No video

A karshe dai Sheikh Aminu Daurawa yayi tsokaci kan Mukabala da akayi da Abduljabbar

  Рет қаралды 102,107

Tsakar Gida

Tsakar Gida

Күн бұрын

Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Пікірлер: 155
@habibuamadi1475
@habibuamadi1475 3 жыл бұрын
Daman ina jira inji maganar mai girma aminu daurawa akan muqabala allah ya kara ma malan albarka
@faisalumar2114
@faisalumar2114 3 жыл бұрын
Allah yakara basira malamina mallam sheck Aminu Daurawa.
@jabiryusuf8576
@jabiryusuf8576 3 жыл бұрын
Masha ALLAH malam koni akatambayeni abukari indai nafadi lamba to amunti biyu zan nuna inda wannan hadisin yake
@aishamansur2845
@aishamansur2845 3 жыл бұрын
Alhamdullah godiya tatabbata GA ubangijin talikai allah kakarawa annabi daraja Amin yaa haiyu yaa qaiyum
@fatimafa1465
@fatimafa1465 3 жыл бұрын
hkne gaskiya mlm wlh abin tausayine Allah ya shirya she ya kuma shirya masu hali lrin nasa ameen
@rachidousalouhou9416
@rachidousalouhou9416 3 жыл бұрын
Allah dai yaraba nagari da mugu'allah dai ya biya malan aminu daurawa 'allah kara lafiya da nisan kwana masu albarka'gaskiya malan aminu karshe ne 'kame da tarihi 'an karance shi sosei 'wlh naji wannan nasihar 'akan wannan Abdul djabber yake kowa ye ma cen da anniya sa ta bishi
@mohammadmsoki1511
@mohammadmsoki1511 3 жыл бұрын
Dama ni jawabin ka nake jira Kuma yanzu naji alhamdulillah Allah ya karawa malam lafiya da Nisan kwana Allah ya karawa annabi daraja
@enasmohamed3953
@enasmohamed3953 3 жыл бұрын
ما شاء الله الله اكبر الله اكبر كبيرا والحمد لله كثيرا الحمد لله على نعمه ربي يغفر لنا ذنوبنا و يرحمنا ربنا يثبت قلوبنا على دينك وديني نبينا حبيبنا وخلينا محمد صلى الله عليه وسلم
@fauxiyyaalhassan1238
@fauxiyyaalhassan1238 3 жыл бұрын
ALHAMDULILLAH Ala kullu halin Allah Abin godiya Allah ya Qarawa Annabi daraja Ameen
@aishahabibuadulrahman5284
@aishahabibuadulrahman5284 3 жыл бұрын
Allah ya tsine masa jahili
@yusufyuzersef1320
@yusufyuzersef1320 3 жыл бұрын
Subhanillah wanene jahilin?
@aishayauadam8600
@aishayauadam8600 3 жыл бұрын
Allah karawa mlm Lpy da da daukaka
@munnirabullahi6698
@munnirabullahi6698 3 жыл бұрын
Allah ya qarama ma Annabi daraja , Allah ya qarama malam lâfiya mai daurewa.
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 3 жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyu Allah ya biya da mafeefeecin alkairi🤲
@alarammabuhari252
@alarammabuhari252 3 жыл бұрын
Allah saka da alheri your royal Highness,your Eminence, your Excellency sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Kano...
@ummusafwan3246
@ummusafwan3246 3 жыл бұрын
Masha Allah malam Allah yaja kwanana
@maimahamanzakariakagana7918
@maimahamanzakariakagana7918 3 жыл бұрын
Allahu akbar Allah kara basira Malam
@saudatabdullahi2034
@saudatabdullahi2034 3 жыл бұрын
Masha Allah..Allah ya kara ma mal lfy munagodiya...Allah ya kashemu da imanin mu Allah ya karawa annabi daraja ya karya makiyansa Allah ya daukaka musulunci da musulmai ya karya kafurci da kafirai Allah yasa mugama da duniya lafiya ameen
@yusufalhajiyusuf5030
@yusufalhajiyusuf5030 3 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne Allah Ya tsaremana imaninmu
@ibrahimbulamaajigin9868
@ibrahimbulamaajigin9868 3 жыл бұрын
Yayi kyau Allah Yabada lada
@bachiroumar7433
@bachiroumar7433 3 жыл бұрын
Macha Allah Allah Ya taimaka ma mallamai sunna
@kamalmuhammad1143
@kamalmuhammad1143 3 жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi.
@itzalhwawutv113
@itzalhwawutv113 3 жыл бұрын
Allah yakara basira malam
@idrisbashir8707
@idrisbashir8707 3 жыл бұрын
جزاك الله خيرالجزاء
@zulaihatzeenat3959
@zulaihatzeenat3959 3 жыл бұрын
Tayaro kyau take Bata karko, Allah yakara Daukaka Addinin musulmi da Musulunci, Allah yakarawa Annabi Wasila da Fadila Abadan Da'iman Amin yahayyu ya qayyum.
@NbadunkLeague
@NbadunkLeague 3 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@maryammustaphaisah185
@maryammustaphaisah185 3 жыл бұрын
Ameen
@alfanda9971
@alfanda9971 3 жыл бұрын
Ameeen ya haiyu ya kaiyumu
@walidabdallahniger7688
@walidabdallahniger7688 3 жыл бұрын
Alhmdllh Allah mungodema dakanunamuna karshen zindiki abdoul jabbar
@hafsattashir1015
@hafsattashir1015 3 жыл бұрын
الله اكبر كبيره ما شاء الله تبارك الرحمن بارك الله فيكم الله يحييك من كل شر شيطان والمشرك الله يحفظ عليكم يوفقه عليكم
@hafsattashir1015
@hafsattashir1015 3 жыл бұрын
nagode
@mamansultan2067
@mamansultan2067 3 жыл бұрын
Allah yakarawa Annabi daraja🙏
@rukayyaabdul3288
@rukayyaabdul3288 3 жыл бұрын
Alhamdulilla Allah kakarama annabi daraja
@malamrisse7642
@malamrisse7642 3 жыл бұрын
Ameen allah saka da alheri
@nuramussa5
@nuramussa5 3 жыл бұрын
Allah yakara lfy sheikh aminou
@ramlatmuhdladan3586
@ramlatmuhdladan3586 3 жыл бұрын
Allah yaqaramana soyayyar manzo Allah S A W da sahabbansa baki daya
@alassansaidou1688
@alassansaidou1688 3 жыл бұрын
Allah ya Saka Da Alkheri Malam Aminu Daurawa
@firdausihamza7254
@firdausihamza7254 3 жыл бұрын
Allah ka karawa malamanmu imani damu baki daya
@zainabgombe6478
@zainabgombe6478 3 жыл бұрын
Masha Allah Allah yasaka da alkairi
@jamilaadam6996
@jamilaadam6996 3 жыл бұрын
Masha allah 😭😭😭😭 Allah ya gafartamana mungode malan Allah ya karama annaby daraja amin🤲💞
@hafsattashir1015
@hafsattashir1015 3 жыл бұрын
امين يا رب العالمين يا حي يا قيوم يا ذا الجلال والاكرام
@yusufyuzersef1320
@yusufyuzersef1320 3 жыл бұрын
Allah ka shir yadda mu baki daya
@saifullahiabdulwahab
@saifullahiabdulwahab Жыл бұрын
maShaAllah
@hassanumar4002
@hassanumar4002 3 жыл бұрын
Allah ya jikan malam
@auwalsani8233
@auwalsani8233 3 жыл бұрын
YAA ALLAH yasaka maku da ALHERI mallam ameeen Suma ameen 💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
@damargutv4390
@damargutv4390 3 жыл бұрын
Allah yakara ilmi
@khadijaidrisbello8873
@khadijaidrisbello8873 3 жыл бұрын
Masha Allah
@abdourahamanabouzydioumaru4325
@abdourahamanabouzydioumaru4325 3 жыл бұрын
Allah ya karama Malam lfy
@Real_Bajiks
@Real_Bajiks 3 жыл бұрын
Allah 🙏 yaƙara daukaka Mal. ✍️ Amma don Allah 🙏 ajama wancan zindikin kunne tahanyar hukunta shi koda yatuba 🙏
@M.musaoneside8705
@M.musaoneside8705 3 жыл бұрын
Masha Allah 🙏
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 3 жыл бұрын
Allah ya saka da Alkhairi sheikh
@KhanKhan-hs2tl
@KhanKhan-hs2tl 3 жыл бұрын
Masha Allah mlm yayi kyau Allah ya kara wa Annabi daraja
@sanisaley3986
@sanisaley3986 3 жыл бұрын
Masha Allah Masha Allah
@jazztankari6532
@jazztankari6532 3 жыл бұрын
Allah yasa mudace Qu'Allah nous fasse miséricorde et qu'il protège sa religion
@mammanhassannigergida2332
@mammanhassannigergida2332 3 жыл бұрын
جزاك الله خيرا
@ummukhulsumalhassan6203
@ummukhulsumalhassan6203 3 жыл бұрын
Allah ya shirya shi ...sannan kuma ya mu ikon daina yada abin da yayi Dan abin kunya ne cikin addinin mu..mu dai Na exposing abin da mukai mu ya mu
@redmininea4045
@redmininea4045 3 жыл бұрын
Alhamdullah daman kainajira najinaka Dan kaikadai nake iya fahimta
@aishamuhdaishamuhd9082
@aishamuhdaishamuhd9082 3 жыл бұрын
Kaji maganar masu ilimi
@bissrouibrahim7516
@bissrouibrahim7516 3 жыл бұрын
Alham dulillah muna godia malam
@hassiyaibrahim1170
@hassiyaibrahim1170 3 жыл бұрын
Naji dadin jawaban Malan Allah yasa aljannah makomar mu baki daya
@saadououmarmati8575
@saadououmarmati8575 3 жыл бұрын
Allahu akbar
@abdoulayeibrahim4995
@abdoulayeibrahim4995 3 жыл бұрын
Allah ya saka da alheri
@muslimahumar9634
@muslimahumar9634 3 жыл бұрын
Hakane malam Allah dai yaka ra lpy malam
@nassirahmad7147
@nassirahmad7147 3 жыл бұрын
allah kara basira da nisan kwana ameen
@abdulmajeedumarsanda2986
@abdulmajeedumarsanda2986 3 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@AaAa-gs8nv
@AaAa-gs8nv 3 жыл бұрын
جزاك الله خير
@alarammabuhari252
@alarammabuhari252 3 жыл бұрын
Malamin dana fi jin daɗin jama baƙi kenan,a cikin malaman Sunnah
@fatiissaka1737
@fatiissaka1737 3 жыл бұрын
Allah ya biya
@innadoudou6014
@innadoudou6014 3 жыл бұрын
Masha allah
@abdoulwahabjika7350
@abdoulwahabjika7350 3 жыл бұрын
Kajistoron Allah
@aminaahmed9496
@aminaahmed9496 3 жыл бұрын
Masha Allah✨
@naseehatumar4225
@naseehatumar4225 3 жыл бұрын
Allah yaqara wa Sheikh na lfy ❤️♥️
@zainabkk923
@zainabkk923 3 жыл бұрын
Allah ya sakama malan da alkairi
@hauwasalihu9557
@hauwasalihu9557 3 жыл бұрын
Allah,yabar. M'Aminu.daurama
@fadilatumuhammad3598
@fadilatumuhammad3598 3 жыл бұрын
Yayi kyau Allah sa mudace
@garbamuhammad270
@garbamuhammad270 3 жыл бұрын
Ya Allah ka karamana son Manzonka. ka barmu da kaunarsa
@zainabbashair9258
@zainabbashair9258 3 жыл бұрын
Allah kasa mudace
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 3 жыл бұрын
Alhamdulillah 🙏 Allah ya kara wa mlm lfy
@maisunkusalman1418
@maisunkusalman1418 3 жыл бұрын
Allah ya taimaka
@alassansaidou1688
@alassansaidou1688 3 жыл бұрын
Allahouma Amine Ya hayou Ya Qayum
@user-ng1nu9mr2s
@user-ng1nu9mr2s 3 жыл бұрын
جزاك الله خيرا ي شيخ
@abdullaziz3636
@abdullaziz3636 3 жыл бұрын
Masha allha
@mlml1331
@mlml1331 3 жыл бұрын
Ameen
@user-eg8jc6si2q
@user-eg8jc6si2q 3 жыл бұрын
Waigabagadi daman sunannasa ai duk mehankali bazekasauraransaba
@DRWAZIRITV
@DRWAZIRITV 3 жыл бұрын
Alhamdullah
@souhounounousidi8455
@souhounounousidi8455 3 жыл бұрын
Yayi fa
@somaisonka4111
@somaisonka4111 3 жыл бұрын
Macha Allah
@saubanaabubakar4162
@saubanaabubakar4162 3 жыл бұрын
Alhamdullahi jazakallahu khairan
@bashirsani2546
@bashirsani2546 3 жыл бұрын
الحمد لله على كل حال
@Aisha.Mahammed
@Aisha.Mahammed 3 жыл бұрын
Masha Allah 🤲🤲🤲
@mahammedtv7372
@mahammedtv7372 2 жыл бұрын
Sunna Tsinannun
@mlml1331
@mlml1331 3 жыл бұрын
Good
@bushraaliyu3478
@bushraaliyu3478 3 жыл бұрын
Allah ya kara daukaka musulinci da musulmai Allah ya kara kaskantar da kafirci da kafirai🙏🙏🙏
@fkdosalhassanswaalah6295
@fkdosalhassanswaalah6295 3 жыл бұрын
%%
@rabilusanam1122
@rabilusanam1122 3 жыл бұрын
ماشاءالله تبارك الله
@saniadamu7082
@saniadamu7082 3 жыл бұрын
Kuma yaki denawa
@user-vg6lr6hz1b
@user-vg6lr6hz1b 3 жыл бұрын
الحمد لله
@Najibalhausawy
@Najibalhausawy 3 жыл бұрын
SAW Ameeeen ya ALLAH
@abdalhadi8929
@abdalhadi8929 3 жыл бұрын
masha allah
@shagariyarima4899
@shagariyarima4899 3 жыл бұрын
Munawa mlm fhatan alkhairi mlm dama ai maqaryacine abdul jabirri sunnah sak bidi,a sam daga shagari Yahaya yarima birnin uyo akwa ibom state Nigeria 🇳🇬 munawa mlm fhatan alkhairi muhuta gajiya
@Sara-uf9nd
@Sara-uf9nd 3 жыл бұрын
Masha Allâh
@yahayamahamansabiou2481
@yahayamahamansabiou2481 3 жыл бұрын
Allah ya kara lafiya malan
@aishayusif2586
@aishayusif2586 3 жыл бұрын
🤲🤲😂👍
@salifoukiljanki2161
@salifoukiljanki2161 3 жыл бұрын
Macha allah
@maryammsani8296
@maryammsani8296 3 жыл бұрын
Wlh kuwa malam jiya alhamulillah wlh 🤣🤣💃💃💃💃💃💃💃
@alassansaidou1688
@alassansaidou1688 3 жыл бұрын
Amine Ya Hayou Ya Qayum
@babanamiratv3681
@babanamiratv3681 3 жыл бұрын
Fatan alkeri
@inteesaarfallata
@inteesaarfallata 3 жыл бұрын
Alhamdulillah 🥰🥰
Muhadara | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa {Hafizahullah}
1:00:04
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 29 М.
Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a.?. | Waye Malam Daurawa 06
17:11
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 92 М.
Zombie Boy Saved My Life 💚
00:29
Alan Chikin Chow
Рет қаралды 25 МЛН
Алексей Щербаков разнес ВДВшников
00:47
WORLD'S SHORTEST WOMAN
00:58
Stokes Twins
Рет қаралды 210 МЛН
MUHADARA MAI TAKEN TARBIYYA [[SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA]]
46:33
SUNNAH TV Official
Рет қаралды 3,7 М.
Abubuwa  (6) Da Suke Kai Mutum Aljannah | Mal. Aminu Ibrahim Daurawa
31:37
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 92 М.
Tambayoyi Masu Ratsa Zuciya Sheikh Aminu Daurawa
20:31
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 150 М.
sunayen malaman da za'a, kashe, malam murtala ya tona asiri.
18:44
Alfurqan Ta'alim Tv
Рет қаралды 55 М.
Hukuncen Hukuncen Mafarki by Sheikh Aminu Daurawa
58:28
Filin Wa'azi
Рет қаралды 61 М.
Tambayoyi da Amsa 86 | Mal. Aminu Ibrahim Daurawa
27:58
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 81 М.
MUQABALA | 05 | ABDULJABBAR  TARE DA MALAMAI
25:04
Africa TV3
Рет қаралды 191 М.