Gaskiya kai wawane kana so ka maida mutane wawaye irin ka, kuci gaba da bin Hanyar TIjjani mu Muna Hanyar Annabi Muhammed S A W.
@suleimanyusuf3833Күн бұрын
A samu haqiqanin ba qauyen tsakanin malam da kai da guntun ilminka.
@ahmedusman93382 күн бұрын
Kai Malam kar ka mayar da Musulmai wawaye. Ka karanta aya da ta che ALLah ne kadai ya san gaibi. Har ila yau Littafin da ka karanta ba maganar Ibn Taimiyya ba ne. Qauyanchi shine, mai magana ya dauki masu sauraro basu da wayo .