Yadda Na Rasa Yar Cikina Daga Bada Aure

  Рет қаралды 66,842

Brekete Family Hausa

Brekete Family Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 115
@AishaUmarNgelzarma
@AishaUmarNgelzarma 6 күн бұрын
Allah ya jikan ta da rahama Allah ya bimuku hakinku
@IsmailMuhammad-f1w
@IsmailMuhammad-f1w 5 күн бұрын
Allah ya jikanta da rahma
@shafaatuadam-q6d
@shafaatuadam-q6d Ай бұрын
Innalillahi wa innna ilaihirraji uun allah masani akan wannan al amari allah ya jikaanta allah yasa ta huta allah yasa mucika dakyau da iymani ya allah
@BaBaTBrotherskeeper
@BaBaTBrotherskeeper Ай бұрын
Allah ya Mata rahama Amman tabbas kasheta yayi wlh Koh yayi tsafi da ita subhanallah
@HaliluHamisu-zw1vt
@HaliluHamisu-zw1vt 16 күн бұрын
Haka ne mana
@RayaneEkane
@RayaneEkane 5 күн бұрын
Allah sarki
@FerdousMohammad-w8t
@FerdousMohammad-w8t Ай бұрын
Allah yabi Maka hakkinka baba Amma tabbas akwai abundayake faruwa ita Kuma Allah yagafartama mata😭😭
@JamilaMuhammad-b8e
@JamilaMuhammad-b8e 14 күн бұрын
Innalillahi wainnailaihi ra'ji un.Allah yasaka mata , baba Allah ya biyaka yasa kamaka da gidan aljanna,Allah ya mata rahma.😢😢😢
@aishaaliyu4641
@aishaaliyu4641 Ай бұрын
Allah yajikanta da rahama, Allah ya gafarta mata Allah yasa mutuwa tazama Hutu ga bawa
@hauwwamustapha729
@hauwwamustapha729 28 күн бұрын
Amen ya Allah
@rukaiyatabra8560
@rukaiyatabra8560 16 күн бұрын
InnalilLahi wa innailaihiraji'un. Tabbas akwai lauje cikin nadi.
@AminaMuhammad-s7d
@AminaMuhammad-s7d 17 күн бұрын
Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah yajikanta yaimata rahama, Allah yabimata hakkinta
@ibrahimdalhatu3391
@ibrahimdalhatu3391 Ай бұрын
Allah ubangiji yajikanta da rahama yakyautata makwancinta Allah yatona asirin azzalumai yakuma mana maganinsu
@mohammadabdullahi2754
@mohammadabdullahi2754 Ай бұрын
Definitely akwai wani abu a kasa. Me ya kawo maganar sai an farke cikin ta an saka powder? Haka akeyi ne dama in mutum ya mutum ana farka cikin sa a saka powder? Sannan in yanada gsky mesa bai aiko da gawar ba. Aranar ita Hauwa sunyi waya da mokociyar su, karfe nawa ne sukayi wayar? Ita kuma yayar shi ta nuna tun 7am yace ta rasu which is a lokacin bata mutum ba.. so kawai ya fadi gaskiya in kasheta yayi koh tsafi yayi da ita koh wani abun daban de.. but wannnan ba abun yarda bane.. Ita Hauwa Allah ya jikan ta.. Mall wani abun sai anje lahira fa. Mutane basa tsoron Allah koh kadan. In an boyewa iyayenta za'a boyewa Allah ne?
@LaureMohamed
@LaureMohamed 23 күн бұрын
Wllhi gaskiya ne Allah ya SATA huta anma mijina ta ya yau dareta
@hauwaboyi9895
@hauwaboyi9895 Ай бұрын
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun Allah Ya jikan ta da Rahma Allah Ya mata sakkaya
@rukaiyatabra8560
@rukaiyatabra8560 16 күн бұрын
Anyi zalunci a nan, dan Nigeria baiyi ba. Da irin zaluncin nan ta yaya zamu samu sa'ida a al'amuran qasan nan!
@jameelaibrahim2759
@jameelaibrahim2759 17 күн бұрын
Allah yajikanta Allah yamata rahmaa Allah sarki
@Maryamy.haruna
@Maryamy.haruna 15 күн бұрын
Babanma allah yasa yana da jajircewa
@AdoSaadu-f1j
@AdoSaadu-f1j 18 күн бұрын
Allah ya jikanta da rahama Allah ya baiyana gaskiya
@HAUWAUMUSA-u3x
@HAUWAUMUSA-u3x 20 күн бұрын
Gaskiya yaraiynamutanene wlh abimata haqqinta,tab jiwani raiynin wayofa,mahaifintama baza abariyaga gawar yarsaba,bagaskiya alamarinnanfa😢
@JecintaYusuf
@JecintaYusuf 24 күн бұрын
Allah yajikanta da rahama,Allah ya gafarta mata yasa mutuwa tazama hutu 😢 😭
@abdulbakimohammad5047
@abdulbakimohammad5047 25 күн бұрын
Wallahi kasheta yayi. Dalilin dayasa suke shanwahala insunyi retired. Tsinannu kawai
@aishaMusa-j8i
@aishaMusa-j8i 23 күн бұрын
Allah ya ji kanta da rahama
@umeumar6583
@umeumar6583 Ай бұрын
Hasbnallahu wa ni'imal wakil 😢😢😢
@SamiHaroun-c7u
@SamiHaroun-c7u 11 күн бұрын
Allayantaredmegaskiya😭🤲☝️
@DdDd-hj6be
@DdDd-hj6be Ай бұрын
Kai jama'a mutane muji tsoron Allah yanzu Idan ba Nigeria ba Ina za'ayi haka😢😢😢😢😢
@Dangote.6-11
@Dangote.6-11 Ай бұрын
Irin wannan abun yasa wasu iyaye basason yayansu su auri soja tabbas akwai wani abu acikin wannan al'amari Allah ya kawo sauki.
@BahijjahSulaiman-o9n
@BahijjahSulaiman-o9n Ай бұрын
Gidan soja basu taba goyon bayn zalinciba,Amma d alamun shafiu bayda gsky,auren wata uku 😢Kuma Koda dukkanta yayi ko wani zalinci yake mata Indai ah cikin barrks ne d zaa sani,Allah ji kamta Allah bayyana gsky .
@AishaMuhammad-d4o
@AishaMuhammad-d4o 8 күн бұрын
😢 ana zalunci a qasata Nigeria
@MuhammadMuhammadBello-zb5id
@MuhammadMuhammadBello-zb5id Ай бұрын
Hasbunallahu Wani'imal Wakeel😢😢😢
@BayaroIsah-u6y
@BayaroIsah-u6y 21 күн бұрын
Allah ya jikanta da rahma allah ya saka muku
@umarmuazu570
@umarmuazu570 Ай бұрын
Allah ya jikanta da rahama Su Kuma Allah ya tona musu asiri
@FerdousMohammad-w8t
@FerdousMohammad-w8t Ай бұрын
Ameen ya Allah
@fatimaadam1275
@fatimaadam1275 28 күн бұрын
Allah ya tona asirin sa
@Maryamy.haruna
@Maryamy.haruna 15 күн бұрын
Gaskiya danginsa abin xargine
@HaliluHamisu-zw1vt
@HaliluHamisu-zw1vt 16 күн бұрын
Abin nan yabani tsoro wllh wannan cin amana ne kuma ga yaudara amma ma haifinta yayi koqari
@Ayoubabou-x8w
@Ayoubabou-x8w 18 күн бұрын
iKon Allah
@Rahila2023
@Rahila2023 Ай бұрын
Allah yayi mata rahama
@UsmanRabiu-g9u
@UsmanRabiu-g9u 19 күн бұрын
Allah yakanta Allah yabayana gaskiya
@dunialabaridunialabari8644
@dunialabaridunialabari8644 29 күн бұрын
Ubangji allah yakamata amn ya rabbi
@SafiyyaMuhammadMurtala
@SafiyyaMuhammadMurtala Ай бұрын
Ikon Allah yau naga lukutin masifa 😢
@khadijahjibrin4500
@khadijahjibrin4500 Ай бұрын
Ai dama dg jin zancen da fari sune sukayi sanadiyyar mutuwarta
@FateemaAbdulazeez-k6q
@FateemaAbdulazeez-k6q Ай бұрын
Allah yajikanta da Rahma 😢
@ismailchikaire5727
@ismailchikaire5727 Ай бұрын
Haba ita wannan Matar tacika yawan surutu. Bata barinsa yayi magana, ya kamata Brekete family kayi mata gyara
@SurprisedApron-gs5yh
@SurprisedApron-gs5yh Ай бұрын
Kai iya gudun muwar da za bayar ke nan ?
@FatimaAliyuAdam
@FatimaAliyuAdam 19 күн бұрын
Allah ya yafemata kuma yasakamaka
@Maizankotv
@Maizankotv Ай бұрын
Shi yasa mutane da yawa basu son ba ma yaran su auren Soja.
@enthusiant2638
@enthusiant2638 Ай бұрын
Allah yq ji kanta da rahma
@muhammadsisyaku2604
@muhammadsisyaku2604 18 күн бұрын
Akwai nuqunuqu acikin wannan lamari kwarai.
@yayanamainaentyaya447
@yayanamainaentyaya447 14 күн бұрын
Allah ya baiyana gaskiya
@fauziyyakamiluahmed
@fauziyyakamiluahmed Ай бұрын
💔💔💔😭 Allah samu dace Allah jikanta
@ibrahimaudu3391
@ibrahimaudu3391 Ай бұрын
Innanillahiwa inna.ilaihirrajiun.kaijamaaraikamarkiyashi
@marymchcn4066
@marymchcn4066 23 күн бұрын
sojoji ba imani wlh 😭😭😭🤔🇸🇦🇸🇦
@IbrahimShuaibu-x7g
@IbrahimShuaibu-x7g Ай бұрын
Baba kayi hakuri sojoji basu goyon bayan zalunci
@Maizankotv
@Maizankotv Ай бұрын
Da farko dai Allah Ya jikan Hauwa Kulu, na biyu kuma mijin abin zargi ne, yana neman kuɗi ne ko ta ina. Ita kuma wannan mai gabatarwar ta faye Magana ta rage Please.
@AishMon
@AishMon Ай бұрын
😢😢😢😢😢😢😢😢😢
@rabiabdullahi151
@rabiabdullahi151 Ай бұрын
Justice for hauwa😭😭😭😭
@SaddyAbdulrafiu
@SaddyAbdulrafiu Ай бұрын
Ai tunda ya fada ma Baban wai sai an tsaga cikin ta Toh wallahi mamma abin dubawa ne…a aje ta a mortuary ma nan yaki? Shi ya kashe ta kawai😢
@زيتزيت-د6ع
@زيتزيت-د6ع Ай бұрын
Shafiun bashida gaskiya sunyi Maganar farde cikinta wai susamata hoda wataqila suyi tsafidaitane shiyasa basaso sukai gawartata agani
@nusaibaiilyasu2866
@nusaibaiilyasu2866 Ай бұрын
Allah yagafarta mata yasa ta huta
@GBK39
@GBK39 Ай бұрын
😢😢😢😢
@rabiabdullahi151
@rabiabdullahi151 Ай бұрын
Innalilahi wainailaihim rajuun😭😭😭😭😭
@SelahK-v3y
@SelahK-v3y 27 күн бұрын
rayiwa kenan
@ZahraAbubakarOro
@ZahraAbubakarOro Ай бұрын
Allah yajiqan ta da rahama 🥹
@BadawuImran
@BadawuImran Ай бұрын
This woman too, why are you confusing the man , keep quiet and let him talk,is this how your president do
@Highy_Recommended
@Highy_Recommended Ай бұрын
Pls mai tambaya tana tambaya a in da bai kamata ba,
@sabahulkhairy
@sabahulkhairy Ай бұрын
Please a ina zanga FULL Episode na wanan... Allah ya jiɓɓi al'amuran ka
@MahamadouRoua-y7w
@MahamadouRoua-y7w Ай бұрын
Nageria kenan 😢😢
@FaidaRabiu
@FaidaRabiu Ай бұрын
Subhanallah
@Maryamy.haruna
@Maryamy.haruna 15 күн бұрын
Kuma suma danginsa abin xargine wlh ko sunsan abinda yake ko shiyasa suketa boyema duk bakinsu daya
@ZuwairaMuham
@ZuwairaMuham Ай бұрын
Allah yamata rahama
@mubasshirabubakar
@mubasshirabubakar Ай бұрын
Ya kamata akawo karshen zaluncin sojoji da nuna sunfi karfin doka a najeriya
@رقيهالهوساوي-ظ2ك
@رقيهالهوساوي-ظ2ك Ай бұрын
😭😭😭🤲🤲🤲
@Salihuishaqliman
@Salihuishaqliman 28 күн бұрын
Hujane akan biafarha day in yafito kham matsala ne
@HanUshar
@HanUshar 2 күн бұрын
Anime president New Hampshire I work with company accident to listen to me please help me kannada cannot get anybody to help me
@MurjaMurja-u8t
@MurjaMurja-u8t Ай бұрын
Innalillahi wainna ilaihi Rajiun
@خديجةمحمد-س8ذ
@خديجةمحمد-س8ذ 22 күн бұрын
حسبي الله ونعم الوكيل عليهم 😢
@a.a.a9685
@a.a.a9685 Ай бұрын
Allah ya bi maka hakkin ka😭
@أمينةربيع-و7ر
@أمينةربيع-و7ر Ай бұрын
lnnalillahi wa inna ilahirajiun
@امنجلاء-ز4ح
@امنجلاء-ز4ح Ай бұрын
السلام عليكم
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 Ай бұрын
Wanna labarin darasine akan iyayan dakecewa arufe yayansu awanigari basusan abundakefaruwa dayayan suba
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Wallahi haka aka yiwa Fati Slow motion aka binne ta acan ko Habasha iyayan ko hoton gawa basu nema ba ina ji, gashi dan su ta tafi neman kudi, naji takaicin wannan lamari
@Ummuhoonaif01
@Ummuhoonaif01 Ай бұрын
Inalillahi😭😭😭
@ZakouMaman-f2u
@ZakouMaman-f2u 15 күн бұрын
kizankibarinchi yayi magana kema elle ouwa
@andijokaoje
@andijokaoje Ай бұрын
Kai Innalilahi wa’inna ilaihi Raji’un Hassbunalah wanni’imal wakil😔😔😔😔😔😔😔😔😔
@Salihuishaqliman
@Salihuishaqliman 28 күн бұрын
A awannankan maganar mijinta miji yafi uba iko akan matarsa wannan kam hakane
@HanUshar
@HanUshar 2 күн бұрын
🤦😭😭😭 🙏❤️‍🩹 save My Life
@Jibrinsadeeq-r8b
@Jibrinsadeeq-r8b Ай бұрын
Allah yaji kanta da rahama
@mahmudmudeey6342
@mahmudmudeey6342 Ай бұрын
Subuhanallah
@AminaBello-e3j
@AminaBello-e3j Ай бұрын
Innalillahi 3yrs
@rakiyamasud6877
@rakiyamasud6877 Ай бұрын
Ya Allah 🤲🤲😭😭
@Salihuishaqliman
@Salihuishaqliman 28 күн бұрын
Dagaske idan sukataho da gafarta zata lalace
@xjfg272
@xjfg272 Ай бұрын
😢😢😢😢😢😢
@SirajYousuf-m8z
@SirajYousuf-m8z Ай бұрын
☝️😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@HanUshar
@HanUshar 2 күн бұрын
My name is yakubu wisdom have anybody to help me accept you how many months audition please I don't travel big my life my right hand listen to me at David please help me please no
@Aisha-v5k
@Aisha-v5k Ай бұрын
😭😭😭😭😭😭😭
@RazikaRazijw
@RazikaRazijw Ай бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@IssouMamoudou
@IssouMamoudou Ай бұрын
😢😢😢😢😢
@AliyuUmar-pv7md
@AliyuUmar-pv7md Ай бұрын
I need help please
@Ummi-q1u
@Ummi-q1u Ай бұрын
🤔🤔😭😭😭
@kalyboi5750
@kalyboi5750 Ай бұрын
Amma er isah Ahmed ce koh?
@Salihuishaqliman
@Salihuishaqliman 28 күн бұрын
Just 1 minute or second is dead
@MuhammadIbnBunu
@MuhammadIbnBunu Ай бұрын
😅
@Zainabldris2024zainab
@Zainabldris2024zainab Ай бұрын
😢😢😢😢😢😢😢😢
@Maryamy.haruna
@Maryamy.haruna 15 күн бұрын
Babanma allah yasa yana da jajircewa
@SABIU_HUD_AHMAD
@SABIU_HUD_AHMAD Ай бұрын
Allah yaji kanta da rahama
@Maryamy.haruna
@Maryamy.haruna 15 күн бұрын
Gaskiya danginsa abin xargine
Daga Hakan Bohol Akasamu A Sahun Masu Garkuwa Da Mutane
26:46
Brekete Family Hausa
Рет қаралды 27 М.
Don't underestimate anyone
00:47
奇軒Tricking
Рет қаралды 15 МЛН
БУ, ИСПУГАЛСЯ?? #shorts
00:22
Паша Осадчий
Рет қаралды 2,9 МЛН
Players push long pins through a cardboard box attempting to pop the balloon!
00:31
Brekete Family Hausa Goma Ga Watan Oktoba Shekara Ta Dubu Biyu Da Ashirin Da Hudu
2:24:20
Yadda Mace zata hada MAGGI a gidanta Cikin Sauki .
1:34:25
SALAHA MEDIA TV
Рет қаралды 117 М.
Family Matter: The Brother's Apology,
56:51
Brekete Family
Рет қаралды 86 М.
"TWO OF MY SONS ARE IN PRISON OVER FALSE ALLEGATION"
33:46
Brekete Family
Рет қаралды 54 М.
Budurwa Da Saurayinta Suka Hadu Sukaimin Duka.....
18:58
Brekete Family Hausa
Рет қаралды 4,9 М.
EP1 Hauwa: How Lack of Clothing Shaped a Girl's Educational Goals
1:46:25
Don't underestimate anyone
00:47
奇軒Tricking
Рет қаралды 15 МЛН