Slm Abu Arfat gaskiya saidai muce Allah yakara basira. Nifa aminti 10 nake fihimtar lecture inka basai nakai karshe. Sabida kan kusa kake duka kawae aminti 10 ko 5. Nibantaba kallo lectures inka harkasheba. Allah yasa da alheri.
@fadilkabirabubakar6 күн бұрын
Masha Allah ❤️
@MUHAMMADMADAMU-qw3uu2 ай бұрын
Allah Yasaka maka da Aljanna Ilimi kyauta Godiya muke❤
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@UbaidaAbubakar-b3tАй бұрын
Masha Allah.... Allah yakara basira
@Assalafe2 ай бұрын
❤❤❤❤Allah yakara ilimi
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@nusaibabadamasiibrahim34743 ай бұрын
Masha ALLAH, Oga abu arfat, ALLAH ya saka da alkhairi.😊
@Abuarfat3 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@sulyamanst2 ай бұрын
Masha Allah❤❤❤ Allah ne zai biyaka oga
@BasharAAbubakar-sn6xsАй бұрын
Masha Allah. Jazakallahu khairan
@UmarAbdurrahman-pv4jl3 ай бұрын
Muna godiya sosai Oga Sir
@Abuarfat3 ай бұрын
Nima haka sir
@NURATSAMIYA710 күн бұрын
Maa Shaa Allah
@IbrahimGy-x6uАй бұрын
Masha Allah more bless sir
@SAMINUGARBA-s9b2 ай бұрын
Masha Allah, Allah yasaka da alkhairi
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@khalypediaАй бұрын
Jazakal_Lah Khairan 🙏
@AbuarfatАй бұрын
Ameen ya Allah sir
@UmarIsmail-bl2ys3 ай бұрын
Masha Allah gaskiya inajin dadin karatunka sir Allah yasaka da alkhairi
@Abuarfat3 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@tarmizuabdullahi79882 ай бұрын
Oga muna godiya sosai masha Allah
@Abuarfat2 ай бұрын
Madallah
@tarmizuabdullahi79882 ай бұрын
@@Abuarfat oga za,a mana video yadda ake kirkirar token
@auwalushuaibu59313 ай бұрын
Masha Allah ya ķara lpy sir, muna jin dadi, a kara mana bayani akan hawa fomo a dex especially sabon token, mun gode kwarai sir.
@Abuarfat3 ай бұрын
Masha Allah Ok sir insha Allah zan kara bayani
@abbahweb33 ай бұрын
Jaxakallahu khair wlh muna ganewa oga sosai yaushe za amana bayanin kalan token din da zamu dinga scalf trading da shi
@Abuarfat3 ай бұрын
Masha Allah insha Allah next video
@AbubakarRabiushayya3 ай бұрын
Allah ykara lpy da basira
@Abuarfat3 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@765tvchannel17 күн бұрын
Allah y saka da Alkhairi ❤
@Abuarfat17 күн бұрын
Ameen ya Allah
@abuabdullahionlinetv32972 ай бұрын
Allah. Ya saka da Alkairi
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@Safwanusman14443 ай бұрын
Jazakumullahu khairan
@Abuarfat3 ай бұрын
Ameen ya Allah sir kaima haka
@UsmaanAdamaliyu3 ай бұрын
Masha Allah
@Abuarfat3 ай бұрын
🙏🙏🙏
@yahnazztv7372 ай бұрын
Muna godiya mutuka
@abdulalabarankoppitv4063Ай бұрын
🙌🙌🙌🙌
@IbrahimAbba-jq7mx3 ай бұрын
ALLAH ya saka da mafificin alkhairi 🤲
@Abuarfat3 ай бұрын
Ameen
@musasaidumuhammad63852 ай бұрын
Allah ya saka da aheri
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@MrtCryptoChannel2 ай бұрын
Karatu ma fita fess🎉❤
@Nasiru_Mansur_Almaliky2 ай бұрын
Mashaa Allah
@Abubakarsaddeeq-l1o3 ай бұрын
Muna godiya
@LegendIsmailjr-tg1kb2 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤
@ZACKSTECH-67763 ай бұрын
Allah ya taimaka
@Abuarfat3 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@IbrahimGarba-w7e3 ай бұрын
Allah yasaka
@Abuarfat3 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@AlhassanMuhammad-l1k2 ай бұрын
Ma sha Allah Allah ya kara Albarka
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@malammantech922116 күн бұрын
❤❤❤
@Aminuhamisu5551KanawaАй бұрын
Sir dan Allah adinga koyamana candles stick
@halirumusa-q8v2 ай бұрын
Allah Ya Saka Da Alkhairi
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@Namadinah442 ай бұрын
Salam Oga muna godiya kwarai DAN ALLAH ya maganan Videon yanda mutum zai rinka copy trading din whale,, yanda mutum zai rinka bibiyar wallet address dinsa Yana copy trading? mungode
@Abuarfat2 ай бұрын
Ok zanyi insha Allah
@Namadinah442 ай бұрын
Salam Oga muna godiya kwarai DAN ALLAH ya maganan Videon yanda mutum zai rinka copy trading din whale,, yanda mutum zai rinka bibiyar wallet address dinsa. Yana copy trading?
@Abuarfat2 ай бұрын
Ok sir insha Allah
@Sulaimankhalil342 ай бұрын
❤
@abbasibrahim5472 ай бұрын
Thank you sir. Oga nace ana samun circulation address(address dinnan me hoton gida a kusa dashi) guda biyu? Sabi da na ga wani token kuda biyu na gani
@Abuarfat2 ай бұрын
Idan kaga guda biyu Hakan yana nufin token din yana cikin dex market biyu
@Abumuhd.3 ай бұрын
Jagora
@Abuarfat3 ай бұрын
Wane mutum sir
@AishaDayyabu-z8f3 ай бұрын
Don Allah group link
@Abuarfat3 ай бұрын
Kaduba comment section
@UsmanAdamumusa-k2e27 күн бұрын
Tambaya, meyasa liquidity yake raguwa kuma yake karuwa dama ba standard kudi bane?
@musahassan23083 ай бұрын
Gaskiya ina jin dadin videos da kake dorawa, ina matukar karuwa da su, Allah ya kara basira
@Abuarfat3 ай бұрын
Masha Allah Ameen ya Allah sir
@AbdullahiYakubuIbrahim3 ай бұрын
Alhamdulillah Muna godiya Sir Ina da tambaya nace wannan wallet din da transaction ya nuna sun sayi token na 156k dinnan Kuma sun Saida na almost na 3.6m to sauran ta Ina suka samoshi dukda ka danyi bayani Amma ban gama fita ba
@Abuarfat3 ай бұрын
Ok sir sauran Suna warewa kansu ne tin kafin su Kai token din kasuwa
@AbdullahiYakubuIbrahim3 ай бұрын
@@Abuarfat ok inna fahimta suna dashi Daman nasu sakamakon sune sukayi developing token din Akwai adadin da suka ware a Kansu Bana so Ina wucewa gaba saboda kace mana akwai sauran karatun a nan gaba Na Gode Sir Allah ya Saka da alkhairi