yadda aka kullawa Sheikh Aminu Ibrahim daurawa muna kìsa a kano shida hukumar hisba saurari jawabin.

  Рет қаралды 31,072

Sunnah Academic

Sunnah Academic

Күн бұрын

Пікірлер: 18
@saniismailnasara2296
@saniismailnasara2296 8 ай бұрын
Masha Allah Wallahi malaman Sunnah Kuna birgeni saboda baku yarda da zaman Banza ba Shiyasa hargobe bakwa tsoron gayawa kowa Gsky
@NASSIHA_TV
@NASSIHA_TV 8 ай бұрын
Amine ya Allah
@AboubacarabdouSalifou-hn7tu
@AboubacarabdouSalifou-hn7tu 8 ай бұрын
Ma shaa Allah !jazzakal'lahu khairan
@ShituIsmaila
@ShituIsmaila 8 ай бұрын
Jazzakallahu kairan MLM
@KabirudanasabeAuwalu
@KabirudanasabeAuwalu 8 ай бұрын
Allha yasaka dahairi
@RukaiyaIbrahim-t7o
@RukaiyaIbrahim-t7o 8 ай бұрын
Amin ya Allah
@Alhamdoulillah922
@Alhamdoulillah922 8 ай бұрын
Amine
@jamiluusman4485
@jamiluusman4485 8 ай бұрын
Allaah ya kyauta..amma malam ko lokacin wa’ancan din ai an kama irin su Murja din har aka kaita court aka yanke mata hukunci..a Kano insha Allah ko Fir’auna ne gwamna baza su bari badala ta yadu ba insha Allah!
@AishaAbdullahi-x4g
@AishaAbdullahi-x4g 8 ай бұрын
Malam allah yasaka muku da alkhairi
@TukuraMuhammadusman
@TukuraMuhammadusman 8 ай бұрын
Wannan gaskiyane malam
@muktarUmar-q9i
@muktarUmar-q9i 8 ай бұрын
Gas kiyne malam
@MusaHussaini-r9z
@MusaHussaini-r9z 8 ай бұрын
Wacece 9
@nuraaminu2331
@nuraaminu2331 8 ай бұрын
To yanzu malam idan ba malam daurawa to kenan hisba ba za ta iya aikiba, karfa ku Maida hisba ta za ma hukumar ta siyasa, Kuma ai ba malam daurawa e farkon shugabanta ba, kuskurene ku siyasantar da hisba, ko wa ne malamin Addinin zai iya rike hisba ba sai malam daurawa kawai ba
@AboubacarabdouSalifou-hn7tu
@AboubacarabdouSalifou-hn7tu 8 ай бұрын
Gaba Daya a cin mutanan da qadiyar ta shafa, babu mai qarencin sanin ya kamata kamar na mahaifin ka ma balantana Kai. Allah ya shirya mu.
@mustaphaibrahim5078
@mustaphaibrahim5078 8 ай бұрын
Kai ne bakin tsinanne
@belloumarmilgoma3224
@belloumarmilgoma3224 8 ай бұрын
KANAWAN DABO kenan 🤔🤔 kadan ne daga cikin aikin su😂😂
@nuraaminu2331
@nuraaminu2331 8 ай бұрын
Kuma malam idan ba ka sani ba wadanda su ka damu kano da badala yanzu duk mafiyawancinsu yan Abba ne yan kwankwasiyya ne, kuma su su ke yakar daurawa ba yan APC ba kuma gashi jamian gwamnatin sun ba su kariya babbaancin waccan gwamnatin da ka ke suka
@AkuraAlhaji-m5v
@AkuraAlhaji-m5v 8 ай бұрын
Halane malan
Muwadda'i Malik 61 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa {Hafizahullah}
46:08
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 3,8 М.
UFC 308 : Уиттакер VS Чимаев
01:54
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 902 М.
Colorful Pasta Painting for Fun Times! 🍝 🎨
00:29
La La Learn
Рет қаралды 308 МЛН
Wa'azi daga ƙasar Ghana tare da Shiekh Aminu Ibrahim Daurawa da Alaramma Ahmad Sulaiman
54:50
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 4,4 М.
Yanzuna 🔥🔥: Ziyara Sheikh Asadul Sunnah Zuwa wajen Dr. Idris
50:28
Yanda Iraq da itopia suke Kawalcin mata Sheikh Aminu daurawa
8:41
Alhaqq Islamic TV
Рет қаралды 70 М.
Tambayoyi da Amsa: 101 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
23:10
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 27 М.
Mahangar Zamani tare da Sheikh Aminu Daurawa kan Ayyukan Hisbah
27:40
BBC News Hausa
Рет қаралды 299 М.
Barazanar Yunwa Da Hanyoyin Maganceta | Prof Mansur Sokoto | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
2:13:53
UFC 308 : Уиттакер VS Чимаев
01:54
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 902 М.