Alhmdllh allah abin godiya allah kaqarama nera daraja
@MunirAuwal6 ай бұрын
Alhamdulillah mu dai wlh nigeria so muke naira tayi daraja sabida asara muke dauka idan dala ta tashi
@AuwalMuhammadbello-k6u6 ай бұрын
Alhdlh Muna godiya ga Allah Dan kuwa shine abun godiya. Dan kuwa haka dabiar Dan Adam take idan yana samu shiru yake idan Kuma yaji xafi sai ya kuka . Kai wani ma Koda kowa xai mutu haka yake so a dawwama. Allah yasa mudace Baki dayanmu muda Yan uwan mu na nijar.
@UsmanSamaila-z6u6 ай бұрын
Sha sha kai bakada wani rahoto sai na shirme
@abdurrahmanlawal97986 ай бұрын
Wane rahoto kake so yayi mu da Niger uwar mu daya uban mu daya sai dai hassada ta kasheka. Abinda ya shafi Niger ya shafi nigeria
@aishamusagmb27926 ай бұрын
Masha Allah Alhamdulillah
@عبدالقادرعبدالكريم-ت1ل6 ай бұрын
Inaso nagane dubu ta naira takiyi a caf
@mustaphakabirsharu76786 ай бұрын
Kutafi KO ina kusuyo,muma sauki muke nema mun,gode tununbu
@AbdulhamidYakububugau6 ай бұрын
Sadana zawu
@SirajYousuf-m8z6 ай бұрын
🇳🇪☝️🇳🇬🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@SIRRINANDROIDTV6 ай бұрын
Lalleko zamuyi unsubscribing inku DLC wato kullin aikinku kenan bakuda aiki sai nuna shuwagabaninmu ne suka kasa nawainsune suka iya munxauka acan dan kuna aikine aqarqashinsu aikinku yakasance haka..... saimuka zo nan muna sauraranku inda kuke masu zaman kanku to ashe du kanwar jace kunsha anono