Allah ya hada kowa da rabonsa. Kukuma Allah ya baku zaman lafiya ya kuma sanya alkhari acikin zaman takewar taku. Maqiya Allah yayi mana kariya daga garesu a duk inda suke. You made a wonderful and a historical music. Once again Allah ya qara zaman lafiya, ya kuma albarkaci zuria.
@hussainiabubakar39234 ай бұрын
Allahu akbar. No one is perfect in life. I have never taken time to listen to this music. It is quite emotional. Allah sarki Hiyana, may you be blessed with Allah's rahama.
@abdulazeezabdulwasiu25Ай бұрын
Am a Yoruba guy born in Gombe state, I watched her films when we were still young, despite her trying to tanished her image but God pay her with a good husband and children...Always have it in mind that one day we will leave this world, Alhamdullilah
@hamzaibrahimdanasabe36603 ай бұрын
Allah sarki Maryam kinga Jarabawan rayuwa, ubangiji allah ya sakamiki, allah ya albarkaci gidanki da yaranki
@maryambukarallau36244 жыл бұрын
😭😭😭This song is so emotional Allah jibanci lamarinki Maryam . Allah ya raya yaranki ya albarkaci rayuwar da yaranku 🤲😔😭😭
@younglove38814 жыл бұрын
Maryam Bukar Allau this song is one of my best Hausa music and it makes me think twice
@haibatv348610 ай бұрын
Ameen
@lawalasambo11813 жыл бұрын
Hmmm Wallahi Duk Lokacin Da Nasaurari Wannan Wakar Sai Na kusa Zubda Hawaye Saboda Tausayi Allah ya Karemu yasa Mukare Da Duniya lafiya
@specialconas6 ай бұрын
Ameen ya rabbi
@DadyAbubakar2 ай бұрын
Amen amen
@maimunaabdulkadir64083 жыл бұрын
This song is so emotional!! Maryam kina ranmu har gobe.Allah yabaki sa'a yakuma karemu da sharrin masu sharri. Ameen
@farouktsayabou59343 жыл бұрын
Hello
@alheritesker942 жыл бұрын
Kema Maimuna Allah yayimiki albarka Allah ya Baki sa'a.ameen Suma ameen
@AbdulkadirLurwanu7 ай бұрын
Ameen😢😢😢
@alheritesker942 жыл бұрын
C'est l'une des meilleures chanson haussa du siècle.Dieu a élevé le rang de Mariam Hiyana.Mariam nous t'aimons pour toujours. Bonne chance et que Dieu bénisse ta postérité.
@abubakarzaki667 Жыл бұрын
Amin ya Allah 🙏
@abdulazeziabdulazezi2131 Жыл бұрын
Xxxxnm
@sabirnuhu26535 ай бұрын
ALLAH sarki yau ga daya daga cikin wayanda suka ci amanar ki tana ta fama har yanzu.. ALLAH ya karawa rayuwarki da ta iyalin Lafiya Aunty Maryam. 2024
@amalikyek62854 ай бұрын
kamar wace kenan?please 🙏
@nurayusuf1339Ай бұрын
@@amalikyek6285kubra dako
@ibrahimabdulhamid81165 жыл бұрын
Allah sarki maryam Hiyana Allah yayiwa rayuwarki albarka da iyalanki
@MainasaraLawal6 ай бұрын
Maryam gaskiya kin ci NASARA cikin wanan Rayuwa Allah ya samiki Albarka❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
@suwaibayalli60814 жыл бұрын
Maryam you are a perfect example of in Allah ya rufa ma bawa asiri kowa yayi kadan ya wulakanta shi
@haibatv348610 ай бұрын
Wannan haka yake
@fatimamohamed3415 Жыл бұрын
Je suis vraiment très ravi de voir ce jour là 😭😭😍
@omarmuaz55254 жыл бұрын
Shiyasa muke cewa mutane idan sun San farkon mutum basu San karshen sa ba rahamar ALLAH tana ko ina ubangiji ALLAH ya albarkaci rayuwarki da iyalinki
@HafsatBishir-uj9cp15 сағат бұрын
Allah srk allah ya nuna mana namu ka cika mana burina🥰
@sapasapa72523 жыл бұрын
Allah sarki rayuwa Maryam wllh har gobe ina,sanki allah ya kara maki zaman lfy a,gidanki na aure sai,wata rana daga maman Abdull saudiyya. 🍓
@yarimanamakkah16402 жыл бұрын
Munatare Yar uwah ta 💋 wlh inayita sosai
@JibrinYusuf-fz8ql Жыл бұрын
Alh jibrin daga Benue Allah yakara Miki daukaka da mijinki
@samailazadamkoko6 ай бұрын
Mr.& Mrs N gulla 🥰 Allah ya qara muku qaunar juna ALLAH YA albarkaci iyalanku🤲 congratulations Maryam
@adamabdullahiadam5883Ай бұрын
Allah sarki sai natuna 2007 lokacin Muna karatu a tsangaya
@murtalasaidugamji49563 ай бұрын
Rayuwa? Rayuwa kenan, Allah sarkin sakayya
@HussainaAbdulkadir-d8k Жыл бұрын
Wlh. I like this song seriously,more bless in your home dear❤
@oumaroubensouley7884 Жыл бұрын
Qui est la encore à écouter 🎧 c’est song 🎶 en 2023 18/12/2023❤
@YusufIbrahimmagaji-fd2qs11 ай бұрын
Moi toujours même ❤
@leilahima65426 ай бұрын
Moi même maintenant en 2024
@AbdoulAlkassoum-lu7on3 ай бұрын
M'achah Allah wlhy idan moutoun yana sawraren wanan Waka chez yaji tawsayi sosayi wlhy yanatabamini zuciyata matoukar yachigeni tukin zuciya
@AboubacarAssaleck-mq4ox Жыл бұрын
Allah baki Zaman lafia da ke da mijinki ❤❤❤
@MardiyaAlhassanLolo6 ай бұрын
Allah sarki gashi kuwa ya riki Amana, Allah ya qara muku zaman lpy.
@SirajoAbdulmumini-qe2df Жыл бұрын
Allah sarki maryam hiyana innaji wakar nan senayi kuka
@aminouballa87325 жыл бұрын
Duniya kenan, Allah ya tsare mu da sherin mutun.
@DanboyiDanladi7 ай бұрын
May God be with you in your home, I am one of your fans I really enjoy this son whenever I play it.
@mohamedouma607011 ай бұрын
L’une de meilleure vidéo des chansons des artistes de kennewood
@DanboyiDanladi7 ай бұрын
She is my favourite hausa singer, her voice is good may God bless her home and give her peace in her married
@kamilamuhammad46127 ай бұрын
Amin suma Amin
@JafarAbubakar-zg7ti4 ай бұрын
Amin y rabb.
@asmauzakarihashim3204 Жыл бұрын
Allah sarki rayuwa Kenan 😢😢
@pullogoto3885Ай бұрын
Plaid it in my car always between 2008 and 2011❤❤❤
@yarimanamakkah16402 жыл бұрын
Allah sarki my lovely Allah yzaunadake lfy Ina ƙaunarki sosai wadayasa waƙarma Allah ybiyashi nadadeinanemanta wlh inamiki fatan alkhairi dg mmh ƙudurullahi Makkah Saudi Arabia
@auwaldanko85773 жыл бұрын
Allah ya baku zaman lafiya da zuri,a dsyyaba amin ni fans din ki ne lokacin kina film har ma yanzu don nayi kewarki sosai har gobe bani da wata star a hausa film wadda ta wuce ki
@Musaamadu44211 ай бұрын
The most memorable and sympathetic at all time may Allah guide you 😢😢😢😢
@alhassanyau20175 жыл бұрын
Allahu Akbar maryam Allah yakara dankon soyayya tare da mijin ki, makiya kuma yamaku katanga a tsakani amn
@alhassanyau20175 жыл бұрын
Amn
@muhammadabdul54215 жыл бұрын
Allah sarki maryam Allah yayi making albarka kuma ya kara baki juriya wurin angonki shima Allah yayi mashi albarka ya raya maku zuriarku
@marocmylove97104 жыл бұрын
Duniya jiya ba yau ba wlh waga waka tana tinamin lokacin ina yaro yau gachi har inada aure ina zaune da mata ta lafiya akasar espagnol
@DadyAbubakar2 ай бұрын
Allah sarki rayuwa
@ShafiuLawal-y2e2 ай бұрын
Allah yasanya alkhari yabadazaman lpy Ameen kuma yaganar da yan baya
@jeamelzАй бұрын
I wish past can be present for a little while 😭
@ahmedmusa27645 ай бұрын
Allah ya saka miki cin amanar ki da aka yi . My star of all time.
@SumaiyaSuleiman-p3e11 ай бұрын
Allah sarki maryam 😭😭❤❤ masha Allah
@shamsuyahaya21493 жыл бұрын
Allah sarki rayuwa, Allah yakara rufa muna asiri. Amin
@yassarmuhammad15015 ай бұрын
When ever you see my post it's in july, 2024. Pls pray for me to be in jannatul~firdaus. This song is so emotional 😢
@hamisuabdullahi83622 жыл бұрын
Allah sarki rayuwa kenan 😭😭🤲🤲👈 Allah ke nan
@mujahidsani75965 жыл бұрын
Allah sarki maryam hiyana ina ji wannan wakar sai in tuno da film Inki hiyana
@ZaharaddeenAhmad-y7qАй бұрын
Kai wlh inasan wakannan wlh sosai
@Binidris4056 ай бұрын
Allah sarki😢 yar uwata mubarwa Allah komai shike sakaiyya xaisaka mana😢😢
@abdouanaragh38193 жыл бұрын
Allah ya albarkaci rayuwar musulmai baki daya
@zuwairabala92184 жыл бұрын
Allah sarki har gobe ina yinki qawa Maryam zuwaira bala yarzango
@farouktsayabou59343 жыл бұрын
Hello
@abubakarzaki667 Жыл бұрын
Allah sarki maryam hiyana Allah ya baki zaman lfy.
@AbubakarSiddik-kw4dx6 ай бұрын
It's touching may Allah forgive us all for our short comings
@auwalrabiu51505 жыл бұрын
Allah sarki rayuwa wllh idan Ina sauraren wanann waqar kamar inyi kuka 😭😭😭nakeji Allah yasa Albarka Acikin Aurenku Allah kuma yaci da yan gaba 🤲🤲🤲
@safiyamahamane7755 жыл бұрын
Ameen
@auwalrabiu51505 жыл бұрын
Nagodeh safiyya Allah yabar zumunci
@engr.amasemiconductor39414 жыл бұрын
Tho kayimana...
@rabiusani56633 жыл бұрын
Allah sarki brother
@ummulkairnasir1520 Жыл бұрын
Dan allah tambaya nake lokacin da tayi aure akayi wakar ko yanzu akayi ta??
@haibatv3486 Жыл бұрын
Lokacin da tayi aure akayi ta
@AbdoulayeDangote6 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤Allah yabaku zaman lfy albarka annabi mahamadu rasulilila salahu alehe wasalam muda muka rage Allah yabu mata nagari
@hawwauinuwa57592 жыл бұрын
Allah sarki Aunty Maryam Allah yakara Baki zaman lfy ya yara zuria
@harunaibrahim49002 жыл бұрын
Allah sarki rayuwa kenan Maryam hiyana Allah ya isar maki akan maqiyanki
@alassoudjib20145 жыл бұрын
miryam tu ns a laissé un bon souvenir inoubliable de ton personnage
@aboubakaridalil6156 Жыл бұрын
Elle vit où bien elle est dêjà morye
@AbdullahiMusa-y6v22 күн бұрын
❤ allah sarki 😭😭😭
@idrissamoussa10426 ай бұрын
Le début de tout mal vive un bonheur a la porte Que Dieu ai pitié de tout les musulmans au monde Mariam Dieu t’as levé au plus grand centuple
@IbrahimAhmad-eg7wm4 ай бұрын
Who’s here 2024😢
@AminaabubakarAbubakar-y3j2 ай бұрын
Allah sariki Maryam😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@asmauyusuf3474 жыл бұрын
Allah sarki Maryam😭😭😭
@fatimamohamed34152 жыл бұрын
Que Dieu me montre le jour de mn mariage suis devenir amarya Amen ya Rabbi alamine 😭🤲
@iddardjiborahila65522 жыл бұрын
Amine ya rabbi
@mayimayi23162 жыл бұрын
AMINE YA RABBI INCHA ALLAH tu va te marié et tu auras beaucoup d'enfants
@OumarouGobir Жыл бұрын
Tu n'as pas de mariage , Amine Amine Amine
@YusufIbrahimmagaji-fd2qs11 ай бұрын
Ameen❤❤
@neenerh28 Жыл бұрын
May Allah make it easy for you, and the Muslim race.. That's how life is 😭😭😭
@engr.amasemiconductor39414 жыл бұрын
Allah yayafemana gabadaya ....kaddaranki ahaka yazo..Allah yayafe..
@IsahRabiu-h4q Жыл бұрын
emotional song from maryam hiyana may Allah bless her and husband and all family
@assoumanaayk4643 Жыл бұрын
❤
@Yusof-c6o11 ай бұрын
@@assoumanaayk4643❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@rabiatsalehabdullahi31703 ай бұрын
Allah sarki Maryam hiyana 💔😭😭😭🙏🏻😭😭😭😭😭
@lawalsamboa515 жыл бұрын
Ina rokon Allah da ya isarmiki Akan Abinda yafaru dake Allah kuma yakara baki zaman lafiya keda mijin naki Allah ya albarkaci Yayanku.
@safiyamahamane7755 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@MardiyaAlhassanLolo6 ай бұрын
Dan Allah Wai Mai akayi mata? Bazan iya tunawa ba na manta
@yehiasamakei11904 жыл бұрын
Allahu Akbar Maryam Allah sarkin💝😪😪
@SaminuIshaka7 ай бұрын
This song has been trend since when i was young
@OumarouMahamadou-lq4md Жыл бұрын
Inayinki hiyana ❤❤ Allah ya Bada Zaman lfy ameen 😢😢😢😢
@muhammadhussaini284311 ай бұрын
My almighty Allah more blessed you marriage
@umarsaleh27855 ай бұрын
allah ya albarkaci zuri'a maryam
@khadijajamal59143 жыл бұрын
Allah sarki maryam, love this song, emotional song
@faridradis7658 Жыл бұрын
😢
@ZulaihatBello-u8t2 ай бұрын
Ibayin Wannan wakan gaskiya
@khadijamusaabdullahi62205 жыл бұрын
Allah sarki allah yakara maku xaman lfy
@abdulkadirabubakar44433 жыл бұрын
Base an gaya maka ba hiyana tabi iyayen ta, domin kuwa ba kowa dan adam ne yake iya cinye wannan jarrabawar daga wajen Allah ba. Allah yayi miki albarka, mun san baza mu sake ganin ki a tv ba, ina fatan Allah ya hada mu a aljanna
@MardiyaAlhassanLolo6 ай бұрын
Dan Allah Wai Mai akayi mata? Bazan iya tunawa ba na manta
@sabirnuhu26535 ай бұрын
@@MardiyaAlhassanLolocin amanarta akayi aka yada video na batsanta
@husnamusa29403 ай бұрын
@@MardiyaAlhassanLololokacin bakida wayo ko ba'a haifekiba
@khadijaabdullahabd38275 жыл бұрын
Allah sarki kumai narayuwa mawocewa ne
@AbbatiAbubakar-u9k2 ай бұрын
I luv this song
@mariyaabdullahi24964 жыл бұрын
👍👌 Allah sarki maryam
@farouktsayabou59343 жыл бұрын
Hello
@ahmedumar5416 ай бұрын
Who's here June 2024
@AbdullahiBabangida-uh1hm6 ай бұрын
One is here 😅
@ahmadhassankano84375 ай бұрын
I'm here
@fatimaladoack28625 жыл бұрын
Allah sarki duniya maryam hiyana allah ya albarce aure ku😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@muhammadshuaib30273 ай бұрын
😢😢😢Allah ya tsareki
@mohammedm.chiwartabji167 Жыл бұрын
The most memorable and sympathetic session of the song is 12:06 to 12:37 enough is enough for the wise
@SouleyRamatou-b1t10 ай бұрын
Allah y'a karemu gabadaya dachrin mutu
@DadyAbubakar2 ай бұрын
Ina son wanna wakar wallhi
@shehubello73355 ай бұрын
My favorite song masha allah
@fatimamadamebachir99197 ай бұрын
J'adore cette chanson 🎉❤
@rufaiaddul49153 жыл бұрын
Allah bada xaman lafiya Allah kawo xuria takwarai ameen
@nanahadiza56204 жыл бұрын
Masha allah allah ya bamu rabo mu amin
@farouktsayabou59343 жыл бұрын
Hello
@NuraImam-tf9nk Жыл бұрын
Allah ya qara miki albrka a gidan mujinki
@fatimazahramuhammed75064 жыл бұрын
Thank you I looked for this song like crazy 😜 I love the song
@nazlfluse69003 жыл бұрын
Waslm 👍🏩🍇🌹🍌💖😍🤲☝️
@haibatv34862 жыл бұрын
Kema Muna godiya
@aowalomukutar81532 жыл бұрын
👌
@khadijakhadee30902 жыл бұрын
Wlh idon nakal lasaitasani nishadi allah ya barkyauna 👏💐🥰
@salehgarbaisah1302 Жыл бұрын
Allahu Akbar rayuwa kenan ❤❤🎉🎉
@alassoudjib20145 жыл бұрын
beauté et voix d"ange que dieu t'a données Myriam.bon foyer
@saliamsa16214 жыл бұрын
Elle c marie
@موسيالهوساوي-خ6ع5 жыл бұрын
masu yiyata maryam hiyana allah sarki duniya kenan😩
@qwerrqwertty60275 жыл бұрын
mashaallah😘
@abdulhadiadam9421 Жыл бұрын
Wannan shine ainihin tuba na hakika, love you Maryam till eternity.