Wannan Itace Cikakkiyar Wayar Da Dr Rabiu Rijiyar Lemo Yayi Da AbdulJabbar

  Рет қаралды 18,792

HausaTop Tv

HausaTop Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 17
@alkhamishussain800
@alkhamishussain800 2 жыл бұрын
Wallahi abdujabbar yakamata yakoma makaranta ko yake abinciki kwakwalwarsu Amma ko dalibi yaji kalamanshi zai fahimci yankame kame kawai yakeyi Allah yasawaka
@ghazalirabiuabubakar-nt6if
@ghazalirabiuabubakar-nt6if Жыл бұрын
Allah yakyauta wannan shine wanda yace ko Ibn thaimiyya bazai iya zama dashiba kuma mutane suka goya masa baya.
@yusufusman5975
@yusufusman5975 3 жыл бұрын
Wallahi wannan mutumin sakaraine na ciki baisan komaiba sai shirme
@mannirahmad9648
@mannirahmad9648 3 жыл бұрын
Wlh Abduljabbar yaji kunya ko kadan ba malami bane
@abdullahialiyu3232
@abdullahialiyu3232 3 жыл бұрын
Allah yasa mudace
@mustaphayusuf2810
@mustaphayusuf2810 3 жыл бұрын
To ai bemasan me akenufi da munazaran ba, yanaso kabashi satar amsane Allah yashirya.
@peacewithoutbias6692
@peacewithoutbias6692 3 жыл бұрын
Abdul jabbar ba shida ilimin komai sai shirmen komai ya zaka rubuta littafi ace kuma wai baxaka I ya debate akai ba
@mustaphaahmad2383
@mustaphaahmad2383 3 жыл бұрын
😃😃😃hhh abduljabbar oooh
@bangisakd2805
@bangisakd2805 3 жыл бұрын
Ya kasa fa hinta kuma ya kure shi Zindigin ban za
@soft_mann1
@soft_mann1 2 ай бұрын
Abdul Jabbar ba malamibane
@alimoustapha3725
@alimoustapha3725 3 жыл бұрын
Wannan bâ malami bane chida mai sauran BBC d'un daya
@kabirshehu6250
@kabirshehu6250 3 жыл бұрын
Abduljabar anji kuny🤣🤪😋🤸😂
@adamkabir6685
@adamkabir6685 7 ай бұрын
Duk wanda yaji wannan wayar kuma ya cigaba da bin abduljabbar toh ba dagaske yake addini ba.
@aliyubaurasulaiman9878
@aliyubaurasulaiman9878 3 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣 akan littafin da ya rubuta da kan shi , Amma ya kasa defending
@aishaaminu8134
@aishaaminu8134 3 жыл бұрын
Audu na kabara anyi asara
@usmanmusa4547
@usmanmusa4547 3 жыл бұрын
Jahilin banza wlh inda ka yarda da kanka da ko da yaushe zaka ce azo a zauna.
@kabirshehu6250
@kabirshehu6250 3 жыл бұрын
Katon jahili makaryaci kakoma makaranta
Ku San Malamanku tare da Dakta Rabi'u Umar Rijiyar Lemo
11:11
BBC News Hausa
Рет қаралды 21 М.
Ku San Malamanku Tare Da Sheikh Madu Mustapha
10:55
BBC News Hausa
Рет қаралды 12 М.
Хаги Ваги говорит разными голосами
0:22
Фани Хани
Рет қаралды 2,2 МЛН
How to have fun with a child 🤣 Food wrap frame! #shorts
0:21
BadaBOOM!
Рет қаралды 17 МЛН
#behindthescenes @CrissaJackson
0:11
Happy Kelli
Рет қаралды 27 МЛН
yeroo Seenaa jalalee  ibsatuu 😭😭😭
12:53
አብዱል አፕ
Рет қаралды 726
Dan Karamin Sauro Official Video By Kachaba 📷
3:07
Dauda Kahutu Rarara
Рет қаралды 70 М.
Waya Tsakanin Dr Rabiu Umar da Abdul Jabbar
28:51
Ben Mohamed
Рет қаралды 449
TSAKANIN SHEIKH ABDULJABBAR DA YAN MAJA: MUHIMMIYYAR SHAWARA GA GWAMNATIN KANO
10:10
AS'HABUL KAHFI NIGERIA (AKN) TV
Рет қаралды 14 М.
Хаги Ваги говорит разными голосами
0:22
Фани Хани
Рет қаралды 2,2 МЛН