عملت عمل من اعمالك...والله اخبرني في منامي...بفرحا..كنت في منامي وأستيقظت ولبثت ثوبا ابيضً .ماسك سبحتًا..ذاهبُ الى مسجد..كنت في طريقي ذاهبُ الى مسجد... السماء تمطر..وأستيقظت. من منامي...بعد إستيقظي.من النوم...فرحت فرحا شديد....ولاكن لم افهم قصد الرأية...اما انا واثق ..لديا خبرُ ممتاز.. بارك الله فيكم وجزاكم الله خيرا
@AuwalSani-l6b10 ай бұрын
ما شا ء الله نسأل الله أن يوفقنا بخير ما ترا في نومك يا أخي ءامن
@AdamuHusaeni4 ай бұрын
5:07
@AuwalmusaAbdullah3 ай бұрын
Jazakallahu Khairan
@Nanah2342 ай бұрын
Allah yasaka maka da mufificin alkhairi
@MusaMuhammedGoni10 ай бұрын
Alhamdulillah muna godiya kwarai da gaske dama inajiran kasaka aikin Hayyul Qayyum Masha Allah Allah kara Lafiya da nisan kwana ya Maulana.
@MaryamSalim-bt3ov7 ай бұрын
slm
@UForex_tv9 ай бұрын
Alhamdulillahi yau kwana na 5 da fara yin wannan aikin wllh abubuwan da nake sun fara canjawa, allah ya saka da alkhairi malam🙏
@fatimatijjani10 ай бұрын
Ya sayyadi nayi duk wani sirri na yi na mgn aljani wato jinnul ashiq Amma har yanxu bandashe ba sai yayi kamar yatafi sai yadawo a taimaka mana dan Allah
@Beinali810510 ай бұрын
Kisamu kiyi aikin attahiya 11 da salatul ibrahimiya 11 da ayah ta suratul Nur watu Allahu nurussama wati Wal ardi?harzuwa karshin ayar 11 dakuma subhanahu layanɗafi'u nuruhu abada1000
@Beinali810510 ай бұрын
Kukin taba yin wannan aikin amma sai kinzuyin barci zakiye sai kikunta kafin kifa zakiyi raka'a 2 allah bamu ijaba nidai nayikuma nasamu daciwa kiyi su 3 ku 7 mana ir uwa watakila kisamu ijaba
@Beinali810510 ай бұрын
Ayana 34 zuta 35
@tijjanirabiu50073 ай бұрын
Allah ya ba Da lafiya
@BilkisuIsah-s3f7 күн бұрын
Assalamu alaikum. Ya sayyid Allah ya baka Aljanna.
@AuwalSani-l6b10 ай бұрын
Allah sarki mal allah yasaka maka da alkhair wlh tallahi ina sonka dan zatin allah s.b.w.❤❤❤.
@AuwalSani-l6b10 ай бұрын
Slm mal ina maka ftn alkhairi allah yasaka maka da mafifincin alkhairi daga almajirinka Auwal sani
@AMEERDubai-ng7wk3 ай бұрын
Alhdllh muna godiya sosae
@noooseee5510 ай бұрын
يا معلم....ما شاء الله تبارك الله...انا قد عملت عملا كثيرا... والله وفقني كثيرا..بحا جات كثيرات....
@DayyabuAdamuSale9 ай бұрын
مشا الله
@AdamouElhadji10 ай бұрын
Assalamou aleykum malan munayimaku fatan alheri Allah ya kara kusantchi da sutura sayadi ateymaka munna da ayki na sabunin wanka in dakoychi kumma mun gode da tassarifay da jalabay da kumma dafa'ay da ku ke kawo munna kulum Allah ya ba yaronku lafiya wanda na gani assibiti tchikin wasap
@auwalambato634210 ай бұрын
macha Allah shehu Allah ya saka da Annabi Sallallah alaihiwasala
@adamundagi962510 ай бұрын
Muna godiya sosai mallam allah ya saka da alkairi
@sagirwapakatsina64410 ай бұрын
Allah Ya Nunka Sutura Imamu ❤❤❤
@SouleyMahamadou-i4f10 ай бұрын
Macha allah malan allah ya saka da alheri. Amma dan allah ta ya zamu iya samun wanan ligue
@SufiyanuAliyu-gz6rx6 ай бұрын
allha yasaka dallheri
@muhammadfantami318410 ай бұрын
Masha Allah
@ابوراكان-ف6ق10 ай бұрын
Wllh mlm mudai muna ciki naga har kayi sanarwa jiya da ba,asameka ba kace kaje KADUNA NE SHI,ISA BA'ASAMEKABA KUMA YAUMA KACE BAZA ASAMEKABA AWAYA DAFATAN ANDAWO GIDA LFY 🙏🙏🙏 TOM MUNA JIRA GOBE INSHA ALLAH ZAN,KIRAKA DAGA MAMAN UMAR 🇳🇬BY 🇸🇦🙏🙏.
@@fatimaabubakar5129 Ehwa Fatima gashinan mlm yaturo maki saiki joun kishiga ciki
@UsmanMohammedSfulani10 ай бұрын
Ma Sha Allah
@souleysauwagamitte278710 ай бұрын
masha Allah ❤malam munagod sosai walhi 🎉to malam 🎉dauk dare farko zaka yikafanawa 🙏koduk ❤
@AlawiyyaBalarabe10 ай бұрын
Allah yayi wa malam tukuici da gidan aljannah
@princefarouk819410 ай бұрын
Salaam. I am typing from Ghana. I recited يا مغيث أغثني بالحق بسم الله الرحمان الرحيم and after I recited سلام قول من رب رحيم 70. Before I slept añd I dreamed of walking in a Muslim communities reciting Suratun Nisaa'i in Muhammad Siddiqui minshaawi voice. Please Sayidi, what's the meaning of my dream.
@Beinali810510 ай бұрын
Masha sayyidi abbas Allah sahka da alkhairi duniya da lahira❤
@tijjanirabiu50073 ай бұрын
Assalamu Alaikum barka da asuba Nima a dora a kan WhatsApp group
@sirabubakarhashimu547110 ай бұрын
Masha Allah Allah yasaka da Alheri Dan Allah malam Kullum dubu 7000 har kwana 41 ko kuwa dukane 7000
@marakhadijaadam528310 ай бұрын
E wlh nima tmby da nake so nayi kenan😊
@taskarambatokamaruddintv407610 ай бұрын
Kullum 7000 ake yi
@farhanaadamimam748710 ай бұрын
Wannan ina ita ce tambayata 70,000 din kullum har kwana 41, ko kuma acikin kwana 41 akeson ayi 70,000 din mum gode
@DayyabuAdamuSale9 ай бұрын
@@farhanaadamimam7487Dubu bakwai( 7000) akeyi kullum har kwana 41, Ba dubu saba'in ba( 70000.)
@AwalAbdallah4 ай бұрын
1:11 @@farhanaadamimam7487
@MaryamAbubakar-x6e6 ай бұрын
Assalamu alaikum, warhmatulla mlm, muna godiyasosai, muna karuwa wanen sauraron, Allh yabiyaka da Aljannah muna bukar Adduar da zanyiwa kadarata, don taidarana.
@dausayinarasulullahi97210 ай бұрын
Dubun gaisuwa dafatan alkairi zuwa ga masoya Annabi Muhammad Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam ❤❤❤
@muhammadkawu131410 ай бұрын
Malam wlh kullum saina Kira wayarka akashe don allah ga lambata katuromin link din channel tv din ku na WhatsApp
@HafissatouNouhouissaka23 күн бұрын
Merci beaucoup
@FatimaHamzaIsah10 ай бұрын
Jazakumullahu khaira
@abubakarabdu12584 ай бұрын
allah yasa da alheri
@A.A.TARABA10 ай бұрын
Allah yakara kusanci da manzon saw
@abdulsalamibrahim443710 ай бұрын
Allah yasaka da Alkhairi sayyidi
@SafiyaAbubakarMamman-kp2ce10 ай бұрын
jazakumullahu khayran 🙏
@aliyaro358010 ай бұрын
Macha ALLAH Jazakl ALLAH
@abdulfatahumargatawa-jf1su10 ай бұрын
Assalamualaikum Allah ya qara daukakq ya kuma saka da Aljannah fiddausi. Mal. Kullun zaayi shi sau 7000 din ko kuma akwai adadin da mutum zai dinga yi kullun har na tsawon kwana 40 nagode
@farhanaadamimam748710 ай бұрын
Ni wannan ita ce tambaya ta
@sagirwapakatsina64410 ай бұрын
Kllm dubu 7 har Kwana 41 In Sha Allah
@CaptingZaharaddeen10 ай бұрын
Allah ya saka da Alkairi
@LolaUoio3 ай бұрын
Aslm
@abdulkareemshagaltuwa242010 ай бұрын
WALLAHI MAULANA ALHAMDULILLAH MUNAGANIN ALKHAIRI SOSAI ALLAH YAKARA KUSANCI DA SOYAYYA ALBARKACIN SAYYADA FADIMA R.T.A
@Issiakaissiaka-wj7no10 ай бұрын
Asalam alekuma malan dan Allah aturomumu ayoyina na duwawatsu acikin groupe ta wa tsap Allah ya taimaki malan Allah saka da alheri
@ahmadam36010 ай бұрын
Aslm ka taimaka min da link din
@muhammadkawu131410 ай бұрын
Alhmdllh na gano ina zanshiga link din kuma na shiga Masha Allahu
@fatimaabubakar512910 ай бұрын
Pls inane zanga link din
@aminamuhammadbaba583010 ай бұрын
Dan yakayi ni wlh nashiga sede yasamin Download kuma nayi Amman yakiyi pls koyamana
@ahmadam36010 ай бұрын
aslm Barka da yau ka taimaka ya ake shiga link din
@ahmadam36010 ай бұрын
Ni na ga link din Amma na ga Gara join
@dogonbashibabu10 ай бұрын
Allah yafaranta maka
@BachirTatta3 ай бұрын
🤲🕋🤲🕋🕋☝️🤲🕋
@yussifrazak740310 ай бұрын
Allah ya saka wa malam da alkhairi
@muhammadshuaib30275 ай бұрын
Dan Allah mutum zai iya haɗawa a kwana 20 saboda Ni mace ce bana ɗaukar kwana 40 sallah bata yanke min ba Amma zan iya yin dubu goma 14 A kullum kaga nayi adadin ke nan a kwana 20 in anayi dan Allah in an duba sako na a mai damin amsa nagode Allah ya ƙara ɗaukaka
@babayebabaye171210 ай бұрын
Sallamu alaikum warahamatullah wabarkatahu dan Allah malam saida alwala kokuwa
@musahabdullahi379210 ай бұрын
Sayyadi link din fa?
@balkeesmahdi59954 ай бұрын
Mâcha allah
@mourtalasani-n1t3 ай бұрын
Allah,yabiya
@MuhammadSani-t3n4 ай бұрын
Jakallahu khaira
@CisseCisseibraimacisse10 ай бұрын
Aslm alaykum an inilafiya mounaso asamougouroupe
@HabibouAdamou-o5w4 ай бұрын
Assalamou alaikoum malan muna godiya da addu a
@saminubala186210 ай бұрын
Slm don Allah don Annabi a taimaka muna da wannan Addur ta fatiha kafa 41 wadda ake bayan sallah magriba
@YusufAminu-ui5pp6 ай бұрын
Allah yabiya
@RashidTanko-g7w10 ай бұрын
Asalamu Alaikum, Please the recitation of YA HAYYU YA QAYYUM 7000 times. Is the 7000 times done at one sitting or it can be divided for morning & evening? May Allah reward you with Goodness.
@iddrisumansur86879 ай бұрын
7000 times each day for 41 days
@HabdramaneAli-ff9rz4 ай бұрын
muna godiya
@املؤيالبكر4 ай бұрын
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
@IbrahimUmmar-zf7wr10 ай бұрын
Allah yakara kusanci maulana
@mamamusa640010 ай бұрын
ASSALAMU alaikum warahamatullahi wabarakatuhu malam a bayaninka baka fadi ADADI ba kuma baka yi bayanin dare ko rana
@jabeermuhd719110 ай бұрын
Jazakallu bihairan
@MaryamAhmad-pk2yh10 ай бұрын
Wallahi na ga abun mamaki da nayi aikin ya hayyu ya qayyimu. Yan uwa mu riqeshi hannu biyu za'a ga daidai
@ismailbabaaliyu589010 ай бұрын
Inshallah
@MaryOmar-b1g3 ай бұрын
Dan Allah kwana nawa za'ayi anayinchi?
@MauwalmkundiMauwalmkundi3 ай бұрын
Annajul Hamid tv
@souleymanemahamadou68510 ай бұрын
Nasan ba Kai kake sa mutun ciki ba anma ni nayi kokarin chiga ne baigayi
@saminouwassila597410 ай бұрын
Alhamdulillah da na samu ina ganin wadanan sirrika malan Allah ya biya ya saka da alkairi kuma malan ni inada damuwa a gidan mijina amman duk in na dawki sirrika zaniyi se na kassa malan dan Allah ka taimaka mini kamini istihara dan sayyadil alamina
@MaloumMaloum-ph5hj10 ай бұрын
Slm
@MoudjitabaSeyfoulahi5 ай бұрын
4:02
@MansurYusuf-jl7xe10 ай бұрын
Allah ya Kara lafiya
@sumayyaabbas54210 ай бұрын
Taya ake shiga whatsapp din
@musamohammedkongolam453510 ай бұрын
Masha Allah, Allah saka da alkairi.
@ibrahim_maiduguri7179 ай бұрын
Dan Allah Wanda ya sani ya taimaka min please kullum ne zakayi 7000 na sahun kwana 41 ????
@abbas_sadauki9 ай бұрын
Eh
@basiruyusuf727310 ай бұрын
Jazakallahu bikair ya sayyadi wlh nikam natabah link din Amma yaki yakaini wajen channel din na WhatsApp
@youssoufabdouscience35237 ай бұрын
Muna godiya sayidi
@SurajuShamsu6 ай бұрын
ASlm
@AdamuIbrahim-nr7go9 ай бұрын
Slim muna godiya malam
@abdullayahaya355610 ай бұрын
Amma dan Allah ina link din yake ne?
@MaijimaaHalidouAbdoulAziz10 ай бұрын
Masha Allah Malam ALLAH shi ƙara lafiya da nisan kwana ALLAH shi jiƙan magabata
@abakarremousaaamadou50009 ай бұрын
ما شاءالله بارك الله جازاكم الله الخير وسرور يا شيخ
@MaryamPretty-d1o9 ай бұрын
Ubangiji Allah yakara maka daukaka da rayuwa mai albarka malam