Wallahi m. Rabi'u nima abin ya dauremin Kai, Allah yasa mudace.
@ishaqibrahimyerima3591Ай бұрын
JazakAllaahu Khayran Ya Ustaz. Tamalmatu da Alkali duk daya ne, gasu yan comedy kuma gasu yan gargajiya kuma ban taba ganin Alkali a matsayin dalibin ilimi ba.
@abdoulahiamangari4443Ай бұрын
JazakAllahu khairan malam muna godiya ammafa malam aqara jan hankalin masu cewa mai tamalmatu nada matsalar qoqolwa Wallahi lafiyarsa qalau kawai shi asalin ɗariqar yakeyi ALLAH saka da alkhairi.
@saniyunus6172Ай бұрын
Allah yasa mugane gaskiya gaskiyace
@AbdullAziz-k5rАй бұрын
Tokai uban wanene da zai gayama
@kareemsvlog5590Ай бұрын
Wallahi bazan ta6a iya daukar fatawa a wajen irinsu Alqali zaria ba!!! Na jima da gane cewa akwae matsalar Ikhlasi a lamuransa….yana yin abu ne yawanci domin ya burge mata…ya zama comedian na qarfi da yaji!!!💔