Yadda zaka burge mutane da kyan wayar ka

  Рет қаралды 18,310

MuBaRaKeeY Tv

MuBaRaKeeY Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 59
@mubarakeeytv
@mubarakeeytv 4 жыл бұрын
yan uwa wannan shine link din channel din: kzbin.info/www/bejne/qnjJqoSeobeKotE
@musaahmad6542
@musaahmad6542 4 жыл бұрын
MuBaRaKeeY Tv salam mubarakeey Dan Allah za Ku iya yi mana video akan PayPal business account
@adoibrahim2141
@adoibrahim2141 4 жыл бұрын
Aslm mubarakee, dan Allah inason Karin bayani akan get,surl please taya zan budeshi
@sulaimanmuhammad2008
@sulaimanmuhammad2008 4 жыл бұрын
MuBaRaKeeY Tv ok
@abdoumaikanomadou9285
@abdoumaikanomadou9285 4 жыл бұрын
Slm
@babanbeby
@babanbeby 3 ай бұрын
barka❤❤❤❤
@alhadisalamatou1645
@alhadisalamatou1645 4 жыл бұрын
Muna godiya
@Sadiku_m_salisu
@Sadiku_m_salisu 4 жыл бұрын
Ana tare ✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
@umaralhajimala4099
@umaralhajimala4099 4 жыл бұрын
Toh gaskiya muna godiya sosai Allah yara basira
@halimatuaadam292
@halimatuaadam292 4 жыл бұрын
Masha Allah
@monhmonh1461
@monhmonh1461 4 жыл бұрын
Mungode allah yakara basira ameen
@husnasaeed431
@husnasaeed431 4 жыл бұрын
Mun gd
@adamouboube7635
@adamouboube7635 4 жыл бұрын
Nice
@hamissouzangobanafushidako5925
@hamissouzangobanafushidako5925 4 жыл бұрын
Ma cha allah mun gude
@kasuwancinzamani234
@kasuwancinzamani234 4 жыл бұрын
Mungode Allah ya Kara basira, Amma don Allah wai yaushe zaku fara amfani da channel din muhab game
@yusufhamson8040
@yusufhamson8040 4 жыл бұрын
First view.tnk you
@oumardan2766
@oumardan2766 2 жыл бұрын
Assalamu alaika mai gida muna godya.indahali adinka rubuta sunan kowacce apps asaman video saboda yana bamu wahala wajan dawlodeen.
@binbazquranforkids1545
@binbazquranforkids1545 4 жыл бұрын
Allah yabiya
@musaahmad6542
@musaahmad6542 4 жыл бұрын
Salam mubarakeey Dan Allah za Ku iya yi mana video akan paypal
@bassermaboubakr7496
@bassermaboubakr7496 4 жыл бұрын
Assalamu alaikum malam Hamza wata tambayace ko ince matsala gareni ya kasance ina aiki da tecno LB8 sai ta fadi screen ya fashe bayan da na gyara sai naga abin mamaki saboda dana shiga wajen Security settings dinta sai naga option na Fingerprint ya bata gaba daya. Nayi tunanin ba wata matsala babba ce ba sai nayi restore nata duk da haka ahalin yanzu yaki dawowa sam. Please inkuna da wata masaniya akan wannan matsalar ina bukatar bayaninku don Allah.
@abdousouleyetassiou7107
@abdousouleyetassiou7107 4 жыл бұрын
Macha allah mugoode
@roufaiinga6779
@roufaiinga6779 4 жыл бұрын
Dane Allah ku dinga ajé muna sunan application kink
@Alkanwi
@Alkanwi 4 жыл бұрын
Slm. fatan alkairi. Dan Allah ina nasan sunan apps nakarshe da kaimagana akansa ko kuama link. Nagode
@alkatsalha2751
@alkatsalha2751 4 жыл бұрын
Masha allah mogode ina taboku a whatsapp insha allah
@zainababdallah8828
@zainababdallah8828 4 жыл бұрын
Malam hamza salisu ina sanka sosai wlh becouse kana kama da kanina sosai. Kuma yanayinka yana birgeni
@FactualBard
@FactualBard 4 жыл бұрын
Danallah nima inaso ataimakamin kuyimin advertising KZbin channel dina ga link din : kzbin.info/www/bejne/gn6vgZh7hLuXgrM
@mousasanda9839
@mousasanda9839 2 жыл бұрын
ina da tambaya akan whstappa idan ammini bokal banaganishi sai nashiga cikin shi zangani
@jibrinnafiu3142
@jibrinnafiu3142 4 жыл бұрын
Slm
@ummuummi7386
@ummuummi7386 4 жыл бұрын
Ina nason KZbin dina yazama baki amma koina yazama KZbin ne kawai meyi baqiba
@shuaibuaisha8695
@shuaibuaisha8695 4 жыл бұрын
mun gode
@ibrahimnomo2056
@ibrahimnomo2056 4 жыл бұрын
Slm dan zumu yatake ya hakuri
@حسنحسن-ت1ص2ز
@حسنحسن-ت1ص2ز 4 жыл бұрын
Aslm gaskiya abinda kukeyi yana birgeni ina son karin bayani gameda da yanda za'a gogé compte Google din wani à misali na sayo waya Ta nada compte Google na so na gogé shi na kassa ina son karin bayani gameda da haka
@ababukrabdullahi3432
@ababukrabdullahi3432 2 жыл бұрын
Ina son lambarka
@ummuummi7386
@ummuummi7386 4 жыл бұрын
Assalm alaikum idan datar mutum batamai qarfi yazaiyi yaqara
@arewatechnologytv6617
@arewatechnologytv6617 4 жыл бұрын
Dan Allah mubarakeey maiyasa kwana biyu baka yimana video akan samun kudi online saboda yacikin darrisan mubarakeey na gode daga Anas suleman Nigeria
@hawwausufyan4618
@hawwausufyan4618 4 жыл бұрын
Kaikuma, sarkinsan, kudi
@arewatechnologytv6617
@arewatechnologytv6617 4 жыл бұрын
@@hawwausufyan4618 kekuma sarauniyar shasahashay
@hawwausufyan4618
@hawwausufyan4618 4 жыл бұрын
Maye, shasahasaikuma
@arewatechnologytv6617
@arewatechnologytv6617 4 жыл бұрын
@@hawwausufyan4618 ke inbanda sokuwace shikansa mubarak din dan maiyake dan ya samu kudi
@hawwausufyan4618
@hawwausufyan4618 4 жыл бұрын
@@arewatechnologytv6617 kumasai, nazama, sokuwa, ko
@abubakarmusa4824
@abubakarmusa4824 4 жыл бұрын
pls hamxa ya naga whatapp da Facebook basa komawa dark
@darulhadithtamasketv
@darulhadithtamasketv 4 жыл бұрын
Assalamu alaikum dan Allah inason lambar ku WhatsApp Bashir daga misrata
@queenmamiequeenmamie9459
@queenmamiequeenmamie9459 4 жыл бұрын
Dan allah yadda zamusa email dayayyada samuyi seven akan email dinmu kute makka wanan yanada ammafani
@oumarmahamadou2269
@oumarmahamadou2269 4 жыл бұрын
Dan Allah malan Hamza Ina tambaya Miya SA a Instagram ankai bloqué kina baya yi nayi wani rubu kan wani'abu hk
@samuchigaba6413
@samuchigaba6413 4 жыл бұрын
Yayi kyau sosai Amma Muna bukatan a kawo mana chire chiryen yadda ake samu kudi online
@ababukrabdullahi3432
@ababukrabdullahi3432 2 жыл бұрын
Sallama yakk ddm musu yanda zamuyi mujire kon di wayen mu
@umaralhajimala4099
@umaralhajimala4099 4 жыл бұрын
Kuma Dan Allah kutaimaka kuyi Mana kokari kukawo Mana yanda zamu magance masalar Instagram Wanda idan kayi like ko following na mutun Yana nuna ma action blocked kuma bamusan yadda zamuyi mujara ba
@ishaqusman2826
@ishaqusman2826 4 жыл бұрын
Dan Allah ya zanye in Dora photo email dina kamar yadda ka dora
@yahuzasaadu3791
@yahuzasaadu3791 4 жыл бұрын
Aslm mubarakeey tv muna so ku yi mana video yadda mutum zai cire kudinsa daga presearch
@msaboki1150
@msaboki1150 4 жыл бұрын
Inason nasaka photo a dp na KZbin dina
@yarimaaliyu1344
@yarimaaliyu1344 4 жыл бұрын
Mubarak pls ur nmbr
@abbabkc5073
@abbabkc5073 4 жыл бұрын
Muna godiya
@rabiouayouba2808
@rabiouayouba2808 3 жыл бұрын
Slm
@FactualBard
@FactualBard 4 жыл бұрын
Danallah nima inaso ataimakamin kuyimin advertising KZbin channel dina ga link din : kzbin.info/www/bejne/gn6vgZh7hLuXgrM
Application me abin mamaki ze temaki rayuwarka
13:05
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 17 М.
Mom Hack for Cooking Solo with a Little One! 🍳👶
00:15
5-Minute Crafts HOUSE
Рет қаралды 23 МЛН
“Don’t stop the chances.”
00:44
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 62 МЛН
Yanda zaka kare wayarka batare da kowa ya iya shiga ba.
12:19
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 11 М.
Kalli Yanda zaka iya ceton Rayuwarka da Wayarka.
13:55
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 9 М.
Yanda zakayi magana da kowanne Yare a chat ko baka iyaba.
15:18
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 57 М.
Yadda zaka gano lambobin wayarka dasuka bata
4:13
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 27 М.
Kalli yanda hannun mutum yake komawa waya
8:59
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 32 М.
001 || Yanda ake Editing Video A Waya (kinemaster)
14:29
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 35 М.
Duk me shiga YouTube ya kamata yasan sirrikannan
10:34
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 12 М.
Yanda zakayi Amfami da Application din #Arewa24
9:33
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 98 М.
Yanda ake cirewa kowace waya security  (Android)
10:32
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 266 М.