Wallahi young hustaz ya fada gaskiya Allah yasa mudace
@rabiarabia2596Күн бұрын
Wallahi hakane jazakallahu bikhr jaz Allah ya shirya mu Allah ya tsare mana imanimmu wallahi koda yaushe naga matan tiktok suna abin da baidaciba wallahi sai naji zuciyata karta fasa girjina tafito saiboda rashin tarbiya wallahi wataran sai naci wai basuda iyyaye ne Allah ya sa mudaci duniya da lahira
@WeemeeseeКүн бұрын
Gaskiya wanann bawan Allah yayi magana mai shiga jiki. Allah ya bashi ladar tunatarwa.
@rabiarabia2596Күн бұрын
Wallahi mai ganar aminu gaskiya ci
@Baseerah-zu9tc17 сағат бұрын
Allah ya shiryar da masu rabon shiryuwa, dan Allah Yaya Umar kadaina maimaita zagi irin wannan in anyi ka dinga takaitawa kurum domin irin wadannan basu dace da baki mai daraja irin nakaba, kace kawai tayi mummunan zagi shikenan basai ka maimaita ba.
@IbrahimaAliyu-o2qКүн бұрын
Wlh gaskiyane aminu g town yafadi gaskiya babu tsoron Allah nee zukatan Al'umman karshen duniya😢😢😢
@salamatufkadamuКүн бұрын
Allah sarki duniya sun manta da mutuwan Dan Uwansu sunaga su bazasu mutu sun manta duk mai Rai mamachi yanzu ko anjima Shima bai san lokachi yayiba Allah ya shiryar ya ganar
@baseerah50Күн бұрын
Allah yasamudace Amen❤❤❤❤
@MuhammadSulaiman-q2xКүн бұрын
Kazakallahu bikair brother
@MaryamIdris-eg1cdКүн бұрын
Allah yasa mudace 🤲
@nuragarba9380Күн бұрын
Wannan gsky Allah sa mucika da Imani ameeen
@zakiyamuhammadibrahims3882Күн бұрын
استغفر الله العظيم الذي لا إله إلا هو الحي القيوم وأتوب إليه
@maryamsirajo2254Күн бұрын
Allah yasa mucika da imani
@FatimaAbubakar-x8v9 сағат бұрын
Allah yasa mu dace
@sanifalaluyardaje1331Күн бұрын
Allah sarki Rayuwa Wallahi duk mai Hankali mutuwar wani ta ishe she Darasi, idan wani Ya Mutu kaga abun da ake bayan mutuwar sa ya isheka Ishara kai ma kayi tuna ni idan ka mutu dame mutane zasu bayani akan ka dan Allah ɗan uwa ? Allah kasa mubar abun yabo ba abun kushe Ba Ya Allah 🙌
@nanafirdausiibrahimIbrahimКүн бұрын
Wllahi mutuwa gaskiya ce tana zuwa tana kan kowa
@UmmySuddaisКүн бұрын
Wlh gaskiya ka fada Kuma har wayanda bama social media din ya kamata duk mu hadu mu gyara allah yasa mu cika da imani 😢😢😢😢
@RuqayyaAdamu-j1vКүн бұрын
Allah yajikanta nina naga gawarta wlhi nazata ba musulmabace😢duk fa wanda mutuwa batazama masa wa aziba wlhi wlhi yabinkici imaninsa Allah yasa muuyi kyakyawan karshe
@AbdoulrachidSalouhou-gd5gyКүн бұрын
Ameen ya hayyu ya Qayumun 'wannan Gaskiya. Ne ker uwa Allah sa Mudace Dounia da kuma lahirar ya Rahaman Rahimin
@EematEematAhmad17 сағат бұрын
Wannan haka yake Allah yasa mudace 😢
@Ahmedmohammed-ch3dlКүн бұрын
😭😭😭😭😭
@jamiluadam216Күн бұрын
Allah yasa mu dace
@amirasaleesКүн бұрын
Wannan shine ana bikin duniya Ake naqiyama
@Hajaramuhammad-e1xКүн бұрын
slm wallahi mumata mune manzan allah yace mu suturta jikinmu ,amma waikina ganin wayewane tokujirayi lahiranku dominkuwa wallahi mala,ika ba director bane ko producer muji tsoron allah wallahi duk macen datake barin tsaraicinta awaje wallahi yar wutwne bazamugane illarhakaba sairantayazo makoshi zataga kaman batafi awa daya aduniyaba
@mariyayau5720Күн бұрын
Alamun mutumin kirki ne,shi yasa Allah ya dauke na banza a masu zaman makokin,so babu wani abin damuwa
@HassanBala-v3eКүн бұрын
Kai aminu jtown duniya ne, baya tsoron kowa indai akan fadar gsky ne Allah yakara lfy da nisan kwana oga
@lawalysalissou8094Күн бұрын
Allah ya sa mudace
@HadizaAgadezКүн бұрын
😭😭😭😭
@هيموكنك-ظ3خКүн бұрын
Duk abunda mutum yakeyi idan mutum yamutu to shezamusa narakiya kai gawarsa bawanda yaisa yahanamu sawa gaskiyar dr hussaini yakefada ake zaginshi akan iskancin da yan tiktok dayan film sukeyi duk abunda mutum yasan yayi shizamusa
@فاطمةنيجيريا-ن9رКүн бұрын
❤❤🎉❤❤🎉❤
@Ashaalajmi-lb6zjКүн бұрын
😢😢😢😢😢
@FaridaKwrКүн бұрын
😢😢😢
@Sasha-to4ugКүн бұрын
Life is vanity upon Vanity inkun ga dama ku fita naked that's your business....