Yadda Sheikh Bello Yabo da Malaman Sokoto sukai da Gwamnan Tambuwal da Jami'an DSS

  Рет қаралды 242,380

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

2 жыл бұрын

Пікірлер: 82
@Usman4life88
@Usman4life88 2 жыл бұрын
Alhamdulillah, al'ummar musulmi kanmu a haɗe yake. Masha Allah, Allah ya saka muku da alkairi
@abbaalhaji1821
@abbaalhaji1821 2 жыл бұрын
Allah hu Akbar, Allah ye ba Muslimai sa a
@abubakarsadiq2344
@abubakarsadiq2344 2 жыл бұрын
Alhamdulillah Masha Allah
@souleymaneyahaya7433
@souleymaneyahaya7433 2 жыл бұрын
Allah yaja zamani, Allah yakare munaku dan daraja fiyaya halitu manzo S W A
@ismailaadamougarba1840
@ismailaadamougarba1840 2 жыл бұрын
I love you sheikh Bello Yabo I am from Niger 🥰🥰🥰😍😍😍
@ahmadrkk7246
@ahmadrkk7246 2 жыл бұрын
Love you guys too and
@niameynigernigergarina2874
@niameynigernigergarina2874 2 жыл бұрын
Masha Allah ya tsare ka malan
@umardanlami1997
@umardanlami1997 2 жыл бұрын
Allah yaqara tsarewa amin
@mammangarka3010
@mammangarka3010 2 жыл бұрын
Alhamdulillahi... Godiya ga dukkan Musulmin da suka fito suka nuna Kishi, Soyayya da Girmamawa ga Fiyayye Halitta (saw) Allah ya shedeku ,Kuma shi zai Biyaku..... Su Kuma Wadanda suka fito don suci Zarafin wasu Bayin Allah don Biyan Bukatar Wani Katon Banza a Siyasanche ..... SU JIRA SAKAMAKO.
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 2 жыл бұрын
Jazakallahu bi jannah
@mamansadik3821
@mamansadik3821 2 жыл бұрын
Alhamdulillah,mudai abinda mukayi imani dashi, Allah Yana duba zukatan mutane Kuma inshallah in abinda tambuwal yayi kariyace ga manzon rahma Kuma akan daidai yake Allah ne dakanshi zaiwankeshi ,ba wani mutumba domin kowa yataba manzon Allah tun aduniya Allah zaiyi maganinshi Kuma inshallah Allah bada jimawaba ,munarokon Allah yatona asirin munafukai acikin musulmin ,yanuna munasu karara , Allah yasa mudace.
@mammangarka3010
@mammangarka3010 2 жыл бұрын
Ai Wallahi tun farko duk Mai Hankali yasan akwai da yawa Musulmi Wadanda suka fito suka nuna Damuwarsu da Bakin ciki akan anci zarafi anyi Zagi ga Fiyayye Halitta((saw), Haka Kuma duk Mai Hankali yasan akwai Munafukai Wadanda suka fito don suci zarafin wasu Bayin Allah don biyan Bukatar Wani Katon Banza a Siyasanche..... To Allah ya fara tona Asirinku, Kuma Wallahi duk a Kanku Zata dawo. MUJE ZUWA.... GAMU GANI...
@basharbello237
@basharbello237 2 жыл бұрын
Ameen
@safainusa3816
@safainusa3816 2 жыл бұрын
Masha allah
@bakarlaouli7094
@bakarlaouli7094 2 жыл бұрын
Masha Allah Allah kara lafiya
@DaoudaIB
@DaoudaIB 4 ай бұрын
Allah yasaka da alkeiri❤❤❤
@abdourazakyaro5796
@abdourazakyaro5796 2 жыл бұрын
Allah.yakare mou baba
@rittanoah7038
@rittanoah7038 2 жыл бұрын
Masha Allah
@habilalesniger3452
@habilalesniger3452 2 жыл бұрын
Allah ya biyaka malam yaboo
@bashirsalihu6835
@bashirsalihu6835 2 жыл бұрын
Allah Ya kare ka dg dukkan sharrin munafukan musulmai ameen Ya Azeez
@fatimasuleman6881
@fatimasuleman6881 2 жыл бұрын
Wallahi naji wanda akace ko bello yabo yazagi annabi kasheshi kuma an warwatsashi
@sulaimansaniusman4110
@sulaimansaniusman4110 2 жыл бұрын
To ai wannanne na gaskiyar kila bakaji wancan da aka yankeba
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 Жыл бұрын
*_Da turancin_* ?
@najrahtradingcompany9461
@najrahtradingcompany9461 2 жыл бұрын
Masha Allahu mall
@adamuisa79
@adamuisa79 2 жыл бұрын
Ya Allah ya bada SA A, YA ALLAH ka Kare musulmin duniya BAKI daya ya Allah ka kankantar da kafurci a duniya BAKI daya Amin Summa Amin ya Allah ba Dan halin muba Sai Dan darajar manzon ka ya Allah
@zalkifulrabo
@zalkifulrabo 2 жыл бұрын
Amin
@umarmuhammad9025
@umarmuhammad9025 2 жыл бұрын
Allah ya sa ni Mallam
@usmanibrahim6346
@usmanibrahim6346 2 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@hashimuumar5785
@hashimuumar5785 2 жыл бұрын
Allah ya saka da alheri
@Mrsjmoonhome
@Mrsjmoonhome 2 жыл бұрын
👍gaskiya ne
@yaganatijjani2053
@yaganatijjani2053 2 жыл бұрын
Masha Allah Mal
@bashirsalihu6835
@bashirsalihu6835 2 жыл бұрын
Allah Ya saka maka d alkhairr babban jarumi km Sarkin musulmin duniya baki daya
@abdullahibinkhalid9277
@abdullahibinkhalid9277 2 жыл бұрын
Gaskiyane
@user-io2ms8ho2r
@user-io2ms8ho2r 9 күн бұрын
May Allah help us make peace with them
@maimunahassanmuhd5286
@maimunahassanmuhd5286 2 жыл бұрын
Toh yaushe za a sako mana en uwa dan Allah tunda kun gama tattaunarwar da gwamna. Allah ya saka da alkhr
@fatimasuleman6881
@fatimasuleman6881 2 жыл бұрын
Wanne sakosu bayan ai kaisu bursin ance za'a zauna zaman shari'a ahaka fa abun zai Sha ruwa, su angarqamesu anhana ma belinsu km aita cewa za'ayi shari'a, afakaice dai sun sun ramawa Deborah
@muntalasuraji670
@muntalasuraji670 2 жыл бұрын
Jarumi kake Mallam Allah Ubangiji yasaka maka da alkhair Mallam yakare mana Kai
@abubakarahmad6613
@abubakarahmad6613 2 жыл бұрын
Allah ya kamama
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 2 жыл бұрын
Gaskiya ne don ba irin wanchan tsohun bane Kai na daura
@sufiyanubello123
@sufiyanubello123 2 жыл бұрын
Gaskiyane wlh Malam
@ishakayunusa8390
@ishakayunusa8390 2 жыл бұрын
Malam alla yasaka da,alkayri
@UmarAli-fr5pj
@UmarAli-fr5pj 2 жыл бұрын
Allah yakareka daga Shari makiya mallah
@halliruabdullahi2317
@halliruabdullahi2317 2 жыл бұрын
Allah yasa ansaki yaran
@UBANDABAtv
@UBANDABAtv 2 жыл бұрын
Nice
@ahmadrkk7246
@ahmadrkk7246 2 жыл бұрын
Allah ya sakada alkairi
@abdussalambello9454
@abdussalambello9454 2 жыл бұрын
Allahu Akbar
@sulaimansunusisulaiman1772
@sulaimansunusisulaiman1772 2 жыл бұрын
Allah yaqarawa Malam lpy Danisan kwana masu Albarka
@TAHREEK817
@TAHREEK817 Жыл бұрын
waliakum as sallam
@balamaiinformation2929
@balamaiinformation2929 2 жыл бұрын
Na am , na am, Malam Bello yabo
@dahiruibrahim8893
@dahiruibrahim8893 2 жыл бұрын
Allah sa mudace
@salezubairuzubairusale3999
@salezubairuzubairusale3999 2 жыл бұрын
Allah yabiya malam
@manirmamid2621
@manirmamid2621 2 жыл бұрын
Yayimacha allah
@mahamatbabikirmoussa6365
@mahamatbabikirmoussa6365 2 жыл бұрын
Machallah ❤️❤️❤️❤️❤️
@uthmanbello2485
@uthmanbello2485 2 жыл бұрын
Allah ya kiyaye shekaran jiya wata Yar wahalar arniya wai musulmai suna son su kashe su sun hada committee don ganin bayansu nace mata karya ne musulunci addinin zaman lafiya ne... Allah ya karawa annabi daraja ..
@usmanyunus368
@usmanyunus368 2 жыл бұрын
Kaji gaskiya malan Allah ya qarama Lfy malan, Hmmmm,
@h.n1977
@h.n1977 2 жыл бұрын
Malam ai ka Fadi hukuncin Allah ne, ba ra'ayine ba.
@rahinaralhassan2787
@rahinaralhassan2787 2 жыл бұрын
Allah
@user-uj9gd5it6h
@user-uj9gd5it6h Жыл бұрын
❤❤❤
@salissouharouna6798
@salissouharouna6798 2 жыл бұрын
Good
@abdullahiayuba1200
@abdullahiayuba1200 2 жыл бұрын
Musa haruna
@mazawadjedjibirili1630
@mazawadjedjibirili1630 2 жыл бұрын
🥰🥰🥰🥰🥰😍
@rabiulawalrebu4989
@rabiulawalrebu4989 Жыл бұрын
S A W How much 🇬🇭😥🤔
@rabiulawalrebu4989
@rabiulawalrebu4989 Жыл бұрын
yeah that's
@mbello255
@mbello255 2 жыл бұрын
Bello Yabo kenan. Randa ya game shi, yace ayi kisa kawai ba sai an fada ma hukuma ba. In matasa suka wuke gona da iri kuma sai yace basu kyauta ba.
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 5 ай бұрын
Gaskiya kam
@MuhammadYahaya-zp1tq
@MuhammadYahaya-zp1tq 6 ай бұрын
ya Allah kakarawa mal Bello lafiya
@abdourazakyaro5796
@abdourazakyaro5796 2 жыл бұрын
👏👏👏
@jamilaadams9081
@jamilaadams9081 2 жыл бұрын
Kira
@DogoMusa-pq1gs
@DogoMusa-pq1gs Жыл бұрын
Sambawa Sambawa
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 5 ай бұрын
6:40 Ba sai an kai Hukuma ba???
@salimyakuba5922
@salimyakuba5922 2 жыл бұрын
Kwana
@adamouabdoulaye3443
@adamouabdoulaye3443 2 жыл бұрын
By
@isiahaadams589
@isiahaadams589 2 жыл бұрын
Aq
@abasshabib4570
@abasshabib4570 2 жыл бұрын
L
@abasshabib4570
@abasshabib4570 2 жыл бұрын
0000
@harunamusa5423
@harunamusa5423 2 жыл бұрын
Niko yanzu wata ya zagi annabi naganta sai nakashe ya wlh
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 5 ай бұрын
Hmmmm
@user-vw7wo1kb1r
@user-vw7wo1kb1r 4 ай бұрын
Xxss 0:26
@aishhamojd3338
@aishhamojd3338 2 жыл бұрын
ةة
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 Жыл бұрын
هه
@adamouabdoulaye3443
@adamouabdoulaye3443 2 жыл бұрын
By
Dukkanku Allah ya kunyataku martanin Shiekh Bello Yabo ga Ahmad Gumi da ƴan daɗi Arna
8:03
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 123 М.
MUQABALAR  Sheikh bello yabo sokoto da Malaman Nigeria
9:26
ALKANAWI TV
Рет қаралды 31 М.
IS THIS REAL FOOD OR NOT?🤔 PIKACHU AND SONIC CONFUSE THE CAT! 😺🍫
00:41
Just try to use a cool gadget 😍
00:33
123 GO! SHORTS
Рет қаралды 74 МЛН
Каха инструкция по шашлыку
01:00
К-Media
Рет қаралды 8 МЛН
TAMBAYOYI DA AMSOSHI : MALAM WAKA TANA DA KYAU  SAURARI AMSA DAGA MAL AMINU DAUURAWA
33:30
Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a.?. | Waye Malam Daurawa 06
17:11
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 78 М.
Dani ankayima ALU Wamako Camping yafara Cin Zabe Bello Yabo
10:05
Hausazone Tv
Рет қаралды 13 М.
Rigimar Malam Bello Yabo Da Yan tijjaniya, phone call
14:47
Kannywood Reaction
Рет қаралды 13 М.