Wannan Zalinci ne: 😭 Bayan kara kudin man fetir Yanzu_Yanzu saurari Sheikh lawan Abubakar

  Рет қаралды 5,592

Sunnah Academic

Sunnah Academic

Күн бұрын

Пікірлер: 28
@alburooj7904
@alburooj7904 Ай бұрын
Allah Ya saka maka da alkhairi Mallam Triumph.
@ashirubala8170
@ashirubala8170 Ай бұрын
Allahu yakarawa mlm lfy
@AbubakarMuhammed-sw3ip
@AbubakarMuhammed-sw3ip Ай бұрын
Mallam Allah ya saka alhayre
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu Ай бұрын
Allah shi karawa rayuwa albarka malam,Amma mutane suna cikin yanayi sosai,Allah shiyi Muna mafita bakidaya.
@matube9022
@matube9022 Ай бұрын
Man Lawal dai ya manta da kamfen da yake ta yi ma Ganduje da Tinubu Muslim Muslim. Wallahi malamai ku ji tsoron Allah
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 Ай бұрын
Shi baiyi campaign din Muslim Muslim ticket ba.
@nazirmusa9965
@nazirmusa9965 Ай бұрын
Allah ya isah mana
@baruwankuinaruwanku3187
@baruwankuinaruwanku3187 Ай бұрын
Kaji, mai gwamnati taraya tayi in bada jefa al'uma cikin bala'i. Kaji tsoron Allah. Makwadaitan malamai suna goyon bayan azzaluman.
@MamanHumaira-xk6sy
@MamanHumaira-xk6sy Ай бұрын
😢😢😢😢😢Allah sarki talakan kadata
@UmarAhmad-l9s
@UmarAhmad-l9s Ай бұрын
Wlh m bakada adalshi kaidai hasadanka da abba kakeyi
@aminuyaro3846
@aminuyaro3846 Ай бұрын
Yanzu zaka ji wani daƙiƙin yana cewa malam siyasa ce sabo da bai san me yake yiba
@RABIUALI-x2r
@RABIUALI-x2r Ай бұрын
Assalamu Alaikum Warahmatullah mal. Allah ya qara lapia
@YakubuAminu-ep6ev
@YakubuAminu-ep6ev Ай бұрын
MLN DUN ALLAH AFARA QUNUTI AKASAR NAN DUN ALLAH
@AbdaAbdiua-c3g
@AbdaAbdiua-c3g Ай бұрын
Gaskiyane mlm
@RABIUALI-x2r
@RABIUALI-x2r Ай бұрын
Assalamu Alaikum Warahmatullah
@BabangidaMuhammad-j8x
@BabangidaMuhammad-j8x Ай бұрын
Ingaskiyane to aji tsoron allha aduba maganar man lawal
@AbdullahiIsah-m6q
@AbdullahiIsah-m6q Ай бұрын
Umm malamin siyasa yanzu gwamnatinku tasauka yanzu kunkoma fadarkahakuma
@alburooj7904
@alburooj7904 Ай бұрын
Watau baka ji dadin abun da mallam ya fada ba.
@AbdullahiIsah-m6q
@AbdullahiIsah-m6q Ай бұрын
@@alburooj7904 sabida yamanata abubuwanda yafada abaya kodai shidan siyasa kadandaga cikin halinsune basajin kunyar karya
@alburooj7904
@alburooj7904 Ай бұрын
@AbdullahiIsah-m6q Hakane, amma ina ganin in karatu ya canja bisa wasu dalilai na fahimtar addini ko kuma yanayi ba laifi bane. Ai yin kyakkawan zato yana da kyau, amma kuma in har aka samu akasin haka cikin rayuwa ba zai hana ayi magana ba.Da fatan zamu gane In Shaa Allah.
@AbdullahiIsah-m6q
@AbdullahiIsah-m6q Ай бұрын
@@alburooj7904 gaskiyane hakane to amma malaman siyasa idan kaji suna irin wannan bukatunsu basubiyaba ga wanda sukema yakinneman kujeraba amma idan bukatunsu nabiy yaddayakamata to bazakaji hakaba idan kafito kafadi wani abuakai to lokacin zaaja ayah ko hadisi akafirtaka
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 Ай бұрын
Eh saboda da baa turo kudi masu yawa irin yanzu Kuma wahalar da Ake yanzu baayi da.
@kabirualiyu584
@kabirualiyu584 Ай бұрын
Toh ai zamfara bamuga komai
@bilalidris8304
@bilalidris8304 Ай бұрын
Jahili ka rasa inda zaka ga Sharhi ka yankewa gwamnatin Abba hukunci sai a comment section? Mahassadi kawai
@matube9022
@matube9022 Ай бұрын
Man Lawal dai ya manta da kamfen da yake ta yi ma Ganduje da Tinubu Muslim Muslim. Wallahi malamai ku ji tsoron Allah
@maazuilubarde4051
@maazuilubarde4051 Ай бұрын
Toh ai Malam gaskiya ya fada ba akan Abba kadai ba nan har Tinibun ya taba,ku bakuson gaskiya sai son zuciya idan aka tabi naku komin zaluncin shi Allah ya shirye ku.
@RABIUALI-x2r
@RABIUALI-x2r Ай бұрын
Assalamu Alaikum Warahmatullah
Makirci dake tatttare da kara kudin Man Fetur/ Menene amfanin Matatar Man Dangote ga talaka?
26:24
Perfect Pitch Challenge? Easy! 🎤😎| Free Fire Official
00:13
Garena Free Fire Global
Рет қаралды 36 МЛН
HELP!!!
00:46
Natan por Aí
Рет қаралды 33 МЛН
бабл ти гель для душа // Eva mash
01:00
EVA mash
Рет қаралды 6 МЛН
Osman Kalyoncu Sonu Üzücü Saddest Videos Dream Engine 269 #shorts
00:26
Kissar Wani Bawan Allah Mai Ban Al'ajabi. Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto
50:12
WANI YAJE KABARIN SHEHU INYAS
3:13
BELLO WISDOM
Рет қаралды 1,5 М.
Ga wani bayanin sirri gameda masallacin baitil maqdis da yakamata kowa yasani...
26:35
Menene Gudunmawar Matasa Wajen Samarda Shugabanci na Gari
1:03:42
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 4 М.
Sheikh Yahya Masussuka Mukabala Rana Bata karya  31/10/2024
1:29:53
MASUSSUKA TV
Рет қаралды 3,8 М.
Tafsirin Suratul jinn 004 || Sheikh Lawan Abubakar #triumph
1:06:49
Sunnah Academic
Рет қаралды 239
Perfect Pitch Challenge? Easy! 🎤😎| Free Fire Official
00:13
Garena Free Fire Global
Рет қаралды 36 МЛН