YADDA AKA GWABZA TATTAUNAWA DR IDRIS DA SHEK AHMAD IMAM DA TABBATAR DA GASKIYAR PANTAMI DA DR SANI

  Рет қаралды 30,927

ZUMUNCINMU TV

ZUMUNCINMU TV

Күн бұрын

Пікірлер: 62
@HarunaUsman-n5v
@HarunaUsman-n5v 2 ай бұрын
Masha-allah 🙏 Barak-Allah fiikum ya ikwaan🤲
@muhdnasir1005
@muhdnasir1005 3 ай бұрын
Allah yabiya malam sheikh Ahmad na annabi s.a.w
@MohammedHarunaAli
@MohammedHarunaAli 2 ай бұрын
Ameen ya ALLAH 🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@boubeabdoulkader
@boubeabdoulkader 3 ай бұрын
Sarki Zaki allah ☝yakara basira alfarmar annabi Mohammed s a w🥰🥰
@MurtalaAhmadDanga
@MurtalaAhmadDanga 3 ай бұрын
Allah Ya saka sheik Imam Adam. Allah Ya kara basira, amin Ya Hayyu Ya Qayyum.
@MuhammadmshanWaka
@MuhammadmshanWaka 3 ай бұрын
MA sha Allah Allah yasaka WA Shek
@HauwauShehu-h1j
@HauwauShehu-h1j 2 ай бұрын
Allah yakara maka lfy da Nisan kwana masu albarka,mlm Allah yakara gasken ilimi
@ABDULAHIIBSAHI
@ABDULAHIIBSAHI 3 ай бұрын
Masala alhamdulillah
@IssuofouSouleymane
@IssuofouSouleymane 2 ай бұрын
الله أكبر ما شاء الله 🤲🤲🤲☝️🕋
@SageerWise
@SageerWise 3 ай бұрын
Gaskiya dayace Allah yakara basira shek Ahmad imam
@iddizango6419
@iddizango6419 3 ай бұрын
Ma Sha Allah🎉🎉🎉🎉❤❤❤
@AdamouĜarba-j9t
@AdamouĜarba-j9t 3 ай бұрын
Sayadi mougode Allah yasaka da alkhairi
@suleimanmuyigaskiya3156
@suleimanmuyigaskiya3156 3 ай бұрын
Allah yaqara basira da juriya mallam Ahmad
@mounkailayayelaouali8535
@mounkailayayelaouali8535 3 ай бұрын
Macha Allah Allah yakara bashira
@BuhariASani
@BuhariASani 3 ай бұрын
ماشا,allah
@TokooossTokoooss
@TokooossTokoooss 3 ай бұрын
Mai Ishah FM bayda adallchi mun sha saurai shi
@bishirabba8708
@bishirabba8708 3 ай бұрын
Allah y saka da alkhairi shekar ahmad
@Laminouissa-y9z
@Laminouissa-y9z 3 ай бұрын
Idris wllh wllh chi daï adamé chi baida hankali ko na kwo'yar zarra duk yadda ka yi da jaki saï ya cikara allah chi chir'yar da chi da sauran Yan uwansa
@PrinceSanusiblack
@PrinceSanusiblack 3 ай бұрын
Masha Allah
@MurtalaAhmadDanga
@MurtalaAhmadDanga 3 ай бұрын
Assalamu alaikum, Mallam Allah Ya sa ka da alkhairi, kunsan abunda ke damun Dr Idris Hassada, Hassada, Hassada, bazai ganeba kurabu dashi, neman suna yake. Wlh ne ban sanshiba se da naji yana sukan Professor Pantami, ko yanzu kunji abunda yake fad'ako. Ciwon Hassada musifa ne Allah Ya sauwak'e, amin.
@YahayaSulaiman-u2s
@YahayaSulaiman-u2s 3 ай бұрын
Sakalla wakhairan
@malamnafiu9213
@malamnafiu9213 3 ай бұрын
MashaAllah Shiekh Ahmad, reddi me hujjah, Allah ya ganar da Ahmadu Dan dajiya 😂
@nasirumar2786
@nasirumar2786 3 ай бұрын
Slm,Dun Allah a ina malam yaki bauchi inasu nakaimishi ziyara nagude
@SinusiAli-r7y
@SinusiAli-r7y 2 ай бұрын
Assalamu alaikum sarki Zaki ai yariga ya Bada amsa inkalura an tanbayeshi Shima sai yayi tambaya saboda Babu amsa
@AbbaAbba-vu9og
@AbbaAbba-vu9og 3 ай бұрын
shifa ilimi baiwace Allah yakara basira
@malamnafiu9213
@malamnafiu9213 3 ай бұрын
Gaskiya Dr Jaki a Kuma makaranta
@tukurmuhammed905
@tukurmuhammed905 3 ай бұрын
Tambayar daya kamata ayi masa Annabi SAW yana umarni ne ga addinai bahaniba Wannan nuna Dr yagamsu da cewa sharbi addinai ne shiyasa Annabi SAW baihanaba
@MurtalaAhmadDanga
@MurtalaAhmadDanga 3 ай бұрын
Anya Dr ne kuwa? Mallam Ahmad, Allah Ya kara basira, amin.
@doumbamadou6642
@doumbamadou6642 3 ай бұрын
Dan bidia har ya mutu bazai fahimta addini ba dalilin son rai
@malamialamin6622
@malamialamin6622 3 ай бұрын
Sannu mai fahimta
@cashmoney2305
@cashmoney2305 3 ай бұрын
Maganar Gaskiya
@auwalrabe3908
@auwalrabe3908 3 ай бұрын
Kaimadai kace akwai kullalliya tsakanin ku dashi
@LawanHaruna-v7v
@LawanHaruna-v7v 3 ай бұрын
Karyane tastuniya kuke
@sanihussainigimi4406
@sanihussainigimi4406 3 ай бұрын
Dr. Idris kaje ka nemi ilimi tare da sanin ya kamata.
@anasmusah2580
@anasmusah2580 3 ай бұрын
if Dr. Idris was a politician h3rn…😅😅
@MuhammadBadamasijibrin
@MuhammadBadamasijibrin 3 ай бұрын
Gaskiya jaki jaki ne
@AbbaMAliBorno
@AbbaMAliBorno 3 ай бұрын
Dr idris Abdul Aziz Yasa iyayenku Kuka tun 1996
@MujittafaUtai-d6z
@MujittafaUtai-d6z 3 ай бұрын
kuyi iyayinku daganan sai qabari , lahira babbar rariya
@diniahmad-l6w
@diniahmad-l6w 3 ай бұрын
ammakai zaki nagarashin ladabinka
@ShuaibouSulaiman
@ShuaibouSulaiman 3 ай бұрын
makaraitan baza
@malamialamin6622
@malamialamin6622 3 ай бұрын
Menene hujja, AkramukalLah?
@Abdulazeez-8935
@Abdulazeez-8935 3 ай бұрын
Ashe haryanzu akwai masu kallon mahaukatan munafukai
@yusufmuhammed412
@yusufmuhammed412 3 ай бұрын
Dutzen tanshi aidan tashane.
@sanihussainigimi4406
@sanihussainigimi4406 3 ай бұрын
Dr. Idris ba don Allah yake yiwa Prof. Isa Raddi ba, kishi yakeyi dan Prof. Isa ya sha gabanshi.
@HamisLarry
@HamisLarry 3 ай бұрын
Why is that?
@MujittafaUtai-d6z
@MujittafaUtai-d6z 3 ай бұрын
Allah yafahimtar daku
@hannahmukhtar3056
@hannahmukhtar3056 3 ай бұрын
Gaskiya nima tawa fahimtar kenan
@auwaluibrahimhusaini2796
@auwaluibrahimhusaini2796 3 ай бұрын
Dr idiris Rana me rabawa kowa aiki musamman mushiriqqai da shedanu Allah ya qara dagga darajar Dr idiris
@AhmadUsmanAhmadUsman
@AhmadUsmanAhmadUsman 3 ай бұрын
Dr jakide
@cashmoney2305
@cashmoney2305 3 ай бұрын
Wawa
@anasmusah2580
@anasmusah2580 3 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂!
@AlhayatAlhayat-jr8wq
@AlhayatAlhayat-jr8wq 3 ай бұрын
Makaryata malamday bazaizo shafinkuba
@saniabubakar644
@saniabubakar644 3 ай бұрын
Sarki Zaki kaji tsoron Allah
@HamisLarry
@HamisLarry 3 ай бұрын
Why ? What did he do wrong ?
@MujittafaUtai-d6z
@MujittafaUtai-d6z 3 ай бұрын
kyale jahili yayi ta hauka
@malamialamin6622
@malamialamin6622 3 ай бұрын
Dan Izala yaji wutar hujja
@SurajoIbrahim-l7u
@SurajoIbrahim-l7u 3 ай бұрын
Kudena kulawwa jaki
@sanihussainigimi4406
@sanihussainigimi4406 3 ай бұрын
Ilimi da hankali tare suke Dr. Idris.
@HamisLarry
@HamisLarry 3 ай бұрын
#SarkiZaki please be transparent why because you’re a host I like you that’s why I’m telling you . I use to listen to Qibla fm but the host ain’t being real and transparent and sometimes he hustle is guest that’s why I stop following his program.
@sambomusabinniuga7682
@sambomusabinniuga7682 3 ай бұрын
Masha allah munagodiya masoya manzon allah sallallahu alahihi wasallam 💔❤️💝💖💕💔💞💖💞💖 Donkey is always a donkey Idris your donkey 🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐴🐎
@BuhariASani
@BuhariASani 3 ай бұрын
ماشا,allah
@MujittafaUtai-d6z
@MujittafaUtai-d6z 3 ай бұрын
kuyi iyayinku daganan sai qabari , lahira babbar rariya
Idris Abdul-Aziz: ALLAH Zai Tambaye Ka - ga Ahmad on Qibla FM
1:31:29
СИНИЙ ИНЕЙ УЖЕ ВЫШЕЛ!❄️
01:01
DO$HIK
Рет қаралды 3,3 МЛН
Don’t Choose The Wrong Box 😱
00:41
Topper Guild
Рет қаралды 62 МЛН
Cheerleader Transformation That Left Everyone Speechless! #shorts
00:27
Fabiosa Best Lifehacks
Рет қаралды 16 МЛН
001 Suratul Dariq
59:56
Malam Ahmad Tijjani Gurumtum Tv
Рет қаралды 14 М.
TATTAUNAWA TA MUSAMMAN TARE DA MALAMAI AKAN RIKICIN DA YA BARKE TSAKANIN DARIQA DA IZALA
3:19:59
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 28 М.
СИНИЙ ИНЕЙ УЖЕ ВЫШЕЛ!❄️
01:01
DO$HIK
Рет қаралды 3,3 МЛН