TSAKANIN MU......46

  Рет қаралды 15,819

Abokiyar Hira

Abokiyar Hira

Күн бұрын

Пікірлер: 210
@mohamedissabachir2362
@mohamedissabachir2362 12 күн бұрын
HADIZA DJIBRILLA GABON 🇬🇦 🇬🇦 allah sarki rayuwa jabir bakayiwa sa adadtu adalciba😮😮😢😢😢❤❤❤❤❤
@aishamaina4356
@aishamaina4356 16 күн бұрын
Allah Ya sa sa'adatu ma ta samu ciki a haduwarsu ta karsher. Amiin. Allah sarki sa'adatu. Allah Ya amince maki.
@muhammadkhadijah-uv3pe
@muhammadkhadijah-uv3pe 16 күн бұрын
Yau ana episode 46 nice kuma Number 46😢😂ku tafawa yar baiwa dan Allah❤❤❤
@assdassd376
@assdassd376 15 күн бұрын
@@muhammadkhadijah-uv3pe 👏
@HannatuUmar-n5q
@HannatuUmar-n5q 15 күн бұрын
👏👏
@Khaddujj
@Khaddujj 15 күн бұрын
rap rap rap😂😂😂😂😂😅
@Hadizamahamanlawalisouleman
@Hadizamahamanlawalisouleman 14 күн бұрын
👏👏👏👏👏
@ummesaad1058
@ummesaad1058 16 күн бұрын
Allah sarki Abdallah & sa,adatu😭😭
@HalimatuBello-e8i
@HalimatuBello-e8i 15 күн бұрын
Nifa nafi ganin laifin sa’adatu tun tasan da wannan ranar kuma ta yadda Kuma batayi shawara da kowa ba sbd son rayuwar daula da son kudi Da haihuwar tayi kuma yaya za’akaya
@lailahmohammed6820
@lailahmohammed6820 15 күн бұрын
Duk son abun duniya ne ya jawo ma ta Hakan. Miliyan biyar ya rufe ma ta ido.
@FiddasiMahadi
@FiddasiMahadi 15 күн бұрын
😂😂😢😢
@KhadijaSanisarari
@KhadijaSanisarari 15 күн бұрын
@@HalimatuBello-e8i itama Aysha d jabir din ae basu dauki kadararsu bah hk ita Aysha shegen kishi dasan zcy ys takawo masu mafetar y aure saadatun
@aljannatuahmed769
@aljannatuahmed769 15 күн бұрын
Ma Sha Allah Allahsarki Sahdatu, you really can't predict what'll happen next in this story. Thank you very Aunty Zee.
@RukayyatShehu-dv2ri
@RukayyatShehu-dv2ri 16 күн бұрын
Wow Alhamdulilah nece 1st 😂😂😂😂😂😂
@dddd2524
@dddd2524 15 күн бұрын
M Sha Allah Allah yakara basira da daukaka Allah yasa Kafi haka 😊
@HasanaLtd
@HasanaLtd 15 күн бұрын
Alh jabir u no see anything wallahi😂💃
@RukayyaUsman-e3w
@RukayyaUsman-e3w 16 күн бұрын
Masha Allah
@lailahmohammed6820
@lailahmohammed6820 15 күн бұрын
Ai gara allura ta tono galmar. Kila Saadatu za ta yi hankali, ta San bakomai ba ne kudi ya ke saya a rayuwa. Jabir ba shi da laifi, ya kuma ba ta abun da ta sa hannu a kai.
@Internetcdoux
@Internetcdoux 16 күн бұрын
Gaskia samun dan uwa irin Abdallah abuneh mai wahala wlh
@KhadijaSanisarari
@KhadijaSanisarari 16 күн бұрын
Gaskiya kam ina kwatantashi d nawa Dan uwan wllhy
@Internetcdoux
@Internetcdoux 16 күн бұрын
@ Allah sarki
@HamzamuhdHamzaa.s
@HamzamuhdHamzaa.s 15 күн бұрын
Sister Allah yaqara basira
@ummisarauniya12
@ummisarauniya12 15 күн бұрын
Ma sha Allah 🎉🎉🎉🎉🎉😊
@ZaraMuhammad-x5k
@ZaraMuhammad-x5k 11 күн бұрын
Allah yakarabasira abokiyar hira
@عائشةبنتأبوبكر-ظ8ض
@عائشةبنتأبوبكر-ظ8ض 15 күн бұрын
Wannn cikin se wani lkon Allah idan ze tsaya in ba sa,a ba wlh zubewa zeyi sannn kuma tazama babu haihuwar har abada
@lujainafallata5732
@lujainafallata5732 16 күн бұрын
Hi 👋🏻my lovely sister masaul khair thank you very much barakallahu fiki 🥰♥️♥️♥️♥️♥️♥️🤝🏻
@samirayerima8611
@samirayerima8611 16 күн бұрын
Thanks aunty please ki Samana Dana jiya plz
@HamidatolayiwolaMuritala
@HamidatolayiwolaMuritala 15 күн бұрын
Ya ALLAH 😭😭😭
@Heyhey-zz5eb
@Heyhey-zz5eb 15 күн бұрын
Slm ykk Baraka Yau ana episode 46 nice kuma Number 😢😢ku tafawa yar bawa dan Allah 💓💓💓💖💖💖
@Aeeysscents
@Aeeysscents 14 күн бұрын
Dan Allah ki dan qara saurin karatun 😢
@FatimaYahayaTanko
@FatimaYahayaTanko 13 күн бұрын
Mashaallah 🥰
@shamsiyyabasiru1192
@shamsiyyabasiru1192 12 күн бұрын
Allah sarki saadatu😢😢😢😢
@mohammedabubakar6577
@mohammedabubakar6577 16 күн бұрын
Masha Allah❤🎉
@MohdAbba-m3w
@MohdAbba-m3w 16 күн бұрын
Masha Allah🎉🎉🎉🎉
@JamilaADAMOU-e7x
@JamilaADAMOU-e7x 15 күн бұрын
Masha Allah merci beaucoup ma belle ❤❤❤❤
@AminuAmeenu-xm6vh
@AminuAmeenu-xm6vh 16 күн бұрын
Masha Allah 😊😊🎉
@Hajaramusa-x5j
@Hajaramusa-x5j 15 күн бұрын
Allah sarki Sa.adatu thanks so much ❤❤
@JibirIbrahim-y8n
@JibirIbrahim-y8n 16 күн бұрын
Masha Allah abokiyar hrmu😊❤❤🎉🎉
@IbrahimAlmadar
@IbrahimAlmadar 16 күн бұрын
Ma cha allah 🎉🎉
@SeiKs-ke1dq
@SeiKs-ke1dq 15 күн бұрын
Gaskiya banji dadin wannan lbr ba seda lbr yadauko dadi akame damu baya nayi tinanin a wannan za ace Sa adatu nada ciki uhm aishikenan
@Habyba-rq4fl
@Habyba-rq4fl 15 күн бұрын
Masha allah🎉🎉
@Maryam_654
@Maryam_654 15 күн бұрын
Allah ya kara sa'adatu kadan ma kika gani tunda ba auren tsakani da Allah kikayi, ba, dole kiga sakamakon ki
@turakimuhammed6921
@turakimuhammed6921 15 күн бұрын
Hmmm bakisan zafi talauci ba Kuma bakisan qaddaraba
@Maryam_654
@Maryam_654 15 күн бұрын
@turakimuhammed6921 uhumm mutane nawa ne,a zahiri suke cikin talaucin da yafi na sa'adatu, Amman Hakan baisa sun fada a wata hali nason zuciya ba,sun rumgumi kaddara sunaci gaba da rayuwar su cikin godiyar Allah,, maganar Kuma bansan kaddara ba, Nice kuwa nasan kaddara,nakema cikin ta,Kuma a kullum nake gode ma Allah na🙏
@FatimaAsaidu
@FatimaAsaidu 16 күн бұрын
Masha Allah muna godiya abokiyar hira ❤🎉
@HauwauShuaibu-u1j
@HauwauShuaibu-u1j 15 күн бұрын
Sai munyi gaba muyi baya 😢haba lubna
@MuhammadFirdausiBello
@MuhammadFirdausiBello 14 күн бұрын
😂ah toh help me ask 😢
@AminaMuktar-tt3ki
@AminaMuktar-tt3ki 16 күн бұрын
Wow ❤
@ZainabLawal-cd2ic
@ZainabLawal-cd2ic 15 күн бұрын
Dan allah aunty xee Kayan sirrin tsirrai nakeso
@AminuHamisu-yy9nj
@AminuHamisu-yy9nj 16 күн бұрын
Masha Allah ❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@GgGg-u4u7u
@GgGg-u4u7u 16 күн бұрын
Shiyasa koMeezakayi kayisaboda'allah🙏👍
@AminaLawanms
@AminaLawanms 16 күн бұрын
Ma sha Allah
@ZainabSani-t4q
@ZainabSani-t4q 15 күн бұрын
Gaskiya banji dadin sakin sa,adatu ba wllh Allah jiyanan kamar naje na zane aunty Lubna wllh kamar nayi kuka Allah
@AliratRasaqIssiaka
@AliratRasaqIssiaka 16 күн бұрын
AllahsarkiAbdallah.&saadatu🎉🎉
@Susuggg5046
@Susuggg5046 16 күн бұрын
Ma Sha Allah 🎉🎉
@aidabarnawy6240
@aidabarnawy6240 16 күн бұрын
Allah sarki jabir da sa,adatu nikam wlh dukkansu biyu tausayi sukeban😢❤🎉
@KhadijaSanisarari
@KhadijaSanisarari 16 күн бұрын
Musamman saadatun
@aidabarnawy6240
@aidabarnawy6240 16 күн бұрын
@KhadijaSanisarari wlh kuwa 😥
@سلومي-ط1ه
@سلومي-ط1ه 15 күн бұрын
Masha allah antimu❤❤❤❤
@rahamashafiu8474
@rahamashafiu8474 16 күн бұрын
Masha allah Muna godiya my aunty zee 🥰🥰🥰
@mdmad187
@mdmad187 15 күн бұрын
towfa ikwan allah Allah yakayta amee godiya sosai abokiyar shiranmu ❤❤❤
@abdoulrouky2498
@abdoulrouky2498 16 күн бұрын
Macha Allah
@bintouousseini4968
@bintouousseini4968 16 күн бұрын
❤❤❤🎉🎉🎉
@Badria79
@Badria79 15 күн бұрын
Masha Allah jazakallahu khairan sister
@JannatulFerdaws-j5d
@JannatulFerdaws-j5d 15 күн бұрын
littafi ba gaba ba baya fisabililahi 🤌
@NafissaSanikobo
@NafissaSanikobo 15 күн бұрын
Assalamu alaikum in barkan ku.a gaskiya abinda baka soma kanka toh karka soma dan uwan ka chi Aïcha da jabir sunyi laifi amma Allah chizai hukuntasu bamu mata dayawa muna neman haihuwa Allah ubangiji ya bamu chiyasa banaji dadi idan anayiwa Aïcha fatan cikin ta zube duk da labari ne bamusan yafaru ko bai faru ba amma mu daina mata fatan zubewar ciki idan ma tanadachi😢
@FiddasiMahadi
@FiddasiMahadi 15 күн бұрын
Mashaalah❤❤❤❤
@misfarinkudiamira
@misfarinkudiamira 16 күн бұрын
Allah yasa cikin aisha ya zube
@KhadijaSanisarari
@KhadijaSanisarari 16 күн бұрын
Ameeen dai 😊
@FiddasiMahadi
@FiddasiMahadi 15 күн бұрын
😏😏 ba Amin bah
@misfarinkudiamira
@misfarinkudiamira 15 күн бұрын
@@FiddasiMahadi 😏😏😒😕😕😠😡💃💃💃💃 insha allah sai ya zube
@AbdouadamMariama
@AbdouadamMariama 13 күн бұрын
Bazube ba amma mebe yaron ya mutu
@misfarinkudiamira
@misfarinkudiamira 13 күн бұрын
@@AbdouadamMariama Allah yasa
@UmDaddy-d4q
@UmDaddy-d4q 16 күн бұрын
masha Allah ❤❤❤🎉
@Aminahassan-w6x
@Aminahassan-w6x 16 күн бұрын
Mashallah sis nd may Allah bless u ❤❤❤
@SafiyaMuhammadUmmi
@SafiyaMuhammadUmmi 15 күн бұрын
Allah Sarki Sa adatu Abdallah Allah ya baka hakuri
@RukayyaLawallema
@RukayyaLawallema 16 күн бұрын
Mungode sosaiii allahu ya saka da alkairi
@Mrsmuhd
@Mrsmuhd 14 күн бұрын
Inaji ajikina sa'asatu nada ciki
@Meemah18
@Meemah18 15 күн бұрын
Mashallah thanks you sweet momma❤🎉🎉
@bintlawal6929
@bintlawal6929 15 күн бұрын
Nimadai nafara gajiya gaskiya
@Hind-k2m
@Hind-k2m 16 күн бұрын
Masha Allah munagodiya ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
@Hot20i-pv8tl
@Hot20i-pv8tl 15 күн бұрын
Masha Allah Mangode Sosai❤❤❤🎉🎉🎉
@maryamusman-wl7ox
@maryamusman-wl7ox 15 күн бұрын
Allah yasa mudace kawai
@YdfnvjFjcc
@YdfnvjFjcc 16 күн бұрын
MashaAllah sister good 🎉🎉🎉😂😂😂😂😂
@BilkisuMuhammad-s4o
@BilkisuMuhammad-s4o 15 күн бұрын
❤❤ mun gode sosai a bukiyar hira
@بشرىمحمداحمدبشرىاحمدمحمد
@بشرىمحمداحمدبشرىاحمدمحمد 12 күн бұрын
Allah sarki sa adato
@KhadijaSani-c9o
@KhadijaSani-c9o 16 күн бұрын
Hummm Allah Sarki Sa'adatu da Jabir Allah Ya dai dai ta ku 😢😢😢
@mrsshareefumammun2809
@mrsshareefumammun2809 16 күн бұрын
Masha Allah gdymuke ❤❤
@RukayyaLawallema
@RukayyaLawallema 16 күн бұрын
Hummmm jabir you Will regret
@AminaAhmad-rx5ql
@AminaAhmad-rx5ql 16 күн бұрын
❤❤❤
@Naimasara-w7m
@Naimasara-w7m 16 күн бұрын
❤❤❤❤👍👍👍
@mercym-e8j
@mercym-e8j 16 күн бұрын
Kai madallah oyoyo sister
@KoleKole-vh4bo
@KoleKole-vh4bo 15 күн бұрын
Masaulkhair❤❤❤🇳🇪💝💝💝🤲🤲💓💓
@UmmiAymanBabangidashehu
@UmmiAymanBabangidashehu 16 күн бұрын
Thank you 😊😊😊
@MaryamShettimaHassan
@MaryamShettimaHassan 15 күн бұрын
Allah sarki sa a datu Allah ya baki hakuri
@yusufraees92
@yusufraees92 16 күн бұрын
Masha Allah ni dan Allah document dinshi nakenema idan damaishi pls
@MurjayakubuMurjayakubu
@MurjayakubuMurjayakubu 16 күн бұрын
Nifa Ina zargin Aisha wajen haihuwa zatayi wafati😅
@assdassd376
@assdassd376 16 күн бұрын
😂😂kai yar uwa kifadi alkhairi ko kiyi shuru
@KhadijaSanisarari
@KhadijaSanisarari 16 күн бұрын
Hhhhhhhhhhhhhhh 😂😂😂
@MusaHauwa-y3p
@MusaHauwa-y3p 16 күн бұрын
Haba sis 😂😂😂😂
@asmausaifullahi5643
@asmausaifullahi5643 15 күн бұрын
​@@MusaHauwa-y3pbazata mutu bafa 😂😂
@FaridaSani-sx7tc
@FaridaSani-sx7tc 15 күн бұрын
Muna fatan haka😂
@FatimaMuhammad-xs2pp
@FatimaMuhammad-xs2pp 15 күн бұрын
Muna godiya antyn mu 🎉🎉🎉
@FirdausiMusahamza
@FirdausiMusahamza 16 күн бұрын
Muna gdy ❤❤
@KhadijaAbbakar-q5q
@KhadijaAbbakar-q5q 16 күн бұрын
Allah sarki sa'adatu
@zainabidris1
@zainabidris1 16 күн бұрын
1st to comment 🎉
@MunaAbbas.
@MunaAbbas. 16 күн бұрын
Hakka Nike Jin ajikina da ciki Sa’datu zata tafi kuntunna mafarkin Ayisha
@KhadijaSanisarari
@KhadijaSanisarari 16 күн бұрын
@MunaAbbas. Tabbas kam
@fatchimasaidou7226
@fatchimasaidou7226 16 күн бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤
@misshawa8877
@misshawa8877 15 күн бұрын
🥰🥰🥰
@Ummimohammed-x5t
@Ummimohammed-x5t 16 күн бұрын
Allah sarki saadatu
@FatmhAngoy
@FatmhAngoy 16 күн бұрын
Barka dawarhak antiy mu mungodiy sosai Allah ya karabasira ❤❤❤🎉🎉🎉
@MaryamMusa-g9t
@MaryamMusa-g9t 16 күн бұрын
Gaskiya ban ji dadiba
@سلومي-ط1ه
@سلومي-ط1ه 15 күн бұрын
Wallahi nima hakan 😢😢😢😢😢
@SaadatuBaffahibrahim
@SaadatuBaffahibrahim 16 күн бұрын
Maraba da zuwa lbr takwara bakomai karkidamu zaidawu dob Akwai ajiyarsa awajenki zakiga Aya a wajen aisha
@KhadijaSanisarari
@KhadijaSanisarari 16 күн бұрын
Insha Allah
@MushaKil-cn3pk
@MushaKil-cn3pk 16 күн бұрын
Allah sarki 😢
@zeinaboumamoudou9579
@zeinaboumamoudou9579 15 күн бұрын
Saadatou ma bazata rassa kinkin in biyu haka zoukiyata❤ ke raya min kuma ina fatta ta zama hakanan inga yadda jabir da matar chi aicha zasou kouachewa souma dey azzaloumay ne
@habbebaharunawase4992
@habbebaharunawase4992 15 күн бұрын
😅😅 Toh Allah ya kyauta
@RukayyaAdamBarnoGg
@RukayyaAdamBarnoGg 15 күн бұрын
Jabri zaiyi ndmr sakin sa adatu kuma kila shima dazai nutsu zagane yakamu d son sa adatu ina ji araina cikin aisha zai lalace kotahaifu varai itakuma uwar kwadyin mevi tanada ciki yanzu hk labari yfara fita akaina gasky sabida Ana kwnm gaba kwan baya adinga tafiya santa da labari bawai anayin gb anyin baya b😢😢
@FatimaYahyaAbubakar
@FatimaYahyaAbubakar 16 күн бұрын
Masaul khair❤❤❤
@DawoodMovies-q8q
@DawoodMovies-q8q 16 күн бұрын
Auran jari ne sa’adatu tayi sai dai batasan zata kamu da sansa ba 😢😢😢
@SafaIdris-pv8wg
@SafaIdris-pv8wg 16 күн бұрын
💃💃💃💃
@mommynyasmeen6892
@mommynyasmeen6892 15 күн бұрын
Allah sarki
@hafsatabdumumin
@hafsatabdumumin 15 күн бұрын
👍👍👍👍👍
@fatimamuhammad8577
@fatimamuhammad8577 15 күн бұрын
Bb wata ma ana acikin lbr yau se kwangaba kwanbaya da akadinga yi
@maryammuhammad9220
@maryammuhammad9220 15 күн бұрын
Wlh nima bemin dadibah yau 😢
@DjamilaBoubacar-c8b
@DjamilaBoubacar-c8b 15 күн бұрын
👍👍👍❤❤❤❤
@AminaMuhammad-b1i
@AminaMuhammad-b1i 15 күн бұрын
Please nima inason shiga group naki na Whatsapp
TSAKANIN MU......47
21:46
Abokiyar Hira
Рет қаралды 15 М.
Mata jigon al'umma part 1
26:29
Tashar Tsakar Gida
Рет қаралды 10 М.
Enceinte et en Bazard: Les Chroniques du Nettoyage ! 🚽✨
00:21
Two More French
Рет қаралды 42 МЛН
Mom Hack for Cooking Solo with a Little One! 🍳👶
00:15
5-Minute Crafts HOUSE
Рет қаралды 23 МЛН
The Best Band 😅 #toshleh #viralshort
00:11
Toshleh
Рет қаралды 22 МЛН
GARWASHI SEASON 2, EPISODE 8 (ORIGINAL MOVIE).
1:25:02
UK ENTERTAINMENT
Рет қаралды 232 М.
TSAKANIN MU......49
21:18
Abokiyar Hira
Рет қаралды 15 М.
GIDAN LIKITOCI.....03
20:38
Abokiyar Hira
Рет қаралды 244
GIDAN LIKITOCI.....01
20:38
Abokiyar Hira
Рет қаралды 15 М.
Kadan Daga Cikin Rayuwan Wahalan Dana Fuskanta A Gidan Aure
1:03:38
Brekete Family Arewa
Рет қаралды 62 М.
IBTILA'IN RAYUWA END... Labarin qalubalan rayuwar auran Tani (shanono)
21:11
Taskar Pinkishlady 🥰
Рет қаралды 12 М.
KIISKANI WUKADUWAN YAHAY KUWIHORE LKN SABABTU WAMAXAY?@sawdamqaalib
1:17:14
TSAKANIN MU......56
22:41
Abokiyar Hira
Рет қаралды 10 М.
Enceinte et en Bazard: Les Chroniques du Nettoyage ! 🚽✨
00:21
Two More French
Рет қаралды 42 МЛН