Kaji manyan Bayin Allah, Mgn ta Ilimi Malam, sukam Ina Sedai hayaniya da tabewa Allah ya Kare da tabewa ya Rabb
@AishatYahaya-tb4dg2 күн бұрын
Allah yasakawa sheik prof. Isah Ali fantami da alkhairi. Allah yasa mudace.
@fatimaibrahim8881Күн бұрын
Haqqun professor. Allah ya biya
@harunausman12564 күн бұрын
Allah yasaka alkairi malam 💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗
@LaminouIdrissa-u7w4 күн бұрын
Wannan gaskiya ne Malan Pantami🎉🎉❤❤❤🎉🎉🎉🎉❤❤
@AliyuAbubakar-z1x5 күн бұрын
Allah yasakadaalkhairi
@MaimeleAbubakar3 күн бұрын
Isa Ali Fantami mufa mun fahimci Qur'ani munkaranta hadisai wasuma awajenku mukaji. Amma Maudu'in Yanzu shine democradiyya.. Munashan wahala wallahi gaskiya Allah Kuma yace raruwarma akwai Rahama kuyi mana dalilin da za'abi dokokin Allah. Shima matsalarr. Musulmi Yana sayan masara da dawa da shinkafa ya Ajiye sai yayi tsada. Kaga wannan mma Maganar Zakka bata tasoba. Shinefa matsalarr da Musulunci ta shiga a yau.
@ampagetech26244 күн бұрын
Alhamdu lillahi abinda kuka shuka shi zaku girba yan izala da salafiyya marassa kunya , kundade kuna kafirta musulmi to kuma gashi Allah ( SWT ) ya turo wadanda zasu kaafirta ku
@faisalabdulmutalib70163 күн бұрын
Makaryacin banza me neman duniya
@Sadiyamk4 күн бұрын
Ai fantami bakada wani kima a idon talakawa
@usmanmunir25544 күн бұрын
A idon jahilai dai
@LaminouIdrissa-u7w4 күн бұрын
Qarya kake domine malan pantami Har yanzu mutunne Mai daraja a wurin masu adalci
@komaidaruwanka68304 күн бұрын
Duk abinda kuka shuka shine kuke girba kunsha kafirta bayin allah kuma gashi dalibanku suna kafirta ku
@laoualigarbamahamadoulmouf3834 күн бұрын
Ka kasa hutowa ayi mukabala zaka hutowa kana wasu dumumuwa Na daban
@usmanmunir25544 күн бұрын
Ana muqabala da masu ilimi ne ba Jahilai wawaye bah....ku koma makaranta Dan Allah...