Wannan Karatu da Sheikh Lawan Abubakar Yayi Jiya Ya Tayarwa duk Wani Dan Dariqa Hankali Matuka

  Рет қаралды 8,442

Abdullahin Gwandu TV

Abdullahin Gwandu TV

24 күн бұрын

Пікірлер: 32
@user-jl2bf9qn2l
@user-jl2bf9qn2l 21 күн бұрын
Sakallahu khairan mlm triumph Allah yakyautata kaushaka mlm yajaddada iklasee a aiyukana Allah yasa murabauta bakidaya Allah yaganar da Yan uwa Yan darika tafarki madaidaici
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu 23 күн бұрын
Our lovely techer ❤❤❤❤
@abdurrazaqyahaya9298
@abdurrazaqyahaya9298 23 күн бұрын
Masha Allah Allah Yakara yiwa rayuwarka Albarka malam ameen Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲
@abdullahiyakubu7959
@abdullahiyakubu7959 22 күн бұрын
وعلمنہ من لدنا علما Irin wannan ilmin ne Allah ya sanaddashi kuma ka sani duk kokarin ka na bata abinda baka da ilmi akansa zaka sake maimatashi kiyama ولا تقف ما لیس لک بہ علم
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 22 күн бұрын
Allah ya Saka da Alkhairi sheikh
@JafarBello-wo9hi
@JafarBello-wo9hi 23 күн бұрын
Masha Allah ubangiji ayaqarawa rayuwar malam albarka yabiyaka da aljana fidausi Kuma yakiyayi gabanka da bayanka yaqara Maka ilimi Mai anfani duniya da lahira
@aminumuhammadmalikawagaru9883
@aminumuhammadmalikawagaru9883 19 күн бұрын
ma Sha Allah
@anassanatare4546
@anassanatare4546 22 күн бұрын
Masha Allah
@AbassGobirrr
@AbassGobirrr 22 күн бұрын
Malam lawan Allah yasaka da alhairi,yakara ilimi mai anfani
@abdulrahmanmodibbo1334
@abdulrahmanmodibbo1334 22 күн бұрын
Bin taba Jin mutum ya saka littafan malai Yana yimusu Ta'aliqi ba tare da wani ya Masani KO kwarrare akan littafan ya yi musu izini ba, sai a Najeriya.
@salleousmanou5526
@salleousmanou5526 22 күн бұрын
Malam Abubakar Lawal Triumph Allah ya saka maka da alkhairi da wannan karatun Allah ya baada lada
@user-ru1zn6ve9l
@user-ru1zn6ve9l 23 күн бұрын
Wacha Rana akewannankaratun Allah karawa mlm lfy
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 20 күн бұрын
Allah yaja kwananka yasa aljannace makomarka da karin ilimi mai albarka yatsareka daga sharrin yan bidia
@issaboubacar8655
@issaboubacar8655 23 күн бұрын
Macha Allah😂❤❤
@user-sw9fp5cv9q
@user-sw9fp5cv9q 23 күн бұрын
Allah yakara lfy malam da nisan kwana
@abdullahin_gwandu_tv
@abdullahin_gwandu_tv 23 күн бұрын
Ameen
@kamilusunusi3723
@kamilusunusi3723 22 күн бұрын
Menene malam bashida ilimi akai?? Shin bakasan malam tsohon dan tijjaniyya bane yanxu dan ya barta shikenan karatun dayayi lokacin yana dan darika kun kwace kenan sai yayi sabo??
@user-yo1cs7io8p
@user-yo1cs7io8p 21 күн бұрын
Karya kakeyi wawa a ɗarika ba jahilai irin wannan
@kamaladeenhamisu3857
@kamaladeenhamisu3857 22 күн бұрын
Gsky a nemi kayan aiki haba ana magana ba'ajii
@user-wv7mn2kr3g
@user-wv7mn2kr3g 23 күн бұрын
Asalamou aleikoum malan Allah ya saka da alheri ,Ba ajin sawtin masu kira da kaw
@AbdulrazaqGarba-rv3dp
@AbdulrazaqGarba-rv3dp 23 күн бұрын
The difference is cleared
@fatimaaliyumainamaina3857
@fatimaaliyumainamaina3857 22 күн бұрын
❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤
@user-nm6os6wt5g
@user-nm6os6wt5g 23 күн бұрын
Kai me na nannen hancinsa karya kakeyi kajiramu mufa ynx duk abinda kikace Mana bazamuyi mamakiba tunda kukace iya Yan annabi s a w Yan wutane
@ali_so7821
@ali_so7821 23 күн бұрын
👍
@jiboumar5418
@jiboumar5418 23 күн бұрын
❤ma Sha Allah
@mohammedshamsudeensulaiman277
@mohammedshamsudeensulaiman277 20 күн бұрын
Ahahhahahah 😅😅😅😅
@ibrahimyahya9790
@ibrahimyahya9790 23 күн бұрын
Allah ya yi maka kariya kada ka rasa rayuwar ka.
@suleimanshuaibu3533
@suleimanshuaibu3533 23 күн бұрын
Amma bakada Hankali, Akan wannan kawai sai ya rasa rayuwarsa, Wa zai kasheshi ?
@user-yo1cs7io8p
@user-yo1cs7io8p 21 күн бұрын
Agaskiya wannan malamin katon jahiline me karyar ahlissunna
@Isaikayakub
@Isaikayakub 21 күн бұрын
Sannu ka ton jahili me ka sani Idan ka iya kafi toh a Kara mana jahilin banza dakiki kawai sai malami yafi toh yayi karatu Baku San komai ba ku ce karya saboda jahilci da Bata
@JafarBello-wo9hi
@JafarBello-wo9hi 23 күн бұрын
Masha Allah ubangiji ayaqarawa rayuwar malam albarka yabiyaka da aljana fidausi Kuma yakiyayi gabanka da bayanka yaqara Maka ilimi Mai anfani duniya da lahira
MOM TURNED THE NOODLES PINK😱
00:31
JULI_PROETO
Рет қаралды 22 МЛН
New Gadgets! Bycycle 4.0 🚲 #shorts
00:14
BongBee Family
Рет қаралды 13 МЛН
The delivery rescued them
00:52
Mamasoboliha
Рет қаралды 6 МЛН
Asalin Abinda Yafaru Tsakanina Da Dr Idris Abdul Aziz Dutsin Tanshi BAUCHI
51:31
Aqidar Gaskiya Media TV
Рет қаралды 9 М.
Karatun Littafin Jawahirul Maani da 'AL-UQUD AL-DURRIYAH' 02 tare Shiekh Abubakar Lawan Triumph
3:36:25
TAFSIR FATIHA-BAQARA AYA TA 173 PART 4
3:17:17
Feeqh Online TV Channel
Рет қаралды 347 М.
MOM TURNED THE NOODLES PINK😱
00:31
JULI_PROETO
Рет қаралды 22 МЛН