Wanda Ya Zagi Barau Maliya - Official Audio

  Рет қаралды 31,549

Dauda Kahutu Rarara

Dauda Kahutu Rarara

Күн бұрын

Пікірлер: 255
@Habudejong
@Habudejong 9 күн бұрын
Rarara ka shiga uku inda Kai har yanzu baka San darajar al'umma ba ka shiga uku wallahi shi Kuma barau Allah ya had'a shi da son Mulki Allah Kuma ka Hana shi mulkin
@DonnkandsonsNigerialimited
@DonnkandsonsNigerialimited 9 күн бұрын
Amen 🙏
@AbubakarHarunaAdam-p4z
@AbubakarHarunaAdam-p4z 9 күн бұрын
Amen Ya Allah
@saminubala3743
@saminubala3743 8 күн бұрын
wayekai Acikin sahabbai
@hassanAbdullahiAudu
@hassanAbdullahiAudu 9 күн бұрын
Allah yayima abinda kake wamutane sbd duk wanda baiga darajar mutane bah shima baza, aganashiba kai kamar badan kasarba kaita karya toh wlh kasani Allah yanaganinka baxaka tabbata a, hakaba komai yanada lokachi kafin kaiwasu sunyi kuma yawuce
@abubakardahiru1317
@abubakardahiru1317 9 күн бұрын
Wato wllh jama a RARARA baya daya daga chikin mutanan da ke kishin yar nigeria, kuma in sha allahu kaima sai allah ya mai daka kaji abunda mukeji muma , kuma rayuwa che sai anyi kamar ba ayikaba wata rana
@abdullahibinmuhammed5
@abdullahibinmuhammed5 9 күн бұрын
Allah ya yi yamma da kai rarara munbi barau da gudu
@magajibagobiri6113
@magajibagobiri6113 9 күн бұрын
Allah kanaganin bayinka idan sunfi karfinmu basufi karfinka ba Allah 😭😭😭😭
@KamalJibrin-nk5ir
@KamalJibrin-nk5ir 9 күн бұрын
Duk abinda kake fadi idan hakane allah yasakamaka da alkhairi Idan kuma ba haka bane allah yabima yan jihar haqqin su akan ka
@YaziduYusuf-l7z
@YaziduYusuf-l7z 9 күн бұрын
Allah yahadaka da mugun abu she dan tsuleliya Dan akuya😢😢😢😢
@SaifYusuf44
@SaifYusuf44 9 күн бұрын
Da rarara fa tinubu da barau maliya duk kunci durin uwarku
@adamumohd8347
@adamumohd8347 9 күн бұрын
Masha Allah waka yayi Allah yasa allkari 🎉🎉🎉
@KamaluAli-d4g
@KamaluAli-d4g 9 күн бұрын
Allah ya Isa tsakaninmu dakai rarara munbarka Da Allah Kuma insha Allah Sai kaga sakamakon abin dakakewa mutane
@adamaligambo7429
@adamaligambo7429 9 күн бұрын
Allah ya isa tsakaninmu dakai rarara
@usmanhalliruliman
@usmanhalliruliman 9 күн бұрын
Babu abunda zai gani sai Alkhairi
@HamzaSoumailla
@HamzaSoumailla 9 күн бұрын
Sakareeee😅😂rarara ❤❤❤
@abubakarauwal6352
@abubakarauwal6352 7 күн бұрын
Saboda kawai babbi ra ayinka ba
@HamzaSoumailla
@HamzaSoumailla 7 күн бұрын
Wlh kamar yaci kayan ubansa bashi
@gaddafekusada
@gaddafekusada 9 күн бұрын
Anya Dauda Kahutu Rarara Kana Jin Tsoran Zagin Mutane
@ibraheemrufai8086
@ibraheemrufai8086 9 күн бұрын
Rarara Allah ya Isa bamu yafe bha
@musaaliyumk8947
@musaaliyumk8947 9 күн бұрын
Allah yarabamu da dan akuya kamar kai rara! wawa jaki jahili insha Allah wllh sai ka wulakanta aduniyar nan!
@aliyuahmad7933
@aliyuahmad7933 9 күн бұрын
Gaskiya kai ɗan hau ne😂
@AuwalYusuf-jz1rn
@AuwalYusuf-jz1rn 9 күн бұрын
Allah y maka abunda kake mana idan me kyau ne matsiyaci
@AbbakarUsman-d3t
@AbbakarUsman-d3t 3 күн бұрын
Allah yasakama talakawan najiriya bamuyafe ba😂😂😂
@salisdanhajiya4544
@salisdanhajiya4544 8 күн бұрын
Gsky ne shugaban mawakan siyasa bb kamarka iya ta basu wuta ❤❤❤❤ sokon yanzu inda ake bukata
@IsahAhmad-c2v
@IsahAhmad-c2v 9 күн бұрын
Innalillahi wainna ilaihin rajiun Allah ya mana maganinku.
@turakiee
@turakiee 9 күн бұрын
Allah sarki RARA, kai kuma irin taka jarabawar knan. Allah yah maka duk yadda suka yiwa talakawan Nigeria. Amin 🤔
@TasiuAbdul-f6z
@TasiuAbdul-f6z 9 күн бұрын
Allah shikari lapiya oga....Allah yaja kwana..Allah yasanya alkhairi
@jamilumohammeed4879
@jamilumohammeed4879 9 күн бұрын
Walhi rarar mu bar ka ga Allah Allah ya isar mana 😢😢😢
@mustaphamuhammed329
@mustaphamuhammed329 9 күн бұрын
Atafawa rarara da barau jibrin. Allah kishi kasa
@muhammadUmar-qn4xv
@muhammadUmar-qn4xv 9 күн бұрын
Ta tabbata kai makiyin arewa ne, Allah yasa ka gane
@mubarakmyahaya3557
@mubarakmyahaya3557 8 күн бұрын
Allah yamaka sakayya da wutar Jahannama Rarara.😢😢😢
@blueheadby
@blueheadby 9 күн бұрын
Allah wa daran naka ya lalace Ameen.
@AbubakarAdam-z7s
@AbubakarAdam-z7s 9 күн бұрын
Allah taimakeka chairman 🙏 ❤
@aliyuhassan6680
@aliyuhassan6680 8 күн бұрын
Allah ya isa tsakaninnmu dakai
@mohammedyuguda5479
@mohammedyuguda5479 8 күн бұрын
Allah ma yarufamun asiri. Ban ZAGI. Barau ba. 😥😥😥
@Sanusiadamu-eg5kl
@Sanusiadamu-eg5kl 9 күн бұрын
Allah ka sakawa azzaluman nan da wutar jahannama, ka haɗa da karan su me musu waƙa, Alfarmar annabi SAW
@mustapha3724
@mustapha3724 9 күн бұрын
rarara tare da girmamawa kai da barau din duk Allah ya tsine muku albarka
@ahmedaabdullahi2032
@ahmedaabdullahi2032 9 күн бұрын
Dan kutumar ubaaaa
@Arewaconcepts
@Arewaconcepts 9 күн бұрын
Allah ya isar mana🤲
@MukhtarHudu-sf7di
@MukhtarHudu-sf7di 9 күн бұрын
Allah ya tsine maka Albarka banza Dan asara
@Dr.Al-bashMajidadiNigeria
@Dr.Al-bashMajidadiNigeria 9 күн бұрын
Kai da Barau duk Uban ku Ai kunsani koh nace uban ku...
@MamudaHashim-bm8fu
@MamudaHashim-bm8fu 8 күн бұрын
Allah ya Kara basira
@nurainusamaiunguwa6067
@nurainusamaiunguwa6067 8 күн бұрын
Rarara Dan akuyane wallahi
@NajaSuleimanwarawa50
@NajaSuleimanwarawa50 9 күн бұрын
Ba barau ba rarara na kahutu kaima kwatamar upanka nace hege fuska kamar antaka teba
@HamisuLawanAbdallah
@HamisuLawanAbdallah 9 күн бұрын
Nice ❤
@DanbabaIdris
@DanbabaIdris 9 күн бұрын
ALLAH wadaranka dan akuya
@AuwalUmar-n9u
@AuwalUmar-n9u 9 күн бұрын
A daiji Tsoron haduwa da Ubangiji Don dukkan wanda Yasan Gaskiya Ya take toh Wllh Sai Allah Yayi Masa Kamun kazar kuku
@KabiruTUKUR-l2t
@KabiruTUKUR-l2t 9 күн бұрын
Rarara Kaima Munzagi Ubanka
@AbdulmajidZakari-rc8yk
@AbdulmajidZakari-rc8yk 9 күн бұрын
Masha Allah❤
@IshakaMaidudu
@IshakaMaidudu 9 күн бұрын
Allah yakara basira
@IshakaSalisu-s4j
@IshakaSalisu-s4j 9 күн бұрын
Lokaci Dai Yanatafe In Sha Allah Zakayi Nadamar Wannan Farin Ciki da Kake Ciki 😭
@yusufsarki9815
@yusufsarki9815 9 күн бұрын
Allah yatsare mu daga shirin jahilce 😢😢😢😢😢
@YuseefMustapha-mw9xu
@YuseefMustapha-mw9xu 9 күн бұрын
Jahili baya waka, Kuma Kai da kasan abinda kake bazakace hakaba
@Maidugu24
@Maidugu24 9 күн бұрын
Shugaban kasan Mawanka, wannan ma sabon kwangila ne kenan😂💔 Rarara Duniyar wankiya😂🕺
@BabaganaMustaphaali
@BabaganaMustaphaali 8 күн бұрын
Rarara kali soron Allah kadaina bin son zuciya
@AbubakarSuleiman-ut9cn
@AbubakarSuleiman-ut9cn 9 күн бұрын
Masha Allah allh yakara basira
@realmatashidon2846
@realmatashidon2846 9 күн бұрын
Allah ya isa mana
@AbouSaidou-l5j
@AbouSaidou-l5j 9 күн бұрын
Nigeria ba rarara sai adoua walahi sai kun saké da walahi sojujin ku mata ne a Nigeria mu Yan A E S mun gode ma Allah
@zayyanumuhammad4702
@zayyanumuhammad4702 4 күн бұрын
Jama'a kuyi hakuri,ku juya abun kamar bai bata muku rai ba,Ni kunga ina son kidan wakokin rarara sbd ko naki saurara nayi abanza
@DonnkandsonsNigerialimited
@DonnkandsonsNigerialimited 9 күн бұрын
Allah ya isa wallahi ina son ka dama amma yanzu bana yinka barau maliya bai chechece yabo ba,ai wannan cin amanar talakawa ne
@Abdullahif.I.sRabiu
@Abdullahif.I.sRabiu 9 күн бұрын
Allah ya tsinewa makaryaci
@HamzaSoumailla
@HamzaSoumailla 9 күн бұрын
Dukan mawaki da dan film makarecineeee
@saniyandoma9646
@saniyandoma9646 9 күн бұрын
Allah ya isa
@AliMusa-c9u
@AliMusa-c9u Күн бұрын
Kowa ya shiga matar kwadayi zai sauka a tashar wulakanci, kuma Allah wadaran naka ya lalace rakumi daya Shane ruwan kaza.
@MudassirUmar-o5w
@MudassirUmar-o5w 9 күн бұрын
Allah ya Isa tsakaninmu dakai
@abbakawuabbakyari4339
@abbakawuabbakyari4339 9 күн бұрын
Allah yakaimu 2027 Bade zagin bane kuka ki zakugani abun da zamuyiya yi
@DANZARRAMAIJAKARWAYA
@DANZARRAMAIJAKARWAYA 9 күн бұрын
ALLAH YA KYAUTA
@aliyurabiumajia
@aliyurabiumajia 9 күн бұрын
Allah ya isa 😢
@IbrahimAbuAbdulrahman
@IbrahimAbuAbdulrahman 9 күн бұрын
Alhamdulillah tundadai harda Uwarka kasaida😢
@SadiIliyasu
@SadiIliyasu 9 күн бұрын
Kaji GARA
@ayatullahiyammamman8661
@ayatullahiyammamman8661 9 күн бұрын
Allah yayi mana maganinku azzalumai, ya karya ku
@IbrahimAhmed-s1y
@IbrahimAhmed-s1y 9 күн бұрын
Allah ya Kara lafiya chairman
@RufaiIdris-gc8xw
@RufaiIdris-gc8xw 9 күн бұрын
Allah Yaja kwana
@comrdsani3700
@comrdsani3700 9 күн бұрын
Gaskiya Rarara kai wawane Allah ya isa tsakanin mu dakai wawan banza Dan asara.
@SADAMZARA
@SADAMZARA 3 күн бұрын
Kai wawa ne, idan ba wawanci ba wani Dan siyasa ne ba'azagi
@AlAmeenArewa
@AlAmeenArewa 9 күн бұрын
Gonar waka
@muktardogaraegwa7291
@muktardogaraegwa7291 9 күн бұрын
Tir wallahi Rarara bashi da hankalin. Wawan banza Kawai jahilin kawai zaka cin ubanka
@BUNUGidado
@BUNUGidado 9 күн бұрын
Kutumar ubanba sa
@SULAIMANLAWANUSMAN
@SULAIMANLAWANUSMAN 9 күн бұрын
Masha Allah Allah yakara basira
@lawitv5316
@lawitv5316 6 күн бұрын
Allah karawa rarara lafiya
@YAHYAHUTU
@YAHYAHUTU 9 күн бұрын
gaskiya rarara nabar tafiyar ka kuma daga tsanina dakai Allah ya isah 😢
@muhammadkabir5304
@muhammadkabir5304 9 күн бұрын
Gaskiya rara Ka iya waka amma wani lokaci kana saba lambs, Allah yakaimu 2027
@MalamBundiASuwun-zr3qd
@MalamBundiASuwun-zr3qd 9 күн бұрын
Ina wai wakar ka ta garau kaci amanar mu???
@yahayahayatou79
@yahayahayatou79 8 күн бұрын
Allah hada ka da halin ka
@MaaruphGummi-yn5mr
@MaaruphGummi-yn5mr 9 күн бұрын
Hmmm Duniya dai ceh komi aka samu cikinta za'a barshi Kuma wasu tun basu mutu bah Allah ke nuna musu abinda suka shuka
@TjSuleiman-nc4qn
@TjSuleiman-nc4qn 9 күн бұрын
Allah ya sawoqa
@Abba0448
@Abba0448 9 күн бұрын
Allah ya isa tsakaninmu dakai dan wahala
@HarunaAlameen-e4j
@HarunaAlameen-e4j 8 күн бұрын
A godewa barau hmmm
@junaidusalis4192
@junaidusalis4192 9 күн бұрын
Allah yayi mana maganinka bazamu taba yafe maka duniya da lahira 😢
@AlameenRecord
@AlameenRecord 9 күн бұрын
Akwai Allah duk Mai goyon Bayan azzalumai saboda son duniya gashi ga duniyar ai Allah baya bacci
@UmarMusamoraw
@UmarMusamoraw 9 күн бұрын
Ammafa Allah ya tsine ka wawa mahaukachi mara kishin talakawa Ma kyau daichin banxa amma dai albasa batai halin ruwaba wawa soko
@umarabdullahi1976
@umarabdullahi1976 9 күн бұрын
Allah waddai
@A.Maina1313
@A.Maina1313 9 күн бұрын
Gaskiya ba dai waka ba
@HamedSani-x7z
@HamedSani-x7z 22 сағат бұрын
😂😂😂
@davidishaya4324
@davidishaya4324 4 күн бұрын
Muma Anan Muna Tafawa Bala Maliya Rarara
@SalisuHaruna-bd7dx
@SalisuHaruna-bd7dx 9 күн бұрын
Good job Mai gida❤❤
@NigerianHausaCultureTV
@NigerianHausaCultureTV 9 күн бұрын
Nice shugaban kasar Mawaka
@Danazkaru
@Danazkaru 9 күн бұрын
Allah yafimu sanka rarara Allah yakarbi abunshi 😢
@zaharadeenabubakaenatsoffi8370
@zaharadeenabubakaenatsoffi8370 9 күн бұрын
Hmmmm Dauda kahutu rarara ❤
@bashirabdullahi9865
@bashirabdullahi9865 9 күн бұрын
Gaskiya kai karshe ne. Allah ya kara basira🤎
@mubarakmuhammad
@mubarakmuhammad 9 күн бұрын
Ya Allah duk azabar da katanadar wa shaidanu kayima rarara ita
@inuwaabdulwasi903
@inuwaabdulwasi903 9 күн бұрын
Oga zakasha zagi 😢😂
@idrishudu2596
@idrishudu2596 9 күн бұрын
Hummmm Allah ya isar mana
@abubakarsuleimanmagami6516
@abubakarsuleimanmagami6516 9 күн бұрын
Shege jahilin banza Dan kuka kenan, ma ja wa uwar sa jifa
@Official_Auron-Tele-gram-me
@Official_Auron-Tele-gram-me 9 күн бұрын
Durin uwarka Dan jaka😢😢
@AMINUYUSUF-yt7zp
@AMINUYUSUF-yt7zp 9 күн бұрын
Allah ya tsine Maka shege jaki
@SanoussiMahammane
@SanoussiMahammane 9 күн бұрын
Macha alla kanayi munaji Sadi rarara
@King_Faisal831
@King_Faisal831 9 күн бұрын
Wawan Banza Kawai Kai Meye Matsalar ka ne Idan ka zauna da Mutane Lfy
@MuhammadAbubakar-bu1tn
@MuhammadAbubakar-bu1tn 9 күн бұрын
Shege rarara 😂😂😂 nawa kacin kasuwa Allah 🎉 rarara rarara 😅😅
@YaziduYusuf-l7z
@YaziduYusuf-l7z 9 күн бұрын
Allah yasa Rarara kayi mutuwar walakanci shege dan kariya
@ABBASADAUKI2
@ABBASADAUKI2 2 сағат бұрын
Dan karya ne kadai ke gane Dan uwansa. Kenan kaima dai ........ Ne 😂😂
Dauda Kahutu Rarara - Shehi Marafan Sokoto - Official Audio 2024
13:37
Dauda Kahutu Rarara
Рет қаралды 55 М.
Kalli wani Rashin Mutumci Wajan Bosho Zai Baka Mamaki | Dariya Dole |
5:39
To Brawl AND BEYOND!
00:51
Brawl Stars
Рет қаралды 16 МЛН
Smart Sigma Kid #funny #sigma
00:33
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 37 МЛН
Yace Sai Yayi Lalata Dani Sannan Zai Taimakeni
13:41
Brekete Family Hausa
Рет қаралды 65 М.
Dauda Kahutu Rararara - Kauran Gwandu Na Kishin Gida - Official Audio
20:44
Dauda Kahutu Rarara
Рет қаралды 18 М.
Tambayar Datasa Sheikh Jafar Subda Hawaye
8:32
Zauren Sunnah
Рет қаралды 147 М.
BUNKURE TAMAL MATU part 1
17:45
MBC HAUSA TV
Рет қаралды 16 М.
Labari Da Dumi Dumi Kalli Dalilin Dayasa Kotu Takori Barau Jibrin Maliya
7:16
Dauda Kahutu Rarara - Basaraken Gwamna ( Dikko Radda) Official Music Audio
15:35