Allah Yasaka Da Alkhairi Sir Abu Arfat Yajiqan Mahaifa Yaqara Maka Lafiya Da Arziqi
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir nagode sosai
@Demaur196133 ай бұрын
Masha Allah Abu Arafat gsky munajin dadin karatun ka sosai
@Abuarfat3 ай бұрын
Masha Allah sir
@AbdullahAbba-h4cАй бұрын
Allah yasaka Da alkhairi
@AbuarfatАй бұрын
Ameen ya Allah sir
@Muhammadmuhammad-k7x5m3 ай бұрын
Masha Allah Alhmdlh sir Allah YASAKA da Alkhairi 🤲
@Abuarfat3 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@GamboUsmanAliyu2 ай бұрын
Mashah Allah
@UsmaanAdamaliyu3 ай бұрын
Masha Allah muna godiya
@Abuarfat3 ай бұрын
Madallah
@AbubakarRabiushayya3 ай бұрын
Masha Allah
@Abuarfat3 ай бұрын
Madallah
@BinqasimQasimАй бұрын
Malan abu arfat wllhi muna jin dadi sosai
@AbuarfatАй бұрын
Masha Allah
@Safwanusman14443 ай бұрын
Ma Shaa Allah Allah ya saka da alkairi. Meye ma'anar honeypot da naji Ka ambata. Nagode
@Abuarfat3 ай бұрын
Idan token honeypot ne zaka iya siya amma bazaka iya siyarwa ba
@adoumar82463 ай бұрын
Muna gdy
@Abuarfat3 ай бұрын
Masha Allah sir
@officialisyakuyusif59423 ай бұрын
Masha Allah Allah ubangiji yaska da alkairi abunda na fahimta sir idan token baiyi 24h idan market cap dinsa yafi volume din sa yawa tom alamu yana nuna cewa scam ne ke nan Ammha idan yakai 24h koda market cap din yafi yafi volume dinsa tom wan nna ba matsala bane
@Abuarfat3 ай бұрын
Good sir kafahimci bayanin ashe
@IbrahimSAli-qv1obАй бұрын
Alhamdulillah Daman inata neman inda zan koyi treding kyauta Allah besa na samuba se yanzu ina chin task din memefi se ya kawoni KZbin ina kokarin fita se naga videon nadan leka seda na kalli guda biyar kafin na fita, Allah ya biyaka da gidan aljannah, in sha Allahu kullum ina tare da wannan shafin har se na iya treding ai kuwa zakasha addu'a in sha Allahu ❤
@AbuarfatАй бұрын
Masha Allah sir Allah yashige mana gaba nagode
@IbrahimSAli-qv1obАй бұрын
@@Abuarfat Nine da godiya sir Mungode sosai
@UmarAbdurrahman-pv4jl3 ай бұрын
Sir munajin dadin channel din 90%
@Abuarfat3 ай бұрын
Masha Allah sir
@NAZIRUAMINU-dj9bs2 ай бұрын
100 million bazai biya wannan ilimin ba
@Abuarfat2 ай бұрын
Ina godiya sosai sir
@basharumarbala23 күн бұрын
Thanks❤
@SanusiBello-s7kАй бұрын
Muna godiya sir, tambayata anan shine bayani gameda volume dakuma MCp, shin kafin market cap ya samu volume ne yakamata yafara forming? Sannan ae volume gamayyar adadin siye da siyarwa ne gabadaya? To Taya zan gane real volume? Shin dole volume yafi mcp yawa ko Kuma yadanganta ne da tafiyar kasuwa