Masha Allah Allah yakara basira da daukaka 🇸🇦🇳🇬🌷❤❤❤
@sadiyafarouk5026 Жыл бұрын
Masha Allah my bros aminu j town Allah dai y kara karemun gabanka, bayanka samanka d kasa nidai gaskiya kana burjeni saboda fadin gaskiya d kuma rashin tsoron Allah y karamaa gajora a rayuwan mu
@abubakarshehuboyi7891 Жыл бұрын
❤❤ Gaskiya J TOWN ka iya waka alkur'an karka dena waka saidai ka kiyaye irin wakar da zakana yi
@abdulmbtv69572 жыл бұрын
Allah Kara and oga.!!🔥🔥🔥💯
@asaadmaiwayaro8525 Жыл бұрын
DAN ALLAH IDAN KAGA SAKO KAYI ANFANIDA SHI ABUNDA NIKESO KAGANE DIK WANI HAUKA DA WASU DAGA CIKINMU YAN NIGER ZASUMA KAYI HAKURI DASHI SABIDA ACIKINMU AKWAI JAHILLAI AKWAI MAHAUKATA AKWAI KAUYAWA ALLAH YA JARABAK KAKARBA DA HANNU BIBIYU ALLAH YASA SAKONA YA ISA GAREKA AMIN NAGODE