Gaskiya ne Yorubawa sun kasance su na fifita kabilar su akan addinin musulunci. Amma yanxu an fara samun canji.
@IbrahimHadeja21 күн бұрын
Malam kayi hakuri maganar musuluncin Ahmad Bola Tinubu bana tareda kai hakika Ahmad Bola Tinubu Musulmi ne domin suma wadanda ka kawo musalinsu na samamin Manzon Allah Sallallahu alayhi wa sallam ai Allah Ne Yagawa Annabi cewa karya suke yanzu kuma babu irin wannan Ayar. Sannan duka misalin da kawo baisa sun kafurta ba. kalmar Zindiqi yana nufin wadda koya tuba baza'a karbi tubansa. Idan maganar kisan musulmi ne a tarihi ba'a kai Hajjaju Bin Yusuf ba amma Magabata basu hadu akan kafurta shi ba. Sai dai fa na tabbatar Ahmad Bola Tinubu ba musulmi mai nagarta ba.
@d.bcooper227121 күн бұрын
L😂😂😂😂😂
@umarmaimunabinji385621 күн бұрын
Idan anki ji ba zaa ki gani ba, Allah ka gafatar muna, ka kawo muna dauki
@KhalidTrsunna21 күн бұрын
❤ ❤❤❤❤❤❤❤❤❤💟🐅🐅🐅🐅
@UsmanAlieru21 күн бұрын
Malan akwai kurakurai a magangannunka, ba shakka Bola tunubu musulmine saidai yanada rauni, sannan maganarka cewa wai a Lagos kirista sunfi musulmi yawa wannan maganar bagaskiyabane saboda duk gwamnoninda aka zaba a Lagos duk musulmine inbanda Ambode da wannan dayake kai, saboda haka Tunubu ba shakka yawancin 'yan najeriya suna danasanin zabensa amma dai idan zakayi magana akan wani abu to a tsananta bincike.