Dadi na da malam akwai bayani me gamsarwa. Inajin dadin yanda yake wayarmana da kai akan wannan zanga-zanga din. Saboda idan zamu fito mu bi shawarar malam sai muyi nasara in sha Allah.
@RabiuMuhammed-s7o4 ай бұрын
Allah y saka da alkhairi malam, gaskiya kafada, zanga zanga talumana bafashi, Allah y gyaramana kasarmu 🇳🇬 Nigeria
Kaji gaskiya Allah yajikan mahaifah darahama yasa Aljannace makomarsu,
@abdulrasheedbuhari51165 ай бұрын
Allah karawa Mallam lafiya ya jikan baba da rahama
@MahmudMaiqashi5 ай бұрын
Wallahi ban taba zama na saurari malam gumi ba dan abubuwanda ake fada akansa amma yau nasaurari bawan Allannan kuma natabbatar cewa babban malami ne na addini da kuma zamani. Allah yakara ma ilimi
@BalarabeAbubakar-o6j5 ай бұрын
ALLAH ya kareka da dukkan sherri Amin.
@AliAbdulhamid-r5h5 ай бұрын
Ma sha Allah Allah ya karama lafiya da Nisan kwana
Wallahi 💯 Na yarda da fahimtar Malam 👍♥️♥️ Shine yayi bayanin exactly abinda yake Raina 👌
@umarahmed64685 ай бұрын
Allah ya saka maka da mafificin alkairi ya sheikh
@bellomuhammad77645 ай бұрын
Allah yabiya malam,kaji zance namasu hankali
@sabiurabiu39155 ай бұрын
Gaskiya ne malam Allah yasaka maka da alkhairi duk da mun raba jam iyya dakai ina fatan zaka dawo jam iyyarmu ta NNPP kwankwasiyya
@abubakaryahya36234 ай бұрын
❤jazakumullah Khairan ❤
@Elmayste5 ай бұрын
This is the truth, thank you, Sheikh
@AbdulsalamAbubakar-dc4ww5 ай бұрын
Thanks Al'sheckh Gumi ❤❤❤
@babaganamdabuwa30115 ай бұрын
Wannan gaskiyane Mallam saide aki gaskiya
@AbubakarSanimuazu5 ай бұрын
Allah shiyi Muna mafita.
@doctordodo37425 ай бұрын
Excellent. Allah Ya Kare Ka.
@Namakera5 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@salehmohammed-lv4je5 ай бұрын
Allah SWT Yasakawa Mallam da alkhairi Muna matukar godiya
@sanidanmamazxzdsani56625 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi sheikh
@Aishamuhammad-z7h5 ай бұрын
Allah yasakama da Alkair malam kafadi gaskiya.Allah yarabamu da munafukan malamai
@safiyyahassan73315 ай бұрын
Allah yajikan Babanka da Rahama. Shima haka yasha fama da malamai masu san zuciya.
@quranayobe44255 ай бұрын
Allah saka da Alkairi
@MuhammadaliyuAbubakar-n8m5 ай бұрын
Malan allah yasaka da alkhairi don allah kuyi iyakokarinku da shawarwari Manukau.
@IshamSani-gx7hi5 ай бұрын
Malam Allah ya saka da alheri wallahi ka fadi gaskiya irin bayanan da wasu malaman ke yi game da shugabanci ya taimaka wajen danne talaka a Nijeriya
@alhajimusa55045 ай бұрын
Jazakallah sheikh ❤❤❤
@fulfuldeafrica67145 ай бұрын
Malam Allah ya saka da alheri
@alimahmoud14645 ай бұрын
Allah ya bada lada.
@UmarDauda-zy4vx5 ай бұрын
Mu dama muna tare da malam, waenda yanzu suka fara sauraron malam adaalcin da zaku masa shine kukoma kusaurari karatukansa nabaya asannnan zakusan cewa anyi masa sharri sosai,kuma shi malam mafi yawankaratunsa malamai yake koyarwa wasun su kuma sunqi sukoya,Allah ya saka wa malam da Aljannah.
@AliyuYahaya-dr3ke5 ай бұрын
Malan Ina maka fatan alkhairi Allah ya sakama da alkhairi
@usmanadamu24305 ай бұрын
Allah yakara lafiya Malam da nissn kwana
@quranayobe44255 ай бұрын
Allah bada lada
@abdullahimuhammadbello35195 ай бұрын
Gaskiya ne mallam riba ya zama ruwan dare
@BasiruAhmadmusa5 ай бұрын
allah sk d mafificin alkaire allah yjkn mahaifah
@abdourrahmanedoudou86295 ай бұрын
افضل الجهاد كلمة الحق عند سلطان جائر
@HalliruMohammed-g5k5 ай бұрын
Kin gaskiya halin munafukaine bana tare dashi a lokuta dayawa amma wannan maganan gaskiya ne saboda duniya siyasa akeyi yanzu kuma sai kana da ilimi don haka maganan malam itace mafita Allah ya Saka da Alkhairi
@sanibashir5 ай бұрын
A gaskiya abin da ake yi wa talakawa ya isa. Senator Ndume gaskiya fa ya fada amma an cire shi. Wannan ya nuna cewa yan siyasar mu ba talakawa ne a gaban su ba.
@ZiladiniIsah5 ай бұрын
Masha allah
@suleimansalisu-rg5bh4 ай бұрын
Allah ya jukan mallam abubakar m gumi 🙏
@ABUBAKARSUFYAN-gr7ir5 ай бұрын
Malam magajin malam
@mukhtarabdullahi42245 ай бұрын
mayaudara قال الله قال رسول الله kawai zamu yadda dashi ba surkulle ba zanga zanga tabbas halalce
@h.n19775 ай бұрын
Western democracy ba addini aciki, domin ba Fadan Allah da manzon sa ne A'ala ba
@ShaibuAbdulahi-d6n5 ай бұрын
Mi yasa bakuyiwa buhari ba
@nafiunafson11405 ай бұрын
I Agree
@alfirdawstv72815 ай бұрын
Gumi Kai ba malam bane bakayadah da adihisi ba
@bilyaminumusa21835 ай бұрын
matsala dattijo
@wambai175 ай бұрын
Kar ka dora kiyayyarka saboda kaji wani Malaminka ya fada, yi kokarin lizimtar karatun Malam don ka gane gaskiya, kabar rikicin Malamai.
@saleleabubakar59915 ай бұрын
Hadithan da yakaranto anan Kai ka ruwaito su.Adai tashi ayi karatu saboda tonawa Kai asiri.
@shehuarc29645 ай бұрын
Zagi dattijon malami ko baka yarda da da’awarsa ba rashin tarbiyya ne.
@mansiryusuf67895 ай бұрын
Gaske
@abdourrahmanedoudou86294 ай бұрын
ما عندهم فكرالسليم
@usmanmuhammed77765 ай бұрын
Malan ka birge ni
@laminousalissou25415 ай бұрын
Wannan dajjaal ne ! Allah ya kare musulmi da musulunci daga gare shi