Ya Halarta mace Tayi zina Domin Samun Abincin dazata ci, Ababin Lalura Martanin prof Ibrahim Maqari

  Рет қаралды 26,376

الحرمين الشريفين

الحرمين الشريفين

Күн бұрын

Пікірлер: 45
@aishasanilugga7177
@aishasanilugga7177 6 ай бұрын
Innalillahi wainnilayhirrajiun May Allah guide us rightly and bless us with scholars that will make more positive impact to Islam than negative amen
@HallirouSani
@HallirouSani 10 ай бұрын
Masha Allah, mau lana shek malam makari, Allah kara kusan ci da Annabi Muhammad Rasulullah S a w 💖
@AbdulrahamanUsman-sg4qq
@AbdulrahamanUsman-sg4qq 10 ай бұрын
Allan ubangiji yarabamu da zinna😊
@JibrilHamiduJibbo-zz3ld
@JibrilHamiduJibbo-zz3ld 10 ай бұрын
Maganan gaskiya rashin bayyana wannan fatawan yafi bayyanashi amfani domin duba da yanayin da ake ciki,ba'aji wannan bama Yaya ake ciki balle anji. Gaskiya Prof. Zaka jama kanka cecekuce akan wannan fatawan. Allah ta'ala yakare mu daga ribatan shedan yakuma karemu da aikata Zina.
@khadijahjibrin4500
@khadijahjibrin4500 10 ай бұрын
Qwarai kuwa
@RoufaiJigo
@RoufaiJigo 10 ай бұрын
𝐌𝐚𝐜𝐡𝐚 𝐚𝐥𝐥𝐚𝐡
@abubakarabubakar2088
@abubakarabubakar2088 9 ай бұрын
AllahuAkbar
@mohammedmuntaka2431
@mohammedmuntaka2431 10 ай бұрын
Allahu Akbar ❤️ ❤️ ❤️
@BarhuneZakari
@BarhuneZakari 10 ай бұрын
Allah sarki
@muhdizuddeenyakubu
@muhdizuddeenyakubu 10 ай бұрын
Mashallah sheikh Iman Prof maqari❤😂🎉Allah yaqarah basirah dah Nisan kwana
@kundintsatsuba702
@kundintsatsuba702 10 ай бұрын
Allah yasaka maulana
@UmarF.GarbaRijau
@UmarF.GarbaRijau 10 ай бұрын
Subhanallah Allah karufa mana asiri
@usmanmunir2554
@usmanmunir2554 10 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi professor
@inoussasoule6499
@inoussasoule6499 10 ай бұрын
Alla Kara lafiya❤❤
@abdoubabaleaboubacar5473
@abdoubabaleaboubacar5473 10 ай бұрын
Gaskia ina sa Moutane Bana domin ina sa su kuntchi yunwa. Aman da takwa ake maganin fitna bada Bana ba. Allah ya Saka da alherie Malan Kouma Allah ya fahimtarda mu gaskia
@Bnbakr552
@Bnbakr552 10 ай бұрын
Yana so ya nuna yanda musulunci ya bawa rai mahimmanci ne, ba wai babin barna yake so ya bude ba. Duk wanda yake da ta cewa akai sai yaje ya karanta maganganun malamai akai (in yaa iya larabci), sbd ya zama yaa yi magana akan ilimi. In kuma ba zai iya ba ( ko baki bai iya ba, ko bai da himman), sai ya bar malamai en uwansa in suna da ta cewa su fada.(Duk da zaa ka iya sabawa da shi), amma magana ce ta ilimi, baa na cin mutunci da zage-zage ba. Allah y bamu ikon kula da harshenmu
@shariffniimatu1264
@shariffniimatu1264 10 ай бұрын
😢😢
@fatimausman811
@fatimausman811 6 ай бұрын
AYDAMA KASABA
@salagazawa7006
@salagazawa7006 10 ай бұрын
Allah saka da alheri Allah karama malan Lfy amma gayin irin wanan fatahohin cikin irin wanga lokacin damike ciki se ahankali wlh mitananmu yanzou bamuda kirki se dai Allah yakara karemu kawai
@mohammedramat6050
@mohammedramat6050 10 ай бұрын
Amin ya Allah 🙏
@manirouabdoulaziz8431
@manirouabdoulaziz8431 10 ай бұрын
malam koukaran dibin wannan fahimta,gaskiya zina bakaramin fasadineba
@MaryamHashimu-d8r
@MaryamHashimu-d8r 10 ай бұрын
Allah yabawa mlm lafiya
@bashirhamisu776
@bashirhamisu776 10 ай бұрын
Wannan maganace babba ya maulana. Kuma tabbas sai sun mata mummunar fassara. Allah yasa mudace da fahimta.
@muhammadadammuhammad2696
@muhammadadammuhammad2696 10 ай бұрын
Huuummm!!
@uzairuumar1419
@uzairuumar1419 10 ай бұрын
Allah Yasaka da alkhairi malam wannan gaskiya ne
@UsmanAliyu-z1x
@UsmanAliyu-z1x 10 ай бұрын
Gaskiya ne malama ya Allah karasani
@mounkailayayelaouali8535
@mounkailayayelaouali8535 10 ай бұрын
Macha Allah. Kenan dai yahalata namiji idan yaga irin wanan matar yayi zina da'ita ba laifi koya? Fatan alheri malan
@zuhuramuhammed5168
@zuhuramuhammed5168 10 ай бұрын
Shege in uwar ka yazakayi da ita
@sagirsaminu2561
@sagirsaminu2561 10 ай бұрын
Mai yasa bazaku nemo complete ba
@gaskiyadacigareta8767
@gaskiyadacigareta8767 10 ай бұрын
Alhamdulillah Allah ma baikaimu wannan yanayinba da har sai anyi zina aci abinci
@aminuauwal3715
@aminuauwal3715 10 ай бұрын
Dan tasha
@Ibrahim-x9m2m
@Ibrahim-x9m2m 10 ай бұрын
Kaji ilimi koh
@ubaidullahiibrahim3312
@ubaidullahiibrahim3312 10 ай бұрын
Prof ya boye ilimi, zakuma aimaka mumunar fassara...
@أمينمالمسليمانأبوحزيفه
@أمينمالمسليمانأبوحزيفه 10 ай бұрын
😂😂😂😂😂yahaoukace
@NamadiGagare
@NamadiGagare 10 ай бұрын
Taɓ
@abubakarahmad7401
@abubakarahmad7401 10 ай бұрын
Tabbas. Magana malam gaskiya neh.
@BashirRayyanu-hj8bp
@BashirRayyanu-hj8bp 10 ай бұрын
Haka yake malam
@gaskiyadacigareta8767
@gaskiyadacigareta8767 10 ай бұрын
Still dai gara kirasa ranki indai saikinyi zina
@SalisubabanFatima
@SalisubabanFatima 9 ай бұрын
Ciki wane hadisi aka fadi mahaukaci
@sanimoussa8574
@sanimoussa8574 10 ай бұрын
To, darura in ta hadu d'à raguanci fa, yaya ne? Ga wadan d'à basu bida saï roko ka bara. Yaya ne?
@usmanmunir2554
@usmanmunir2554 10 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi professor
@BashirRayyanu-hj8bp
@BashirRayyanu-hj8bp 10 ай бұрын
Haka yake malam
DUBI YANDA SHEK IBRAHIM MAQARI YAWARWARE WANNAN TANBAYA CIKIN MINUTES 1
43:20
16 January 2024
9:54
A.S.U Media
Рет қаралды 12 М.
FASSARAR MAFARKIN MAGE (KYANWA)
18:59
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 34 М.
ZINA MAFI MUNI SHEIKH AMINU DAURAWA
17:07
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 4,8 М.
Banbancin Mace Mai Dadi Da Mara Dadin Zama
8:52
Rocksoul TV
Рет қаралды 116 М.