Ubangiji kadai ne kawai zay'iya biyanka yaimaka sakayya da gidan aljanna baka boye mana komai kobiyanka mu sai haka Allah ya kara daukaka mana ganiwa sosai wlh .❤
@Abuarfat2 ай бұрын
Masha Allah sir nagode sosai da addu'a Allah yashige mana gaba ina rokon Allah yabaka irin abinda karokamin
@auconnection2 ай бұрын
Thank you Sir, Dan Allah a ɗan ce wani abu a kan SUI
@AbuarfatАй бұрын
Ok
@GarzaliAdamu-nk6wm2 ай бұрын
Allah ya Kara basira
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah
@jameelyau75232 ай бұрын
Allah yasaka da mafificin Alkairi oga Abu Arfat muna matukar godiya abinda nadade ina nema nakashe over 500k wallahi amma gashi yanzu a free kana bamu
@Abuarfat2 ай бұрын
Masha Allah sir
@SulaimanUbale2 ай бұрын
Aslm barka da wannan rana saidai rubutun nawa da akwai dan yawa dafatan Allah yabaka ikon karanta wa alaikum wata nedai basan ta yadda zan nuna maka dadin da naji da ganin wannan video naka saboda ayanzu haka inna online class wanda yanzu haka mun gama dex gaba daya amma video daya akaimana wanda bai kai daya daga cikin naka video ba zan daka ta haka amma rubutun da yawa Akarshe Allah yasaka alkairi , Allah ya haskaka ce rayuwarka da iyalinka , Allah ya biyaka da gidan aljanna muna godeya 🤲🤲🤲🤲
@Abuarfat2 ай бұрын
@@SulaimanUbale Ameen ya Allah sir nagode sosai Allah yabar zumunci
@ibnsaidtv7142 ай бұрын
Mungode oga , Dan Allah ayimana video Akan Yadda Zamu Nemo Successful Trader
@Abuarfat2 ай бұрын
Insha Allah zanyi sir
@ibnsaidtv7142 ай бұрын
@@Abuarfat Mungode Sir ❤️🙏
@ZACKSTECH-67762 ай бұрын
First comment
@ASCRYPTOACADEMY2 ай бұрын
gaskiya yakamata kayi vedio Akan Yadda ake dex trading a sui blochain tunda yanzu akala ta Fara komawa can please
@Abuarfat2 ай бұрын
Ok
@ASCRYPTOACADEMY2 ай бұрын
@@Abuarfat thanks
@ABTIJJANI85Ай бұрын
Oga Zamu iya Amfanii Da Strategy Din Akowanii Exchange Ko Ba Mexc Ba ??
@aminufaggo34622 ай бұрын
Fatan alkri
@manager27612 ай бұрын
Thnk
@hakiluGonto2 ай бұрын
Allah yasaka maka da mafificin alheri
@AbuarfatАй бұрын
Ameen ya Allah sir
@IbrahimMuhammad-s6i8e28 күн бұрын
Sir yaushe yadage mushiga kaduwa sanan volume indicator shine mai kamn pink ba kuma koyaushe yataba kasa kaceko
@IBRAHIMSHUAIBU-yl9dy2 ай бұрын
Slm oga da Allah menene DCA aimana bayane akanshi
@Abuarfat2 ай бұрын
Ok insha Allah zanyi a video nagaba
@imranasalisubilbis9507Ай бұрын
Wai oga wace exchanger tafi saukin charges na sol inzaka tiro
@TheGreat-m7j2 ай бұрын
Masha Allah.... Allah Ya saka da Alkhairi Sir. Sir nace idan suna fitar da coins ɗin xuwa kananan wallet mai ya kamata mutum yayi?
@Abuarfat2 ай бұрын
Gaskiya mutum ya hakura da siyan token din kawai saboda. Alamace ta manuplatoin
@TheGreat-m7j2 ай бұрын
@@Abuarfat Ngd Sir 🙏
@hausacryptoupdatetАй бұрын
Muna godiya, tambayata shine inasan zanyi deposit na $20 acikin solflare dita, amma nasai sol a binance, zanyi withdraw sunce sesun cani 0.01 sol, shine nace ko akwai wata hanya datafi wannan saukin caji a setani dan Allah
@AbuarfatАй бұрын
Kasaida dollar kayimin magana zan hadaka da wanda befi ya cajeka $0.2. Ba
@hausacryptoupdatetАй бұрын
@@Abuarfat to oga nasaida ita zazama naira yanzu
@hausacryptoupdatetАй бұрын
@@Abuarfat snkammala sir
@UmarYakubu-js6ef2 ай бұрын
Good morning bosss pls boss I want to join your WhatsApp group pls 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏😢😢😢😢😢😢