Рет қаралды 1,908
#hausanovels #hausaaudionovel #batabbas
BA TABBAS labarine a kan wani Mashahurin Malamin addina a zahirance wanda a baɗini kuma Gawurtaccen hatsabibin boka ne. Wato dai Kura da fatar Akuya. Yana amfani da malanta yana aikata ba daidai ba.