It's so sad what is going on in Northern Nigeria. Well done Dan Bello for your excellent job.
@IsahMuhammad-zf7eeАй бұрын
InnLillaha wainna ilaihi rajiun 😢
@yahyalawal3998Ай бұрын
Salam Dan Bello. Allah Ya kare mana ku Ya sa sanadin sanarwan ku, shuwagabanni su gyara. Ameen
@BashirJibrilsaidАй бұрын
Allah dai ya biya Dan bello
@MurtalaIdris-t9mАй бұрын
Very good Dan bello da amsa kirana akan maganar jahar Kaduna saura badakalar kwangilar titin jirgin kasa Wanda za ayi acikin kwaryar garin kaduna Wanda akaba Wani makusanci el rufa'i jimi lawal akan naira billion 11, anfitar da kudin gabaya Amma bayi komai ,domin yanzu haka maganar tana kotu.
@AlhassanMusa7024Ай бұрын
Ya Allah! Ya Allah! Ya Allah! Ya Ubangiji muna ƙara roƙonKa Kayi riƙo da hannayen shuwagabannin mu. 🤲🤲🤲
@auwalumar7509Ай бұрын
Allah yasaka maka da Alkhairi, su kuma Allah ya isa, mukuma Allah kada famana.
@Meme-m2n1iАй бұрын
This is so disheartening and disgraceful that in 20th centuries schools like this still exist in Kaduna and Nigeria at large . Shame on the government and his cohort that keep depriving the people and keeping them poor
@IsahMuhammad-zf7eeАй бұрын
Good Dan Bello 💪
@muhdahmad9023Ай бұрын
Amman Fa Gwamnan Kaduna yayi Aiki matuka da mundade bamuga wani Government a Kaduna tayi b❤
@LawaljafarJafarlawalАй бұрын
Amma Dan bello kayi bura uba fa Allah ya jikan iyaye Ameen,
@dreamproject1069Ай бұрын
May God bless you Dan Bello. This is my state and i can swear to you that there are alot of schools like that all over the state. May God help this Nation
@ibyabuАй бұрын
😂😂😂😂😂😂 Beautiful kenan!
@israhabdulkadiradam5761Ай бұрын
Up up dan bello 😂😂
@SadiyaMohdGidadoАй бұрын
😂😂😂 Dan Bello baka Da Dama munayinka
@MoussaMahamed-x5lАй бұрын
Hhhhhh ke KO sadiya
@muhdahmad9023Ай бұрын
Kai Dan Bello Baka Taba Bani dariya kalan na Wannan Vid din ba 😂
@RuqayyaAbdulhadiАй бұрын
Mudai bamuda kasa sama da 9ja Allah ka shirya shuwagabaninmu,masu gaskiyar cikinsu Allah y tsare masu imaninsu yabasu iKon sauke haqin Alumma Azzaluman cikinsu Allah y mans maganinsu in bamasu shiryiwa bane.Abun akwai baki ciki Allah y tsareka Dan bello
@abdulmalikuba7285Ай бұрын
Aikin ka yana kyau dan bello
@omoxhinacomedyАй бұрын
As I see my notification with Dan Bello Video Title I knew it is an irony 😢😢😢 So sad you just mentioned 200.000.000 damn for one car but he still use leg enter office nawa o 😅
@yasirsulaiman-t5nАй бұрын
😂😂😂🎉 Wanda yaji dadin wannan Maganar yamin addua
@ammarmuawiya272Ай бұрын
😢😢😢😢😢😢😢 Allah ya tausaya mana
@BruceEnohRighteousАй бұрын
Inna lillahi Wa inna illehi Raji une
@mahamanebilyaminou2866Ай бұрын
Macha allah❤
@MamudaAdam-gg6wkАй бұрын
Dan Bello allah yasakamada alheri
@AbdullahiMuhammed-v2eАй бұрын
Dan Bello i like this school 😂😂😂😂
@D.KMAISUBURBUDATVАй бұрын
Allah yazara
@NaseerMohammed-r7lАй бұрын
Sai maigida dan Bello
@blessinggambo1427Ай бұрын
Hakika sunyi kokari atapa masu hanu akuma yigu da, 🫣🫣🫣 allah ya isa talauci badadi
@ismailyahaya4127Ай бұрын
Kaijama a Nigeria mukam Allah ya'isan mu wlh
@gambowaziri6596Ай бұрын
Hahahahaha gaskiya I love this
@UsmanDollar-hg6wiАй бұрын
Allah yakawo sauki
@رابحهمحمد-ت2صАй бұрын
Allah ya isa
@mraboubashirАй бұрын
Allah ya isa wllh, muma haka karamar hukumar ikara dake kaduna tunda Elrufa'i ya hau shekara 8 manga wani abu daya mana ba, idan banda wani tsinan nan event, kafin ya hau muna da titi shima ba wani mai kyau bane, ammah sai da yasa aka lalata titin da sunan zai gyara amma maganar da akeyi har yanzu ba'ah gyara ba, muna da wani company tumatur kuma muna zargin gwamnatin kaduna ce ta siyar, a lokacin da yake mulki, muna da gidan wuta shima muna zargin gwamnatin kaduna ce siyar, da basu da yawa, wllh nidai banda event da yayi bansan wani abu da yayi ba kuma
@ahmadaminu4124Ай бұрын
Kai danbello
@saudatu-abdullahiАй бұрын
Hmmm,AI el rufa'i tsakaninku dashi saidai Allah ya ISAH,Insha Allah sai Alalh ya saka mana,😢😢😢
@HussainAbubakar-yh3gcАй бұрын
Allah ya isa 😳😳😳😳😳
@namadinahotoro4632Ай бұрын
Allah ya kyauta
@VikramAbdulrazakАй бұрын
Allah dai ya kauta
@AbdulkaderKader-b4dАй бұрын
Toh Allah ya kyauta
@hassanemahamadou7139Ай бұрын
Kay Nigeria Allah ya isamuku
@abdulrahmanusman5199Ай бұрын
Abun Haushi. Ko yaushe ginin zai iya fado musu. Allah ya kiyaye.
@astaaliyu1278Ай бұрын
Very unfortunate, Kai ni lo sunan El Rufai bana son ji.
@Sagir_SalehАй бұрын
Ai Ba Iya Wannan Baneba Akwai Ire Iren Wandan Makarantun Sunanan Da Yawwa Sosai A Kauyukan Kaduna Bila Adadin
@MusaTijjani-vk6cmАй бұрын
Da Idon Mu🥺Muka Ga Azzalimi,Muna Roqon Allah Kar Ya Qara Maimaita Mana
@un__known11Ай бұрын
😢😢😢
@abdurrahmanmukhtar2682Ай бұрын
Kaduna people, shame on you, whatever El-rufa'i did isn't a favor but a duty, what he didn't do is what Dan Bello wants him to go along and rectify it. An investigative journalist risks his life and unveils the truth but seems in vain, will Nigerians ever believe what's right? I doubt it.
@welcomeramadan3111Ай бұрын
Kumafa yarane aciki tabbar ana koyarwa aciki cab
@amtheonerecordАй бұрын
Kuma ya sallama malaman makaranta da kyau
@JIKANDAULAАй бұрын
🎉
@يعقوبفلاته-ت9بАй бұрын
Tsinannu allah yasa ku shiga matsin halin da zai sa yayanku su koma irin wnn makarantun 😂
@rukaiyatusambo4425Ай бұрын
Amma Rl Rufa'i ya gyara makarantu dayawa, ba za'a ce ya gyara duka ba,amma aikin daya yi a kaduna, an dade ba'a samu gwamna da yayi aikin da shi ya yi ba.
@UmmiyWakilАй бұрын
Kwarai Da Gaske Wanan Haka Yake Nima Shaida Ce
@Chamaki-qb9euАй бұрын
😂😂😂😂
@fidelisosi532Ай бұрын
So sad😢
@musasanusialiyu9525Ай бұрын
Dama duk wanda yace maka elrufai ya inganta ilimi a kaduna bai fadi gaskia ba, saboda a tenure elrufai ne ya karama makarantu tun daga jami'a har nursery kudin makaranta ninki-baninki wanda har yasa yara suka zama drop out Amma kuma a maganar infrastructure (musamman tituna da gadoji) yayi kokari gaskia. Sai dai kuma kash!!! Shi dan talaka yafi bukatar ingantaccen ilimi akan tituna
@shehuarc2964Ай бұрын
Wannan maganar taka kuma karya ne, da gaske Elrufai baiyi kokari ba a fanin ilimi, kuma ya Kara kudi manyan Makarantu amma ya mai da kananun makarantu Kyauta kuma yayi kokari sosai a fanin lafiya, adalci akeso a rayuwa.
@UmmiyWakilАй бұрын
El Rufa'i Fa Yayi aiki mu A'lumar Birni Mun shaida
@UmmiyWakilАй бұрын
@@shehuarc2964 Mlm Ya Inganta government schools a Kaduna Mun shaida💯
@SirajYousuf-m8zАй бұрын
😢😢😢😢
@aysaahmmed7925Ай бұрын
😭😭😭😭😭😭
@Yahuzaadamumallam111Ай бұрын
Komi nada lokaci in Allah ya yayarda wannan abun bazai doreba
@norbertmichael7158Ай бұрын
His son is busy attacking people online
@AuwalNatureАй бұрын
25years of democracy wasted ... a lot cud have changed wallahi. We just got some bunch of looters ne kawai. It's not about the governor if the contract is awarded to fix that school it's the people in the community that will be the first bottle neck
@NurNura-gp3qvАй бұрын
Amma dai wlh sunji kunya yan' kutumar uba
@Rufai-n3dАй бұрын
Dan Bello, ka ban kunya. Fiye da shekara guda kenan da El-Rufa'I ya bar mulki. Bai taba cewa ya gyara dukkan makarantu ba. Maganar motar dan El-Rufa'I kuma, anya baka sa kyashi ba? Yana da motar Kafin ya zama dan majalisa..
@maryamidris5547Ай бұрын
What a shame! 😢
@alaminassalafi9314Ай бұрын
Ka burge ni da baka fadan alkhairan sa ko daya ba, baka san adadin makarantun da El rufai ya gyara bane ko dayake na maka uzuri kai ba dan Kaduna bane
@UmmiyWakilАй бұрын
Wlh Kuwa ai El Rufa'i Ya Gyara Makarantu Over a Kaduna State
@suleimanisah918Ай бұрын
Amman kayi adalci El rufai yayi aikinda kaf Kaduna ba Gomnan dayayi kuma Bello EL RUFAI shima yana kokari bakamarshi
@UmmiyWakilАй бұрын
Maganarka Gaskiya Ne
@mustaphamuhammadbnz55Ай бұрын
Allah ya kyauta 😢😢😢😢
@abdulwahidhangaАй бұрын
Inama inada babbar waya ko video camera danayi maka na wasu makarantu a Doguwa local government Kano, Amman sai kamin alkawari baza a koreni a aiki danake ba
@maryamtukurtaslyАй бұрын
Ya hayyu ya qayyumu Allah mun tuba Allah ga qasarmu Allah hannun ka ga kuma shuwa gabaninmu Ka magance mana matsalolin Nigeria kayi mana maganin duk wani azzalumi 🤲🤲🤲
@aminujakara3632Ай бұрын
Chabbijan
@Prince-B8Ай бұрын
A kaduna nike wallahi el rufa’i yayi aiki sosai wallahi
@HabibHabib-wb6ccАй бұрын
Amma banji dadin maganan nan ba Zaria local government nake edan maki xa’a bada to lallai el-rufai scores 5out-of100 kaga very poor knan
@ahmedmijinyawa3108Ай бұрын
U go explain explain no evidence
@muhammadabdulrahman6984Ай бұрын
Amma meyasa bakayiwa ganduje irin wnn binciken ba kake dora laifin lalacewar makarantun kano akan gwamnatin NNPP