Yadda Rikici tsakanin Sojojin Nijar da hukumomin Nigeria ke kasancewa ….

  Рет қаралды 11,355

ABIS_FULANI

ABIS_FULANI

Күн бұрын

Пікірлер: 65
@AbdoulkaderAdamou-x7o
@AbdoulkaderAdamou-x7o 4 сағат бұрын
Babu abinda Nigeria Bata iya aikatawa Allah yayimamu tsakani da Nigeria
@zelani7
@zelani7 20 сағат бұрын
LailahA illallah Muhammad rasulillah 🚨
@Nanafirdaoussi-y2q
@Nanafirdaoussi-y2q 19 сағат бұрын
Sallalahu alaihi wasalam
@mustaphamuhammadbnz55
@mustaphamuhammadbnz55 20 сағат бұрын
Ba abinda Nigeria ba zata iya aikata ba saboda tununu baida imani Allah yasa a yimasa juyin mulki Alfarman annabi muhammadu s a w 🥰🥰🥰
@IshaqHaroon-ux1nm
@IshaqHaroon-ux1nm 7 сағат бұрын
Wallahi shuwagabannin Nigeria a irin lalacewarsu zasu iya yin abinda yafii haka. tinda har suka iya kau da kai akan yanayin da yan'Nigeria ke ciki na quncii😢. Yan'uwan mu mutanen Niger 🇳🇪 Allah ya Baku kariya daga gareshi.
@Binsalis
@Binsalis 18 сағат бұрын
Karyar banza Wllh Mudai yan Nigeria Muna Allah Wadai da wannan halin Miyagun shugabanninmu
@IlliaAbdoumoumouni
@IlliaAbdoumoumouni 19 сағат бұрын
Kai yaro bis fulani najeriya ba abinda bazaitai ba inhar tasamu kudi wlh bakusan amana ba j'ai mon foux
@زيتونهسليمان
@زيتونهسليمان 3 сағат бұрын
Allah ya mudache ameen 😢😢
@MAMANEIbrahim-l1z
@MAMANEIbrahim-l1z 20 сағат бұрын
Wallah na geria za ta Iya hakan , saboda ko yan arewacin Nigeria tasai dasu anata kachesu ,kulun sai kaji ankache mutun
@MusaMOHAMMEDALI-s8t
@MusaMOHAMMEDALI-s8t 6 сағат бұрын
Ameen ya allah
@YahuzaTasiu-fi2mf
@YahuzaTasiu-fi2mf 9 сағат бұрын
Za6en Tinubu shine mafi girman ganganci da 'Yan Nigeria sukayi musamman Arewa! Muje zuwa..!
@oumarououmoulhair
@oumarououmoulhair 19 сағат бұрын
Humm Allah ya tona asirin azalumai
@mdr6football649
@mdr6football649 18 сағат бұрын
Inde tinubu ne zai aikata abinda yafi haka ma, Allah ya shirye shi.
@mahamanballa1889
@mahamanballa1889 15 сағат бұрын
Turawa sun doki martini say sun roshe kasashen Musulin duniya. Kuduba ku gani Somalia, Susan, Siriya, Iraq, Iran. Sun ce zasu raba Mali da Nijar biyu. Sina son su raba Nijeria biyu ko ku. Arewa da kudu and kudu ta gabas dogues Biafara. Tinubu Yahia han kali. Tureawa da yahudawa basa kamnamu ko kadai 😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
@ALHAMDULILAH2122
@ALHAMDULILAH2122 17 сағат бұрын
KO kasa da cewa jamin'in Niger 🇳🇪 Sun kama wani dan ta'adda wanda dashi ankayi taro a sokoto, tabbas sun kamashi yana hannu yinzu haka, dashi anka sami bayani komi, taron ya hada manyan Nigerian da Benin da farasa da kuma wadada ke a dawa da mulkin soja yes, kai Allah yasa muda ce
@بشرىمحمداحمدبشرىاحمدمحمد
@بشرىمحمداحمدبشرىاحمدمحمد 3 сағат бұрын
😢😢😢😢😢😢😢😢
@SalaSala-s2x
@SalaSala-s2x 10 сағат бұрын
Wadda taso a yaƙi nijar din to menene na ce ba zata iya fasa bututu wadda taso azo akashe mutane ballantana bututun mai wannan aiko ba abata kudi ba ma tana iya aikatawa saboda muradin kawai shugabanninta kuma ba wai bisa ra'ayin yan arewa bane kawai bisa ra'ayin shugabanin ne
@HamedSani-x7z
@HamedSani-x7z 18 сағат бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@LurwanuSamaila-lt1cm
@LurwanuSamaila-lt1cm 20 сағат бұрын
gaskiya zai iya Yuwa hakan
@MoustiSankwalewa
@MoustiSankwalewa 17 сағат бұрын
🇳🇪🤲❤️
@MalamOmar-l9g
@MalamOmar-l9g 18 сағат бұрын
Don allah agencé d'un wata ragégéniya da nageria da jikadasu amèdashi tendance mayaodarané. Nageria
@bachamahamedali4524
@bachamahamedali4524 3 сағат бұрын
A raba gari se mi
@MuhammadAhmed-ce3ui
@MuhammadAhmed-ce3ui 11 сағат бұрын
Lakurawa was created by Nigeria leaders and white people we we know everything
@SaffinaIbrahimAhmed
@SaffinaIbrahimAhmed 11 сағат бұрын
Dan nageria ko uwaitai ya na yaudara bali wani. Komai dan nageria ina iyawa
@nourimalam126
@nourimalam126 20 сағат бұрын
Allah tona Asirin munafukai
@Egd-zx6dr
@Egd-zx6dr 19 сағат бұрын
Kaje kayi bincike malam kaji 🇳🇪
@Chehou-fv1mn
@Chehou-fv1mn Сағат бұрын
Kai ware
@babangayougayou1094
@babangayougayou1094 8 сағат бұрын
Nijar muna renseignements da zamu iya lekowa abin da wata ƙasa ke aikatawa cikin don haka duk abinda magabata mu suka daɗi haka ne
@AbubakarIdrisgood
@AbubakarIdrisgood 18 сағат бұрын
gayamasu gaskiya s
@MdyousufMeYousuf
@MdyousufMeYousuf 9 сағат бұрын
Cizo ka San Hukumomin nageria da yawa Munafikai ne Makaryata ne maciya Amana ne basa fadar gaskiya
@usmaneadoum
@usmaneadoum 17 сағат бұрын
To Allah ya kare mu
@aboubacarhamadou8053
@aboubacarhamadou8053 6 сағат бұрын
Kay yanzou kayarda da gomnatin nageriya
@AdamYau-g7j
@AdamYau-g7j Сағат бұрын
Babu abinda shugabannin nigeria bazu iya aikawa ba mummuna tinda har yan ƙasar ma ba kyalewa sukayi ba indai su tilumbu ne komai sa iya yi
@NaserNas-y2e
@NaserNas-y2e 19 сағат бұрын
Shugaban kasar nigeria ba hankali Allah yatona asirinsu
@Fatma-tr2im
@Fatma-tr2im 5 сағат бұрын
Indai tulunbu ne zai aikata
@SHAAYAUAHMED-u4f
@SHAAYAUAHMED-u4f 20 сағат бұрын
Wllh Nigeria zata iya karkuman ta Nigeria kusan kowace ƙasa na zargin Nigeria da ta'addanci kuma akwai kanshin gky saboda ko a sojojin ƙasar suna faɗa kuma munsha ganin an koresu saboda haka mubama goyon bayan munafukai
@Abdulaziz-b6q3c
@Abdulaziz-b6q3c 19 сағат бұрын
Zen iya kasancewa haka sabo da hukumomun Nigeria 🇳🇬 Munafukaine A kan kuddi zasu iya komai
@AmadouSiradji-k2v
@AmadouSiradji-k2v 10 сағат бұрын
Da kai da shuwagabannin naku duk kunci ubanku
@kabirualiyu584
@kabirualiyu584 19 сағат бұрын
Wlh Nigeria zata iya
@fataiadegbenro984
@fataiadegbenro984 15 сағат бұрын
The goal is simple and I can tell you for free Niger, Mali and the Bukinafaso are landlocked countries and they’re desperate for a shipping route they’re trying to take over Benin shipping port unfortunately Nigeria is the only country standing in their way so what do you expect creat stupid excuses and try to destabilize the region and that’s why they kicked out France because France never supported the invasion and they are inviting Russia in place who’s willing to see the benefit of doing such for the uranium in those countries and reasons Nigeria already is solidifying it military ties with France, Germany and turkey These military dictatorship are dangerous and are playing with power In the history of Nigeria it never ever invaded another country we are a force for stability in Africa and this stupid propaganda is typical of military dictatorship
@IndéLgavi
@IndéLgavi 17 сағат бұрын
E Mana
@ZakouMaman-f2u
@ZakouMaman-f2u 19 сағат бұрын
doun dantaadar dake kawomana hari souna zaonene a Nigeria
@Muhammed-MudassirAli-umar
@Muhammed-MudassirAli-umar 15 сағат бұрын
To su kuma yan ta'addan da ke Kai muku Hari daga Burkina Faso🇧🇫 da Mali🇲🇱 suma daga Nigeria 🇳🇬 suke ko ku jahilcin ku koda yaushe Kara bayyana ake
@idresbobo7071
@idresbobo7071 19 сағат бұрын
Kai mln mayyan nijeria diyan tumakai ne fa basusan halatsie ba
@mmainasaratv4910
@mmainasaratv4910 10 сағат бұрын
Wnn ba abun mamaki bane domin tinubu ba Kaunar musulmai
@HassaninoussaKing
@HassaninoussaKing 20 сағат бұрын
Yan Nigeria 🇳🇬 yan wahala ne yan wiwi
@anasmuhammadadam9962
@anasmuhammadadam9962 9 сағат бұрын
Kai ne Dan wahala matsiyaci
@HassaninoussaKing
@HassaninoussaKing 6 сағат бұрын
@anasmuhammadadam9962 dan baxawarar jaka dan shegiya kasar ku banda boko haram mike akwai
@OumarFaruku-yc5pg
@OumarFaruku-yc5pg 17 сағат бұрын
Munafiki
@Karamin_Breka
@Karamin_Breka 16 сағат бұрын
𝗕𝗮𝘄𝗮𝗻𝗶 𝘇𝗮𝗿𝗴𝗶 𝗺𝘂𝗻 𝘀𝗮𝗻 𝗸𝗼𝗺𝗮𝗶 𝘆𝗮𝘂𝘄𝗮
Bayanin AES zuwa ga ECOWAS
4:04
Mara’s Space
Рет қаралды 360
Sigma Kid Mistake #funny #sigma
00:17
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 30 МЛН
Правильный подход к детям
00:18
Beatrise
Рет қаралды 11 МЛН
Леон киллер и Оля Полякова 😹
00:42
Канал Смеха
Рет қаралды 4,7 МЛН
Yadda Akayi Sulhu A Kan Korafin Raban Gado
1:41:16
Brekete Family Hausa
Рет қаралды 1,7 М.
Sigma Kid Mistake #funny #sigma
00:17
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 30 МЛН