Matsalar Shaye Shaye kenan Murja gabadaya intayi Wata mgnr Sai karasa Inda Tadosa
@habeebahassan89256 сағат бұрын
To shi mahaifin naki, wace hujja yake da ita na barinki kika shiga duniya? Subhanallah.
@ZulaihatFaisal-ge2zp2 күн бұрын
Tabdijan,lallaikam wata shari a sai alahira
@MusaMuhammad-b9v6 сағат бұрын
Allah ya kyau ta
@abbanakwalla45902 күн бұрын
Akwai allah shikumma allah baya bacci kuma aure bawasabane
@abdulharuna8674Күн бұрын
Duk a banza! In dai Murja ce. Ba abinda zata faɗa in yarda da shi. Ballagaza kawai.
@oumarouhalima34803 күн бұрын
Hum dan Adam ajizi😢 Murja comedy mu mun dawo daga rakiyarki
@saadatuibrahim84683 күн бұрын
😭😭😭 Allah masa in daidai wlh kinbantausayi😭😭😭😭Allah yabaki ikon haduwa da babanki yakuma bashi lfy ya shirye ki a🤲🤲🤲
@anasalidakata63882 күн бұрын
Murja ce abin tausayin🤔
@trtrtr46673 күн бұрын
Allah sarki murja Allah ya.kawo miki tallafi😢
@anasalidakata63882 күн бұрын
Wacce saboda rashin mutuncinta Daurawa ya ajje aikinsa Kuma tayiwa Yan hisba sharri wai suna taba nonuwan matan da suka kams
@KhadijaHamza-cm1kh3 күн бұрын
Allah ya isarmasa da kotin Allah Allah yasa mudace
@SakinaYahuzaКүн бұрын
Makaryaciya kawai kuma har da kuke kawo maganganun nan nata na karya gaba
@هيموكنك-ظ3خ3 күн бұрын
Nigeria ba adalci Allah yasakamai sukuma Allah yatonamusu asiri
@ismailabdullahi82602 күн бұрын
Makaryaciya yar shayeshaye
@SaiBar-r6s3 күн бұрын
Duniya gidan kashe ahou Allah ya samudace
@iiii82863 күн бұрын
Allah ya bashi lafiya da suran musulmai
@mariamahmed46102 күн бұрын
wai ya saketa mana
@abdulharuna8674Күн бұрын
Haka nima nagani fa.
@danbashironlinetv26872 күн бұрын
Wannan kodai kanwar zundum ce😢😢😢naga tufka da warwaran tayi yawa
@hannatuisiyaku843919 сағат бұрын
😂😂😂Murja content and comedian😅😅
@FatimamuhammadLiman2 күн бұрын
😅😅😅😅 murjis , so take a kuma yan cahhhh a kanta kunsan anfara mantawa da ita shiyasa😅😅😅 makaryaciyan banza da hufi
@Jamilababy.2 күн бұрын
Ai wayar matarsaci ina ruwan jama'a
@billyyunus32733 күн бұрын
Wasu mazan ma sakarkarune wllhi menene abin kwadayi atare da wannan kazamar Narantse da Allah zan iya yiwa murja wanka na shafe jikinta da mai batare da naji komai ba Kuna zubar mana da kima wllhi mtswwww
@nasirkabir77892 күн бұрын
Nima dai abinda zance kenan.
@FatimamuhammadLiman2 күн бұрын
Kai Kuma ka yarda da maganar ta, kenan ko? Abah dallah kaimadai humm
@AishamIbrahim-d6l2 күн бұрын
Ke Yanxu Har kin yadda Da Maganar Wannan Makiran
@FatimamuhammadLiman2 күн бұрын
Wato da izinin mahaifinki kika fita bariki ? To Allah mungode maka da kabamu iyayi nagari 🙏
@hauwaumustapha9138Күн бұрын
😂😂😂😂
@mubarakabdullahi76932 күн бұрын
Ke jira jira jira Bansan hauka
@lurwanuhamza85143 күн бұрын
Wai ita wannan a ina shagon ta yake a abuja ko kuma a wacce kasuwar take kasuwanci? rainin hankali kiri kiri
@HajiyaMaryam-qe4rm3 күн бұрын
Allah yasa mudace
@ismailabdullahi82602 күн бұрын
Wato da sallaman iyayen kika bar gabon su ikon Allah
@hindenigerКүн бұрын
😅😅😅abin dariya
@ismailabdullahi826013 сағат бұрын
@ Wlh kuwa abun dari abun mamaki
@AbdramanAbdraman-w9o2 күн бұрын
Allah yasa mu dace 😢😢
@aishaabdullahitata10322 күн бұрын
Ni ko tausayi Bata bani bah wllh,madallah ke Kika jawo wa kanki ai,tsuntsun dayaja ruwa shi ruwa kan duka,bariki Dama Bata da riba karshen ta nadama ce ai😂
@MeEmon-p4m3 күн бұрын
Allah ya kyauta
@saudatu-abdullahi2 күн бұрын
Ikon Allah,toh ai ya halasta miji ya bincike wayan matansa,matarce bai halasta ba agareta, Nigeria Allah ka gyara mana
@هيموكنك-ظ3خ3 күн бұрын
Kekoma Allah yashiryeki munasan Allah yashiryeki saboda kina musulma yar uwarmu munayimiki addua Allah yasadaki da mahaifinki lafiya
@Rukky_alim3 күн бұрын
Yarinyar Nan ta iya hada film 😂😂😂
@lurwanuhamza85143 күн бұрын
Wlh kuwa kamar kin sani
@FuriyassIdrees3 күн бұрын
Allah yakyauta 🤲
@SaudatuUsman-u7o3 күн бұрын
Allha yasa mudace
@trtrtr46673 күн бұрын
Kai jama.aaaa Allah ya kyauta
@BouraimaFati-dq2wx2 күн бұрын
Don allah hisba ku yafe wa murja matan kano daiwa suna iskanci da yafi na murja ku barta ta dawo kano kada kuma daga neman gyra sai kuma haki ya rataya a kanku
@Salma-q4z9s2 күн бұрын
حسبي الله ونعم وكيل
@HajiyaMaryam-qe4rm3 күн бұрын
Kukan banza kikeyi
@RealBreakerNiger2 күн бұрын
Wani Lokacin sai tamance tanada damu taita cin duniyar ta da cinke
@hamidasani39413 күн бұрын
Da kin nutsu kin kama kanki da haryanzu kina gidan ubanki babu mejin kanki ba lallaima duniya tasan dake da kin mutunta kanki dan koshima baban naki ai bayason abinda kikeyi
@shamsusanishamsu3753 күн бұрын
LoL 😂😅
@asmakadri2323 күн бұрын
Ikon Allah yanzu duniya ta kare miki kenan murja😢😅
@zainababdullahi35663 күн бұрын
Hmm
@nuramuhammad56432 күн бұрын
Baki ga komai ba😂
@jamiluadam2163 күн бұрын
Murja bariki
@officialabz53973 күн бұрын
A tashar nan dai ta tsakar gida yakamata a daina saka mana murja
@SaiBar-r6s3 күн бұрын
Wlh Nima nagaji haba
@لاالهالاالله-ر6س4ر3 күн бұрын
Kai jama a😂😂😂
@maryammustaphaisah1853 күн бұрын
Ko uwar me za asamu ajikinta
@bappatijjani90173 күн бұрын
Nima dai abinda nake tunani kenan. Kamar mai gindin gold.
@FatimamuhammadLiman2 күн бұрын
😂😂😂@@bappatijjani9017
@sunusimusa60193 күн бұрын
Whatever she's going through it's just an political interest we all know what is wrong or what is right this is the right time for her to get married to a very Lillian person I don't even know her in a real life what but she has something on Facebook in which I achieve not less than $100 Iris my case
@UmmahamadUmmahamad3 күн бұрын
😭🥹😥
@fatimabatulah2 күн бұрын
ita matan nan murja kam wacce irin matace??kullum tana cikin Acting na karya???