Toh Allah Mai Iko Rukayya Saihankuri Ai Azama Ninnan Andayna Kiwan Dabba Sai Dan Adam
@aishahumairayargayu68335 жыл бұрын
Allah sarki allah yasaka miki allah yabaki miji na gari
@alhajigarba13405 жыл бұрын
Allah sarki wlh nima da har naga lefinki
@muhammedadamu60135 жыл бұрын
YAN JARIDAR NIGERIA BABU KUDAYA MAI GASKIYA SAI'AHANKALI
@nuramuhammad41225 жыл бұрын
Allah yahuci Xuciyar Aunty
@saudatmuhammadmuhammad75755 жыл бұрын
Allah sarki. Kiyi hakuri
@nafisababayo87875 жыл бұрын
Allah zai saka miki sister
@sadiyafarouk50263 жыл бұрын
Yaya zaa rabu dazu tunda haka kukeso ayita yadaku a social media
@nazifisaidu53175 жыл бұрын
Dan Allah kiyi hakuri
@zuwairaibrahim30675 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@zakariyaou24985 жыл бұрын
kiyafi yahi
@wearkunit65415 жыл бұрын
Sai hakuri ni labarin da nike son ji shine abinda ya hana aurenku da misbahu ahmed
@anasmukhtarhayinalhaji84645 жыл бұрын
...hakika na ga wani video wai mijin ki ya sake ki, kuma wai ko shi ne mutuwar auren ki na ukku...da dai sauran shirmen su da suka fada. Amma ni sam ban yarda da wannan maganar ba. Allah ya bar ku tare...Yayata ki kara hakuri da duk wani kalubalen Jama'a .
@dahirualiyuzaria36335 жыл бұрын
Ni ban San da ke ba
@mohammadmansoor91023 жыл бұрын
Ita ma bata San da kai ba
@seydouaichatou97815 жыл бұрын
Tana dagaskiya
@mahamadouibrahima24915 жыл бұрын
Allah ya maki albarka (no one like you) ki huta lfy. Dg nk illiass
@slmahbsha44545 жыл бұрын
Lallai kam haka take, xaluncine aibake kadai ce auren ki yataba mutuwaba