Wata Sabuwa: Sheikh Jingir ya magantu kan shigo da Sojojin Faransa da sabon Harajin Tunubu

  Рет қаралды 21,133

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Күн бұрын

Пікірлер: 43
@AAa-z9i8w
@AAa-z9i8w 3 күн бұрын
Musulum musulum tiket har abada tagama mulki a nageriya Insha Allah
@MuhammadAlamin-d4y
@MuhammadAlamin-d4y 3 күн бұрын
Masha Allah, malan ya dawo hanya. Wallahi malan munji dadi da muka fahimceka
@YUSUFSANI-t2l
@YUSUFSANI-t2l 3 күн бұрын
Wayannan azzuluman shuwagabanin na mu Saida siyasa suke jinkira,inbada hakaba,bazasu janye kudirin su nazalinci ba, Allah ya kawo mana mafita akasar taNigeria,amin.
@SameerAlhajinuhu
@SameerAlhajinuhu 3 күн бұрын
Gaskiya malam ansami matsala kana tufka da war wara a mgnr ka ALLAH ka shiryar damu.
@sanioumarou-f1s
@sanioumarou-f1s 2 күн бұрын
Malam Kenan mai" katobara" to!!!yanzukam kafara biyar hanya .
@umarmaimunabinji3856
@umarmaimunabinji3856 4 күн бұрын
Yaukam malam yayi magana
@SaniAbubakar-h8w
@SaniAbubakar-h8w 4 күн бұрын
Su wa Annan war waryan da war waryan malamai sunarsan sai sunkaryarmu in Sha allahu da yardar Allah sai mugabayan wan da baisan arewa saikudi kawai
@AbdullahiAbubakar-sl3kj
@AbdullahiAbubakar-sl3kj 3 күн бұрын
Allah ya isa
@comrdsani3700
@comrdsani3700 2 күн бұрын
Tsohon banza Allah wadaran naka ya lalace
@banamodu3363
@banamodu3363 3 күн бұрын
Malam kenan Paul Biyan Nigeria
@fatimaabdullahi3274
@fatimaabdullahi3274 3 күн бұрын
Malam aji tsoron Allah
@yusufmuhammed8579
@yusufmuhammed8579 4 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi Malam.... AMIN. Malam Allah ya biyaka, Amin.
@sanioumarou-f1s
@sanioumarou-f1s 2 күн бұрын
Jingir Kenan wallahi KO Zaka shekara kana Magana bazan fahimci wane sako kakesson issarwa al'ummahba ,
@harunayusuf7425
@harunayusuf7425 3 күн бұрын
Allah karama lafiya❤
@ZAYYANAUMAR-gj3lz
@ZAYYANAUMAR-gj3lz 4 күн бұрын
Malam. Ai kai ka saki tafarkin Annabi Muhammad S.A.W.
@JAMAL_DIARY
@JAMAL_DIARY 4 күн бұрын
Allah Yasa muyi kyakkyawan ƙarshe
@abdullahiabubakar9196
@abdullahiabubakar9196 4 күн бұрын
To malam yanzu dai da wasu daga cikin ku malamai da shi kan shi tunubu basu sa adalci. Babu wanda zai ce tunubu adaline kokai dakanka. Allah yashirya mu
@mohammedabubakar2180
@mohammedabubakar2180 3 күн бұрын
Wanna tsohon mashirmaci ne wallahi
@adamujega5469
@adamujega5469 4 күн бұрын
Masha Allahu malam
@BashirDanhajiyaAdamu
@BashirDanhajiyaAdamu 3 күн бұрын
Malam fada mana ayki daya da Muslim muslim tayiwa musulmin nigeria, daama dr, idriss ya padi ku sbd kudi babu abunda bazaku iyaba yan ci da addini kamar su lalau da dan haruna koli, Allah shirya ku
@abubakarsuleimanmagami6516
@abubakarsuleimanmagami6516 3 күн бұрын
😅😅😅😂 malam wa ya gaya maka Borno gabas take,😂
@basharhalilu729
@basharhalilu729 3 күн бұрын
Da gangan kenan kuka kyaleshi bakwa gaya masa gsky dai kenan
@YauOil
@YauOil 3 күн бұрын
Dan segaya banza munifuki jikukin Dan ta ada danfudiwu karyakakiyi fulani jinita adanch ne kufulani bakuda asuli fulani
@barkatoma
@barkatoma 3 күн бұрын
Yau kam Mallam ya hango hanya Babu kyau
@ismailhashim596
@ismailhashim596 4 күн бұрын
Jingir yaji wuta. Ko zaa sayar da arewa, mukuma Muslim Muslim zamuyi 2027.
@AAa-z9i8w
@AAa-z9i8w 3 күн бұрын
Yau dai kayi abin yabo meci da addini
@matiyassine5653
@matiyassine5653 3 күн бұрын
Angi kumya acikin wanan harakar ma su ci da addini
@sanioumarou-f1s
@sanioumarou-f1s 2 күн бұрын
Malam Kenan mai katobara to ai yanzu tinubu yayi nissa baya jin Kira da manyan kafiraï yake shawara irinsu Macron, Joe Biden bada irinkuba
@aminumukhtar
@aminumukhtar 3 күн бұрын
Wanan Karan baa turowa malam kudi daga gomnatin Nigeria ba
@mahmudmuhammad5487
@mahmudmuhammad5487 3 күн бұрын
Wallahi this is total confusion, ni na tabbatar shi kanshi bai fahimci bayanin da yake ba, Allah yasa mudace.
@abdullahiabubakar9196
@abdullahiabubakar9196 4 күн бұрын
Malam kaji tsoron Allah wlhi wlhi kada hukuncin wani hadith ya hau kanka na kana aikin alkhari saura kris ka mutu ka dawo aikin sharri ina tunatar dakai
@abuminnatur-rahman4198
@abuminnatur-rahman4198 2 күн бұрын
A suna Muslim muslim ticked , a aiktace kuma Christian Christian ticked .
@BashiruAbubakar-t1q
@BashiruAbubakar-t1q 3 күн бұрын
Munatyky😭😭😭😭🦮🦮🔥🔥🔥
@RabiuIsiaku
@RabiuIsiaku 3 күн бұрын
Muslim Muslim ticket
@badamasiyau2527
@badamasiyau2527 3 күн бұрын
Anfara hankali
@Ibrahimdesigner3919
@Ibrahimdesigner3919 3 күн бұрын
Muslim muslim ticket
@wasilawasila1773
@wasilawasila1773 4 күн бұрын
Kafara gane barno gabas take kenan
@umarmaimunabinji3856
@umarmaimunabinji3856 3 күн бұрын
😂
@suleimangane8175
@suleimangane8175 4 күн бұрын
Yau kuma? Muslim-muslim ticket!!!
@inuwamuhammad8802
@inuwamuhammad8802 4 күн бұрын
Dan haramun meci da addini kuma in Allah yayarda 2027 se sunriga rana faðuwa ba crista crista ba ko fir auna fir aunane senkada matsiyata masu musulunci a baki marasa tausayi😢
@fataiadegbenro984
@fataiadegbenro984 3 күн бұрын
Bunch of ignorant idiots there are over 100 French companies in Nigeria employing millions of citizens and you are talking rubbish The military dictatorship never liked anyone who’s telling them the truth and that’s why they want France out Nigeria is french highest trading partner in subsahara Africa
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 17 МЛН
The evil clown plays a prank on the angel
00:39
超人夫妇
Рет қаралды 42 МЛН
А я думаю что за звук такой знакомый? 😂😂😂
00:15
Денис Кукояка
Рет қаралды 6 МЛН
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 17 МЛН