JazakAllahu khairan, Oga Sir. Allah ya qaro basira
@Abuarfat17 күн бұрын
Ameen ya Allah sir
@Nasiru_Mansur_Almaliky18 күн бұрын
Allah yasaka da Alkhairi Oga muna godiya Sosai Oga.
@Abuarfat18 күн бұрын
Ameen ya Allah sir
@basiruahmad102715 күн бұрын
Allah saka da alkairi 🙏
@abdullahimaina891115 күн бұрын
Don allah meye matsalar nawa baya Nuna min wajen explorer
@yusufabdullahi685817 күн бұрын
Muna godiya oga
@yusufhabeeb164318 күн бұрын
Allah yasaka da Alkhairi, Allah yayi mana gamda katar na Alkhairi
@Abuarfat17 күн бұрын
Ameen ya Allah sir
@IsahBinnasir13 күн бұрын
@@Abuarfat Allah ya saka Muna ƙaruwa sosai Ya xa ai ka nunamana yan da saka saye coins da 2$ dallos Da kuma yanda xaka sayan sanan muna buƙatan yanda ake lissafi na dallas misali kamr ace 0.005. Or 0.15712 Muta ne da ywa basa iya gane lissafi dallos mun. Godiya
@ALIYUABBAS-o2l17 күн бұрын
Oga muna gdy Mara adadi da ftn Allah ya jiqan mahaifa ya raya zuria a yasa wa rayuwa albarka
@JafaruInuwa18 күн бұрын
Muna godiya sosai da irin gudun mawarka.
@AlhassanNasirUmar9 күн бұрын
ما شاء الله جزاك الله خيرا Allaah Ya sa muna daga cikin wadanda zasu samu profits me tsoka dalilim yin amfani da wadannan strategies naka ❤ 🤲 أمين يا حي يا قيوم
@akilumuhammed869118 күн бұрын
Masha Alh
@SulaimanUmar-l3q17 күн бұрын
Slm oga muna godiya Allah ya saka da alheri don Allah nawa bayamin explore me matsalan
@Abuarfat17 күн бұрын
Maybe da app dinsu kake amfani Kayi amfani da browser Ameen ya Allah sir nagode
@SulaimanUmar-l3q17 күн бұрын
Okay thanks sir na gwada yayi gaskiya babu da zamuce saide muce Allah ya saka da alheri 🙏🙏🙏
@abdullahimaina891115 күн бұрын
Don allah Taya kayi naa gwada abun yaqi banganeba please
@AlhassanBashir-sh3yz18 күн бұрын
Masha Allah
@MuhammadDanjuma-d1b17 күн бұрын
Let go🚀🚀🚀🚀
@Ummuaysha17 күн бұрын
Muna godiya
@AlkasimIdris-nz1sc18 күн бұрын
Allah yasaka da alheri yajikan magabata
@Abuarfat18 күн бұрын
Ameen ya Allah sir
@oyusufbaba190418 күн бұрын
Godiya mara misaltuwa Allah yasaka da mafificin alkhairi
@Abuarfat18 күн бұрын
Ameen ya Allah sir
@SadanuAbdullahiyargaba18 күн бұрын
Jazakhallu Khairan 🙏
@dorespect3317 күн бұрын
Oga Allah ya biyaka
@mmbalagwarzo16 күн бұрын
Nasai wannan big Pepe din tun Yana moonshot Allah ya bamu saa
@hafsatkhalilahmad384917 күн бұрын
Ma sha ALLAH Ilimi kam Muna samun sa kyauta anan Namu kawai shine research always! Da kuma strategy naka a matsayinka na Trader. ALLAH yayima Su Arfat Albarka da namu gaba daya😊
@AbdullahAbba-h4c18 күн бұрын
Allah yasaka Da alkhairi
@Abuarfat18 күн бұрын
Ameen ya Allah sir
@UmmuKhalil-d9w17 күн бұрын
Mungode 😊
@IsmailHalilu-h7c16 күн бұрын
Allah ya maka albaka
@FatimaIsah-mk4kg17 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi.don Allah a wajan Ina ake ganin explore?na shiga dexscreener na na dudduba Banga wajan ba
@Abuarfat17 күн бұрын
Kayi amfani da browser
@Young_Chinese0117 күн бұрын
Masha Allah godiya
@Musaa47718 күн бұрын
ما شاء الله
@ibraheemchiroma982618 күн бұрын
Allah yabiya
@hafsatkhalilahmad384917 күн бұрын
Amma a Dexscreener namu, baya nuna EXPLORE DIN NAN
@Umar_faruk0318 күн бұрын
Commandan aiki 👌
@Vaddo157318 күн бұрын
Thank you🙏🙏🙏🙏🌹
@BariraAminu15 күн бұрын
Nawa ka sa ka samu
@halirumusa-q8v18 күн бұрын
Allah Ya Saka Da Mafificin Alkhairan Duniya Da Lahira Amma OGA Ya Bani Dariya 😂 Wai Saboda Karda Nace Bari Na Turo Address Dina Shine Yayi Maza Yace Small Market Cap Nashi Basu Tashi Ba 😂😅😂
@Abuarfat18 күн бұрын
😂😂😂😂
@Naijaboy217 күн бұрын
Oga dan Allah, ina da tambaya akan SHAKEOUT, inason karin bayani a kansa
@Abuarfat17 күн бұрын
Ban gane tambayar ba sir
@Naijaboy216 күн бұрын
@Abuarfat Yauwa, irin token da mutum zai shiga amma yaita zubewa a hankali a hankali, na tsawon lokaci, wani yana iya daukar 10 days to 1 month, Amma daga baya sai a pumper shi ya tashi, Dan Allah akwai hanyar da mutum zai gani wannan token din ya shiga ba tare da yayi jiran nan na tsawon lokaci ba
@Naijaboy216 күн бұрын
@Abuarfat Na gode sir
@malammantech922117 күн бұрын
Muna mugun jin dadin video nka wlh ka iya bayani yacce zaa fahimta
@SadanuAbdullahiyargaba18 күн бұрын
Please 🙏 inaso nasan inda zanga ATH da ATL A Dex Amma Na Rasa Gun
@Abuarfat18 күн бұрын
Kasan candles stick na farko shine Allah time low Shi kuma Alltime high shine candlestick dinda yafi ko wanne
@DaudaUsman-gw9ub18 күн бұрын
Allah ya saka maka oga. Oga nace wai meyasa sanji Bot ba ya copy sell ne. Bayan kuma ya siya?
@Abuarfat17 күн бұрын
Wani lokacin harda slippage sir
@Nuroon116 күн бұрын
Assalamualaikum oga Dexscrener dita batada gurin gainers and losers
@Abuarfat16 күн бұрын
Kayi amfani da browser
@Nuroon116 күн бұрын
@Abuarfat ok na gode
@salmanmustaphahotoro13617 күн бұрын
Aslm sir, akwai matsala idan liquidity yafi market cap yawa?
@SamboSalihu18 күн бұрын
Ranka ya Dade na shiga Dexscreener dina amma banga gurin da aka Rubuta Explorer da zan shiga wajen Gain/Loosers ba. Nagode