Hallara tayi girgiza Malamai sun girgiza teburi kan maulidin bana

  Рет қаралды 70,275

Tsakar Gida

Tsakar Gida

Күн бұрын

Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Пікірлер: 163
@BashiruJiga
@BashiruJiga 4 ай бұрын
Allah ya tabbatar damu akan abinda Allah keso kuma ya yarda da shi.
@NanasoueydaIssoufouJataou
@NanasoueydaIssoufouJataou 4 ай бұрын
Gaskiya Allah ya rabamu da bidi'a😢 wannan aï Bata n
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 4 ай бұрын
YA ALLAH☝ka qara azzirtamu da kadaiceka wajan bauta da yinda a agareka Allah☝da Annabin ka alaihassalati wassalam 👍❤💚❤💚❤💚
@IsahAbdullahi-of2zy
@IsahAbdullahi-of2zy 3 ай бұрын
Allah yaganar damu gaskiya yabamu ikon binta yakaremu daga sharrin sonzuciya
@AminaMuhammad-ih3kn
@AminaMuhammad-ih3kn 4 ай бұрын
Wlh wannan baya cikin koyarwar manzon rahama.Allah yaganar daku
@belloumarmilgoma3224
@belloumarmilgoma3224 4 ай бұрын
Gaskiya hakane malam Nima Dan Qadiriyya ne Amma inajiran inji inji me Malaman mu zasuce game da wannan iskanci da sukeyi a titi da sunan maulud
@h.n1977
@h.n1977 4 ай бұрын
Oh Allah guide the Muslim Ummah
@basmahawsa9219
@basmahawsa9219 4 ай бұрын
Allah yashirya😢😢😢
@MuhammadLawal-m8r
@MuhammadLawal-m8r 3 ай бұрын
Allah yashir ya
@Ussy-z6y
@Ussy-z6y 26 күн бұрын
Allah yashirya
@ZeiHalilou
@ZeiHalilou 4 ай бұрын
Wannan gaskiya ne Allah sa mougane gaskiya ya bamu ikon Binta 😊
@khadijathussaini5276
@khadijathussaini5276 4 ай бұрын
Allah kasa mucika da Imani Amma abun yayi yawa
@firdausjafar5257
@firdausjafar5257 4 ай бұрын
Hasbunallahu wa nimal wakeel Allah ya kawo mana karshe wanna masifa
@murjanatusani7572
@murjanatusani7572 3 ай бұрын
Ameen Ya Ar-hamar Raheemeen 🤲
@ummiIbrahimsociety
@ummiIbrahimsociety 4 ай бұрын
Allah ka shirya Mana matasanmu ,karabamu da duniya lpia
@fatimaissaissouf4217
@fatimaissaissouf4217 3 ай бұрын
Allah ya saka da alheri Malam
@AuwalsulaimanShariff
@AuwalsulaimanShariff Ай бұрын
Gaskiyane
@UMARADAMU-l2f
@UMARADAMU-l2f 2 ай бұрын
Ni Ina mauludi amma da yin irin wannan mauludin gara ma ace ba ayiba Kuma Allah yasamu gane
@hamayehamsou4412
@hamayehamsou4412 4 ай бұрын
Soubahanallahi à un yayi muni
@OumarIbrahim-d7p
@OumarIbrahim-d7p 4 ай бұрын
Gaskiya Nagiria akoy mahawkata wanga wani adinini
@NafiuRabiu-k3r
@NafiuRabiu-k3r 28 күн бұрын
Allah ya samudace
@FatimaAliyu-x1p
@FatimaAliyu-x1p 4 ай бұрын
Wlh wann ba Addinin musulunci bane😢😢😢😢
@RaihanaSuhair-nz3tj
@RaihanaSuhair-nz3tj 4 ай бұрын
Wllh kuwa 😢
@murjanatusani7572
@murjanatusani7572 3 ай бұрын
💯
@HaAuIs-u4g
@HaAuIs-u4g 3 ай бұрын
😂😂😂😂
@RaihanaSuhair-nz3tj
@RaihanaSuhair-nz3tj 3 ай бұрын
@HaAuIs-u4g ai gsky ne
@MusbahuMuhd
@MusbahuMuhd 3 ай бұрын
Allah ya shirya mu😢
@MuhammadSulaiman-q2x
@MuhammadSulaiman-q2x 4 ай бұрын
Malam allah Ya Kara lfy da imani
@reinatouousseinimaiguizo
@reinatouousseinimaiguizo 4 ай бұрын
Wallahi wanan abun ma masifa ne a garemu, duk Yana cikin abunda ke jawomuna wadanan masifun da tashin hankalin da ke ta duromuna. Kay jama'a. Allah ya shiryemu.
@HajiyaMaryam-qe4rm
@HajiyaMaryam-qe4rm 4 ай бұрын
Ameen fa wallahi wannan gaskiya ne
@murjanatusani7572
@murjanatusani7572 3 ай бұрын
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum bi Rahmatika Ya Ar-hamar Raheemeen 🤲
@FatimaJibrin-ke2xz
@FatimaJibrin-ke2xz 4 ай бұрын
Halara tayi girgiza menene halarar wai
@MohamedHoussane-m9q
@MohamedHoussane-m9q 3 ай бұрын
انا الله وانا اليه راجعون اللهم 🤲🤲اجر ني في مصيبتي واخلفني كلمه الله يديم كل حميع المسلمين يارب العالمين اتقوا الله يابني ادم🤲
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 4 ай бұрын
Nidai wilh ba na maulidi amma ba haka nasan ana maulidi ba a yanki mu karatu ake kwana a anyi ayi abinci😢😢
@meyoutv9385
@meyoutv9385 4 ай бұрын
Wallahi wannan shaidanci ne kuma shaidan ne yake masu wasiyar wannan aikin
@abubakarmsani7705
@abubakarmsani7705 2 ай бұрын
Wlh laifin malaman darika ne
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 4 ай бұрын
Sheikh Junaid Allah ya saka maka da alkhairi Allah yasa mu gama lafiya dan alfarmar Sayyiduna Rasulullahi Sallallahu alaihi wasallam ❤🤲
@umarsulaimanauwal1486
@umarsulaimanauwal1486 4 ай бұрын
Mungode shehu 🎉
@abubakarhamadu7000
@abubakarhamadu7000 2 ай бұрын
Shine mastalan fara bidi'a idan ba ayi hankaliba har shirka bidi'a yana Kai mutum bai saniba.
@MaryamAlhassan-ju1bq
@MaryamAlhassan-ju1bq 4 ай бұрын
Kuita jawa addinmu zagi Allah ya isa tsakaninmu daku wlh
@BabaAbujaAbubakar
@BabaAbujaAbubakar 4 ай бұрын
Allh yashirya
@tanimuabdullahi2323
@tanimuabdullahi2323 4 ай бұрын
Wannan gaskiya ne malan
@MadaniyaZakaria
@MadaniyaZakaria 4 ай бұрын
Eh lalle wato su wadannan abin nasu gaba gaba yake karayi,,,to miye abin birgewa anan 😢??a haka suke cewa sunfi kowa son manzan Allah ??nayi imani da wanda ya halicce su babu wanda acikinsu zaiso a dinga kiran mahaifinsa a wannan abin amma wai wannan a wajan su chine son manzan Allah
@MabdMomn
@MabdMomn 4 ай бұрын
Gaskiya nidan izala amma fa mgn r nan junaindu hakane
@shafeeisola
@shafeeisola 3 ай бұрын
❤❤❤❤❤
@Baseerah-zu9tc
@Baseerah-zu9tc 4 ай бұрын
Innalillahi wa'inna ilaihi rajiun ya Allah ka shiyar damu hanya madaidaiciya ka yafe mana badan halinmu ba dan darajar Annabi S.A.W.
@رقيهالهوساوي-ظ2ك
@رقيهالهوساوي-ظ2ك 4 ай бұрын
RAhAMA usman BidiA sam Sunnah Sak
@saadatuibrahim8468
@saadatuibrahim8468 4 ай бұрын
Allah yashiryemu yasa mugane hanya ma daidaiciya
@abdoulazizchaibou4919
@abdoulazizchaibou4919 4 ай бұрын
Bid'a batayi ba
@umarsulaimanauwal1486
@umarsulaimanauwal1486 4 ай бұрын
Gaskiya mutumin nan jahilci na damunsa
@AboubacarHadi-p1q
@AboubacarHadi-p1q 4 ай бұрын
Slm ga Yan uwana muslmi ni dan darika ne Anma tunda nake maulud banga ana haka ba wannan rawa akeyi aman
@LukuDodo
@LukuDodo 4 ай бұрын
Allah ya sa kugane dan izala
@MusbahuMuhd
@MusbahuMuhd 3 ай бұрын
Kuma wlh babu lokacin sallah idan Ana zagayen mauludi Azahar, la'asar da magriba haka zata huce muna zagayen mauludi Amma Allah ya shirya mu
@YakubuMuhammad-h7i
@YakubuMuhammad-h7i 3 ай бұрын
😅😂😂
@MUSASALIHU-hk7nk
@MUSASALIHU-hk7nk 4 ай бұрын
Bidi'a batada alkibla
@AyoubaIssah-b6e
@AyoubaIssah-b6e 3 ай бұрын
Fulani intaada Kona barauba
@SalehYones-uh3to
@SalehYones-uh3to 4 ай бұрын
Macha Allah yayi fatan allekairi 💯💯
@jamilumuhammad3526
@jamilumuhammad3526 4 ай бұрын
Kaima Naka Maulidin kenan
@musaabdul2687
@musaabdul2687 4 ай бұрын
Toh, Allah ya sawake..AMIN
@Leeemataannabi
@Leeemataannabi 4 ай бұрын
Allah kasa mudace
@صالحمحمدالهوساوي
@صالحمحمدالهوساوي 4 ай бұрын
أستغفر الله العظيم واتوب اليه
@AbduljalalIbrahim-y1j
@AbduljalalIbrahim-y1j 3 ай бұрын
😢😢😢
@khadijajibril2516
@khadijajibril2516 4 ай бұрын
Wai dan Allah wadannan ma maulidi suceyi ne humm
@JibirinaAboubacar
@JibirinaAboubacar 4 ай бұрын
😢😢😢😢😢😢
@NahantchiDjibo
@NahantchiDjibo 4 ай бұрын
Kuji tsoron Allah kudayna yaudarar jahilai masu binku
@SeikoDm-lu3xg
@SeikoDm-lu3xg 4 ай бұрын
May Allah help us from this life
@najaatumuhammad1146
@najaatumuhammad1146 4 ай бұрын
allah kabamu nutsuwada ikon yin adalci gajunanmu ya allah kayarda da aiyukanmu allah kabamu alibarikaci musu alibarika allah ka samudace 😢
@saudatu-abdullahi
@saudatu-abdullahi 4 ай бұрын
Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, Allah ya shiryar damu😢
@shafyus-5-star845
@shafyus-5-star845 4 ай бұрын
😭😭😭😭😭
@IdrissaDicko-yf4yq
@IdrissaDicko-yf4yq 4 ай бұрын
Mallam kuji choron Allah kubar haramta abubua da gaugaua
@MohamedHoussane-m9q
@MohamedHoussane-m9q 3 ай бұрын
😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
@ummiahmad4909
@ummiahmad4909 4 ай бұрын
Komesukayi shehu ya yafemusu
@Maniabdoutanimou
@Maniabdoutanimou 4 ай бұрын
Wana chehu kouma saidei mutin aci kwal oubansa wly nima kouma dan dariqane cikakke wly
@JaririnMaiki
@JaririnMaiki 4 ай бұрын
Masha Allah
@abubakarmusa7169
@abubakarmusa7169 4 ай бұрын
Makarfe and co.
@HarunaFatima-k6l
@HarunaFatima-k6l 4 ай бұрын
Shin ni waw abinda banganeba shin mauludin na annabi akae ko dae na barhama 😂
@amiruabbas-y9l
@amiruabbas-y9l 3 ай бұрын
Ai dan uwa Mutanennen kawai Burhama suke bi . Kawai sunsani cewa inbasu saka Annabi tsakiya ba Abinbazaiyiyuba. Allah ganardamu
@hajiyamamamn2848
@hajiyamamamn2848 4 ай бұрын
😮😮😮😢
@سليمانعمرسعد-ض2س
@سليمانعمرسعد-ض2س 3 ай бұрын
انا لله وانا اليه راجعون
@Abubakaramza
@Abubakaramza 4 ай бұрын
Salam Kara min san,no kukumi
@NahantchiDjibo
@NahantchiDjibo 4 ай бұрын
Inna lillahi wa inna ileihi raji'un
@umarsulaimanauwal1486
@umarsulaimanauwal1486 4 ай бұрын
Matsiyaci kayi kidanka kayi rawarka
@MamanlawaliDanmalan-qe9ik
@MamanlawaliDanmalan-qe9ik 4 ай бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@habeeb24tv
@habeeb24tv 4 ай бұрын
Dan shegiya a lahira kowa hukunci daya za ayi masa kenan a lahira.
@danbashironlinetv2687
@danbashironlinetv2687 3 ай бұрын
Innalillahi wainna ilaihirrajiun
@salamatufkadamu
@salamatufkadamu 4 ай бұрын
Kai Allah ka kawo mana dauki ka mana maganin abinda ya damemu a dena fasikanchi da sunan addini ya hayyu ya kayyumu ka agajemu ka ganar damu ka shiryar damu hanya madaidaichiya
@UmmySuddais
@UmmySuddais 4 ай бұрын
Allah dai ya shiga lamarin mu ya ganar damu gaskiya ya bamu iKon aiki da ita
@SaiBar-r6s
@SaiBar-r6s 4 ай бұрын
Allah ya samudace
@زيزيسيد-ذ4ظ
@زيزيسيد-ذ4ظ 4 ай бұрын
لاحول ولا قوة الا بالله
@SaudatuUsman-u7o
@SaudatuUsman-u7o 4 ай бұрын
Ya Allah
@alhadjiAli-ik6vf
@alhadjiAli-ik6vf 4 ай бұрын
Wanan akoy hannun masuso saka sharri saboda qinsuda mauludi
@MdEkgsyhn
@MdEkgsyhn 4 ай бұрын
انا لله وانا اليه راجعون اللهم🤲🤲 اجرني في مصيبتي واخلفني كلمه الله يديم كل جميع المسلمين يا رب العالمين اتقوا الله يا بني ادم🤲
@Khadijal2006
@Khadijal2006 4 ай бұрын
اللهم امين يارب العالمين
@MaryamWw-w9y
@MaryamWw-w9y 4 ай бұрын
Innalillahi wa ina ilaihirrajiun allah
@AboubacarOumarou-qs2xu
@AboubacarOumarou-qs2xu 4 ай бұрын
Innalillahi wa ilaihirrajiun ya zuljalali wal Ikram ya hayyu ya qayyum kar kakama mu da ayikam wawa yin mu
@AbbasSaeedu
@AbbasSaeedu 4 ай бұрын
Wlh yatabbata maulidin yanzu iskancine kawai masu yinta yan iskane walahi
@nadiaalmoustapha8397
@nadiaalmoustapha8397 4 ай бұрын
Innalillahi wa Inna ilayhi rajou'un wanan wané Irin tashin hankaline.waley jama'a alqiyama tazo saura tashin ta kaway
@MadaniyaZakaria
@MadaniyaZakaria 4 ай бұрын
Wannan gaskiya ne yar uwa
@HISBULLAHYAHAYA
@HISBULLAHYAHAYA 4 ай бұрын
Yan baking ciki seday kumutu Izal wahala ce
@AsiyaYusuf-r7w
@AsiyaYusuf-r7w 4 ай бұрын
Aiko dun matasa Mata da Maza masu izgilanci haka ya kamata adaina maulidi kowa yyi a makaranta sa
@HussainiMuhammad-b6i
@HussainiMuhammad-b6i 4 ай бұрын
Astagfirullah
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 4 ай бұрын
Allah ka tausaya mana ka shirye mu hanya madaidai ciya.
@MuhammadMaaji-w9q
@MuhammadMaaji-w9q 4 ай бұрын
Wani abin Sai Nigeria 😂
@SuaibSuaib-xk5ky
@SuaibSuaib-xk5ky 4 ай бұрын
Ya Allah 🥹🥹😭😭😭😭😭😭
@murtalachinade
@murtalachinade 4 ай бұрын
Idan badan zuwan sheik gummi ba da ba'a samu yan boko haramba. Da ba'a rarraba kan al'ummaba. Da darajarmu ta musulmai bata rusheba. Da ba'a raina malamai a kasarmu ba. Da rarrabar kanmu bata jawo mana shan wahala a kasarmu ba. Da malamai basu zama masu kwadaiyiba. Talakawa suna shan wahala saboda siyasa tafi sallah. Gashi malamai sun shiga siyasa amma yan kasa suna shan wahala. Allah yasa mu dace.
@Maniabdoutanimou
@Maniabdoutanimou 4 ай бұрын
Ameen
@yusifadam9793
@yusifadam9793 4 ай бұрын
Meyasa kace haka? Gumi ai baice boko haram bane
@Maniabdoutanimou
@Maniabdoutanimou 4 ай бұрын
@@yusifadam9793 miyace toh idan bahakaba
@HafsatMuhammadLawal
@HafsatMuhammadLawal 4 ай бұрын
Allah yashiryaeku yasa kugane
@munkailailiya7238
@munkailailiya7238 4 ай бұрын
Dashi da kace zuwansa ne ya kawo boko haram baka da hujja ko ɗaya da wanda ya koya wa mutane akidar wahadatul wujud waton komai da kowa Allah ne wanda Gausunku ya rubuta da hannunsa a cikin litattafansa kuma hakan na rubuce a cikin babban littafinku mai suna jawahiril ma'ani wanne yafi hallaka al'ummar Annabi? Kaje ka bincika tarihi akan abinda yasa Sardauna ya hana Inyas zuwa Najeriya sai a mulkin wanda ba musulmi ba yazo.
@lawalsahura8463
@lawalsahura8463 4 ай бұрын
😢😢😢
@MaryamAlhassan-ju1bq
@MaryamAlhassan-ju1bq 4 ай бұрын
Yan kwaya kawai
@sambomusabinniuga7682
@sambomusabinniuga7682 4 ай бұрын
Mauliud for life no going back insha allah
@HajiyaMaryam-qe4rm
@HajiyaMaryam-qe4rm 4 ай бұрын
Kuma haka Allah yace ayi addinin ko hmmm Allah yasa mudace
@playdread
@playdread 4 ай бұрын
ALLAH ya ganar daku. Wallahi iskanchi kawai kekai wasu
@FatimaJibrin-ke2xz
@FatimaJibrin-ke2xz 4 ай бұрын
Zaka tadda Allah dai kuntara mata da maza kuna sheke ayarku wai maulid
@murjanatusani7572
@murjanatusani7572 3 ай бұрын
Allah Ya shirye ku
@MouniratouDJIBO
@MouniratouDJIBO 3 ай бұрын
Wai insha Allah, a Haka? Allah ya shirya
@Aloneraloner-of1tf
@Aloneraloner-of1tf 4 ай бұрын
الله يرزقني في الدنيا والآخرة
@Khadijal2006
@Khadijal2006 4 ай бұрын
اللهم امين يارب العالمين"
@IbrahimOumar-b8t
@IbrahimOumar-b8t 3 ай бұрын
hadara ta Girgiza iskan ci
@مريمهود-ن1ن
@مريمهود-ن1ن 4 ай бұрын
🤲🤲🤲🤲
@UsimanIbrahim
@UsimanIbrahim 4 ай бұрын
Gaski kuna jamana zagi mu yandarika India zakuci gaba dayan haka zamubar darikarnan wallahi to mene mara barmu da arna kafirai gaskiya mala mammu ku tsawatar da gaggawa
@lamimusa3530
@lamimusa3530 4 ай бұрын
🥺🥺🥺🥺
Сигма бой не стал морожкой
00:30
КРУТОЙ ПАПА на
Рет қаралды 10 МЛН
Боксёр воспитал дикого бойца!
01:36
МИНУС БАЛЛ
Рет қаралды 4,9 МЛН
When ur grandma sneaks u money
00:32
Adam W
Рет қаралды 19 МЛН
MAULIDI COMEDY SAINAFADA COMEDY 😂
7:32
SAINAFADA TV
Рет қаралды 199 М.
Cikakken Bayanin Abinda Ya Faru Da Hamdiyya Sidi Shareef
49:39
Brekete Family Arewa
Рет қаралды 191 М.
منهج القرآن للصف الثاني الابتدائي
30:24
فيديوهات مفيدة
Рет қаралды 16 МЛН
Сигма бой не стал морожкой
00:30
КРУТОЙ ПАПА на
Рет қаралды 10 МЛН