Malam jingir kajitsoron Allah domin zaka maimaita wanna agabansa
@SaadatuHassan-xm8cjАй бұрын
Allah yakama mlm lfy ka fadi gsky wlh
@JamiluIbrahim-s2vАй бұрын
Malam kaikadai kakesa tallaka farinciki a Nigeria Allah ya Sa kamana da alkairi
@harunasulaiman3783Ай бұрын
Jingir fa Mahaukacine ni wallahi bantaba daukarshi malami saboda bantabajin an janyomai Aya yana fassarawa kullum sai layi da sumbatu akan Mumbari
@dayeebsuleman5543Ай бұрын
Ko kuma shi mai fadi maganar ya zama sakarai
@AbubakarSanimuazuАй бұрын
Kai jingirfa yayi Nisa sosai game da girma tinibu,mu dai Allah shiyi Muna mafita bakidaya amma Yan Nigeria mu samman talaka Yana cikin yanayi sosai,kuma zamu hadu da Allah muda ku.
@psuleshehuzz72188 күн бұрын
Allah Ubangiji Yadubi Al'ummar Kasar Nigeria Abisa Wadannan Zalunchi Da Akeyiwa Al'ummar Kasar Nigeria, Dalili Babu Kudin Da Zamujuresayan Mai Akan Naira Dubu daya Daruruka Ayko DA Za'adunga Biyan Fiye Da Naira 500,000,00 Wllh, Rayuwar Bazata Yuyuba Karayu A Walwalaba, Sannan Mulkifah Musulmai Ne Duka Manyan Amma Kuduba Yadda Suka Halarta Duwadi Da Madigo DA Zina, Innalillahi Wa'inna'layhirraji'un Allah Ubangiji Gabayinkanan Sunmurdezabe Sunbawakansu Sannan Mulkifah Kayan Allah Ne Wakilcin Allah Ne Ga Al'ummah, Jama'a Muma Talakawa Mugyara Makoma Ga Allah Ubangiji Da Tsarkake Zukatanmu ba To Tabbas Bazamufita Daga Wannan Tarko Da Allah Yasamu'achikiba, Wassalamu'alaikum.