Gaskiya sarkin kano kawai ka cire sunan Muhammad din kasa sunusi na 2 kawai, saboda sunan Muhammad din bama so adinga takawa, domin sunan yana da daraja agurin dukkan musulmi, Allah yashirye mu ya yafe mana zubanmu, Ameen y hayyu ya qayyum 🤲
@HassanYauGamaruАй бұрын
Aslm ykk
@alhassanharuna5030Ай бұрын
Malam shauranka badai dai bane gaskiya
@sulaimansaniusman528Ай бұрын
A iya fahimtata kana da hujja Kuma na gansu har se naga malamai na Ahlussunna in gan tattu sun kawo hujjoji sannan an sauka daga kan bayaninka.