Allah ne ka dai zai biyaka bisa wannan hidima muna godiya Allah ya kara hasken kirji❤️🙏🙏🙏🙏
@Abuarfat20 сағат бұрын
@@MotarMalam Ameen ya Allah sir
@AjaAbdullahi11 күн бұрын
Muna godia Mai gida, Allah ya qara basira
@RabiuHaruna-w4m2 ай бұрын
Masha Allah muna godiya sir
@halirumusa-q8vАй бұрын
Duk Abunda Kake Buqata Allah Ya yi Maka Sai Guda Ɗaya Kawai, Shine Allah Ya Azurta Iyayenka Da Shiga Aljannah, Kuma Muma Munai Maka Wannan Fatan Alfarmar Shugaba Muhammadur Rasulullah ﷺ 🤲
@AbuarfatАй бұрын
Sallallahu alaihi wasallam Ameen ya Allah sir nagode sosai Allah yabar zumunci kaima Allah yabaka abinda karokamin
@halirumusa-q8vАй бұрын
@@Abuarfat Oga Akwai Wani Abu Da Har Yanzu Nakasa Fahimta Da Zakayimin wata Taimako Yadda Ubangiji Allah Ya Taimaka Maka Dan Mutuncin Shugaba ﷺ 🤲 Ina buqatar Whatsapp Number Naka Saboda Ka Nunamin Shi Tunda Naga Kamar You Are Late Busy Pls 🙏
@Abuarfat20 сағат бұрын
@@halirumusa-q8v sallallahu alaihi wasallam kaima Allah yayi maka sir
@Abuarfat20 сағат бұрын
@@halirumusa-q8v sallallahu alaihi wasallam Ok sir 07036308706
@KinglecturerАй бұрын
Wato oga Kai duniya ne wlh banta'ba karatun dex ba sai channel Nan Amma yanzu alhmdllh idan nafitar da Signal 5 guda 4 zasufita wlh Allah yasaka da alkhari 🙏🤲
@AbuarfatАй бұрын
Ameen ya Allah sir nagode sosai
@sulyamanst2 ай бұрын
Mash Allah❤ muna godiya sir🎉🎉
@Abuarfat2 ай бұрын
🙏🙏🙏
@Safwanusman14442 ай бұрын
Jazakumullahu khairan sir
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah
@abbasibrahim5472 ай бұрын
Thank you sir. Oga muna jiran a video akan yan da ake trading a Mexc
@hafsatkhalilahmad3849Ай бұрын
Alhamdulillahi mungane.
@AliyuUmar-fr9cj2 ай бұрын
Alhamdulillah da irinku a alumma ♥️💯🙏🏻
@Abuarfat2 ай бұрын
@@AliyuUmar-fr9cj 🙏🙏🙏
@imranasaedu86102 ай бұрын
Masha Allah ilimi akyauta
@IbrahimAbba-jq7mx2 ай бұрын
Jazakallahu Khairan Sir 🤲
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@MuhammadhadiAhmad-i6w2 ай бұрын
Alhamdullilah Allah yakara basiya
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@halirumusa-q8vАй бұрын
Wabillahil Azeem Megida Dakai Da Megida @SunusiDanjumaAli Kunfi Mana Dukkan Waɗannan Yan Neman Refaral's Din Na Arewa.
@AbuarfatАй бұрын
Muna godiya sosai sir
@AhmadSaniahmad-c4w2 ай бұрын
Masha Allah karatu yafita❤
@AbdulkareemAliyuMuhammad2 ай бұрын
Masha Allah Allahumma Barik sir🤝 muna alfahari da kai
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir Nima ina alfahari daku
@mshub1Ай бұрын
Kai Masha Allah
@saniadamu35682 ай бұрын
Muna godiya Sir
@Abuarfat2 ай бұрын
Your welcome sir
@tarmizuabdullahi79882 ай бұрын
Oga kaifa wllh nadaban ne bazamu cemaka dan baiwa kamarmu ba😂 kai infulucer ne kai danasan nagaba da influencer ma toh kaje wllh oga allah qara basira
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir amma ni Dan baiwa ne
@UsmanAdamu-qw3sh2 ай бұрын
Muna godiya sosai 👏 Allah ubangiji ya sakamaka da mafificin alkhairi Domin kana kana bamu ilimin da ko da kudin mu bazamu sameshi ba
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir nagode sosai
@ElHasan-t8r6 күн бұрын
Slm dama Ni najima inajira wannan damar Kai JAZAKALLAHU KHAIRAN domin Banda ta cewa
@hussainidayyab10742 ай бұрын
Thanks you oga
@ayahaya3322 ай бұрын
Allah da Alheri, wannan Ilimin da kudi ake koyawa mutane, Amma kai kana koya mana a free
@Abuarfat2 ай бұрын
Sir ai yiwa kaine nima watarana Wani haka ze taimakeni ba tareda ko sisi ba
@bashiruabdullahiadam139020 күн бұрын
Allah ya saka da alheri
@musababangida65572 ай бұрын
Good to go
@DaudaUsman-gw9ubАй бұрын
Wannan strategyn shi ne strategy mafi sauki wlh me gida. Babu tashin hnkl zaka samu yar abinda ka samu. Allah ya saka maka da alkairi bisa sharing iliminka da kake mana.
@AbuarfatАй бұрын
Ameen ya Allah sir gaskiya strategy ne me kyau
@UsmaanAdamaliyu2 ай бұрын
Masha Allah
@jabirmuhammad25942 ай бұрын
Ma sha allah Ogah kace zaka mana video akan. Trading na exchange
@Abuarfat2 ай бұрын
Eh zanyi insha Allah
@Moharee20232 ай бұрын
Allah yasaka duda dai yau nafara ganin video ka. Nagane na solscan wato na bibiyar coins din dasuke under Solana Blockchain kenan, na wasu Blockchain dinfa. Ina matukar godiya.
@Abuarfat2 ай бұрын
Ok sir insha Allah zanyi video
@halirumusa-q8v2 ай бұрын
Assalamu Alaikum Megida. Wallahi Na Amfana Da Videos Naka Sosai, Abu Daya Kawai Na Kasa Fahimta, Shine Yadda Zan Saya Token A Cikin WALLET Kuma Wani WALLET Yakamata Nayi Amfani Dashi. Nagode 🙏
@AbuarfatАй бұрын
Ok sir insha Allah zanyi video
@halirumusa-q8vАй бұрын
@@Abuarfat Allah Ubangiji Ya Saka Maka Da Mafificin Alkhairi Ya Jiƙan Iyaye Dan Mutuncin Annabi Muhammadu ﷺ
@IbrahimAbba-jq7mx2 ай бұрын
Sir don ALLAH idan da hali ayi video na daban akan ilimin chart kadai domin yawancin mu Yan Baiwa munada karancin fahimtar yadda chart yake tafiya da Kuma yadda ake analysis nasa na faduwa ko tashi muna godiya ALLAH ya biya da gidan Aljanna 🤲
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir insha Allah
@yus47222 ай бұрын
❤❤❤
@SANIDALHATUIBRAHIM2 ай бұрын
Godiya muke sir 🙏,,, tambayana shine , ta Yaya MUTUN ZAI fahimche Yana SAMUn riba ko fadiwa a DEX?
@Abuarfat2 ай бұрын
Bangane tambayar ba sir
@DanalajiSas22 сағат бұрын
Dan Allah ayimana bayani sosai a inda yakamata musami entry point me kyau sir.
@Abuarfat20 сағат бұрын
@@DanalajiSas ok sir
@abdullahiadamu1780Ай бұрын
Entry da kace naga ka zana candles na ƙasa, to zamu duba price dinne Sami saita order? Muna godiya sir 🙏🙏🙏
@AbuarfatАй бұрын
Eh sir
@MuhammadYusuf-de3cj2 ай бұрын
Allah ya biya
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@ZACKSTECH-67762 ай бұрын
Muna godiya dan Allah Kar amanta MEXC oga
@Abuarfat2 ай бұрын
Insha Allah sir next week zanyi
@MrtCryptoChannel2 ай бұрын
Allah ya saka da aljanna
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@ladanmuhammed29762 ай бұрын
Muna godiya
@Abuarfat2 ай бұрын
Madallah
@abdullahimuftahu2 ай бұрын
sanna kuma munagodia Allah yasaka da halkairi meyawa
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@salisusukairaj499116 күн бұрын
Ubangiji Allah ya saka maka da mafificin Alkhairi
@tkwarewa17172 ай бұрын
Asalamu alaikum sir ,Allah biyaka da gidan aljannan sir
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@FalaluMuhammad-qq7hhАй бұрын
Sir kayi Maganar volume to Kamar Wani adadin volume ne idan coin yakai yakamata mushi
@AbuarfatАй бұрын
$1m
@officialisyakuyusif59422 ай бұрын
Aslm oga ina da wata yar shawara yakamata adan tama mana na EHT DA BNB DA BASA sbd yanayin juyawar kasu naga na etherium wajan hold wave baya nuna balance change
@Abuarfat2 ай бұрын
Ok sir karka damu dik Inda kasuwa tayi zanrika bayani akansu
@officialisyakuyusif59422 ай бұрын
@@Abuarfat masha Allah sir muna gdy
@UmarAbdurrahman-pv4jl2 ай бұрын
Munajin dadin channel din Nan 90%
@Abuarfat2 ай бұрын
Masha Allah
@DadusuSuАй бұрын
Oga inada tambaya
@AbuarfatАй бұрын
Ok inajinka
@highlightshd9192 ай бұрын
Yakamata oga a bude mana group ko na telegram ne inda za ka dinga turo mana signal
@Abuarfat2 ай бұрын
Sir idan nayi haka ai ban maku gataba
@AliyuKhamis-e9c28 күн бұрын
Allah saka da Alheri oga
@aminufaggo34622 ай бұрын
Munata gdy
@abdulmalikbashiribrahim8907Ай бұрын
Allah yasaka maka da mafificin alkairi amin. Amma sir dole shima nake kallon wayata idan na siyeshi. Ko zan iya yimasa irin na Cex? Insiya intafi harkokina kawai, hakan babu matsala a irin wannan token din da zanyi day trade dashi?
@abdullahimuftahu2 ай бұрын
DA Allah amana video akan twitter mahanan CTO da kuma yada ake duba community
@Abuarfat2 ай бұрын
Insha Allah next week zanyi sir
@Abuarfat2 ай бұрын
Amma twitter kamar ya kenan
@harunahussaini44572 ай бұрын
Masha Allah alhamdllh Oga to yanzu misali Ina USDT a CEX Kuma Ina so nayi trading a DEX me yakamata nayi please consider my request
@Abuarfat2 ай бұрын
@@harunahussaini4457 kamaida usdt yakoma coin dinda kakeson siyan token a karkashishi seka Turo dex wallet
@harunahussaini44572 ай бұрын
@@Abuarfat ok badamuwa sir thanks
@AbubakarSadeeq-i1e2 ай бұрын
Sir ni qarin bayni nakeso akan entry din idan mutum ya gama dubashi to me zai kalla ya shiga token din?
@Abuarfat2 ай бұрын
Insha Allah zanyi karatu akan support and resistance
@BinqasimQasimАй бұрын
Sir inada tanbaya idan kashiga coin zaganai wallet guda ita khadai buy and sell ya wannan coin din yake Koma zakaga wallet kusan takwas8 tanada addadi iri daya?.. kahuta lfy sir muna godiya sosai
@AbuarfatАй бұрын
Gaskiya scam ne sir
@JamiluAgaji2 ай бұрын
Jazakallahu Khair,Idan nayi swap Na Sol zuwa usdt a Solflare Domin trade Na token under Solana,dolene sainarage sol Na swapping Kokuma Zan iya swapping Da wannan usdt?
@Abuarfat2 ай бұрын
Dole karage na swapp
@JamiluAgaji7 күн бұрын
Ya zankasance a token tun yanasabo ayi xxxxxxx Dani inaciki?
@Aminuhamisu5551Kanawa2 ай бұрын
Sir ina da tambaya
@Abuarfat2 ай бұрын
Inajinka
@AbdoullahiMousaSongha2 ай бұрын
Oga har yanzu dai jiran Link nake na WhatsApp group dinka. Wlh Na Matsu😊
@Abuarfat2 ай бұрын
Karka damu sir zan saka a next video
@AbdoullahiMousaSongha2 ай бұрын
@@Abuarfat Madallah oga Sir
@AlihayyanuAbubakar24 күн бұрын
Wane mutum yakiraka DANBAIWA Dan ubanmu mu Yan bana notcoin
@RGSCRYPTO2 ай бұрын
Oga videon dakache zakamana akan mex exchanger
@Abuarfat2 ай бұрын
Insha Allah zanyi sir
@abdullahimusa13742 ай бұрын
Masha Allah, Muna Godia
@ridwanabubakar60102 ай бұрын
Assalamualaikum, Dan Allah ina so a taimake ni da link na shiga Watsap group domin Nima in dinga Kara samun ilimi