Yadda Zaka Gyara Wayarka Idan Tana Da Matsala

  Рет қаралды 18,585

Mahdy Tech

Mahdy Tech

Күн бұрын

Пікірлер: 46
@MANSIRMOHAMMED-k6p
@MANSIRMOHAMMED-k6p Жыл бұрын
Gaskiyane Mahdi Muna godiya sosai Allah Kara basira
@adamumuhammad7245
@adamumuhammad7245 3 жыл бұрын
Agaskiya Mahdi muna gamsuwa da bayananka Allah ya biyaka
@HarunaTukur-q1e
@HarunaTukur-q1e 6 ай бұрын
Asm Don Allah inson magana dakai
@adamumuhammad8802
@adamumuhammad8802 Жыл бұрын
Dan Allah inason lambarka do in wata matsala ta wayata
@djamilmuhammad7312
@djamilmuhammad7312 2 жыл бұрын
Thanks m'y brother
@nafsi3344
@nafsi3344 3 жыл бұрын
Asslm barka da zuo wa'Machallha.. ✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌✌🌹🇳🇪
@lawalfaruku409
@lawalfaruku409 2 жыл бұрын
Aslm mahady Dan Allah Ina son a fadamin yadda zanyima wayata tazama ba a Iya yimata WiFin din hannu
@akilual-hasan3340
@akilual-hasan3340 4 жыл бұрын
Mungode Allah ya qara basira
@lawalikalidou9112
@lawalikalidou9112 3 жыл бұрын
Aslm mhd barka da sfy dafatan kana lfy wai yazan magance matsaler wayata bansan komineneba yacikata kuma babu komai akanta
@musbahunasir6703
@musbahunasir6703 4 жыл бұрын
Mun gode Allah ya Kara basira
@abdulrazaky180
@abdulrazaky180 Жыл бұрын
Salaam,duk na yi wannan ba ta daina ba har flashing aka yi min,tana kashe Kanta tana kunna kanta,wani lokaci har kwana 5
@manyatech1318
@manyatech1318 4 жыл бұрын
Mungode allah ya kara basira
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Ameen
@bachiroussomane5196
@bachiroussomane5196 4 жыл бұрын
Bonjour
@mnasmnazi9527
@mnasmnazi9527 3 жыл бұрын
Aslm Ykk inafatan katachi lafiya.wllh ninayi ammafa takitadawo
@alyasausuleiman1657
@alyasausuleiman1657 4 жыл бұрын
Aslm mahdy rooting android yanada amfani saboda kaine kadai zaka iya ban shawara nagode
@HauwauAdam-e1w
@HauwauAdam-e1w Жыл бұрын
wayata taki daukan charge na chanja charging piont yake dauka nasaye sabon cable yakiye
@abdulazizmezamaniabdulaziz1808
@abdulazizmezamaniabdulaziz1808 2 жыл бұрын
goodeya muke oga
@nourabashir5378
@nourabashir5378 4 жыл бұрын
Masha.allah.yayi
@jaririisa5837
@jaririisa5837 Жыл бұрын
Alm Muna godiya
@allimigarabiou6056
@allimigarabiou6056 4 жыл бұрын
Rabiou.yagesouwa
@rijiyabiyutv4808
@rijiyabiyutv4808 4 жыл бұрын
Allah yakara fahimta
@adamsaleusmanusman1903
@adamsaleusmanusman1903 10 ай бұрын
Dan Allah idan eapice yashiga waya yaza,ai ya fita ruwa ne ya ɗan taɓa gurin eapice ɗin to yaki daukewa kusan kwana 10 Please bro a temakan 🙏🏻
@AishaIbrahim-ym9hy
@AishaIbrahim-ym9hy Жыл бұрын
ASSALAMU ALAIKUM YA aiki fatan alkairi, Dan Allah ah ataimaka min nasai wayane Huawei y7 2018 amma tinda nasiya wasu number ne ake Kirana dashi ringing baya Kara Kamar yanda mutane ke Kirana naji, number din da ake Kira irin na kasan Zambia da Togo, da China da saura su, Sanna tinda nake da waccen wayar ba ataba rufemin WhatsApp ba amma wannan Y7 din duk kwana biyu sai sun rufemin wallahi haryanzun
@Lambara12345
@Lambara12345 4 жыл бұрын
Allah yabiya
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Ameen
@DjamalDjamal-g3x
@DjamalDjamal-g3x Жыл бұрын
Adibanin.linc.nawa.nakasan.video.bayabuduwa.ninenai.matsalar.sai.amin.bAmani.Allah.kara.sani
@al-aazamtv6825
@al-aazamtv6825 4 жыл бұрын
Gsky ina jin dadin bibiyar chanel dinku, mungode.
@ukashathusaini8225
@ukashathusaini8225 4 жыл бұрын
Don Allah wayata tana yawan nunamin" Google service for this application has stopped " meye matsalar ?
@rahamaniya00auduabbas89
@rahamaniya00auduabbas89 4 жыл бұрын
Yayi numbern ka nakeso inada damuwa wlh
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
chat.whatsapp.com/HafNo62JFfp8TgjrL8q6D5
@rahamaniya00auduabbas89
@rahamaniya00auduabbas89 4 жыл бұрын
Ka bani mana
@rahamaniya00auduabbas89
@rahamaniya00auduabbas89 4 жыл бұрын
Kabani mana kaji matsala ta mufa muna bibiyar shafinka ne
@mustaphamuhammud1099
@mustaphamuhammud1099 4 жыл бұрын
M
@ShaitouMahamman-uw6no
@ShaitouMahamman-uw6no Жыл бұрын
Na farko WhatsApp tana gogiwa
@Mainafx1
@Mainafx1 4 жыл бұрын
Mongode matoka Dan Alla akawu Mana yadda zakasan wi-fi password na Android
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Zamuyi insha Allah ku bamu lokaci
@Mainafx1
@Mainafx1 4 жыл бұрын
@@MahdyTech to Alla yaba da saa
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Amenn
@issahmanzo8666
@issahmanzo8666 4 жыл бұрын
Aslm ya janyi incire ki awayana
@Mainafx1
@Mainafx1 4 жыл бұрын
@@issahmanzo8666 kzbin.info/www/bejne/jHrIoZSfrtetoNE
@adamumuhammad7245
@adamumuhammad7245 3 жыл бұрын
Agaskiya Mahdi muna gamsuwa da bayananka Allah ya biyaka
@MahdyTech
@MahdyTech 3 жыл бұрын
Ameen na gode sosaii
Yanda zaka gyara wayarka idan ta fada ruwa
6:02
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 6 М.
КОНЦЕРТЫ:  2 сезон | 1 выпуск | Камызяки
46:36
ТНТ Смотри еще!
Рет қаралды 3,7 МЛН
Hilarious FAKE TONGUE Prank by WEDNESDAY😏🖤
0:39
La La Life Shorts
Рет қаралды 44 МЛН
Yanda Zaka Dawo Da Lambarka Idan Ta Daina Yin Whatsapp
12:45
Mahdy Tech
Рет қаралды 60 М.
Yanda zaka karawa wayarka sauri
6:32
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 10 М.
Applications masu matukar muhimmanci ba kowa ne ya sansu ba
14:31
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 18 М.
Yanda zaka kama me maka bincike a waya har hotonsa
8:01
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 4,1 М.
Me kake jira Bakayi download wannan Application dinba
10:34
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 30 М.
Yanda zaka bawa budurwarka wayarka ba tare da tsoro ba
7:02
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 13 М.