Kace zaka nuna mana yadda ake gyara matsalar KYC a Sidra. Amma kazo kana nuna mana yadda ake yin KYC bayan kuma gyara kace mana
@MuhammadsaniAhmad-qt8rj21 күн бұрын
Ok under review yayi daidai kenan, saimujira, dannawa yadade a under review
@HauyMuhammad20 күн бұрын
Muna gdy Sosa OGA
@lukmanisah648520 күн бұрын
Nawa kwatakwata yadena budewa wllh ataimaka mun
@UmarIbrahim-wg5fp17 күн бұрын
Tanx bros
@armayauUmar-f5o21 күн бұрын
Nice
@kabirusamaila284821 күн бұрын
Wlh banyi dedaiba ya Ake gogewa😢
@NafeeuUmar-oo2nn21 күн бұрын
Good
@shagariMohammad4 күн бұрын
Salam
@Ussonjibrin16 күн бұрын
Muna godiya. Amma idan yayi blue hakan yananufin yayi kenan
@aminutech16 күн бұрын
Idan yayi blue yana nufin under review idan kuma yayi green yana nufi verified
@MuktarKhalid-p6b11 күн бұрын
Yaya zanyi in gyara kyvc na har yanzu basu acsefyin.di nans
@MudassiruSani-te8vg21 күн бұрын
Oga nawa bayashiga ciki bamsan miyasaba
@salmanusalisu500421 күн бұрын
Wanda nashi baya shiga fa yaya zaiyi ya rika shiga?????
@abubakarmohammedwada47824 күн бұрын
Assalamu alaykum Malam Aminu, ina da eKYC document list guda biyu kuma dukkan nun su suna reading Under Review, shin don Allah is they any way that i can delete one of them. Bissalam
@hassanabubakar657814 күн бұрын
wana baka bayani yada yakamata
@AMINUTECH-v3j14 күн бұрын
Slm a kwai video da akeyima bayani da yawa akwai kuma wanda baya bukatar bayani dayawa kamar idan mutun zai yi video akan abunda yariga yayi to bazasu baka damar komawa baya domin ka chanja ba hakan zai iyya lalata nawa KYC din shiyasa wasu abubuwan basu bukatar ace sai an nunasu duka shiyasa nike bakin kokarina domin naga na amsa wasu tambayoyin ba wai kai tsaye nike video ba wani lokacin. Thank you for watching my video ✍️Aminu tech
@kabirusamaila284821 күн бұрын
Kuma nakai 2 Month dayi
@saudatuumargagi12 күн бұрын
Pls a taimaka yazanyi na pi
@aminutech12 күн бұрын
Muyi magana ta Facebook kayi search dina kirubuta AMINU TECH