Turkashi! Me Abdalla gadon kaya zai ce kan shigar yar'sarkin kano Suleiman mijin baturiya yayi Raddi

  Рет қаралды 114,742

Tsakar Gida

Tsakar Gida

Күн бұрын

Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Пікірлер: 184
@abdulmajeedumarjabo2221
@abdulmajeedumarjabo2221 3 жыл бұрын
Wallahi malam gaskiya ya fada kuma itama diyar sarkin ai bata wuce agaya mata haka ba Allah ya kyauta
@mustphasani5948
@mustphasani5948 3 жыл бұрын
Gaskiya Abdullahi gadan kaya ya fada mana gwadayi ne ya kai ka wallahi
@mukutarlawan5439
@mukutarlawan5439 3 жыл бұрын
Wallahi malam ya fadi gaskiya mu matasa kwadayi kekaimu ga hallaka Allah ya sa mufi karfin zuciya
@rachidathsanni8870
@rachidathsanni8870 3 жыл бұрын
L’allai Mallan ya fadi gaskiya, allah ya shiryemu Baki daya. Gyara kayanka ba shine sauke muraba ba. Allah yasa mugane
@ashanamatchse5905
@ashanamatchse5905 3 жыл бұрын
Abokina malan abdallah fah gaskiya ne yafadama Allah yasa mudace🤲🤲😭
@khaddujj1378
@khaddujj1378 3 жыл бұрын
Aiba karya yayiba allah ma yafada mana yahudawa makiyanmune
@sadiyafarouk5026
@sadiyafarouk5026 3 жыл бұрын
To ai shine mal. Ba Shiganta yayi magana ba sai irin abubuwan da sukayi na banbanchi Shkr d rugumai rungaiman dasukayi a wurin sure yayi kina har yanzu banda gama bukin yar sarkin kano d dan shugaban kasan da akayi ba har aka gama kaji shiru, Gaskiya maganan Mal. Gaskiya ya fada sai sai kawai Don bamu son gaskiya ne Kawai, Allah dai ya datardamu koyaushe Ameen, Allah Kuma yayi Kara mana tsare da mugayen mutanen d kasashe duniya Ameen
@aboumaharadjimammaneabouma5249
@aboumaharadjimammaneabouma5249 3 жыл бұрын
Dan uwa ko a kasashen larabawa kaga an baka aure to ka bincika
@jaafarumar5498
@jaafarumar5498 3 жыл бұрын
Ameen suma ameen
@nanafirdausmuhammad8895
@nanafirdausmuhammad8895 3 жыл бұрын
AI Malan gaskiya yafada Babu karya a magananshi,Allah yataimaki Malan yakareka daga dukkan sharri da abinki.da sharrin masharranta
@sanisaley3986
@sanisaley3986 3 жыл бұрын
Amine ya Rabbel'Alah Minn
@hamisuadamu814
@hamisuadamu814 3 жыл бұрын
Gaskiya bamtaba gani malami mai hasada irin wannan gadon kaya
@tasiusalisusoja7093
@tasiusalisusoja7093 3 жыл бұрын
Kai jama,a wai wnnn yar musulmice kuma sarkin wata alkarya allah ya kyauta ina rokon tsiniwar Allah da la,anarsa ta tabbata akan duk wanda hajiya rahama sadau takarayin shigarta yace batayi daidai kowaye
@ismaellsanihassanfagge3173
@ismaellsanihassanfagge3173 3 жыл бұрын
Allah katsare musulunci da musulmai baki daya Allahumma ameen
@ismaellsanihassanfagge3173
@ismaellsanihassanfagge3173 3 жыл бұрын
S A W Allah katsare mana musulunci da musulmai baki daya Allahumma ameen ya Allah
@مجموعةالتحدي-ذ5ب
@مجموعةالتحدي-ذ5ب 3 жыл бұрын
Dachi da samun zuria se in tamutu yayi auren 😭😭😭😭maganan malan gaskiya ce
@khadijaismail9687
@khadijaismail9687 3 жыл бұрын
Wallahi banga illar maganar malamba da har sulaiman zaiyiwa malam wannan martanin ai malam gaskiya yafaɗa
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 3 жыл бұрын
Allah ya qarawa malam da lfy da daraza
@allah.yabiyamallan3722
@allah.yabiyamallan3722 3 жыл бұрын
Mallan. Wallahi. Allah yakareka. Sako. Dagani. Siraji. Daga. Tirifoli
@moona1246
@moona1246 3 жыл бұрын
Wlh malam bayashkkankowa Akan fadar gaskiya saboda hakka kusha kurrumekku saide lnmutum baiyi kuskuriba wlh wayi shugaban kassa bailai sarki
@faizahusainfaiza6571
@faizahusainfaiza6571 3 жыл бұрын
Gaskiya ne Allah sah mudace shi kuma Allah sah ya rike addinin shi
@mansuryunus4384
@mansuryunus4384 3 жыл бұрын
Sannu ahankali duk wani maiyin wani abu badan Allah ba sannu ahankali asirinsu zai tonu
@mariemaizamafode2735
@mariemaizamafode2735 2 жыл бұрын
Wallahi gadan Kaya gaskiya ya fada
@habibamuhammad4110
@habibamuhammad4110 3 жыл бұрын
Wlh malam yafada Gaskiya ne
@auwaluyau6383
@auwaluyau6383 3 жыл бұрын
Allah ya Kara shiryar damu ixuwa shiriya ta gaskia
@abuyasmeen5729
@abuyasmeen5729 3 жыл бұрын
Dan Allah ku dena yada qarya sbd ku samu mabiya Wlh Dr.Abdallah beyi mgn akan wannan yarinyar ba,Wannan tsohon karatunsa kk je kk nemo kawai kk saka.
@musamuhammad5965
@musamuhammad5965 3 жыл бұрын
Wlh muna tare da malan mutane ba a san gsky Allah ya sa mugane
@فاطمهحسين-ع2ن
@فاطمهحسين-ع2ن 3 жыл бұрын
Yaro abiduniya ahankali adaina raina manya
@rukayyamuhd2336
@rukayyamuhd2336 3 жыл бұрын
Malam gsky ya fada,Allah ya bika da gidan aljanna,ai bazancen shigar biki yy ba da za ace mai yace
@salissououmarnazoumou2635
@salissououmarnazoumou2635 3 жыл бұрын
Walayi kuji tsoran allah ina ruwan ku kuke sa shi yayi magana koko shi keyi dan allah ku dai Na yada abinda ba gaskiya ba dan allah sai ta tambaye ku shi
@sjjzlknjzzn4156
@sjjzlknjzzn4156 3 жыл бұрын
Wallahi maganan malam gaskiyane ga metunane
@habibuusman5755
@habibuusman5755 3 жыл бұрын
Ai Malam gaskiya ya fadi. Abinda kayi baka kyauta ba kuma dole a fadi maka gaskiya ko baka so. Sannan ko Malam yayi magana akan diyar sarki ko yayi shiru hakan bai goge laifin da kayi ba. Sannan ko sarki yayi ba dai-dai ba za'ayi mashi nasiha ba wai diyar shi ba.
@abunakarmood3253
@abunakarmood3253 3 жыл бұрын
Sai Addua kawai Wlh
@sultanasuleiman7630
@sultanasuleiman7630 3 жыл бұрын
Allah ys mudace Allah yayi mn dakew Ameeen 🙏🙏🙏😭
@hassansiddi5585
@hassansiddi5585 3 жыл бұрын
Ah to qaryane malam abdalla ya fada? Kowa bayaso agayamasa gaskiya kenan Allah ya shiryemu
@nkaratv7289
@nkaratv7289 3 жыл бұрын
Jama'a kurinka kiyaye harshenku akan Malamai
@rabium251muhammad5
@rabium251muhammad5 3 жыл бұрын
kumafa gaskiyane malam
@assoumanlibya8397
@assoumanlibya8397 3 жыл бұрын
Gaskiyanemalan
@danawatv1161
@danawatv1161 3 жыл бұрын
Allah yasa mudace
@abubakaryusuf4968
@abubakaryusuf4968 3 жыл бұрын
Abin haushi malam wallahi kamusu kaca kaca yayi dai dai
@safiyayusuf1325
@safiyayusuf1325 3 жыл бұрын
Wallahi wannan magana gaskiya ce malan yake fada miya fada wanda badaidai ba mufa san ciwon kamu wallahi
@aliballamba4084
@aliballamba4084 3 жыл бұрын
Kai jama a yanzu kenan ko don kishin al'ummarmu ba zamu goya malam baya ba akan wannan maganar wallahi wannan abun dubawane musamman ku yan mata ba abin kishi bane ace ga yan mata agari amma wata tsohowa tazo daga wata duniya ta dauki matashi irin wannan ta kaishi amma kuna murna kuna jin dadi
@yawalesule7367
@yawalesule7367 3 жыл бұрын
wallahi idan bakayi magana akan yar sarkin bichiba wallahi allah sai yasine ma koma kai munafikine.
@saniabdu4947
@saniabdu4947 3 жыл бұрын
Wallahi wannan maganar gaskiyace hattara ga dukkanin masu niyyar auren tsofaffin mata
@bintaomaro8643
@bintaomaro8643 3 жыл бұрын
Gaskiya malan ya gayi
@salahuddeenabdulwasiu2353
@salahuddeenabdulwasiu2353 3 жыл бұрын
Wannan ba tarbiyar mu Bache Yan Panshekara yanzu na yarda da maganar malam abunda malam ya fada ya fara tabbata ka fara chanzawa
@zuberjelejele3774
@zuberjelejele3774 3 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne malam
@muhammadadam9565
@muhammadadam9565 3 жыл бұрын
Gaskiya ne mlm ALLAH ya saka
@IbrahimIbrahim-mo4bh
@IbrahimIbrahim-mo4bh 3 жыл бұрын
Kaskiya fa
@tasiumusa2158
@tasiumusa2158 3 жыл бұрын
Wannan gaskiyace😁🤗
@rabiuidris346
@rabiuidris346 3 жыл бұрын
Haba Suleiman jiya jiyafa akayi video may be malam baiganiba kabarimana ayi 24 hours idan baiyi maganaba sai kayi korafi,kuma ai gyara kayanka....don y fadamaka gaskia
@maharazsaid6573
@maharazsaid6573 3 жыл бұрын
gaskiya ne malam
@marrymmoraaturomanadalamba1884
@marrymmoraaturomanadalamba1884 3 жыл бұрын
Allah sarki tolam gaskiya yake fada Tinda fadar Allah da manzonsa yake Fada kuma daman yahudu badda musulmi inji hausawa kuma akace kuda wajen kwdayi yake muwa badama malamai suyi nasiha said Kaji mutane suna izgili Allah kywta Wlh musulmi yan Nigeria matasanmu da dattijanmu muji tsoron Allah ba asfishiyali mu hausawa Allah ka kywta kaway
@maryamabdulla1090
@maryamabdulla1090 3 жыл бұрын
Maganar malam gas.kiyan.
@khadijasaadutec840
@khadijasaadutec840 3 жыл бұрын
To minene laifin Shaikh Abdallah kuma anan wllh bakwa ganewa
@zulaihatzeenat3959
@zulaihatzeenat3959 3 жыл бұрын
Ai bashine yake fadaba Sakon Allah da Manzonsa ne ya Isar bayinkansabane Ba Kuma Ita Dokar Allah da Manzonsa bakan Wanda Bata Hawa, Saidai idan Kagadama kaki bi kokuma inkagadama kabi.
@aboubacarissa1236
@aboubacarissa1236 3 жыл бұрын
Wlh gaskiya ne
@ubaidaabdulrahmanubaidaabd4102
@ubaidaabdulrahmanubaidaabd4102 3 жыл бұрын
Gaskiya amma saimai fahimta zaifahimta saimai ilimi zaigani wlh
@hureiraahmad4798
@hureiraahmad4798 3 жыл бұрын
@@ubaidaabdulrahmanubaidaabd4102 you're right dear sai mai hankali
@doctordodo3742
@doctordodo3742 3 жыл бұрын
Malam Wannan Maganar Taka Gaskiya Ne. Wallahi Nayi Shekaru Da Yawa a Amruka Kuma Ba Inda Ban Zagayaba a Cikin Amruka. Haka Kuma Allah Ya Kaini Qasashen Yammacin Turai da Asia In Dama Nayi Aiki Na Karantar A Jami'a. Wallahi Malam Auran Matan Turawa Kuskure ne, Balle Ma Idan Mai Auran Nasu Daga Bubban Gida Ya Futo. Me Yassa Annan Manyan Gidaje Basa Barin Ya Yansu Su Aure Mu Imma Ana Son Ayi Haka? Misali Na Buga Don Kawo Hujja. Wannan Baci Gaba Bane Koto Koto. Samarin Mu Su Fahimci Wanna. Idan Kuma Kwadayi Ne Yake Jawo Haka, toh Wallahi Allah Ya Yafene Gara Suyi Kwadayin Da Yan Uwan Su Matan Hausawa/Fulani Da Ma Wasu Qabilun Da Suke Cikin Najeriya Ko Afirka. Wallahi Ina Tabbatar Muku In de Suka Zauna Tare To Wallahi Duk Wani Sirrin Gidan Sarautar Kano da Duk Wani Abu Da Gwamnatin Amruka Take So Ta Sani na Leqen Asiri A Kan Ku To Zai Zamo Kamar Tuwo Ni A Cikin Faranti. Matasan Mu Da Yayan Mu Su Sani Wanna Bashi Bane Ci Gaba. Na Ranse Da Allah Da Ma' Aiki, Duk Wan Da Yasan Me A Ke Ciki A Amruka In Ya Ga Wannan Hoton Nasu Da Maganar Da Kuka Yi A Kan Abin Da Yake Faruwa Da Su, Toh, Wallahi Dariya Kawai Za'Ayi Muku. Wannan Abin Takaici Ne Matuqa A Ce Dan Gidan Sarautar Kano Ya Yi Haka Kuma Ba Wani Wanda Zai Ba Da Shawara Na Gari A Kan Yadda Amruka Ta Haqiqa Take. Wallahi Da Zan Samu Magana Da Wani Mutum Me Sirri, Da Zan Su In Ba Da Ra'ayi Na Kan Wannan Batu. Ina Fatar Zuwa Kano Badi Idan Allah Ya Yarda Zan Nemi Ganin Ka In Gaya Maka Yadda Amruka Ta ke Da Ga Ciki Ba Qelqeli Da Ake Nuna Wa Mutane A Talabijan Ko Cinema Ba. ALLAH YASA MU DACE KUMA YAYI MANA MUWAFAQA.
@nasiruibrahim6004
@nasiruibrahim6004 3 жыл бұрын
Gaskiya Dodo, ubangiji Allah ya karemu yasa mugane
@safiyaabdulrahman6167
@safiyaabdulrahman6167 3 жыл бұрын
Allah mai iko! Ya kamata malamai su rika sanin iyakan su, Wa'azi da isar da wasiha aka ce su yi ba wannar surutai ba. Ta ya zaka tara dubban mutane kana tozarta dan uwanka Musulmi? Wa'iyazubillahi... Ina en HISBAN Kano, banda zalunci ba abunda suka iya... shin musulunci ta banbanta hukuncin mai kudi da talaka ne? Kun hana Teloli saka hoton styles a billboard... Sai muga wani hukunci zaku dauka kan er sarki!!! It's high time a bar munafurci a kasar hausa... ENOUGH IS ENOUGH gaskiya... Ku tuna, kuma Allah zai hukunta ku bisa rashin gaskiya da adalci.
@nkaratv7289
@nkaratv7289 3 жыл бұрын
Jama'a kurinka shiga cikin taitayinku idan zakuyi magana game da hakkin Allaah!!!
@rachidousalouhou9416
@rachidousalouhou9416 3 жыл бұрын
Gaskiya ne Gaidai malan gaya mata ta faddi alkeri ko kiyi shiru da bakinki 'ya kamata ki fahinci malan kuma ki saurare shi da ido rahama
@DRWAZIRITV
@DRWAZIRITV 3 жыл бұрын
Allah yakyautah
@hafsattashir1015
@hafsattashir1015 3 жыл бұрын
gaskiyane good 🌹😍💋
@aishaDawoodhud4604
@aishaDawoodhud4604 3 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@حليمهالهوساوي-ر4ه
@حليمهالهوساوي-ر4ه 3 жыл бұрын
To yanzu Sekayi na yar gidan sarkin mugani sudama turawa munriga munsan kafurai ne yanzu dai Kayi wa'azi akan yar gidan sarki mugani
@zainabkabiru9343
@zainabkabiru9343 3 жыл бұрын
Gaskiyane allah yarubuta matarsace duk nacinsa inda bamatarsabace dabe auretaba wlh
@aminaabba1573
@aminaabba1573 3 жыл бұрын
Ikon Allah, mallam yayi magana akan manufarsu akan mu, kuma yace shawara yabayar, to meye laifinsa anan? kai jama'a murika yiwa kanmu adalci mana yan uwa duk maganarsa akan kishin yaron yayi saboda karshensa ya hango, Allah yasa mugane gaskiya
@veritasmedia515
@veritasmedia515 3 жыл бұрын
Bad Belle.
@aishaibrahimummee2251
@aishaibrahimummee2251 3 жыл бұрын
Damma ka samu yayi magana akai shine kake gani kamar hassada ce ko
@baraamamanamira5557
@baraamamanamira5557 3 жыл бұрын
Slm barka da warhk ykk yy umar dan Allah inaso kamani cijiyar yarinyata tabace
@lsibrahimaa175
@lsibrahimaa175 3 жыл бұрын
Wannan maganan ga malam yana nuna cewa turawa sun ci galaba a kanshi wajen tarbiyya, saboda ɗa nagari mai addini bazai dubi malam da rashin kunya ba.
@el-fauzan3803
@el-fauzan3803 3 жыл бұрын
Malam gskia yafada maka Oga ..kuma cewa yayi shawara yake bayarwa
@yakubuibrahimaddullah5213
@yakubuibrahimaddullah5213 3 жыл бұрын
Ai gsky ya yafada maka ba dole seyayi magana akan wananba yaushema aka fara bikin kuma idan yayi akanka wani zeyi akanta kudai ringa sanin abunda xaku fadawa malamai
@habeebsani3670
@habeebsani3670 3 жыл бұрын
Allah yashar yardamu
@zeebodycareremediestv2719
@zeebodycareremediestv2719 3 жыл бұрын
Lallai kam
@dhfgfugh3021
@dhfgfugh3021 3 жыл бұрын
Kudai kunrai na manya shi gado n kayan meyace akan Safiya Haruna Mai murguda diwawu da nuna tsiraici tsawon shekaru Amman baice komeba Sai Nikon aure na Rana daya
@ummussalmahadamsulaiman1134
@ummussalmahadamsulaiman1134 3 жыл бұрын
Toh ai gsky malam ya fada ba son xuciya ba
@zakiyyasanimhdinuwazeeyarm7605
@zakiyyasanimhdinuwazeeyarm7605 3 жыл бұрын
Allah yatsar kake mana zukatan mu baki daya😢
@aishatumusa904
@aishatumusa904 3 жыл бұрын
First 👆
@Fareeda78
@Fareeda78 3 жыл бұрын
😂😂😂😂😂 runguma fa waiiii
@hkicgh7277
@hkicgh7277 3 жыл бұрын
🤣
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 3 жыл бұрын
Kai Sulaiman jiya abin ya faru ka bari ayi wata kaji in Mlm Abdallah be magana se kai complain, kilama Mlm be ga video bikin ba tukunna, naga yar’ sarki tana Sallah, kuma Mallamai zasu yiwa yar sarki mgn kasan hidimomin addini suke komai se sun yi nazari akai, kai kokari da addu’a baturiyar taka ta musulunta.
@zaidoubandizamtv2047
@zaidoubandizamtv2047 3 жыл бұрын
to dan uwa hakane gaskiya lamarin
@sadamidris9563
@sadamidris9563 3 жыл бұрын
Tsakar Gida Tsakar Munafunci
@emmanuelabareari2448
@emmanuelabareari2448 3 жыл бұрын
Hmmmmmmmm 👍👍👍
@maryemmohamed5582
@maryemmohamed5582 3 жыл бұрын
Allah ya biya malam gaskiya ne malam
@ayuobghrebi1440
@ayuobghrebi1440 3 жыл бұрын
Allah yasamudace
@usmankabir1502
@usmankabir1502 3 жыл бұрын
Garana Zahra tunda su MUSULMAI ne SHIKUMA yaronfa
@Ahmedishak-rh7xs
@Ahmedishak-rh7xs 3 жыл бұрын
Amma ai malandin gaskiya yafadaar
@sanimaazudanjaji2376
@sanimaazudanjaji2376 3 жыл бұрын
Dan wanan Amarya diyar sarki Kano sanusi ce koh sarki yazu
@luluabdullah1500
@luluabdullah1500 3 жыл бұрын
Sarkin bici
@mmkabeer9816
@mmkabeer9816 3 жыл бұрын
Tomeyegamin wannan maganada Auren Yar sarki Ado bayero Banda wawanci dakakaso kununamaNa Afili
@tijjaniusman1829
@tijjaniusman1829 3 жыл бұрын
Aji tsoron Allah idan kuma lalata sukayifa
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 3 жыл бұрын
Aslmaalaikume allah yabada zaman lafia ma aurata '
@haronaharissou4216
@haronaharissou4216 3 жыл бұрын
🤔🤔🤔
@رملت
@رملت 3 жыл бұрын
🙋‍♀️🙋‍♀️
@qertdft2859
@qertdft2859 3 жыл бұрын
Au kaima shek din kake dayawa wannan maganar dan ya fadi abin da kur ani ya fada dan ka auri baya hudiya shine zakayi rashin kunya dan baka kano da kaci uwaka jairi mara kunya gakanan ga ta zakaga illarta agaba wata Rana zakaga gaskiya
@garbalawal364
@garbalawal364 3 жыл бұрын
Kai wadanan malaman walahi munafukene,toh malam ga yar sarkin kano sai ayi musu suma waazi.
@muhamedbilyaminu2565
@muhamedbilyaminu2565 3 жыл бұрын
Malan fadi gaskiya komi datshin ta malan ya fadi gaskiya
@babangidatv5264
@babangidatv5264 3 жыл бұрын
Gadon hassada💯💯💯
@susueslamnewhiwete6540
@susueslamnewhiwete6540 3 жыл бұрын
Wawa kawai jaki gidanku ba manya
@atiaatia4110
@atiaatia4110 3 жыл бұрын
Wani hassada ? ALLAH ya kyauta
@surayyasanisaeedsurayyasan2825
@surayyasanisaeedsurayyasan2825 3 жыл бұрын
Allah yasa mu dace
@رملت
@رملت 3 жыл бұрын
🤣😂😂mlm
@fatymerismereel6898
@fatymerismereel6898 3 жыл бұрын
Allah ya taimaki mlm
@atikasaleh9772
@atikasaleh9772 3 жыл бұрын
Allah yakuta ameen
@polycarpdofa5279
@polycarpdofa5279 3 жыл бұрын
What is he saying... Can someone help interpret for me please!
@الدنيامرحل
@الدنيامرحل 3 жыл бұрын
Yyy
@taophiquesidamba1895
@taophiquesidamba1895 3 жыл бұрын
🤣😂🤣🤣😂🤲🤲
@Fareeda78
@Fareeda78 3 жыл бұрын
🤔
@nanafirdausmuhammad8895
@nanafirdausmuhammad8895 3 жыл бұрын
Mutane basasan a fada musu gsky mtswwwwwww Allah yaganar damu hanya madaidaiciya
@abdoukarimoumoussadjermaya5223
@abdoukarimoumoussadjermaya5223 3 жыл бұрын
Shugaban mahassada Na duniya audu gadon hassada
@almustaphaalhassan9
@almustaphaalhassan9 3 жыл бұрын
Allah ya shiryeka
@abdoukarimoumoussadjermaya5223
@abdoukarimoumoussadjermaya5223 3 жыл бұрын
Ameen sm ameen da ni da mlm gandon hassada
@ibrahimbinta3466
@ibrahimbinta3466 3 жыл бұрын
Banga abin hasadaba wallyi
@abdoukarimoumoussadjermaya5223
@abdoukarimoumoussadjermaya5223 3 жыл бұрын
Hmmm
@bawasasntv8718
@bawasasntv8718 3 жыл бұрын
Kace su yayan man tan shugabanin kasannan duk haka halin yayan su suke
@anwaradam698
@anwaradam698 3 жыл бұрын
Gaskia wannan Suleiman
@lsibrahimaa175
@lsibrahimaa175 3 жыл бұрын
Kar ka goyi bayan rashin gaskiya.
小丑教训坏蛋 #小丑 #天使 #shorts
00:49
好人小丑
Рет қаралды 54 МЛН
Mom Hack for Cooking Solo with a Little One! 🍳👶
00:15
5-Minute Crafts HOUSE
Рет қаралды 23 МЛН
黑天使只对C罗有感觉#short #angel #clown
00:39
Super Beauty team
Рет қаралды 36 МЛН
LABARINA SEASON 11 EPISODE 10
1:17:03
Saira Movies
Рет қаралды 655 М.
Rigar Ƙaya 31-12-24: "YADDA AKA KASHE SANI ABACHA" - Makusancinshi
22:58
Yakubu Musa Fagge
Рет қаралды 10 М.
Wasu malamai Sun Caccaki Ali nuhu da Adam A Zango
30:01
Abba Csale
Рет қаралды 18 М.
小丑教训坏蛋 #小丑 #天使 #shorts
00:49
好人小丑
Рет қаралды 54 МЛН