Shi jami'in tsarone ya sani kuma ya gani ba wanda ake kahoma takardune daya kenan don ya fadi kukoma kuna karyatawa saboda siyasa inda lokaci don Allah kukoma kusaurari bideyon so saurare nafahimta
@h.h.a.425021 сағат бұрын
Don Allah don Allah ina kira ga wasu malamai na nageriya ku dinga tsayawa kuna bincike yayin da zaku magana bisa kan maganarda shugaban kasar na nijar yayyi
@SaniAmadou-r1l22 сағат бұрын
Na zata wannan bulaman mutun ne mai adalci ashe baban dan siyasane
@drcapino22 сағат бұрын
To adalci a nan shine shi shugaban ku ya nuna hujjar sa mana tunda najeriya tace abun da ya fada ba gaskiya bane. Ko kuwa Tciani annabi ne da ake ma wahayi da dole mu yarda da maganarsa ko ba hujja?
@mustersoul713620 сағат бұрын
Ai korekuwa baka jiba yanasukar gomnatin Niger yanacewa susaki Bazum daganan nagane cewa dan siyasa ne nan goyan bayan democracy da turawan yamma, dan haka baze taba goyon bayan Shugaba Tiani koda yasan gaskiya ya fada.
@aboubakariddein14 сағат бұрын
Kai ma kagano haka ko gaskiya bulama arinka adaltchi banda sonray
@ArabiyaMahaman7 сағат бұрын
qarya kake barista bilama wlly wlly wlly
@AbubakarIssaka-sy4hs22 сағат бұрын
Bulamabukaraci maganaka karakakeyi musamucigaba
@AnafiDialloAboubakar19 сағат бұрын
daman dole ka ce haka, arewa babu wani fanni a Nigeria da cin hanci bai lalata ba,
@babangayougayou109422 сағат бұрын
Ranar wanka ba'a ɓoyon cibiya hannun ku mai sanda domin tunanin ɗan siyasa daban da tunanin kowa ku zura ido ya ishi mai hankali 👀
@bilyakutawa924714 сағат бұрын
A ƴan mintuna ƙalilan Tchiani ya ci Arewawa da yaƙi. Wannan babban abin takaici ne! Yakamata ku gane cewa ƙyamar mummunan mulkin Tinibu daban, kishin Najetiya kuma daban. Duniyar yau tsarin "nation states" ta ke, ba addini ko ƙabila ko saraki ta kewa biyayya ba. Yakamata Arewawa mu gane wannan ka da sakarcinmu ya kaimu ya baro mu a siyasar ƙasa da ƙasa. Abin kunya ne a ce bayan sarakai da makumman Gabas ta Tsakiya sun ci mu da yaƙi a ƙwaƙwale da makarantu da masallatanmu, a ce kuma wani bugaggen sojin Nijar ne zai cinye mu da yaƙi a mintuna ƙalilan. Imaninku ga Uwa Najeriya ba zai cika ba har sai ka so ta fiye da yanda ka ke som Saudi Arabia, da Iran, da Isra'ila ko Amurika ko Ingila Nijar, ko Sinigal ko Bagadaza, koma wacce ƙasa ce. Idan yaƙi ya ɓarke tsakanin Najeriya da Nijar (Allah Ya kiyaye), to zan goyi bayan ƙasa Najeriya ne iyakar iyawata. Tsarin irin ruɗanin da azzaluman shugabanni su ka jefa ƙasar nan ya sa talakawanta sun fi ƙaunar ɗan kama karya, Tchiani, fiye da shugabanninsu. Wannan yakamata ya zama darasi ga shugabanninmu da kuma hukumomin tsaronmu. Domin farfaganda ta na iya fin makamai illa a sha'anin yaƙi, musamman a wannan zamani. Jinjina ga Uwa Najeriya!
@issaoumarou10522 сағат бұрын
Barawo bai taba tchewa shi barawo neba.
@issacHamid21 сағат бұрын
Ilmi bai ma anfani tunda zaka iya kariyata gaskiya sabada son zukiya tir da wannan hali kaji kunya
@moussarabe-xd9eu19 сағат бұрын
Akwaii vidéos satellite. Sai ku cha mamaki . Karnakan tourawa da Malaman siyassa macutan Nigeria.
@DjamilouSale-x2c14 сағат бұрын
Wannan suna yan Nigeria da malamansu
@MammanLawwali21 сағат бұрын
👍❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪❤❤❤🇳🇪🇳🇪✌✌✌✌
@IbrahimM-h5v5 сағат бұрын
Dama aiku démocratique diyace agabanku ba al umma ba
@AbdoulHamidOusman-e8u21 сағат бұрын
Bulama, son zuciar ka ya bayyana karara
@BashirIbrahim-s8k6 сағат бұрын
Ajabba
@saiduishaqabbagana699716 сағат бұрын
Bulama kafadi Maganar gaskiya. Kawai chani na yakasa kawo cigaba ne yasa yake neman ɗorawa Nijeriya laifi.
@Yui-Tre9 сағат бұрын
Kai dakeda tinubu zaka hira cigaba,? Ka najin yan niger na kuka kamar kuneh? Kajin tsoron Allah ka fadi gaskiya
@NafiuahmadNakowa-wm5pr15 сағат бұрын
Gaskiya nihu ribado bayason zaman lafiyar arewa ? Meyasa ya daure gindan yin sarakinu biyu a Kano dan asamu tashin hankali
@SamailaBulaye17 сағат бұрын
Karku manta a gwamnati baya bada yan Arewa akayi wa'yanda ta kudin makamaiba
@Mohamed-cd6kfСағат бұрын
Bulama makaryachin banza ne dan siyasa
@SoufiyanouAuwal20 сағат бұрын
Nijar fa bamuda ko takin kafa gude ahannu in ta'adda
@abufulan173216 сағат бұрын
daga ina lakurawa suke?
@SoufiyanouAuwal6 сағат бұрын
Naji daga nijer suke amma miyasa suka koma Najeriya?
@AbdurrahmanDawud19 сағат бұрын
Audu bulama wawa naikai
@musterphaabdullahi14 сағат бұрын
Bulama bafa a Nigeria yace akabasu wann abunfa
@AchirouMahamadou-jh6uu5 сағат бұрын
Kai de munafikiné
@حمزةحمزة-ق7ه3ك21 сағат бұрын
Kai bulama kare
@MuhammadHarisuUsaini21 сағат бұрын
Yaya barista ya San makaman da ke hannun Boko Haram, Su na tare da su ne? Ya San siirinsu SOSAI
@issakatahirou212619 сағат бұрын
Bulama karya kayi game da saro ancthi gaba
@nasirmuhammadkwaifa107622 сағат бұрын
Wannan Bulama din ashe va ya da Alkibla haka ?
@drcapino22 сағат бұрын
Saboda bai bi raayin ka ba? Shi shugaban nijar ya nuna hujjar sa mana.
@HarunaabduHarunaabdu-w7v17 сағат бұрын
Makaryacin banza
@SouleyMoussa-x1l21 сағат бұрын
Talakawa Nigeria sai kun tashi tsé ku tchetchi kanku.bakarti dan siasa né ba masanin tsaro bane.tunubu ya san wanan kudin basu kusua matukar bai basu rabon su ba
@BruceEnohRighteous15 сағат бұрын
Wannan soji tun farko bai kamata ku dawki maganarsa da ma hin manciba domin da ka saurareshi zaka gane baisan ma a binda yake fada ba
@NaziruMurtala-si2lk20 сағат бұрын
Mutane kar ku wahalar da kan ku akan bulama dan takardane, Kuma fa Yana can turai yake wannan maganar! Ka zo ka je ka ganewa idanunka!
@MangouhadizaGanahassane14 сағат бұрын
Allah ya isne ma mai karya albarka Shame on you
@IdrissouSani22 сағат бұрын
😂😂😂😂
@ShapiuShapiuIbrahim16 сағат бұрын
Wly kabani mamaki Allah tsinema yawon duniar naka karya kake muna fiki munsan manu farka kuma mun samu cigaba wajen tsaro kai Dan democracy
@abubakarali53693 сағат бұрын
Kai barista soja ne ? Munafikin Allah, bakada labarin abinda Gwamnatin Faransa a tarihi ???
@Yui-Tre8 сағат бұрын
He sleeps 5 hours, and yet you arewa people are still being killed like 🐶🐶. The things with you isn't that you're not aware, you're just too hypocrite to accept it.