қаралды 17 МЛН
ЛУЧШИЙ ФОКУС + секрет! #shorts
00:12
Роман Magic
Рет қаралды 38 МЛН
WANI KWARTO EPISODE 3 HAUSA SERIES DRAMA
22:34
Nazifi Asnanic
Рет қаралды 1 МЛН
Tarihin Janar Murtala Muhammad: Shugaban Najeriya #4
18:03
Aminiya Trust
Рет қаралды 413 М.