ALLAHU AKBAR WLH TINTINI NASAN MALAM SUFINE WLH KUMA NA ALLANE
@YusufHaruna-jh9cy10 ай бұрын
Masha Allah
@SouleySoufiane-k2t10 ай бұрын
Zumuncimu ta, muna godiya gareku da kuke kawo muna, malam Allah ya kara lafiya
@jabeermuhd719110 ай бұрын
Nangani nanbari maulana❤
@kabirlawal125710 ай бұрын
Dan yariya Dan bidia Dan wahala gafalalle Dan wasa
@UsmanMallum10 ай бұрын
Allah yakaramaka fasaha da hankuri
@BabangidaAhmadRimi10 ай бұрын
Allah yafisu
@abdulsalamsalihu973810 ай бұрын
Tashan yan Shirka masu bautan shehunai
@ahmedusman933810 ай бұрын
Ina inda Maqari ya ambachi wata kungiya ko mutum cikin bayaninsa? Tir da wannan qarya da kuka jingina gareshi da wanda kuke zargi. Kun zama annoba wa duniyar musulunchi da musulmi. ALLah wadaran wannan tasha taku.
@Zabeirou-qu1up10 ай бұрын
Wan nan abokinka dakace hallah baabokin kwaraibane daace nagaskena bazaiyihakaba saboda
@bashirhamisu77610 ай бұрын
Maulana ya gane inda wadannan 'yan kasuwar addini suka sa gaba