Yayi daidai shi mawakine ya fadi gaskiya amma wasu basa iya fadar gaskiya wata kilma asamu gyara ta wani bangaran yanzu bagashi har sun fara fitowa suna maganaba da ana fadar wasu ababuwan zasuji tsoran yin wani abun
@AhmedAbdullahi-wk4ul5 күн бұрын
Davido ya guje muku kunya😅
@MubarakJaafar-h5e6 күн бұрын
Wallahi wallahi yayi min daidai yayi mun daidai mun samu tsinannen shugabanin shugaba a najeriya sai dai kawai me ta rokon allah wannan mutumin a samu ya mutu wallahi kuwa dan wannan kawai kasuwanci yazo yi ba mulki ba dan akuya ne na gidi dan s******
@ALIYUSANIMUSA-ow5wf4 күн бұрын
Makiyin gaskia ne kawae Zayyi Allah wadai da abunda Davido ya pada a wannan gurin.
@nafiumusa63345 күн бұрын
NIGERIA fada Suke Da Mai fadan Gaskiya
@YAZEEDMADU3 күн бұрын
The guy is right
@NurNura-gp3qv6 күн бұрын
Ai gaskiya ya fada dama haka yan' Nigeria suke
@ahmadmahammad83775 күн бұрын
Wache uwar che a Nigeria?
@HassanaYusuf-wp1wh5 күн бұрын
Toh ba gaskiya ya fada? Ai gaskiya ne sometimes mutane yan iska ne basason gaskiya